← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 119

Sashe 13

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read

______________
........ KANO
Ganin yanda ya shareta kwana biyu bai sake gwada son kwana
akin ba yasa yau ta saki jiki, balle ma daya shirya ya fita wajen aiki. Su uku ne kawai a gidan, ita sai
annensa biyu
ammata da suka zo mata wai yini. Dan yana fita babu jimawa suka zo. Sune suka mata gyaran gidan tsaf da tsohon kwana biyu bai samu shara ba. Dama dai yaran anguwa dake
an shigo mata take ritsawa su mata. Ko kuma ba
in da sukazo ganin gida idan taga
an tagajan-tagajan ne sai ta saka su. Wasu ma danginsu ne, amma da yake su dama
an gidansu an musu shaidar girman kai da raina mutane bata jin ko nauyi take cewa su mata aiki koda sun girmeta. Su kuma da shegen kwa
ayi da neman gindin zama sai suyi
in kuwa.
annen nasa ma sai faman yamutse-yamutse take musu. Sajeeda sarkin zuciya har tace su tafi kawai, da
yar Khadijah ta lalla
ata. Aikin ma kinyi tayi sai Khadijan ce tayi mafi yawa a ciki. Huznah dai ana bedroom an
ararraje ana barci, dan daga charting ta
ingire a wajen. Ana idar da sallar Azhar Sageer ya dawo gidan.
Yaji da
in ganin babu kowa sai
annensa, ga kuma mutuniyar tasa na sharar barci. Hankalinsa kwance ya ka
a su Sajeeda gida, yaje kuma ya kulle
ofar gidan sannan ya koma ciki. Hajiya Huznah anji da
in fanka barci yay da
i sai taji hannu na yawo a jikinta. A firgice ta farko sukai ido hu
u kuwa da Sageer. Wani irin
acin rai ne ya sata yun
urawa a masife, sai dai gogan yariga ya mata
aurin huhun goro da jikinsa.
arfi kuma ba
aya ba, dan ko motsin arzi
i bata iya tayi ba, tana ji tana gani kuma ya shiga yin yanda yaso da ita batare daya nuna damuwa da hawayen da take ba. Cikin sau
i da nuna mata mazanfa maza ne yay ki
insa yay rawarsa tare da more sadakinsa. Itako tana faman kuka da zaginsa, zagi kuma na rashin mutunci. Nunawa yay bai damu ba, dan ta ceci kanta data kawo mutuncinta, harga ALLAH bai kumayi tsammanin hakan ba daga gareta, musamman idan yay dubi da wayewar yan gudansu ta tsiya. Sai dai kuma mahaifinsu mutumin kirki ne, dan tsaye yake akan tarbiyyarsu babu wasa. Hakama Yazeed yana nasa
ari kasancewarsa babba kuma namiji. Yaso taimaka mata amma ta
i yarda, dan haka yay ficewarsa yabar mata
akin ransa fes.
Kuka bana wasa ba Huznah taci, daga
arshe tai kiran wayar Hajiya Basariyya. A lokacin Hajiya Basariyya na zaria tare da
awarta cikin wani
auye wajen wani malaminsu. Sosai gabanta ya fa
i jin yanda Huznah ke kuka. A rikice tace,
Ke dan ubanki minene zakisa zuciyata ta buga
Kasa magana Huznah tayi, sai da ta sake jan wani
ugin kukan sannan ta ce,
Ummy fya
e yamin
e kamar ya?
Wlhy Ummy fya
e, ina barci a
aki kawai yazo ya haike min, nayi duk yanda zanyi na
waci kaina amma na kasa. Kuma da yake shi tsinanne ne ya fita yana min dariya. Wlhy ji nake kamar na kashe shi Ummi, gashi nan ko tashi na kasa yi wata irin azaba nake ji a jikina
Jagwab Hajiya Basariyya ta kai zaune, kafin ta ce,
Amma dai wannan yaro anyi matsiyaci
an iska. Munafiki sum-sum da shi. Wlhy Huznah kin cucemu kin cuci kanki. Yanzu duk fa
i tashin da nake na ganin kin baro wannan kurkukun gidan kin koma inda daula take ki huta muma ahalinki mu huta shine kikai saken da matsiyacin yaron nan ya
wace abinda shine kimar taki. Yanzu ubanmi zaki
kaima AA Darma
in to?
Kuka sosai Huznah ta sake fashewa da shi mai
arfi ma kuwa tana fa
in,
Na shiga uku Ummi, wlhy ina sonshi, bazan iya ha
urin rasashi shi ba. Ki taimakeni ALLAH ba laifina bane ba, kullum rufe masa
ofa nake kamar yanda Aunty tace nayi shine munafikin ya dawo da rana azzalumi dan ya cutar dani. Ummi dan ALLAH ki taimakeni kada na rasashi.....
kuka ya sar
eta. Kasa magana Hajiya Basariyya tayi, sai Maman Yaseerah ce ta amshi wayar......
_________
Mamaki ne sosai ya kama Maanal ganin inda AS ya kawota. Wato sabon Office da aka bata kafin tafiyarta hutu, ita sam tama manta da batunsa. Office ne madaidaici da aka
awata aka kuma ha
a mata komai daya kamata da zata iya bu
ata. Kujerar zamanta da desk mai
auke da computer guda
aya, sai visitors chairs dake gaban desk
in. Ta gefen damarta ha
iyar kanta ce ta show glass da aka shirya kayan bu
ata irin wanda mai zane zai bu
ata...., Hatta da pensul gasu nan tari-tari kamar a shagon sai dawa. Sai daga
an gaba yan kujeru guda biyu suma da visitors zasu iya zama ko ita idan tana bukatar hutawa, daga bayansu akwai fright da wata
ar kanta
arama an ajiye dispenser da coffee machine sai kofuna a cikin glass kanta
in na shan shayi dana shan ruwa. Office
in a cikin jerin officers na Designers Directors yake. Daga floor
in nasu kuma sai nasu oga kwata-kwata dake a floor
arshe. A tsakaninsu ma ba sai ka hau lifter ba su steps ne kawai.
Sallama AS yay mata bayan sake tayata murnar sabon office duk da a waccan ranar duk sun mata. Karan farko tai guntun murmushi tare da amsa masa. Yana fita ta sakama
ofar key, sai kuma ta jingina a jikinta tana murmushi. Wannan fa shine DARE
AYA ALLAH KANYI BATURE. Tayi wata biyar kacal matsayin Junior watch designer yau gata a wanan matsayin. ALLAH kaine abin godiya, kai ke maida bawa sarki, kai ke badawa ga wanda kaso a lokacin da kaso. Kai ke sauya al'amura daga wautar tsarinmu zuwa
yawan ikonka. Ya rabbi ka cigaba da jagorantar rayuwata bisa ikonka ba wayona ko dabarata ko tsarina ba...
Takawa ta cigaba da yi cikin office
in a nutse har zuwa kujerar zamanta mai laushi da
yau tanata she
i na sabunta. Sai da tai addu'a sannan ta zauna, ta lumshe idanunta tare da yin wani kalar juyi tana dariya
asa-
asa. Sai kuma ta tura kujerar jikin desk
in sosai ta
auka wayarta. Sai da ta duba taga Didi Shahidah da Amaal da Ammie duk a online sannan ta shiga group
insu tai video call. Babu ko
ata lokaci duk suka shiga yin joining.
Sun san da zaman office su duka, amma basu ta
a ganinsa ba. Aiko ta shiga nuna musu komai daki-daki. Sai da aka gama murna sannan Ammie ke tuhumarta miyyasa ta dawo aiki haka da wuri, kwana tara fa kenan.
A shagwa
e ta ce,
Ammie su Oum ne fa sukace na dawo
Shi Ajwaad
in fa?
Shiru tai ta kasa cewa komai. Ammie ta ce,
Humm. Maanal nidai zan baki shawara kibi mijinki, abinda ya faru ya riga ya faru, kar kiga Aban Fadeel nata baki kariyar nan kice kin samu damar bijirewa kema. Bance kada kibi umarninsa ba, amma ki
yautata ala
arki da mijinki kinji
Sosai idanun Maanal suka cika da
walla. Muryarta na rawa ta ce,
Amma Ammie shike nan komai da yay min yasha ruwa? Har yanzu fa babu wata nadama a tattare da shi. Ganin komai yake tamkar ma dolene a tsakanina da shi. Idan shi dake namiji bai sauke girman kansa ba Ammie sai ni na zubar da kaina a garesa?.
Ni bance ki zubar da kanki ba. Amma ki kula da duk abinda zai dinga kasancewa a tsakanin ku. Maanal kawai kin
i yarda ne, amma Ajwaad ya jima da yin nadama, sannan yana sonki fiye da zaton kowa. Bafa dole sai namiji ya bu
e baki yace ma mace yana sonta bane zata yarda. Irin su Ajwaad a aikace suke nunawa musamman idan akai dubi da yanayin sha
uwarku
Baki sosai Maanal ta tura gaba,
Ammie kawai dai baya laifi ne a wajenki
Oh haka kikace? Shike nan nayi shiru. ALLAH ya daidaitaku cikin sau
i. Ni bara naje gidan Nene zanje ALLAH ya sanya albarka. Sai a sake ri
e gaskiya a kumayi aiki tu
Kai ta jinjina tare da fa
in,
In sha ALLAHU Ammie
Ammie na fita Amaal da Shahidah da suke sauraren fa
an Ammie suka shiga tsarama Maanal abubuwa. Dan suma dai suna goyon bayan kada Maanal ta sake tayi sake har sai ya kwantar da nashi kan. A cewarsu ita Ammie bata san halin mazan zamanin nan ba ZUMA NE SAI DA WUTA. Balle ma irin su AA miskilai ga giyar ku
i na hura su.
Kiran wayar da akai ya saka Maanal tuna a office take, haka suma su Shahidahn duk suna wajen aiki. Ai babu shiri sukai sallama akan idan sun koma gida ayi zaman. Wayar ta
aga, Director Mustapha ne. Bayan sun gaisa yake sanar mata akwai meeting nasu na designers zuwa 12 inji HOD. Yanda yake mata magana da girmamawa sai ma abin ya bata dariya. Itafa su rufa mata asiri suna oganninta bai kamata suna mata haka ba. Maganar aiki daban da matsayin da suke kallonta da shi yanzu. Dan haka ta
auki aniyar yin maganar a wajen meeting
in in sha ALLAHU.
Ganin akwai sauran lokaci ta fara duba ayyukanta na baya, wanda ta fara bata
arasa ba da wanda zatama gyara. Sosai take aikinta a nutse, cike kuma da shau
i. Akwai aikin da suka fara fa Yaqub, basu kuma kammala ba, tana ganin kafin aje wajen meeting
in kuma ya kamata su kammala shi. Kan waya ta
auka bayan ta duba cote
in department
insu tai kira. Bayan an
aga tare da gaisheta batare da tasan wanene ba ta bu
aci ganin Yaqub a office
inta, ba kuma tare da jiran amsa ba ta ajiye..
Cike da gulma daga can Zaharadeen ya ce,
Matar boss ce fa da kanta.
Kusan su duka idanu suka waro, Yaqub ne kawai yay kamar ma bai jisu ba. Zaharadeen ya cigaba da fa
in,
Yaqub kai take nema, dan ALLAH idan kaje ka nema mana damar ganinta, dan ya kamata muje mu mi
a gaisuwa mu taya murna muyi ALLAH yasa alkairi ko ALLAH zaisa ta manta da abinda ya faru baya
ewa Yaqub yayi yana mai girgiza kansa. A fili ya furta,
Oh ko kunya ku bakuji ba yanzu ko ita da kanta tace kuzo sai kuje dan neman kusanci da ita
Da gudu ma kuwa. Ko tunani ka kai ka
ai zakaci arzi
Cewar Ema..
Murmushin takaici Yaqub ya saki, batare da yace komai ba ya nufi hanyar fita abinsa
auke da folder
in daya ha
a drawing pappers
in daya san zata nema a wajensa. Yana gama ficewa Jameel ya ce,
an ba
in ciki, idan fa bamuyi da gaske ba guy
in nan sai ya kankane komai ta yanda ko kallonmu bazata ringa yi ba balle ta tuna munrayi tare anan matsayin abokan aikinta. ALLAH dai yasa ta manta da abinda ya faru baya. Ni damuwata ma randa ta kamamu muna gulmarta ni da Teemo da Hafiz
Caaa kowa yay yana fa
ar albarkacin bakinsa. Sai dai duk suna cikin fatan ALLAH yasa Maanal ta yafe musu sudai. Daga haka suka
ora da gulmar ashe Maanal
in tasan abinda ta taka akwai ala
a tsakaninta da boss shiyyasa take musu girman kai. Gashi nan cikin
anin lokaci tazo ta samesu ta kuma shallake abinta matsayin ogarsu. Kai kai wannan al'amari da ta
a zuciya yake..........
ALLAH ya shirya yan gulma a duk inda suke
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu.
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 13 · 0% Book details