← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 119

Sashe 30

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read

______________
........Manaal bata gashi ba kuwa sai 11, wanka ta fara yi sannan ta fito. Babu kowa a sashen sai motsin su Inte a kitchen. Kitchen
in ta nufa, suka shiga gaisheta da girmamawa duk da kuwa ta tabbatar zasu girmeta. Amsa musu tayi da tambayar ina Oum.
Tana sashen Abah daya dawo babu jimawa
. Cewar Joy.
Maanal tace,
Oh Abah ya dawo, bara na gaisheshi to
. Daga haka ta fice. Hijjab taje ta
auka sannan ta nufi sashen Abah
in. Bayan tayi knocking tai sallama, sai da aka bata izini sannan ta shiga. Yana zaune da matansa, tunda ta shigo yake mata murmushi, itako cike da jin kunya ta zauna a
asa kusa da
afafun Oum ta shiga gaisheshi. Amsa mata yay da kulawa sosai, kafin ya
ora da fa
in,
Yau ana hutu ko
ar Abah, shiyyasa na shiga sashen Mamanku kinata barci
Murmushi Maanal tayi cike da jin kunya, sai kuma ta juya ta gaida Mamy data cika tai fam. Ko'a kwalar rigar Maanal dan ita a yanzu kallonta kawai take yi. Da
arfin hali Mamyn ta amsa mata, dan cike take taf da takaicin maganar tafiyar ta da Oum ke tuntu
ar Abah yanzu. Kuma Aban baiyi wani jayayya ba yay addu'a da fatan alkairi. Ita kanta Oum tayi mamakin sallamawar tasa kai tsaye, balle Mamy da sai yanzu ne take sanin fa tafiyar. Ita dai Maanal sallama tai musu ta koma sashen Oum. Bayan ta zauna ta gama breakfast kitchen ta nufa domin shirya lunch. Wayarta dake kashe ta kunna, sai ko sakwanni suka fara rige-rigen shigowa. YouTube take
arin shiga domin duba girki ko zataga wani tai sha'awa, sai kawai taci karo da numbern AA ta notification alamar ya tura mata sa
o. Duk yanda taso ta share hakan ta gagara, dole ta shiga WhatsApp
in domin duba sa
onsa.
Your hand is soft
, and it reminded me why you're the one I want to hold on to forever
Iya abinda ya tura kenan da emojin lasar baki. Da alama kuma tun daren jiya ya tura sa
on. Bayan gama cin abincinsu kenan koma tace bayan tashin ta. Samun kanta tayi da sakin murmushi, batare da bashi amsa ba ta fito abinta ta shiga YouTube
in datai niyya. Girki tayi masu da
i, tana
arin kammalawa Oum ta shigo. Tako ji da
in ganin Maanal
in a kitchen. Albarka ta sanya mata, sannan tace ta ha
a wanda za'a kaima AA office ya kirata zai aiko driver shiyyasa ma ta taso nema masa abincin, ashema Maanal
in ta hutacceta. Da to Maanal ta amsa mata, ta shiga ha
awa kuma komai yanda ya kamata cike da tsari. Har zata rufe
ular saita tsaya, cokali ta
auka ta rubuta (ACICI) a kan abincin sannan ta rufe..
Bayan an wuce da abincin tai salla ta nufi sashen nashi tare da su Inte domin su tayata gyaran da Oum tace taje tayi masa...
________
Yau
in nan sosai aiki yay masa yawa, sai dai hakan bi hanashi yawan duba wayarsa ba kuma WhatsApp, shi kansa ya kasa fahimtar abinda yake jiran gani, sai dai wani sashi na zuciyarsa na tabbatar masa reply
in Maanal yake jira. Kuma yaga ta bu
e sa
on awa biyu data shige amma babu amsa. Haka dole ya ha
ura lokacin sallah ya wuce massallaci. Bayan ya koma office babu jimawa drivernsa yazo masa da abincin da yay kiran Oum. Zama sosai ya gyara domin cin abincin dan yunwa yake ji. Yana bu
e kula ta biyu yaci karo da rubutun da tayi, shi da farko ma baiyi zaton abu aka rubuta a kan abincin ba ta hanyar zanawa sai da ya saka ido sosai da tunanin ko wani ne ya saka hannu ya jagwalgwala masa. Sai kawai yaci karo da (ACI-CI). Shiru kawai yayi yana kallon rubutun, zuciyarsa na faman masa kai-kawo. Shi dai yayi imani wannan ba aikin Oum bane ai. Amma duk da haka sai ya
aga waya yay kiran Oun
in. Sannu da aiki yay mata kamar yanda ya saba a duk lokacin data aiko masa da abincin.
Daga can
tace,
Ai Bestyn ka ce ma ta girka bani ba. Sanda ka kira waya naje dan nema maka na samu harta kammala girkin
Godiyar dai ya sake ma Oum sukai sallama. Yana ajiye wayar ya sauke ajiyar zuciya, sai kuma yayi murmushi mai sanyi. Samun kansa yay da tsayawa yana kallon rubutun kawai, daga
arshe ya
auka wayarsa yay hoto sannan ya fara zubawa. Sai da ya gama ha
a komai sannan ya sake
aukar wayar, hoton ya tura mata, a kasanshi ya rubuta.
Meaning
Kawai....
Maanal na zaune a bakin kadon
akinsa data gyara tsaf bayan ta canja bedsheet dan ita ka
ai ta shigo nan su Inte na
asa suna gyarawa waya a hannunta suna charting da Waleed sa
on ya shigo. Yanzu kam bata bu
e ba, ta notification
in taga abinda ya turo da wanda ya rubuta. Murmushi kawai tayi tana sake maimaita kalmar (meaning)
in daya turo a zuciyarta. Daga haka ta cigaba da hirarta da Waleed
in kawai. Tabar AA acan da kallon waya. Dan ko da ya kammala cin abinci ya koma kan kujerar aikinsa ka
an-ka
an sai ya dauka wayar ya duba kamar
azun. Amma har lokacin bata bu
e ba kuma tana a online. Ransa ya sosu amma ya danne, daga
arshe ma ya kashe wayar ya ajiye tunda dama iyakar mutanensa ne masu muhimmanci koma yace family
insu kawai keda no
in...
Da yamma koda ya dawo gidan ya samu sun fita ita fa Oum. Bai san ina sukaje ba bai kuma tambaya ba. Dan sashen Mamy ma
in shiga yayi kasancewar yasan tana tare da Abah daya yini a gida. Sai da Fawzan ya dawo sannan suka nufi sashen Oum
in a tare. Sai dai kuma Nuratun da yake gudun su ha
u a sashen Mamy sai suka sameta a sashen Oum
in kwance tana kallo. Yi yay kamar ya fasa zaman, sai kuma akai sa'a su Oum suka shigo.
Tunda ya kalla Maanal sau
aya ya fahimci gyaran kai sukaje, dan idanun mutuniyar sunyi ja alamar tayi kuka. Kansa kawai ya girgiza yana kallon Oum. Sai kuma yakai zaune a kusa da ita murya a
asa ya ce,
Oum daga ina haka?
Wankin kai nakai Baby dan nasan sanda zaka dawo ka gaji balle ka kaita. Aiko ansha daru, ashe har yanzu bata daina kukan wanke kai da kitso ba. Tama
i yarda ayi kitson sam
Lumsassun idanunsa ya zubama Maanal daketa
ata fuska, itako ta
i yarda ta kalla kowa sai ma Fawzan dake lallashinta ta kula. Idanun ya
auke a hankali.
Ai inaga sai randa aljanun kan nata suka barta zata daina wannan halin
. Yaba ma Oum amsa cikin sanyin yanayi. Murmushi Oum
in tayi, yayinda Maanal da taji abinda ya fa
a ta dallo masa harara. Sai kuma ta mi
e fuuu tai
aki.
Oum tace,
Kaga ka Koreta auta
Oum dama mai son yin kuka ne aka jefesa da kashin awaki kawai
. Daga haka ya maida kansa ya kwantar a kujerar. Iya wuya Nuratu takai da iskancin Maanal a gidan, shegiyar yarinya gansamemiya ta zauna tana ma mutane ta
ara su kuma suna biye mata kamar wasu makafi. Amma ai ta iya zura hannu a
asan table tana ta
a maza ko. Ita ka
ai take surutanta a zuciya, fuskarta kuma na bayyana halin da take ciki...
Da wuri Maanal tayi barci dan kanta ciwo yake mata. Tunda Oum ta bata magani tasha sai barci. Ita dama
arshen ta
a mata kai kenan ai. Musamman idan bata so kamar mai aljanun dai tabakin AA
in. Washe gari ta kama ranar tafiya, shima AA baije office ba. Amma zuwa goma ya fita a gidan. Bai dawoba sai azhar. Ya samu Maanal harta ha
a kayanta, sai kuma a lokacin ne su Nuratu suka san da tafiyar da Saheeba. Nibras ko dake wajen aiki bata sani ba. Kai tsaye AA daya shigo sashen Oum ya nufa. Daga ita sai Maanal a falon sama. Bayan ya gaida Oum Maanal ta gaisheshi batare data kallesa ba. Shima kallo
aya yay mata ya
auke kansa. Dan wani irin
yau yaga ta masa a bayyane, bai san tun daren jiya Oum kema yarinyar tata gyaran jiki da kayan ha
i na musamman da Hajiya Shuwa ta kawo ba, ta kuma bata abubuwa tasha, ita dai Maanal ta tsargu da abinda Oum
in ke bata, dan tasha gani a wajen su Didinta suna sha. Amma sai bata nuna ba ta dake kamar bata gane komai ba.
Kaya nawa kika
iba?
AA yay maganar idonsa akan Maanal muryarsa a dake dan ransa a
ace yake, rashin walwalarsa yau a bayyane take. Mamy ce kuma ta haddasa hakan a gareshi, dan kaca-kaca yau tai masa akan wannan tafiya tasu da Maanal, harda cewa ma da sai dai a fasa da Maanal
in ko shi
in ya fasa, sai da ya mata al
awari akan Nuratu data kafa masa shara
in kiranta kullum sannan kuma tai masa ALLAH ya isa idan ya mu'amalanci Maanal a shimfi
a..... Tunanin nasa ya kauda gefe, ya sake maimaita maganar ga Maanal datai kamar bata jisa ba cikin yanayin
an tunzura.
Kallonsa Maanal tayi dan harga ALLAH sai yanzu taji abinda yace, da farko hankalinta nakan charting da take da su Didinta ne, ganin yanda ya tsatstsareta da nashi kaifafan idanun a gaban Oum kuma ko kunya babu sai ta
auke nata da sauri. A sanyaye ta ce,
goma
. Komai bai sake cewa ba, sai mi
ewa da yay ya fita. Da kallo duk suka bishi, Oum kuma ta fahimci ransa a
ace yake, amma sai tai tunanin ko daga waje aka tunzuro shin.
Babu jimawa ya dawo da madaidaicin traveling bag na trolling mai shegen
yau. Baice komai ba ya wuce
akin Oum da shi, fin mintuna goma sai gashi ya sake fitowa da shi. A falon ya ajiye sannan ya
an kalla Maanal
in ya
auke ido yana
arin ficewa. Ciki-ciki ya furta,
Ki bar wancan
. Daga haka yay ficewarsa. Kallon juna Oum da Maanal sukai. Fuskar Oum da damuwa ta ce,
Akwai abinda ke damunsa
asa Maanal tai da kanta, dan ita kam bata san mi zatace ba. Itama ta fahimci akwai damuwa a tare da shi, duk da tasan wannan normal ne a halinsa, dama idan kaga sakewa a tare da shi to lallai suna tare ne, dan ita sam bata son yanayin ba
in miskilancin nashi, shiyyasa duk yanda zata sakashi magana ta sani.
_________
4:30pm
Su AS suka iso domin
aukarsu. Shine ya fara fitowa daga sashensa. Sanye yake cikin
ananun kaya normal wandon jeans black da t-shirt black data kwanta masa a jiki sosai, dan irin mai santsin nan ce da laushi jiki. Yaci zanzaro brawn belt daya fidda ainahinsa na dogon mutum dake tsaye sosai a suffarsa ta zakin. Sai jacket da itama ta kasance brawn color a hannunsa ya sa
ale batare daya saka ba. Sosai fuskarsa data sha gyara gashin sajensa ya kwanta luff-luff ke'a
aure, kamar ko yaushe idanunsa manne da sirrin fari tas
in gilashinsa dake sake
awata shi. Tafiya yake
ai a kuma nutse cike da
asaita yana
aura agogo a tsintsiyar hannunsa takalmansa masu matu
yawu sau ciki na bada
arar sauti ka
an-ka
an.
Sosai Nuratu ta shagaltu da kallonsa, ji take kamar ta ha
iyesa ta huta. Dan daya
an gittata zuwa gaban Mamy mayataccen
amshinsa ya daki hancinta jitai illahirin jikinta na rawa. AA da bai san ma tana yi ba dan shi ko lura da ita baiyi ba a wajen ya
an zubama Mamy ido kafin ya risinar cike da girmamawa ya furta,
Zamu wuce Mamy
in yarda Mamyn tai ta kallesa, kasancewar su Oum a wajen kuma yasa tai masa addu'a cike da nuna rashin kulawa kamar yanda take musu. Muryarsa a sau
e ya furta,
Thanks you
a hankali. Sai kuma ya matsa gaban Abah. Murmushi Abah yay masa, tare da
aura hannunsa a kafa
arsa. Sai kuma ya matsar da bakinsa kusa da kunnen AA
asa-
asa ya furta,
A rufan asiri a dawo min da yarinyata lafiya Oum's boy, kaga dai gudun rigimar uwar taka yasa na baka salin-alin
Idanu AA ya lumshe tare da sakin guntun murmushi kansa a du
e. Batare da ya yarda ya kalla Aban ba ya gya
a masa kai, muryarsa a sanyaye yace,
In sha ALLAHU Abah zan cika al
awari
ALLAH yay muku albarka
Abah ya fa
a yana murmushi da
an bubbuga kafa
ar tasa. Gaban Oum AA ya
arasa..........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 30 · 0% Book details