← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 119

Sashe 42

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

______________
.........Tare da shi suka fito inda AA ke zaune har yanzu idanunsa a lumshe. Zama Maanal tayi kanta a
asa, shima doctor ya zauna a kujerar gefen AA daya
an bu
e ido yana kallon Maanal
in. Ya bu
aci Mr Li ya basu waje, dan zai yi ma AA magana ne da yaren da yasan Mr Li
in zai ji. Tsakanin likita da mara lafiya kuwa akwai babban sirri musamman irin wannan. Cike da kulawa Doctor ya kira sunan AA, a hankali ya janye idanunsa akan Maanal ya maida ga doctor. Murmushi ya masa, kafin cikin tausasawa ya fara magana da harshen Chaines da Maanal bata fahimtar komai,
Na tattauna da matarka, na kuma bata shawarwari, sai dai na fahimci a tare da ita akwai tsoro da kunya sosai. Ana samun irin wannan yanayin ga mata, musamman idan wani abu ya ta
a tsoratasu a baya mai kamanceceniya da hakan, da kuma ha
i da halittarsu ce kunya. Irinsu suna bu
atar a kasance da su cikin rashin da kulawa ba gaggawa ba, dan in har aka matsa zasu iya sumewa ma, ko jin tsanar namiji a kusa da su. Dan haka su a nasu tsarin ba'a zuwa musu kai tsaye da bu
ata, ana binsu mataki-mataki ne, sannan ana basu lokacin sabawa da fahimtar dasu bawai tarayyar kawai akafi bu
ata da su ba kai tsaye. Kai inda hali ma, a basu lokaci na hana zuwa garesu da tarayya sai romancing kawai. Idan aka bi wannan matakin zai cire mata damuwa da tsoron zuwa wancan matakin da take fargaba. Dan haka a yanzu matakin romancing, Hugging, nuna mata ma baka damu da abinda take gudun ba zai taima sosai. Yawan tausasa mata, kulawa, da tattalinta. Duk da nasan kai hakan zai sa ka cutu saboda a matakin da kake tarayyar kawai kafi bu
ata, sai dai kaima hakan zai taimaka maka dan zuwa kai tsayen zai iya cutar da kai kuma ta wata fuskar. Zan baka wa
an nan maganin da in kaji rashin juriya sakamakon kusancin naku kasha zaka samu natsuwa har lokacin da zaka kai matakin daya kamata. Sannan ka
ara
arfin motsa jiki da kake yi, ka rage cin abinci mai sugar da kitse, bada
arfi a ayyukanka fiye da shagaltuwa da kasancewar ku a waje guda ku ka
ai duk da dai na fahimci tuni kana bin wa
an nan matakan shiyyasa ka jima a cikin yanayin batare da ka cutu ba gaskiya. Dan da ace baka yin wa
an can abubuwan dolene ka samu matsala fiye da hakan, kai bama zaka iya ri
anka zuwa yanzu ba gaskiya. Ga card
ina idan kana bu
atar wasu shawarwari zaka iya nema na. Nagode sosai
Kai AA ya jinjina masa tare da fa
in,
Thanks you doctor
asa-
asa dan duk abinda ya fa
a masan shi ya jima da sanin a binsa. Dan tun lokacin da al'amarin ya fara neman fin
arfinsa ya fara karance-karance a addinance da kuma likitance akan hakan, saboda yama kansa al
awarin komai tsahon shekaru zai jirata, idan ma bai sameta ba zai
arasa rayuwarsa a haka. A dalilin wannan yanayin ne ya fara workout na tashin hankali, ya kiyaye abincin da zaici, ya sake kusanta kansa da malamai domin neman ilimin addini, ya
ara
arfafa ibadarsa, ya koma azumi irin na Annabin ALLAH. Ya kauda idanunsa ga duk wani abu daya shafi mata, kai yama haramtawa kansa kallonsu da suffar matan gaba
aya, ya maida kansa busy a neman nakansa, ya yawaita alkairi ga mutane. Hatta ita Maanal
in yana
in shige mata ne a yanzu saboda hakan, ko a wannan ga
ar kawai tana tsorata ne amma shi baya zuwa gareta dan yin abinda take ma tsoron, to amma ya fahimci tunda a yanzu doctor ya bu
e masa aiki a wajenta kawai zai zauna da ita ne ya mata bayani ta kalar yaren da zata sake fahimtar.....
Tunaninsa ne ya katse sakamako mi
ewar doctor da zuwan Nurse
in nan wajen da ledan magungunansa. Amsa Maanal
in tayi, sannan sukai sallama da su dan Mr Li ma ya dawo. AA ya
an sake kallonta ya janye idanunsa, sannan ya fara
arin janye mayafin data rufa masa, yana gama janyewa ya mi
ama Mr Li, shi kuma ya waiwayo ya sake kallonta. Fiskarta a
an tsuke take, amma cike da kulawa murya can
asa ta ce,
Yaya jikin?
Idanunsa ya
an lumshe tare da bu
ewa a kanta, sai kuma ya mi
a mata hannu alamar ta kama shi. Ajiyar zuciya ta
an sauke itama, duk da tasan ba lallai ta iya kama shin ba haka ta saka hannunta cikin nasa daya mi
o mata. Ita ta fara mi
ewa, sannan shima ya yun
ura tana ri
e da shi
in ya mi
e. Cikinsa ya saki gaba
aya, sai dai kasala da nauyin jiki irin na mai ciwo da zama a waje
aya. Sallama suka sake ma Nurse
in nan dan tana a wajen har yanzu, kafin su fara takawa a hankali, Mr Li na gabansu suna biye har suka fito. Motar da akaje
aukarsu jiya a airport ta gani. Mr Li ya bu
e musu
ofa, AA ta taimakawa ya fara shiga, kafin itama ta shiga. Ya rufe su ya zagaya mazaunin driver ya tada motar suka fice a asibitin.
AA dai tuni ya jingina da kujera ya lumshe idanunsa, sai dai hannunsa na ri
e dana Maanal ya
i saki. Ita dai tana
an kallon waje ne da mutane dake ta kai kawai duk da rana ta
aga. Basu wani jima ba suka iso hotel
insu, nan ma suna rike da hannun juna suka fito, Mr Li ya taimaka musu da kwasar
an tarkacensu zuwa ciki.
An gyara
akin nasu tsaf an canja bedsheet. Mr Li dama daga
ofar
aki bai shigo ba ya juya, sai itace ta amshi kayan ta shigo da su ciki. A bakin gado AA ya zauna, ita kuma ta ajiye kayan data amso inda ya dace. Kafin ta kallesa murya a
asa ta ce,
Ko zaka fara yin wanka ne?
Idanunsa ya
an zuba mata, ganin tai saurin janye idanunta a kansa sai yay ajiyar zuciya.
Uhmm
kawai yace mata ya
auke nasa shima. Itama bayin ta nufa batare data sake kallonsa ba. Bata wani jima ba ta fito, kallo
aya ta masa ta
auke idanun ta dan ya cire jallabiyarsa daga shi sai boxer, muryarta har
an sar
ewa take wajen sanar masa ta ha
a. Shima sai baice komai ba ya mi
e ya nufi bayin. Itama kayan da zai saka ta fiddo masa, ta kuma fidda nata ta ajiye gefe. Fin mintuna ashirin sai gashi ya fito sanye da fara tas
in bathrobe. Baima gama zama ba ta
auki nata kayan ta wuce bayin, bata fito ba sai da ta shirya tsaf. Tako yi
yau cikin doguwar rigan, sai dai tana
an jin takura saboda yanda rigar ta wani lafe mata a jiki ta kuma fitar da shef
inta yanda ya kamata, duk da bata matse mata jiki bane, kawai taushin rigar da yanda aka fitar da ita da ainahin shef na mutum ya kawo hakan. Haka dai babu yanda zatai ta fito, sai dai ta saki mayafinta ya rufe mata
irji har ma zuwa cikinta. Bayan ne dai babu yanda ta iya. Fitowarta dai-dai ana knocking
ofa, canta nufa, hakan ya bama AA damar ganin bayanta. Ai da saurinsa ya janye idanunsa a wajen ma
ogwarinsa na wani irin kaiwa sama ya dawo
asa a cikin wuyansa. Maanal dai data bu
ofa bataga kowa ba, sai
an abun nan na kawo abinci kawai a
ofar.
an juyowa tai ta kalla AA daya du
ar da kai yana danna iPad...
Abinci ne?
Ta fa
a a ta
aice. Batare daya
ago ya kalleta ba muryarsa a
asa kamar tatan ya ce,
Ni nai order
. Kanta kawai ta jinjina ta jawo
an keken ciki ta maida
ofar ta rufe. A gaban gadon ta tsaida shi dai-dai inda yake. Ganin zata kai
asa ya kalleta, da ido yay mata nuni da gadon, tai
an jimm sai kuma ta mi
e ta koma ta wajen
afafunsa ta zauna.
Ko dai zaka koma can kaci abincin ne?
. Tai maganar tana nuna inda kujerun suke. Wajen ya kalla shima, sai kuma ya maido idanunsa a kanta. Batare daya janye ba ya ce,
Naki ne ai
. Itama kallonsa tai da
yau,
Kai da zaka sha magani ya dace kaci, ni bama najin yunwa nasha tea a asibiti ma
Komai bai ce ba, sai ma ajiye iPad
in yay ya sauka a gadon, jan keken yay zuwa inda ta nuna, ya shiga fidda abincin yana jerawa a table
in wajen, sai da ya gama tsaf sannan, batare daya kalleta ba yace
oyaaa taso
. Ganin yanda yay da fuska batai musu ba ta mi
e ta nufi inda yaken. Kusa da shi ya nuna mata, zama tayi tana satar kallon fuskarsa, batare da yay magana ba ya fara
ibar abincin yakai bakinta. Fuska ta
ata, shi kuma ya
an harareta. Dole ta bu
e baki ya fara bata, kusan lauma hu
u taga shi baici ko
aya ba. Sai ta dauka wani spoon
in itama ta fara
ibowa cike da jin nauyi takai bakinsa. Baiyi musu ba kuwa ya amsa, sai suka cigaba da bama juna har ta fara cewa ta
oshi. Bai matsa mata ba shima kuma bai cigaba da ci ba, taje ta
akko ledar magungunansa ta dawo, duk yanda suka rubuta ya mata bayani dan da Chaines sukayi,
aya bayan
aya ta bashi yasha. Yana gamawa yace mata zai kwanta. A marairaice ta ce,
Yanzu babu yanda zamuji
an gida su san mun sauka lafiya?
Kallonta ya
an juyo yayi, sai kuma ya kai kwance.
Zamu kira su amma sai zuwa anjima dan su yanzu dare ne can suna gab da yin sahur
Lah anga wata ne?
Ta fa
a fuskanta na washe wa da murmushi. Kansa ya jinjina mata murmushin nata na tasirantuwa a garesa. A cikin ma
oshi ya ce,
Na gani yanzu a net...
Masha ALLAH
Maanal ta fa
a zuciyarta na wani irin sanyi. Wannan normal ne ga dukkan musulmi, muna jin wani irin farin ciki da nisha
i da annashuwa ta musamman a cikin jininmu a duk lokacin da watan Ramadan ya zagayo mana. Muna jin kamar mun shiga wata sabuwar duniya ne, muna jin nutsuwa da
arfin zuciya mai cike da harsashi. Muna jin kamar a ranar muka fara riskar watan ne. (Ya rabbi kasa muyita ganin watan Ramadan cike da yalwar rayuwa mai tsaho da lafiyar jiki da tsarkin zukata. Ka gafarta mana kurakuranmu ka amshi ayyukanmu a bisa rahamarka da yardar ka, ka gafartama iyayenmu da al'ummar Musulmi baki
aya da suka rigamu kwanta dama
)...........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 42 · 0% Book details