← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 119

Sashe 65

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

______________
.......Suma dai haka sukaje suka rungume su Oum Babban yaya harda Abah ita kuma ta risina ta gaida Abah, Fawzan da Babban Yaya ma suka rungume juna. Kamar an saita dai-dai nan AA ya shigo shima. Da Abah, Babban Yaya, Fawzan, AA
in duk farrar shadda ce da akaima
inkin babbar riga na zamani, sai dai kowa da kalar nashi design
in. AA bai damu da saka manyan kaya ba, shiyyasa idan ya saka sai su masa wani masifar
yau. A haka ma bai saka babbar rigar da hular ba duk suna a hannunsa. Sai wata
ar shopping bag mai shegen
yau da tambarin MAWAAD a jiki a hannunsa. A kaikaice ya gama kalle falon amma bai hango zinariyarsa ba. Cikin dakewarsa ya
arasa ya fara rungume Oum tare da mata Barka da salla. Ta shafa fuskarsa da murmushi ta amsa masa. Shima murmushin yayi ya bu
e bag
in hannunsa ya fiddo wani
yawan box fari tas ya bu
e. Ha
en agogo ne new design daga MAWAAD ya ciro, hannunta ya kama ya cire agogon data saka ya saka mata wannan tare da zobensa shima mai
yau, sai ya kama hannun ya sumbata. Hawaye ne suka cika idon Oum, ta sake rungumesa tana sanya masa albarka.
Gaban Abah dake kusa da Oum shima yaje, ya rungumesa ya masa Barka da salla shima ya saka masa nasa agogon. Albarka sosai Abah yake saka masa harma da sauran
an uwansa. Sai Mamy data gama cika da kishi da ba
in ciki, a ganinta ita ya dace AA ya fara yima haka ba Oum ba. Sarai ya fahimci hakan a cikin idanunta amma sai ya basar ya mata murmushi itama yay hugging
inta yay mata barka d salla ya saka mata nata agogon. A ta
aice tace ALLAH yay masa albarka. Bai damu ba ya
arasa ga babban Yaya, shima dai haka yay masa, sannan Yaya Fawzan. Dai-dai yana sakin Yaya Fawzan dake masa ra
ar sha
iyanci a kunne Maanal da Batool suka shigo. Dama ta tsaya yima Batool
in kwalliya ne saboda barci data koma da
yar aka tadata tai wanka. Wani irin harbawa zuciyar Nuratu da itama take fitowa a lokacin cikin matsananciyar kwalliya da Nibras da AA sukai a lokaci guda. Dan harga ALLAH Maanal
in tayi shegen
yau a Abayar data sanya fara tas da
an kwalliyar ash ka
an like kalar aikin jikin shaddar AA, sai handbag
inta itama ash mai shegen
yau designer, hakama takalman
afarta, duka suna cikin kayan da AA ya bata jiya kuma shine yace ta sanya su yanzu. Bata fahimci ma'anar hakan ba sai yanzu ta gane ashe anko yake son suyi. Sai ma taji kunya ta kamata ALLAH. Amma sai ta basar ta dake. Suna ma ha
a ido ya wani
age mata gira sama sai ta kauda kanta tana guntun murmushi ciki-ciki.
Abah ta fara risinawa ta gaida, ya amsa mata da kulawa, tai masa barka da salla ya sanya mata albarka. Sai ta matsa ta rungume Oum dake ta kallonta dan kwalliyar ta mata
yau sosai. To dama kowa ai yasan Maanal da shegen son gayu da
yale-
yale. Duk da Hararar da Mamy ke mata a kaikaice yitai kamar bata gani ba taje itama ta rungumeta. Kafin ta gaishe da Babban Yaya sai Yaya Fawzan. Ta ha
a Saheeba da Nibras da duk ciwon hassada ya kamasu da ganin kaya masu mugun tsada da Maanal
in ta sanya a jikinta tun daga kan abayar har bag zuwa takalmi. Dan a yau kam sun sake tantance lallai AA yafi mazansu ku
i, saboda ita Saheeba tana saida kaya tasan nauyin kowane irin kaya. Musamman su abayas, lass's, atamfa, da shadda da yadi na maza. Ita ko Nibras uwarta
ar gayu ce kuma
arya da son
yale-
yale dan haka irin wannan manyan kayan tun suna yara koda bala'i uwarsu kan ha
a ta siyama kanta, ko koda ku
in cuwa-cuwa na mutane
Kan Maanal a
asa ta juyo domin gaida AA kawai bawan ALLAH ya rungumeta. A kunne ya ra
a mata,
Barka da salla and matsowar shiga daga ciki Mrs Ajwaad. You look great in white
. Gaba
aya sai taji ta daburce. Balle ma da Yaya Fawzan ya wani ce.
Aouwwwww!! Kaga Masoyan asali
Sosai kunya ta sake dabaibaye Maanal. Ta janye jikinta tana
oye fuska da veil
inta da tai rolling yay mata
yau kamar ka saceta ka gudu. Hannu AA ya kai zai
wace wayar Yaya Fawzan dake musu video. Yay saurin sakawa a aljihu yana dariya. Ganin haka sauran yaran dake musu hoto da videos suma suka shiga
oye wayoyin suna gimtse dariya. Oum, Abah, Babban Yaya ma dai murmushi duk suke. Yayinda Mamy ke jin tamkar zuciyarta zata fito ta baki. Nuratu zata juya ta koma ciki Saheeba ta ri
o mata hannu ta hanata. Nibras kam sai da ta ya share hawaye...
Zaman karyawa sukai, dama tea ne kawai sai
an abinda ba'a rasa ba. Kasancewar ciki duk a cinkushe saboda azumi da aka sha babu wanda yaci na kirki duk suka tashi. Kowa
ara gyarawa yay suka fito domin shiga motoci. Maanal na
arin shiga motar babban Yaya AA ya wani ri
o hannunta, juyowa tai ta kallesa dan a zatonta cikin su Najma ne.
aramar harara ya sakar mata yaja hannunta kawai suka nufi tasa motar. Sai kawai Mamy catai itama Nuratu ta tafi can. Wani shegen murmushi Abah yayi, sai dai baice komai ba yay shigewarsa mota kusa da Oum dake waya bata san mike faruwa ba. Yayinda Babban Yaya da Fawzan sukabi Mamy da kallon mamaki. AA kam da sarai yaji Mamyn yi yay kamar baiji ba, sai ma bu
ema Maanal yay ta shiga hannunsa na ri
e da bag
inta ya zagaya nasa mazauni ya zauna, ita kuma babbar rigarsa da hula na saman cinyarta ya ajiye.
Wani irin abu ya tsayama Najma na takaici, dan tunda Uncle R da Maanal suka tattauna akan Mamy a gabanta duk da basu fito fili sun ambaci sunanta ba itama ta sakama dukkan motsin mamy ido. Sai kawai itama ta fasa shiga motar Fawzan datai niyya ta koma ta AA suka shiga a kusan tare da Nuratu. Kallon juna sukai, Najma ta watsama Nuratu wani shegen harara ta
auke kanta.
AA kam baiyi kamar yasan bayan shi da Maanal akwai wasu a motar ba, yana gama zama bag
inta a saman cinyarsa ya juyo yana kallonta, sai kuma a hankali ya kai hannu ya kamo ha
arta ya juyo da fuskarta inda yake dan da ta shagala ne da kallon design
in jikin babbar rigarsa da yay mata
yau.
Nan zaki kalla zuciyar Ajwaad. Dan rigar da mai rigar duk naki ne ke
aya. Aikin ya miki
yau ne
Wani kasalallen murmushi Maanal ta sakar masa mai ta
a zuciya, cike da shau
i ta kai hannu ta ja masa hanci ka
an,
Duk
yan aikin kaine zaka sakashi yay
yau dan kai ke saka
yawu yayi
yau zuciyar maanal. I like you in manyan kaya
Ya arrahaman, ji AA yay kamar zai wani shi
e, bai ma san ya matso da fuskarta gab da tashi ba ya manna lips
insa kan nata ya
an sumbata ka
an. Sosai kunya ta kamata sanin basu ka
ai ne a motar ba, shiko idanunsa har sun
an sirka. Maanal ta
an maida fuskarta gefe kawai tana
an murmushi. Dai-dai nan babban Yaya yayima AA
in horn dan shine a bayansa. Ajiyar zuciya ya sauke a kasalance yay ma motar key, Nuratu da zuciyarta ke neman tarwatsewa ta kama murfin zata bu
e dan ta yanke gara ta fita a motar kawai taji ya saka luck. Dole ta koma ta zauna dan tsoronsa take ji bazata iya cewa zata fita ba kai tsaye.
AA kam da shi yama manta da zamanta a motar a hankali yake mirza steering motar kamar baya so, dan gaba
aya Maanal ta gama kashe masa ga
an jiki. Hannansa yakai a hankali ya kamo nata, sai ta juyo ta kallesa, shima kallon nata yay suka sakarma juna murmushi mai sanyi. Sai kowa ya janye, shi ya maida ga hanya ita kuma tana kallon waje har lokacin da murmushi a fuskarta dan ita ka
ai tasan mi take hangowa a cikin idanun
an maza. Najma kam cike da munafunci take musu video, dan wannan gulmar bazata gani ita ka
ai ba sai ta gumtsawa su Maimoo.. Sai kuma uban murmushin sha
iyanci take zubawa da son
ular da Nurry. Tako ci nasara, dan zuciyar Nurry har wani tururi take yi. Wata irin nadamar shiga motar take ji, ga zuciyarta fal bala'i amma babu damar nunawa tana tsoron shan mari a hannun AA Maanal ta samu na nata gori...
A haka suka iso massalaci. Nuratu ta fara ficewa AA na kammala parking, Najma ta bita tana
ar dariyar
ularwa. Maanal na yun
urin fita AA ya ri
ota. Juyowa tai tana kallonsa. Ya marairaice mata fuska kuwa da fa
in,
Idan kin fita wazai
arasa shiryani, bayan kin san ban saka bane saboda kema ki samu kada
Murmushi kawai Maanal tayi da
an girgiza kai, batare da tace komai ba ta
auka babbar rigar dake jikinta ta shiga warwarewa yana kallonta
uri kamar ya ha
iyeta yake ji. Amma dai ya daure dan yana son tsira da alwalarsa. Nuni ta masa da idanu ya du
o, babu musu ya ran
wafo sosai yanda zata ji da
in saka masa ta saka, cike da kulawa batare data yarda sun ha
a ido ba ta gyagygyara masa duk da yana a zaune ne harda na
o duka gefen biyu ta ajiye masa a kafa
a duk da bawai babbar rigan nada fa
i bane. Dan anyita ne
ar cif-cif babbar rigar zamani dai da fa
in nata duka baya wuce gwiwar hannu. Hula ta
auka ta shiga mata kari dan ta iya, tun suna yara tana masa karin hula, shiko sai kallonta yake, nan ma kan ya du
o mata ta sanya masa, cike da kunya tasa yatsanta tana gyara masa
an gashin daya fito gefe-da-gefe ka
Batare data yarda ta kallesa ba ta ce,
An gama
Wani
aramin box ya mi
a mata, cikin ra
a muryarsa na sake komawa
asan ma
oshi yace,
Saura agogo da turare
Batace komai ba ta amsa box
in ta bu
e, irin na su Yaya Fawzan ne shima, hannunsa daya mi
o mata ta amsa a cikin nasa kunya na sake rufeta, tadai daure ta saka masa sannan ta
auka turaren dake ajiye a tsakkiyarsu ta shiga fesa masa. Sai da ta ajiye turaren ta
ago ta wani kallesa, sai kuma ta kashe masa ido
aya
asa-
asa,...........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 65 · 0% Book details