Sashe 37
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
______________
........Sunzo dai-dai gidan wani abinci ya tsaya, kallonta yay murya a
urya ya furta,
Kina jin yunwa?
Dan kawai kar yaga ta gwalesa ta jinjina masa kai, dan bata wani jin yunwa ita kam. Ciki suka shiga, Maanal tabi wajen da kallo tana jinjina tsaruwarsa da
awatuwarsa. Sun kuma samu tarba ta mutuntawa da akema kowanne customer. Wajen zaman daya dace dasu aka basu, tare da takardar da tsare-tsaren abincin ke ciki. Shine ya amsa yana dubawa, dan su dai komai nasu da yarensu suke rubutawa. Hajjaju Maanal kuma ba'a iya Chaines ba. Shi kansa mamakin sanda ya iya yaren takeyi, duk da dai bata da tabbacin ko ya iya sosai-sosai ko sama-sama ne. Tana nan ta shagala a tunani har aka fara kawo abubuwa ana jera musu. Ganin yanda take bin komai da kallo sai a sannan AA yay magana. A ta
aice ya ce,
Komai dake anan Halal ne
. Ajiyar zuciya ta sauke kamar dama abinda takema waswasin kenan. Sai kuma ta ce,
Amma to musulmai ne masu wajen?
Kansa ya jinjina mata, dai-dai waiter
insu na sanar masa an kammala. Ya jinjina mata kai cikin harshen Chaines yace,
Thanks you
. Sai da tabar wajen sannan ya maida hankalinsa ga Maanal yana
arin tura mata abinda yasan zata iya ci a gabanta. Tare da cigaba da amsa mata maganarta.
Musulmai ne ita da mijinta dake da wajen
Kai Maanal ta jinjina, sai kuma ta saki murmushin daya sashi tsayawa yana kallonta. Tana
agowa suka ha
a ido tai masa alamar (miye) da ido tana
aure fuskar. Kansa kawai ya
auke ya fara cin abincin a nutse. Itama fara ci tayi, ba laifi da da
i, sai dai test
in akwai banbanci mai nisa tsakaninsa da namu na gida. Haka dai ta daure taci batare da yin
orafi ba. Shi ko jira yake tai
orafin dan yasan zatayi, da batayin ba kuma yayi mamaki amma bai ce komai ba. Sun
an jima a gidan abincin kafin su fito, yanzun ma a
afa suka cigaba da tafiya, sai dai tafiyan bai nisa ba suka isa wani
aton Mall mai
yawu sosai. Dan bayan wajen shopping akwai wajen wasan yara, da
angaren games na manya, akwai wajen hutawa na masoya, kai da abubuwa daban-daban. Sudai wajen kasuwar suka nufa,
angaren tufafi ma. Anan
in ma sun sha kallo, dan Maanal har sai da taji kallon ya fara mata yawa ita kam. Dan haka ta
ara ma
urewa jikin AA. Shi da kansa ya shiga za
a musu kayan daya kamata, na fita da na shan iska da sai dai a saka a cikin
aki. Sai jackets musamman ita duk da yasan ba garin sanyi bane sosai sai irin yamma haka da safiya, a yanzu haka ma yayi mamaki da batai
orafi ba, koda yake
ammar bata gama yi ba rana ce da
an sauran zafi ka
an. Hannunta yaja
angaren underwear. Maanal tai tsuru-tsuru kunya duk ta baibayeta. Cike da neman magana ya ce,
Anan aikinki ne ke zaki za
a mana Besty
Cikin
an waro idanun ta ce,
Da ido yay mata nuni da underwear
in. Ai ba shiri ta juya baya tana fa
in,
Ni ALLAH ka daina min irin haka baida
an murmushi ya samu kansa da yi, sai kuma ya
an le
a fuskarta. Da sauri taja mayafinta ta rufe fuskar. Abinm ma sai ya bashi dariya. Amma dai bai dara
in ba ya barta yaje yana za
a musu. Nashi ya fara za
a a
angaren maza. Sai kuma ya koma na matan. Dan tsabar son
ureta parckeg na b&p ya
akko yazo gabanta, kamar ba daga bakinsa maganar ta fito ba ya ce,
Besty wane size?
Ya subahannallah, mutum nan dai so yake ya kasheta kafin su bar
asar mutane, ai da gudu-gudu ta nema barin wajen amma ya ri
oto, hannun daya ri
etan ta kama ta
an ciza. Babu
shiri ya saketa yana fa
in,
Ouch! Ke dai muguwa ce
Gwalo ta masa tabar wajen. Cikin
aga murya ka
an yace,
Zamu koma masauki ai zaki biya diyya yarinya
Cak ta tsaya, shi kuma ya juya abinsa yana murmushi ya za
a mata wanda ya tabbatar zasu mata duk da dai
iyasi yayi da zuciya......
_________
Yau RK ya kamo hanyar Abuja domin dawowa kan aikinsa. Kasancewar yana son
aukar Najma a Zaria ta mota ya biyo. Aiko bai
ata lokaci a Zaria
in ba dan itama Najma
in a shirye take tsaf shi kawai take jira. Alhamdullah
arfe biyar a
ofar gidan su AA tai musu. Lokacin da motar RK ke shigowa babban harabar gidan Saheeba da Nuratu da Mamy na zaune suna shan iska. Sai su Naufal dake yawo a motocinsu
anana shi da Anum. Oum bata nan tana ma
ota gidan Hajiya Shuwa. Dan tunda ta dawo bata shiga ba sai yau. Nibras da babban yaya da Fawzan kam basu dawo aiki ba. RK na kallon irin kallon
urullar da suke bin motar tashi da shi, dan basu santa ba sabuwa ce dal daya
are saboda angwanci. Tinted glass ne shiyyasa basa iya ganin kowaye. Najma ce ta fara bu
ewa ta fita, cike da
oki ta
wala kiran sunan Naufal da Anum. Atare yaran suka juyo motocin nasu kowa na rige-rigen isowa saboda ganin Aunty Najman Zaria. Suna isowa kowa ya fito suka rungumeta. RK na fitowa sukai arba da shi suka saketa sukai kansa, gaba
ayansu ya
aga a tare yana dariya. Dai-dai nan motar Fawzan ta shigo gidan, kamar ha
in baki babban Yaya biye da shi. Sai a lokacin Saheeba da Nuratu suka taso suna faman ta
e baki dan Mamy ce tace suje kar ace basu tarbesu ba.
Wani sassanyan kallo Najma da Fawzan sukama juna, duk da kuwa tare yake da Nibras a motar. Koda suka fito cikin
ar basarwa ya
aga Anum dake masa oyoyo yana kallon Najma
asa-
asa yace,
Ba gaisuwa love?
Da sauri ta kalla gefensu tana fatan kada wani yaji, sai taga hankalin kowa nakan Uncle Rafeeq. Maimakon ta fara gaida Fawzan sai ta fara gaishe da babban yaya. Cike da kulawa da
auna irin na
an uwantaka da aka san duk wani jinin Darma da ita yake amsa mata yana tambayar Mamanta da sauran
annenta. Ta ce,
Duk kowa lafiya yake suna gaishe ku yaya
Muna amsawa. Amma nan za'a mana azumi ba?
Kanta ta jinjina masa tana murmushi. Shima murmushin yayi da sanya mata albarka, sannan ya maida hankalinsa ga RK da suke gaisawa da Fawzan. Itama sai lokacin Najma
in ta gaida Fawzan
in. Amsa mata yay normal kamar yanda ya saba a baya. Ta juya ta gaida Saheeba. Tasan Nuratu, sai dai basa shiri, dan Nuratu fa ita bata cika zaman lafiya da mutane ba musamman idan ta fahimci ka fita to in sha ALLAHU kai ka zama abokin gabarta.
in gaida Nuratun tayi ta juya ga gaida Nibras. A da
ile ta amsa mata, wannan ita kuma halinta ne, dan haka Najma bata kawo komai a ranta ba.
Inda Mamy ke zaune suka nufa, fuskar RK da murmushi yake gaisheta, yayinda Najma taje ta rungumeta tana fa
in,
Oyoyo Hajiya Mamyn mu
Da
yar Mamy ta ha
iye abinda ta tokare mata zuciya, dan ranta a
ace yake tun tafiyar su AA ta jiya. Gashi har yanzu basu kirasu ba balle ta tusa masa garga
in dake a ranta. Sun gaisa cike da mutunta juna ita da RK, kafin ta maida hankali akan Najma. A kuma lokacin ne Oum ke shigowa gidan. Wayyo tuni Najma ta saki Mamy ta she
a da gudu ita da su Naufal wajen Oum
in. Suma su Babban Yaya da Fawzan da RK
in duk wajen Oum
in sukayi. Haka suke mata ko yaya ta fita data dawo duk su zagayeta kamar wasu yara. Da mamaki Oum dake shafa kan Najma tana rungume dasu Naufal tace,
Lallai yau ango ne a Abuja? Ai mun zata kayi
aura ka koma Kano
Dariya RK yayi da fa
in,
Dafa za'ace nai hakan ai da kun min gata Aunty
Dariya Babban Yaya da Fawzan suka sanya, yayinda Oum ta ri
e baki. Babban Yaya yace,
Uncle ai babu damuwa barinka zamuyi ka koma abinka
RK yace,
Yauwa Son kuyi taimako, ni dama za'a saya min ticket zuwa bayan isha'i ina Kanon dabo abina ai da yafi
Da wannan dariya suka shige sashen Oum. Bayan su Mamy sun mata sannu da dawowa. Sai dai su basu bisu ba, sai ma takaici ne daya saka Mamyn wucewa sashenta tabar Nuratu da Saheeba anan suna gulma. Nibras kuwa tayi sashensu dan yanzu ba zuwa sashen Oum
in take ba tunda su AA suka bar
asar.....
Najma na baza idon son ganin Maanal Oum ta sanar mata ai basa
asar, jiya suka wuce Chaina amma kwana goma zasuyi zuwa sati biyu su dawo. Sam Najma bata so hakan ba. Amma ta musu addu'ar dawowa lafiya.
Shi ko RK dariya yay da fa
in,
anki ya samu lafiya dai, harda tafiya honeymoon
Itama dariyar tayi, ta ce,
Aiki fa sukaje Rafeeq. Honeymoon
in nan ko za'aje shi sai dai bayan salla in sha ALLAHU. Ni nazata da Nuwaira zaku taho nan
Wlhy naso hakan Mah-mah ce ta hana, wai na bar mata yarinyarta sai bayan salla tunda bata jin da
Oum tace ALLAH ya bata lafiya. Fawzan cike da tsokana yace,
ALLAH ya raba lafiya Uncle
Filo RK ya
auka ya jefa ma Fawzan, ya mi
e ya fice yana dariya. Shima RK da Babban Yaya mi
ewa sukai suna dariyar suka fita dan lokacin sallah yayi. Oum dai nata murmushi, dan ita kanta da RK
in yace Nuwaira bata jin da
in abinda zuciyarta ta kawo mata kenan har an samu ciki. Addu'a tai musu tare da mi
ewa ita da Najma sukai ciki domin yin sallar magrib tana addu'ar ALLAH ya kaita randa zataga na AA da Fawzan haka..
Bayan sallar isha'i sukai zaman cin abinci, anata hira cike da farin ciki dan harda Abah duk da a sashen Mamy yake yau. Amma ganin
an uwansa yace anan zaici abinci shima. Saheeba da Nuratu dai suna sashen Saheeba
in sun
ulle suna tsogume-tsogume, dan tunda AA ya wuce ko sashen Mamyn ma Nuratu ba son zama take ba, koda yaushe tana nane da
ar uwarta ne. Itako Nibras tana sashenta, abin duniya ya isheta. Tun juya take dakon jiran jin AA ya kira waya amma shiru kake ji. Har gwada number sa da yake amfani da shi in yaje Chaina
in tayi amma bata shiga ba. Dama ta sata ne a wayar Fawzan, ta adana da wata
oyayyar number
inta data tanada dan AA amma tunda ta sai layin ta kasa kiransa balle masa ko text ne saboda tsoro. Ana cikin hirar Fawzan da Najma suka saci jiki kitchen kamar masu tattare kaya, anan sukai
an sabuwar gaisuwa da hira sama-sama. Gudun kada a gane su suka dawo. Shi dai RK ma dariya suke bashi, dan yanzu kam ya sake tabbatar da abinda yake hasashen..........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*