Sashe 63
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
______________
.......Alhamdullah
arfe biyar akace anga wata a saudia, yara suka fara murna da fatan ALLAH yasa a Nigeria ma a gani. Hakan kuwa akai, kafin ma tara sanarwa ya iso kunnen kowa daga Sarkin Musulmi cewar anga wata muma a Nigeria gobe salla. Ai fa tuni gida ya yamutse da murna. Zuwa tara sai ga AA ya dawo gida. Tunda ya shigo Maanal kallo
aya tai masa ta
auke kai, yanda
annensa suka gaishesa itama ta gaishesa ne ta basar.
Shi dai kallonta kawai yake ta
asan ido, Oum tace mizai ci ya mi
e yana fa
in,
Komai ma na samu amma mara nauyi, bara naje na watsa ruwa Besty ta kai min can dan zata amshi sa
onta daga can, idan kinzo ina sama
. Ya fa
a maganar ta
arshe idonsa akan Maanal
Cikin rashi damuwa Oum data san da sa
on tace to. Shima sai ya fice bayan ya
an kalla Maanal
in karaf kuwa yaga hararar da take masa. Da sauri ya janye idanun yay gaba yana cije lips. Umarni Oum ta bata nata tashi ta ha
a masa abincin. Badan taso hakan ba ta amsa da to tana mi
ewa. Shi ko AA sashen Abah ya nufa, acan ya samu Mamy tare da shi,
in yarda yay su ha
a ko ido. Kansa a risine ya gaisheta bayan ya gaida Abah. Idon Abah ya sakata amsawa kamar babu komai a ranta, amma ta ciki na ciki. Bai wani jima ba yace ma Abah zai je ya watsa ruwa yayi aski yana jin gashi duk a jikinsa. Abah ya sanya masa albarka ya fito. Sai da ya kalla sashen Oum sannan ya wuce nashi sashen.
Koda Maanal ta nema Najma tai mata rakkiya
i tayi, tace,
Tab, sokike Yaya AA ya koroni da tsarabar mari.
badan Maanal taso ba haka ta tafi ita ka
ai. Garin yayi sanyi sosai yau saboda hadarin da aka ha
a sai ya zama iska ba'ai ruwan ba. Sanye take da hijjab har
asa royal blue dayay mata
yau sosai, sai
an basket
in data ri
e na abincinsa. Tana gab da shiga idonta ya sauka akan Nibras dake zaune a barandar sashensu ta upstairs ko ubanmi take a wajen oho.
auke kai Maanal tayi abunta ta cigaba da tafiya, batai wani zaman yin knocking ba ta shiga da sallama. Babu kowa a falon
asan kuwa sai dai ko'ina a gyare tsaf, har yanzu kuma dai sauran kwalayen kaya da ba'a gama shiryawaba suna nan. Saman da yace zata samesa ta nufa, duk da zuciyarta na wani
as na tsoro tadai dake. Shiru falon saman ko wuta ma ba'a kunna ba, sai da ta haska fitilar wayarta ma sannan ta kunna wutar. Zama tai a kujera tana fatan fitowarsa, fin mintuna biyar shiru, gashi tana son zuwa ta kwanta kodan kasancewar gobe idan ALLAH ya kaimu salla. Akwai fita idi da wuri, kuma tana son ya barta ta wuce gidan Didi ta yini. Fahimtar bafa fitowar zai yi ba yasa ta mi
ofar
akin ranar taje tai knocking. Shiru babu ko motsi, sai ta tura
ofar kawai ta le
a. Babu kowa a ciki sai uban sanyin ac.
an jimm tayi a wajen, sai kuma ta shiga kawai zuciyarta na raya mata ta ajiye masa kawai idan ma wanka yake in ya fito ai zai gani ita kuma sai ta koma falo. Tana maida
ofar zata rufe kawai ta ganshi tsaye a wajen ashe bayan
ofar ya
oye. Da farko ma ita tsorata tayi, dan har zata fasa
ara yay saurin fa
in,
Hy relax! Hajiyar tsoro
Baki ta tura sosai, kanta a
asa saboda daga shi sai towel a
ugu ta ce,
Haa'a to miye na
oyewa anan
Gabanta ya taka ya tsaya, sai ta matsa baya saboda kusancin nasu yayi dab da yawa.
ara matsowa yay, itama ta matsa, sai kawai abin ya saka shi nisha
i ya cigaba da binta har suka dangane da jikin katakon mirror. Sai data runtse idanu, sai kuma ta
aura duka hannayenta a katakon tai baya da jikinta kamar zata jingina da madubin. Shima nasa hannayen duk biyu ya dafe katakon mirror
in da su ya shiga biyota yana
arin saka idanunsa cikin nata amma ta
i yarda da hakan. A yanda ya ran
wafo
in da yanda take sai yay kamar zai kwanto a jikinta, ga fuskarsu dab da juna suna busama junansu nunfashi.
I miss you Everbloom
Ya fa
a cikin ra
a yana hura mata iska a kan idanunta. Wani yarrr taji a illahirin jikinta. Dole ta bu
e idannunta dake wani mar-mar-mar. A cikin nasan da yake so suka shige, tai
arin janyewa ya hana hakan. Dole ta shiga gaishe shi lips
inta na
an rawa. Matsar da nasa lips
in yay ya sumbaci nata ka
an. Sai kuma ya sake
agowa yana kallonta. Cike da ra
a ya ce,
Na sha?
Kanta ta girgiza masa alamar a'a.
Why?
Ya fa
a a hankali idanunta a cikin nasa. Itama a hankalin tace,
Ba yanzu ba
Sai yau she?
Duk da maganar na mata nauyi ta daure cikin ra
an tace,
Sai randa aka kawo maka ni
Murmushi ya saki mai sanyi tare da lumshe idanun ya sake bu
ewa a kanta slowly. Yanzun ma
asa-
asa yace
Anya zaki iya cika al
awuran da kika
auka wannan ranar kuwa Besty?
Murmushi tayi da jinjina masa kanta, sai kuma tasa hannu ta rufe fuskarta. A haka ta ce,
In sha ALLAHU duk zan iya. Kai dai kawai kayi fatan zuwan ranar
Ajiyar zuciya ya sauke mai fita a hankali, sai kuma ya mi
e da
yau ya kamota kawai ya rungume a cikin jikinsa. Bata hanashi ba, itama tai luf dan zuwa yanzu ta
auka
amarar zama masa mar'atussaliha in sha ALLAHU. Sun jima a haka kafin ya
agota. Fuskarsu ya ga
e a waje guda goshinsu, hancinsu na gogar juna.
an sumbatar lips
inta ya sake yi ka
an, sai kuma cike da shagwa
a ya ce,
Please my Babie nayi missing
insu ALLAH, nayi ka
Cikin tata shagwa
ar ta ce,
Ai matsalan kai baka san ka
an bane, kuma ma fushi nake da kai
Nasan kina fushi dani shiyyasa zanyi lallashi ai.
Kafin ma ta samu damar sake cewa wani abu ya mamane lips
insu waje guda. Cike da nutsuwa da kewa ya fara sumbatar ta. Itama dai yau jin abun tai har tsakar kai, bama tasan ta fara bashi ha
in kai ba. Ya subahannallah ji AA yay kamar ana masa ki
an general a sama. Baima san ya kamata ya
aga gaba
aya ya zaunar akan katakon mirror
in ba ya wani ri
e kanta da duka hannayensa biyu. Yi yake kamar zai ha
a har lips
in nata ya cinye kawai. Sunfi mintina shida a haka kafin ya ha
ura ya rungumeta, itama rungumesan tayi tsam suna sauke numfashi a tare. Wata irin nutsuwa da farin ciki na zagayesu. Duk da shi dai oga AA ta
ashin
asa gobara ce ke niyyar tashi. Amma dai yanata
arin tausar zuciyarsa da lallashin gangar jikinsa. Sai ALLAH ya taimakesa ya
an samu lafawar yanayin nasa a wannan rungumar. Maanal ce ta fara
arin janye jikinta, bai musa ba shima ya barta. Sam ta
i yarda ta kallesa, kanta a
asa, jitake kamar ta nutse a wajen dan kunya. Cikin wani irin nisha
i AA yaja hancinta ka
an tare da sumbatar gefen fuskarta sannan a ra
a yace,
Sarkin kunya
. Murmushi tayi tana
ara du
ar da kanta. Shima sai ya bar wajen yana murmushin. A zuciyarsa ko mamakin canjawarta yake yau. Dan zai iya cewa bata ta
a bashi ha
in kai yayi yanda yake so cikin salama irin yau ba. Duk da dai kunyar na nan babu abinda ya canja. Jallabiya ya sanyo a jikinsa, sannan ya dawo inda take. Cak ya kamata ya sauke daga saman mirror
in, sai kuma ya kama hannunta suka nufi bakin gado. Sai da ya zaunar da ita sannan ya zauna shima. Cike da kulawa ya ce,
Bani abincin yunwa nake ji
Kanta kawai ta jinjina masa, ta jawo basket
in abincin ta zuba masa kunu, sai farfesun naman talo-talo da sukayi. Sai uban
amshi yake gashi gwanin sha'awa a ido. Kunun kawai ya amsa, naman ya bu
e mata baki alamar ta bashi.
aramar harara tai masa, sai ya shagwa
e fuska. Ta dungure masa kai tana murmushi.
ALLAH Besty ka canja hali
Murmushi yayi mai
ayatarwa, zai yi magana ta zuba masa naman data
ebo a bakin dole yay shiru ya shiga taunawa. Sai wani kallonta yake, dan ji yake kamar an canja masa ita. Alhamdullah addu'arsa ta amsu kenan. Dan kusan a ittikafin nan addu'oi sa akan Maanal ne. Yaci naman sosai, itako da ya nuna zai bata tace masa ta
oshi taci abinci. Bai takura mata ba. Wani
yawan leda dake gefen gadon ya jawo gabanta.
Ga kayan sallarki tashi ki gwada
A ina
Ta fa
a tana waro idanu waje. Cike da tsokana yace,
A gabana mana, ba mijinki bane?
Hu'um ALLAH bazan iya ba. Kadai bari naje sashen Oum duk wanda na gwada zan maka hoto
Murmushi yayi mai fa
i, sai kuma ya
an la
e baki yana fara fiddo kayan da fa
in,
Ni za'ama wayo kenan. To na
A marairaice ta ce,
Please Yaya AA
Dariya yayi, sai kuma ya dakata da fiddo kayan yana kallonta.
Ni dai wannan yaya da aka saka min bai ma ko dace da ni ba. A kirani da Besty na nafi so
Oh dama ka samu nake cemaka Yayan
Na yafe bana so. Tunda dama badan ALLAH kika fara fa
a ba ko a waccan ranar
Kanta kawai ta juyar tana murmushi batace komai ba, sai kayan data fara amsa tana dubawa. Kala biyar ne, duk kuma sunyi
yau dan sun sami
inki na nutsuwa kuma mai
yau. Godiya tai amsa sosai da addu'a. Yaji da
in addu'ar tata kuwa... Dai-dai nan Oum tai kiran wayarsa. Yana
agawa tace,
Auta turo min yarinyata tazo ta kwanta da safe ba wani isasshen barci za'a samu ba
Sai da ya
an murmushi yana kai hannu ya shafa fuskar Maanal
in sannan ya ce,
Okay Oum gata nan zuwa
. Daga haka ya sauke wayar. Kayan ya maida a ledan ya ce,
Tashi muje na rakaki kafin Oum ta biyo sahu
Dariya Maanal tayi, shima yana murmushi suka fito hannunsa
auke da ledan ita kuma basket
in. A compound daga can jikin motoci Maanal ta hango Najma da Yaya Fawzan. AA da sam hankalinsa bai kai wajen ba ta ta
Besty kalla
Juyawa yay ya kalla inda ta nuna
in, aiko yay wani tsai yana kallon ikon ALLAH. Maanal dake murmushi tace,
Mika fahimta?
Maimakon bata amsa sai ya kama hannunta suka nufi wajen. Babu zato kawai su Yaya Fawzan suka gamsu. Daburcewa Najma tayi, dan suna tsoron AA sosai saboda ba sabgarsu yake shiga ba. A
an rikice taima Maanal alamar miyyasa ta bari yazo. Murmushi Maanal tayi, AA kam yay wani kalar tsaiwa ne yana kallon Yaya Fawzan irin kallon wana kama
in nan............