Sashe 35
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Tunanin mi kike yi?
an zabure Maanal ta juyo gareshi, dan a bazata taji saukar muryar tasa a cikin kunnenta. Babu shiri kuma ta sake juyawa tare da matsawa a kusa da shi ta koma jikin window
in sosai. Muryarta har
an rawa-rawa take wajen fa
in,
Wai dan ALLAH mi kake son maida kanka ne? Hakan fa baida
yau kana zuwa gabana babu kaya kai ko kunya ma baka ji
A hankali AA ya kai hannunsa kan gashin gemunsa daya zagaye har zuwa kumatunsa yana
an jansa ka
an-ka
an, yayinda ya zuba mata idanu a wani irin yanayi. Jin shiru yasa ta
an sake juyowa a tunaninta ya bar wajen, sai suka sake ha
a ido, ai a sukwane ta sake juyar da kanta. Ji take kamar ta saki kuka, ALLAH kunyarsa take ji, haba jama'a Bestyn ta fa, wlhy al'amarin ya mata girma. Sai kawai taji hawaye na cika mata idanu ma, dan harga ALLAH ita dai wannan zuwa Chaina ya zame mata ala
Shi ko AA a wannan ga
ar dariya ma ta soma bashi, amma dai baiyi ba, fuskar tasa ma babu walwala kamar dai yanda ta kasance take tun barowarsu gida. Sai in yaso yin murmushin ne yake yin ta
aitacce. Barin wajen yayi yana
arasa kunce belt
insa, dan shi da dogon wandon kawai suka rage sai na ciki. Belt
in kawai ya cire ya nufi bayi da dogon wandonsa,
arar rufe glass door
in ya saka Maanal da komai ke neman
wacewa sakin nannauyan numfashi. Magana ta ALLAH bazata iya zaman nan ba, wlhy a takure take matu
ar takura, ita dai bara ya fito, zata ro
esa ya barta ta koma wani
akin kawai, dan zamansu tare anan zai iya sakawa zuciyarta ta buga ne, sannan zai iya karya mata lago da shawarar su Didi. Jin
afafunta sun fara sagewa cike da sanyin jiki ta baro wajen window
in, a
aya daga cikin sofas
akin dake tsare matu
a takai zaune, sai ta juya ma ta inda zai fito baya, wayarta ta ciro ta fara game, duk da ba fahimtarsa take ba gara tayi dai.
ashin zuciyarta kuwa kewa take ji, kewar su Oum da Ammien ta. Ashe sanda tana Abuja dan suna waya ne da Ammien a koda yaushe shiyyasa take jin damuwar rashinta a kusa da ita ka
an-ka
an, yanzu kam sunyi nisa da juna, ta yanda bama tasan yaya zasuyi koda waya ba tunda ba layin
asar ne da ita ba..........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*