← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 119

Sashe 6

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read

ma suke yanzu bada bane sun girma. Dai-dai nan Mamy da yayarta sukai sallama batare da Oum ta raba fa an ba. Kusan a tare Oum da Maanal suka amsa sallamar, sai dai ita Maanal a hankali. AA kuwa a ma oshi ya amsa yana kai tea insa aya auka baki. Yayinda ya i yarda ya kalla su Mamy da tun shigowarsu ita nata idanun ke'a kansu a kaikaice. Dan ba aramin dukan zuciyarta ganinsu a taren yayi ba, ga yanayin zaman nasu kusa-kusa dan tray in nan ne kawai ya rabasu sai afar Oum aya dake kusa da AA gab, ayar kuma kusa da Maanal. Manaal in ce ta fara arin gaishesu, yayinda shi kuma ya an basar da farko, sai Oum dake sallama da Ammie. Da yar Mamy ta danne zuciyarta ta amsa gaisuwar Maanal in, yayarta kuwa dan makirci tuni ta washe ha wara tana tsokanar AA da Maanal. Wai autoci sunzo sun saka babarsu a gaba. ar dariya Oum tayi da fa in, Aunty harda ke kema bazaku bar min yara su huta ba? Saukar yaushe haka babu labari? Kafin Aunty ta bada amsa AA ya gaisheta. Amsawa tai da kulawa tana jajanta masa jiki. Kansa kawai ya jinjina mata yana bin Maanal data mi e da kallon asan ido. Hakama Mamy da yayarta a kaikaice Maanal in suke kallo, kowa kuma da abinda yake kissimawa zuciyarsa akan yarinyar. Yayinda Oum kam hankalinta ke akan AA ne kawai. Babu jimawa Maanal ta dawo, aramin tray data saka ruwa da lemo da kofi akai ta ajiye a gaban Auntyn Mamy. Itako sai ta shiga saka mata albarka cike d makirci. Harda fa in, Eh lallai na ara yarda autar Hajiya Fateema ta girma Kunya ce ta kama Maanal, dan haka ta sulale zata bar wajen, yayinda Oum ke dariya Mamy na tayata da murmushin ya e. AA kam novel yake karantawa hankali kwance yana shan tea insa. Oum ce ta tsaida Maanal ganin ta nufi hanyar aki. Auta dawo kici abinci, nasanki daga wannan shigar zaki iya neman wajen kwanciya Kan Maanal a asa ta ce, Oum bana jin yunwa ALLAH. Sannan ba kwanciya zanyi ba yanzu zan dawo Kai Oum ta jinjina mata, ita kuma ta shige tana istigafari akan aryar da taima Oum, dan harga ALLAH batai niyyar dawowa ba sam... Hira ta arke sosai a tsakanin Oum da su Mamy, sai dai ita hankalinta ya rabu biyu da rashin dawowar Maanal falon, sam bata son yarinyar ta takura kanta. Dan ta fahimci har yanzu Maanal in bata gama dawowa Maanal inta ta baya ba. Ba komai ta saki jiki ba kamar yanda suke a da, yanzu ma wata kunya take neman ira a tsakaninsu ne, shiyyasa take ta arin ganin ta kauda mata da yanayin. AA ma dai har yanzu yana zaune yana saurarensu, sai dai a zahiri zaka auka gaba aya hankalinsa akan novel in da yama Maanal kwace yake. Sai dai sam ba haka bane ba, mamakin su kawai ke nu usar masa zuciya da ruhi, dan su duka biyun ya musu farin sanin da harda wanda basu bayyana a gabansa ba. Haka yake, mutum ne shi mai tsartar tsiya, ALLAH ya azurtashi da saurin gane halayyar mutane a anin lokaci balle su. Kuma wannan halin nasa tun yana yaro yake tare da abinsa, miskilancin sa da rashin yawan magana yasa ba'a fahimtar hakan kai tsaye, sai Oum insa data gama masa sanin in and out. Duk da hankalinsa nakan su Mamy ya fahimci hankalin Oum kuma a rarrabe yake. Ganin yanda take faman kallon hanyar bedroom inta yasa shi ajiye novel in hannunsa ya auka kofin daya gama shan tea yanzu ya ha a wani shayin, cike da kulawa ya kalla Oum. Oum bara na kai mata wannan naga duk kin damu Murmushi tai masa tana mai jinjina kanta, sai kuma ta shiga sanya masa albarka. Shi dai ya wuce yana amsawa fuskarsa da an murmushi. Daga Mamy har yayarta da kallon takaici kuwa suka bisa, suna ganin Oum ta juyo garesu suka basar....... _Mun tafi kai tea. Saura kuma aci amanar Abah *_ALLAH ka gafartama iyayenmu *_Typing *_ AJIYA A DUHU.... *_Bilyn Abdull ce _Da s nan Allah, Mai rahama, Mai jin ai._ *_My TikTok account https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1 *_Instagram https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv *_Arewabooks_* Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30 *_WhatsApp channel_* https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R _Duk wanda bai fallowing ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama *_BOOK 2_*
Chapter 6 · 0% Book details