Sashe 105
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read
______________
........Maanal na kitchen AA ya shigo, dan tunda taji yana waya da RK daya kirashi yazo su
aukesa Abah a airport ta martaye daga barcin da take yi tunda taji Oum ma bata sani ba. Sosai AA da
amshi ya jawoshi kitchen
in mamaki ya kamashi, dan yasan shi dai barci ya barta tanayi. Hankalinta yayi nisa a harha
a abincin yay gyaran murya, juyowa tai da sauri, sai kuma ta sauke ajiyar numfashi a shagwa
e ta ce,
ALLAH ka bani tsoro Besty
Murmushi yayi, sai kuma ya
araso inda take ya rungumeta ta baya kasancewar ta juya tana kwashe Irish
in dake cikin air pryer. Wuyanta ya sumbata tare da ra
a mata,
I'm sorry. Yaushe kika tashi ke da na bari kina barci?
ayan hannunta takai ta shafo fuskarsa.
Tunda Uncle R ya kiraka na farka, kawai nayi shiru ne harka fita.
Yaya Aban?
Abanki na lafiya gashi can a sashensa. Yanzu wannan kayan da
in duk na waye?
Na Abah mana
Ta fa
a tana juyowa bayan ta zuba wani dankalin.
Mu baza'a sammana ba kenan?
an taja hancinsa da fa
in,
an guntu bazaku samu ba
Idan an hanamu wannan ai Ni sai a bani nawa abincin
Oh kana ma da wani abinci kenan?
Eh mana
Ya fa
a yana kashe mata ido
aya. Sam bata wani fahimci ina ya dosa ba, dan haka ta
an ta
e baki.
To maza kuwa kaje kaci, dan nan babu kasonka
Fahimtar bata gane ina ya dosa ba ya sakashi sakin murmushi. Cike da son
ureta ya du
o ya gwargwa
a mata a kunne. Ai babu shiri ta kallesa, sai kuma ta shiga turashi cike da bori tana fa
in,
ALLAH ya shiryeka bar kitchen
in nan
Dariya ya shiga yi, itako ta dage sai turashi take. Gocewa yay kawai ya
ane kan kitchen cabinets. Ta tsaya tana hararsa hannayenta ri
e da
ugu. Fuskarsa da murmushi ya ha
e hannayensa waje guda.
Yi ha
uri giwar mata, amaryar AA Darma
Dariya ya bata sosai, ta murmusa tana juyawa kan aikinta. Sai kuma ta matsa inda coffee maker yake ta ha
a komai a ciki. Ta sake dawowa tana duba abubuwanta dake kan wuta. AA kuma ya zaro wayarsa datai
aramin vibration alamar shigowar sa
o yana dubawa. Coffee
in da yay ta juye dama kofi
aya ta saka ta
ako tazo gabansa da shi. Mi
a masa tai, ya amsa tare da sumbatar gefen fuskarta ya ce,
Thanks you, ALLAH yay miki albarka
Amin ya rabbi tare da kai
Itama ta fa
a tana komawa kan aikinta. Zuwa can yace.
Besty zo kiga
Spoon
in hannunta ta ajiye ta nufoshi. Kamota yay ya saka a tsakiyar
afafunsa kansa na a kafa
arta ya shiga nuna mata abu a waya.
Woow ammafa sunyi
yau, amma da za'a
ara wani abu da zasu fi haka
yau. Waya zana?
Da gaske?
ALLAH kuwa. Musamman ma hannun, ni sai yay min girma gaskiya.
Prof... Ne ya turosu yanzu ta email. Wai ko zamu iya fitar da su amma fa gaggawa ake so kada su wuce 10 days
Da gudu ma za'a iya, musamman idan akwai kayayyakin da agogon ke bu
ata a company
Eh to sai dai mu bincika. Mizan tayaki da shi? Faka-faka ki duba zanen zuwa gobe dole muje company
Amma gobe fa muna da ba
i ka manta
Gannin yayi jimmm alamar tunani ta ce,
Amma idan dan tattaunawa ne ai nake ga babu damuwa tunda dama wanda ya kamata a tattauna da su
in ne sai kawai ayi meeting
in anan. Kaga Monday sai kowa ya tashi da shirin aiki
Woww kuma haka ne. Thanks you. Mizan taya ki?
Yi zamanka nama kammala, kashewane kawai. Sai dai zaka taimaka ka kaima Oum kaga banyi wanka ba
Na zama
an aike kenan?
Eh mana, bakaji wani mawa
i yace ku bayin mata bane ba
Ya muka iya mun amsa da hannu biyu. Dan jin da
in duniyar sai da ku Besty
Dariya sosai Maanal ta sanya. Da taimakonsa ta zuba komai a kuloli da bowl masu
yau da duk ta fiddo a kwalayensu. Suka jera su a basket har uku sannan. Cike da tsokana tace,
Kafa bi a hankali Besty, dan in ka zubar sai kasha bulala
Dariya yayi yana fita ta back door, itama tana dariyar ta shiga fita da nasu saman dining, Dan yau anan sashensu zasu yini itama Oum a barta ta huta da Abah. Babu da
ewa AA ya dawo ya
auka
ayan basket
in ya sake fita. Ita kuma ta hau gyaran kitchen
in. Koda ya dawo ya sanar mata Aban da Oum nata sanya mata albarka murmushi tayi, shima aikin gyaran kitchen
in ya fara tayata, suka gama suka dawo falo har can sama da bedroom
in da suka kwana duk da ba wani datti bane sai da suka gyara komai tsaff suka saka turaren wuta da air freshener sannan suka shiga wanka a tare. Sun jima a bayin dan sai da ya
an mommore sannan suka fito. A tare suka taimakawa juna wajen shiri abin sha'awa. Tsaf suka fito abinsu suna uban
amshi.
ananun kaya ne a cikinsa da sukai masa
yau sosai. Ita kuma sai ta saka Abaya da itama tai mata
yan. Fita sukai a sashen gaba
aya zuwa sashen Abah. Acan suka samu Oum da babban Yaya, Yaya F dai tasan yana can yana barci yau weekend.
Abah ya kasa
auke idanunsa a kansu, hakama fuskarta a washe take da murmushi. Cike da girmamawa suka zauna a
asa, Manaal kusa da Abah AA kusa da Oum. Babban Yaya da shima ke kallonsu da murmushi ya ce,
Aunta na Auta
Hannu Maanal tasa ta
oye fuskarta. Aba dake
ar dariya ya ce,
Auta kam na auta.
Shima dai AA murmushin yake yi. Cikin ha
a baki shi da Maanal
in suka shiga gaida Abah. Ya amsa musu da kulawa yana sanya ma Maanal albarka da hidima. Hakama Oum ta sanya mata albarka. Shima Babban Yaya albarkar ya saka mata. AA ya ce,
Abah tare fa mukayi, naga sai ita ja
ai ake sakama albarkar
Cikin waro ido Maanal ta ce,
ALLAH Besty kaji tsoron ALLAH. Kana zaune kana surutu dai nayi
Oh rinto ma zaki min kenan?
Kai ne dai zaka min rinto
Dariya sosai Abah da Babban Yaya da Oum ke musu. Babban Yaya yace,
Ni dai na yarda Lilly na kawai tayi, Aunta gaskiya bama son runto
Maanal ta ce,
Yauwa Yaya ai dama kasan halinsa dai
Abah ya ce,
Nima ina bayanki Auta. Shi dama girkin ba wani ya iya bane
Oum dake dariya ta ce,
Ato bara dai na shigarma Auta nima. Idan ta gaskiya za'ai shi fa ma ya koya mata girkin nan
To Oum tuna musu dai idan sun manta. Amma ba komai yau an min 1-0 next
....
__________
Abin duniya ya ishi Mamy
warai da gaske, tana son zuwa wajen Abah tana jin tsoro. Bata son kuma taje taga Oum tare da shi. Gashi ta
agu da jiran kiran Hajiya Turai amma shiru kake ji. Maman Saheeba na son wucewa itama tana tsoron ko Hajiya Turai bata gida ne. Amma dai haka ta shirya dan bata kuma
aunar su ha
u da Abah. Ta nema Saheeba ta kaita ita ko ta murje ido tace aa wlhy ba inda zata Babban Yaya yace ko nan da gate taje zai bata mamaki. Wannan abu ya matu
ar bama Nana mamaki kuma ya
ona mata zuciya. Haka ta tattara ta fito, kasa zuwa yima Oum sallama tayi, Nuratu dai ta rakata bakin gate itama ta dawo, dan hakankalinta a tashe yake ita duk yau bata ga AA ba a gidan.
Maman Saheeba ta fito daga gidan Darma idanunta suka sauka akan Babban Yaya da Ameerah a mota zasu shiga gidan Hajiya Shuwa da alama daga wani wajen suke. Sai AA da Maanal su kuma zasu fita amma sun tsaya suna magana da su Babban Yayan. Maanal ce ke driving
in. Mamaki ne ya kamata, tai tsaye tana kallon ikon ALLAH har Babban Yaya ya gama shigewa da motar. Manaal na
arin wucewa itama ta hango Maman Saheeba
in. Sai ta
an yo reverse ka
an. AA ya
ago zai yi magana yaga ta tsaya saitin Maman su Nuratu. Cikin girmamawa Maanal tace,
Aunty zaki fita ne?
Kamar Maman Saheeba bazata amsa ba sai kuma tace eh.
Bismillah ki shigo sai mu saukeki
Sosai abin ya bama AA haushi, amma yay banza bai tanka musu ba har Maman Saheeba
in ta shiga suka wuce. Sai da suka bar street
in sannan Maanal ta tambayeta ina zasu kaita. Cike da isa ta gaya mata. Takaici ya
ara kama AA, dan sam tafiyar tasu ba
aya bace ba. Maanal kuwa ko'a jikinta duk da taga ya canja fuska. Haka ta nufi gidan su Nuratu duk da tana tunanin ba lallai ta gane ba. Amma cikin ikon ALLAH sai gashi ta gane. Abin tsautsayi Maanal na gama tsayawa a gate
in dan batai niyyar shiga ba sai ga Sille ta fito a gidan da waya a kunnensa, sa
o wani yaronsa ya kawo masa yake son amsa ya koma. Tsaiii AA yay yana binsa da kallo, hakama Maanal. Itama kanta Mamman Saheeba kallon nasa take tana mamakin ina kuma Hajiya Turai
in ta samo wannan da kallo
aya zaka fahimci ta
adari ne. Shi ko Sille baiga su AA ba, sakamako bai san motar ba dan
aramar motar Maanal ce ta cikin lefe, gata tinted glass, sune kawai suke iya ganinsa. Hankalinsa kwance yay wucewarsa da tunanin tarkacen Nuratu ne tunda ya santa da masifar jaye-jaye. Bai lura da Maman Saheeba ba harta shige, dan bata side
in da take yake ba. Motar Maanal tama key ta bar
ofar gidan, suka sake wuce Sille dake tsaye tare da yaronsa suna magana. Sai AA cayay
Niko kamar nasan fuskar nan fa Besty
Kallonsa Maanal ta
anyi, sai kuma ta maida hankali a titi.
Kai Besty a ina kuma? Kana ganin mutum da zubin
an jagaliya. Ni wlhy tsoro ma ya bani jibeshi kamar irin ba
an iskan amerikawan nan. Jiki duk tatu.
Oh kallonsa ma kika tsaya yi kenan?
Yanda yay maganar a tunzure ya saka Maanal yin murmushi. Cikin kwantar da murya ta ce,
Rufa min asiri mizan kalla a wannan
azamin, nida nake da namijin gaske gashi kuma a gefena. Kawai dai suffarsa batai kama da mutanen kirki ba, sai nake ta tunanin mima ya kaisa gidan ma
Baki AA ya
an ta
e kamar bazai tanka ba, sai zuwa can yace,
ar kasuwa ce matar, duk kuma wani tarkace
ya sameshi a wajen sayen kayanta tunda tana tare da
an siyasa.
To ALLAH ya
yauta. Mu dawo batun su Babban Yaya. Besty anya babu wani abu tsakanin Babban Yaya da Ameerah
Yanzu kam kallonta AA yay sosai, sai kuma ya murmusa da fa
in,
Da nayi farin ciki
warai da gaske ALLAH Besty.
To ALLAH ya tabbatar mana da alkairi, dan gaskiya nima zanyi farin ciki. Shike nan kaga gida ya zama kowa da mata biyu
. Dai-dai sun iso inda zasu tana
arin parking tai maganar. Murmushi AA yay tare da kwantowa jikin kafa
arta, sai kuma a hankali ya kamo hannunta cikin nashi.
asa-
asa ya ce,
Ni dai na auri Autar mata.
Uhm da
in bakin maza
Oh mu maza har da
in baki ne damu?
Sosai ma, musamman a wajen
ara aure baku da gaskiya
Dariya ta bashi, amma baiyi ba ya murmusa kawai. Daga haka suka fito fuskar Sille na masa kai-kawo cikin idanunsa har yanzu. So yake ya tuna shi amma har yanzu ya kasa haskowa. Abinda kawai ya sani ba'a Abujan nan ya sanshi ba, sanin kuma ba yanzu ne yay masa ba shekarun baya ne..........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*