Sashe 32
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
______________
.......Matu
ar saka rayuwar Huznah gaba Sageer yayi a wannan tsakanin da bu
atunsa. Tabi kowacce irin hanya na bijirewa amma ya nuna mata namiji yake. Sai dai taci kukanta da zaginsa a zuciya dan tsoronsa ALLAH ya dasa mata. Ko fita yay da zarar taji motsin dawowarsa zuciyarta ke fara dukan uku-uku. Gashi yanzu ya hana kowa shigowa gidan dan kullesu yake ta ciki, mutum ya
araci bugunsa dole ya ha
ura. Wayarta ya amshe ya kashe tun ranar da sukai waya da Hajiya Basariyya. Girki kam tunda tayi sau
aya ta
a musu hauka ya koma yi da kansa. A rana ta uku yasata shiga kitchen
in ya fara koya mata. Dan ya tabbatar mata yana da mata bazai dinga zuwa gidansu cin abinci ko saye ba. Idan zata zage ta zage babu abinda za'a fasa. Tako tabbatar da babu abinda za'a fasa
in kuwa. Dan tako ina baya raga mata yanzu. Hatta da gyaran gidan tsaye yake mata akai sai tayi komai yanda yake so.
Sau biyu tana satar wayarsa ta gwada kiran Hajiya Basariyya sai taji tata wayar a kashe itama. Ba
aramin tashi hankalinta yay ba da rashin jin uwar tata. Shiko sarai yana sane da ita, abinda bata sani ba yaji komai akan abinda ya faru da Hajiya Basariyyar a kwanakin nan Daddynsu na fa
a ma Babanshi saboda ha
urin daya bashi akan ya barsu su koma
akinsu suyi azumi. Shine yake sanar masa abinda Hajiya Basariyya ta aikata, da idonsa ya ganta shi da
anta a wani
auye bin malamai, su kuma sunje cinikin gona ne a kusa da
auyen. Amma yay masa al
awarin maida Hajiya Yaya idan tayi azumi koda goma ne a gidansu.
Sosai Huznah tai ramar dole a wannan ga
ar, ga shi kota kulle
ofar
akin ma yanzu a banza ama wofi zai bu
e da wani key
in ne. Gida kuma in zai fita ta baya yake kulleta. Tun tana masa girman kai harta fara tunanin saukewa ta bashi ha
uri kozai taimaka ya bincika mata Umminta, dan tana son sanin wane hali take. Kamar kullum yau
arfe biyar ya dawo kasuwa. Tana falo zaune idonta a tv sai dai bata fahimtar komai kallon kawai take yi. Shigowarsa ta sata zabura tana masa sannu da zuwa. Sosai ya zuba mata ido dan mamaki. Amma sai baice komai ba ya gya
a mata kai kawai. Kitchen tai saurin nufa, a wani mamakin nasa bata jimaba sai gata ta fito da ruwa ta ajiye gabansa. Badan ruwan leda bane ALLAH sai ya tsargu wani abun mutuwar ta zuba masa. Amma yasan bazai yiwu ba tunda fure water ne....
A kawo abinci?
Ta fa
a cikin katse masa tunani. Sai ya samu kansa da sakin murmushi.
Kina lafiya kuwa Huznah?
. Ya fa
a yana tsatstsareta da idanu.
Kanta ta jinjina masa alamar eh.
Iska ya
an furzar, sai kuma ya gya
a kansa da mi
ewa yana fa
in,
Okay bara na watsa ruwa to, kibar abincin sai nayi sallar magrib tukkunna.
Murya a
asa ta ce,
Nan ma sai da ya sake kallonta kafin ya wuce ciki abinsa yana kwasar dariya a zuciyarsa.....
Ni kaina dai abin ya bani dariyar Man Sageer
_________
Gaba
aya Oum kewar yaranta take ji, dan ma babban Yaya da Fawzan sun
auke mata kewarsu. Nibras ma da farko ta shigo, amma jin hirar da su Fawzan keyi akan tafiyar su AA
in saita mi
e tsam kamar ma wadda jikinta ke rawa. Sallama tai musu cikin danne kukan dake neman zuwa mata tace zataje ta kwanta ta gaji. Da kallo kawai Oum ta bita. Hakama babban Yaya da tuni shima ya fahimci take-takenta. Amma a mamakinsu shi Fawzan
in da suka ji tausayinsa ya kama su shi hankalinsa ma nakan waya abinsa sai zabga murmushi yake dan charting yake da Najma.
Sai sukai tunanin ai bai fahimci matar tasa bane saboda sonta ya rufe idonsa. Sai dai abinda basu sani ba Fawzan ya riga kowa fara fahimtar matar tasa da inda haukanta ke
awainiya wajen kaita. Ya barta ne kawai bisa wasu dalilai dan yasan wane Autansu. Sannan yafi son kowa ta fahimta da kansa musamman Mamy data ha
a auren nasu. Dan yayi al
awarin in sha ALLAHU da bakinsa dai bazai cema kowa a gidan ga halin da yake zaune da Nibras ba, har sai idan sune suka gani sukai magana....
Kuka sosai Nibras ta shiga yi a sashenta, ba komai ya kawo hakan ba sai jin matsanancin kishin AA akan Maanal. Yanzu ita har rashin muhimmancinta a gidan nan yakai AA ya shirya tafiya da wannan
ar iskar yarinyar amma bata sani ba har sai bayan tafiyarsu. AA
inta, sanyin idaniyarta. Aiko har abada bazata yafe ma Maanal
in wannan tafiyar ba, sai ta mata hukunci dai-dai da hakan....
angaren Mamy ma dai ranta a jagule yake ita da mu
arrabanta su Nuratu. Dan Nuratu ma tun bayan tafiyar su Maanal data shige bedroom bata sake fitowa ba. Ita kanta Mamy sai da Abah ya fahimci bata cikin walwalarta. Koda ya tambayeta sai ta nuna masa kawai yanayi ne sannan kamar kanta zai mata ciwo take ji tasan kuma zafin gari ne dake sirkawa.
Sannu yay mata tare da bata magani yace tasha ta kwanta yau yama yafe mata zuwa sashen nasa kawai. Aiko wannan freedom
in data samu kusan raba dare sukai suna waya da yayarta da maman su Saheeba. Sun tsara yanda zasu tarwatsa Oum da Maanal sosai a gidan. Daga
arshe suka birkice zuciyar Mamy musamman akan AA. Tare da tunzurata akan batun
ara auren Fawzan wai dan a tantance waye baya haihuwa shi da matar tasa tunda idan sunje asibiti sai ace musu duk
alau suke lokacine kawai baiyi ba. Su dai sam basu aminta da hakan ba dole akwai lauje cikin na
Tsaf kuwa zuciyar Mamy duk ta hau akan shawarwarin nasu. Duk da ita dai Aunty Babba har cikin ranta tana ya
ine da kishin
ar uwarta wato Mamy, yayinda Maman Saheeba ke komai da zuciya biyu, dan itafa fatanta
anta su kasance a gidan su mamaye komai na dukiyar su Babban Yaya ta hanyar baza
a. Kunga ko komai ai ya dawo tafin hannunsu. Dan ita kanta Saheebar ido a rufe maganin haihuwa ake neman mata tunda tun daga cikin Anum shiru kake ji bata sake ko
atan wata ba ga Anum na neman cika 5years.
Ita ko Mamy
auka take duk sonta suke yi musamman ma Maman Saheeba, dan wasu lokutan ita Aunty Babba kan
an fa
a mata gaskiya shiyyasa tasu bata tsaho a tare.....
_________
Bayan sallar magriba da isha'i da su Maanal suka gabatar ita da AA da har yanzu bai sake ba wajen zamansu suka koma. Ganin ya bu
e laptop itama sai ta ciro novel a bag
inta kawai ta hau karatu. Koda aka kawo musu abinci daga ita har shi babu wanda yabi takai duk da shine da kansa ya bada umarnin a kawo
in.
agowa yay ya kalla Maanal jin kamar ta daina motse-motse, aiko dai gyangya
i take. Shi sai ma taso bashi dariya, yo tun ba'aje ko ina da tafiya ba, Chaina fa suka nufa tafiya mai nisan awanni.
Wani
an bottom ya danna a gefen kujerar a take ta wani kalar bu
ewa ta zama gado, abinda ya raba tsakkiyarsu mai kama da hannun kujera ya na
e kansa wajen shima ya zama flat. Laptop
in ya matsar gefe ya kwantota a jikinsa tare da zare novel
in hannun nata ya ajiye. Fuskarta data fito so cute a zagayen rolling
in veil
inta ya zubama ido, sai kuma ya janye cikin lumshewa ya kuma bu
e a lokaci guda. Veil
in ya shiga warware mata a hankali bayan ta cire pin
in data ri
e da shi. Yana ko gamawa ta gyara kwanciya tana sauke ajiyar zuciya. Shima sai ya samu kansa da sauke ajiyar zuciyar acan
asan ma
oshi.
an takurewar da tai waje guda ya sashi
aukar lallausan farin mayafin dake gefensu ka
an ya lullu
a mata har a kafa
a, sai kuma ya zare ribbons
in data kama kanta da su a tsakkiya gashinta ya tarwatse masa a hannu, kamawa yay ya tattaresa cikin hannun nasa ya shiga tufkewa a hankali ta yanda bai tsamke tushen ba balle taji zafi. Veil
in ya
auka ya
aura mata a kan kamar
an kwali cike da dabara, daga haka ya
an ran
wafa ya sumbaci kan nata sannan ya
auka laptop
insa ya cigaba da aiki duk da kuwa wani
angare na jikinta yana a jikinsa ne...
Sosai ya raba hankalinsa biyu a kallon fiskarta da aikin, dan yanda ta
am tsuke baki zaka fahimci kamar tayi barcin ne da fa
a a zuciyarta. Yasan halin mutuniyar tasa ba rabo take da masifa ba har a cikin barci tanayi fa
a. Kawai dai kura ce tai lafiyar dole. Eh lafiyar dole mana tunda dai risinar ta dole ce ai....
Barci sosai Maanal tasha, dan bata tashi farkawa ba sai kusan 9:30, zuwa sannan awa
aya da rabi ce ta rage musu su sauka cikin
asar Qatar domin yin canjin jirgi. A hankali ta shiga motsawa, sai kuma tai juyin daya bata damar komawa tana fuskantar lafefen cikin AA, rashin nauyin rigarsa da yanda ta kwanta masa a jiki har yana jin saukar nunfashinta a kan fatar cikin nasa. Sosai tsigar jikinsa ta fara tashi. Cikin wani irin motsawar zuciya ya lumshe idanunsa a slowly sakamakon sake motsawa da tai ta kife
irjinta da
yau a cikin nasa tare da zagayo hannayenta ta bayansa. Daga ganin yanda tai
in ka tabbatar ta
auka filo ne ta rungume. Cigaba da saukar numfashin nata mai
umi a jikinsa ya sashi jin ina bafa zai iya ba. Da
yar ya iya jawo busashen yawun da ke neman su
ucemasa a baki ya ha
iye, ma
oshinsa yay wani irin yin sama da
asa a lokaci guda cikin wuyansa. Idanun da yake faman rumtsewa ya bu
e, sai kuma a hankali ya ture laptop
insa gefe can
uryar ma
oshi ya shiga kiran sunanta cikin taushi da sau
in sauti dake fita cike da kasala da
yar..........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*