Sashe 85
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read
Ragargaza! Rigirgiza! Dagargaza! Wuta direba aljanna tamai rabo ce....
Wannan wa
arfa da akeyi idan za'a kai amarya wani gari a mota ko
. Saura wani ya fassara min wa
an sanda ne zasu rabamu
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
______________
.......Mamy na zaune a inda Maman Saheeba ta barta idanunta a lumshe, tun
azun so take ta motsa tama
auka wayarta ta kirata saboda jinta shiru amma ta kasa. Knocking
ofar da akai ya sata kallon wajen. Aka
ara na biyu sai ta bada izinin shigowa. A mamakinta Babban Yaya ne ya shigo bakinsa da sallama. Ta
an zuba masa ido, sai kuma cikin
arfin hali ta ce,
Kai kuma lafiya a daren nan?
Lafiya Lau Mamy, Saheeba ce tace kin kirata a waya, na ji shiru kuma shiyasa nai tunanin ko babu lafiya
A zuciya Mamy tace (Saheeba kuma...?) a zahiri kam rasa ma abin cewa tayi, sai kuma ganin yanda ya zuba mata ido ta ce,
Yanzu Fadeel dan na kira matarka shine ka taso ka biyo ta?
Lah Mamy ki fahimta mana, nace najita shiru shiyasa nai tunanin koba lafiya ba. Yanzu fa magana ake ta sha biyu ta wuce. Kinga dole nai tunanin akwai damuwa. Amma tunda lafiya ai Alhamdullah sai da safe
Daga haka ya juya ya fice abinsa. Da kallo ta bisa kawai abu uku na mata kai-kawo a zuciya masu
aci. Na farko miyyasa Saheeban zatai
arya cewa itace ta kirata? Sannan ina taje a daren nan to?. Na biyu yanda sam su Fadeel basu damu da ita ba, yanzu ace a yanayin nan daya ganta bazaiyi tunanin bata da lafiya ba, ta inda Ajwaad ya
arasu kenan, ko yaya yaga canji daga gareta sai ya gane. Hawaye suka ziraro mata. Tamkar wadda aka bama
arfi sai gashi ta yun
ura ta tashi. Dolene taje ta duba Saheeban da Nana ma da taji shiru babu ita babu Ajwaad
in. Da
yar take tafiya saboda
afafunta da suka kumbura suntum, ga ciwon kai gana
irji da yake mata ka
an-ka
an shima. Shiru tsakar gidan babu kowa, haka ta dinga tafiya cike da
arfin hali tana ha
a hanya, tama rasa ina zata dosa, shawarar da zuciyarta ta bata na zuwa sashen Ajwaad tabi, dan gwara ta fara duba Nana tasan halin yaron nan ba ragama
anwar tata zaiyi ba.
Ta
ofar kitchen tabi itama, tunda dama tannan ta bama Maman Saheeba shawarar bi. Itama sai da tabi komai na kitchen
in da kallo tana ta
e baki, kafin ta shige sai dai falon
asan shiru ne babu kowa. Amma fitula a kunne. Kuka-kuka da kiran sunan kamar Nuratu da taji anayi yasata nufar upstairs
in da
yar dan
afafunta sun mata nauyi sosai. Ai kamar jira ake ta gama hawowar kunnuwanta suka jiye mata abinda ya sakata tsayawa cak a firgice. Dai-dai nan kuma su Maman Saheeba suma suka ganta duk sai suka
ara firgicewa. Jikin Mamy rawa yake sosai, takai hannu ta toshe kunnenta amma abinda take gudun jin tamkar a
walwarta ake zayyanawa. Idanu a rufe tai wani irin juyawa gaba
aya domin komawa a bisa tsautsayi tai tsallaken taka step
aya, sai kawai ji kake rikicaaaa manyan mata sun kife.
A wani irin mugun tashin hankali Saheeba da Mamanta suka bar Nuratu suka kai kan Mamy da har ta fara mulmulawa tana yin
asa. Da shegen gudu suka shiga binta, tana gab da
arasa direwa
asa gaba
aya suka samu nasarar ri
ota. Sai dai ina aikin gama ya riga ya gama dan gaba
aya jini ya wanke mata fuska, kuma sam bata numfashi.
Anya Saheeba da uwarta sun ta
a shiga irin wannan tashin hankalin kuwa a rayuwarsu. Dan Maman Saheeba bama tasan ta fashe da kuka ba tana kirama kanta ta shiga uku. Saheeba da itama jikinta ke rawa kaf-kaf ta ce,
Mama mun mutu, yanzu yaya zamuyi, wlhy idan bamu fitar da su a sashen nan ba akwai matsala. Kada fa ki manta duk
an kano suna a gidan nan. Sannan wlhy Ajwaad baida mutunci komai zai iya yi idan yazo ya gammu da uwarsa kwance a wannan halin, zai ma iya cewa mune muka turota. Mama aurena, dan ALLAH ki taimaka ni bari na tafi wlhy suka ganni anan zasu saka Fadeel ya sakeni, kuma shima nace masa Mamyn ce ta kirani.....
Itama Maman kukan ta fashe da shi,
Yanzu Saheeba sai ki tafi ki barni cikin wannan bala'in? A tunaninki idan ni sun zo sun sameni auren naki zai tsira ne. Ki kamata mu kaita sai mu dawo mu
auki Nuratu itama
Mama tayaya zamu iya? Ta yaya bayan kin san dai matar nan itama ba laifi
atuwa ce. Gwara-gwara ma Nuratun. Mafita
aya garemu kawai ki kira Aunty
Baki da hankali Aunty kuma?
To wlhy itace ka
ai mafitarmu, idan ba haka ba ni dai zan tafi gaskiya. Dan wlhy ina son mijina da
ana. Bazan so barin gidan nan ba, yo ko kishiya bana fata balle barin gidan kina dai ganin sun ha
a kai an aurama Fawzan
arsu shima Fadeel
in zasu iya yin haka
Ran Mama ya
aci amma sai ta danne. Da
yar ta iya lalubo number Auntyn su, cikin barci ta
aga wayar, ro
onta kawai Maman Saheeba ta shiga yi akan tazo sashen Ajwaad ta biyo ta kitchen akwai matsala.
Sashen Ajwaad kuma? Ke kuwa miya kaiki sashen Ajwaad a wannan daren Nana?
Bani ka
ai bace ba fa harda Aunty Kamila
Kamar dai Aunty bazata tanka ba sai kuma ta yanke wayar, ita kanta lokacin da take isowa falon saman abinda ya fara shiga kunnenta duk sai taji ta gigice. Ta
arin juyawa Maman Saheeba daketa she
ama Mamy ruwa ta
i ta farfa
o ta ri
ota. Cikin
acin rai Aunty ta zubama Maman Saheeba mari.
Ku da
an inane zakuzo ma yara sashe a irin wannan lokacin,
arfe biyu saura fa. Mike damunku ne? Kun haukace daga ke har Kamila ne
Duk da Maman Saheeba taji zafin marin nan matu
a ta ce,
Ni dai dan ALLAH Aunty kiyi ha
uri, ko kamata mu fita da ita karma yaron nan ya fito ya gammu, ko wani a gidan nan ya fahimci muna nan. Nuratu ma tana a sama a sume
Rasama abin cewa Aunty tayi, dan sai lokacin ta iya hango Saheeba dake wajen Nuratu
in a yanzu. A fusace ta ce,
Ai gara ma asan kuna nan
in, wannan ai jahilci ne da rashin sanin mutuncin kai, ya ALLAH na shiga uku na, wai mi kuke son ku zama ni kam Nana?
. Aunty ta fa
a tana nufar hanya, cike da magiya da ro
o Maman Saheeba ta kamota, Aunty ta watsa mata wani mugun kallo. Da
yar dai ta yarda suka kamata suka fita su ukun. Aunty taja
ofar kitchen
in ta rufe. Sun zo kusan tsakkiyar gidan kawai sai sukai ido biyu da Abah. Gaba
aya rikicewa sukai, suka saki Mamy a
asa babu shiri. Aiko sai gashi ta farfa
o, taja wani wahalallen numfashi, sai kuma ta fashe da kuka tana kiran, ta shiga uku.
Shiga uku? Ai da sauran lokaci
Abah ya fa
a yana sakarma Maman Saheeba da Aunty wani murmushi ya juya zai bar wajen. Sarai kuma abinda ya fa
a a kunnen Mamy. Ai ko sai
irjinta ya shiga dukan dubu-dubu jikinta na rawa sosai gashi bata gani da
yau saboda jini daya
ata mata fuska. Aunty kuwa cikin sauri ta ce,
Aban Fadeel wlhy ban san komai ba, yanzu suka kirani a waya ina barci ma
Juyowa Abah yay ya kalleta, sai kuma yayi murmushi kawai ya cigaba da tafiyarsa. Mamy da ke jin kamar zata sake suma muryarta na karkarwa ta ce,
Na shiga uku da gaske shine?
Banza Auntyn tai mata, dan harga ALLAH murmushin Abah ya matu
ar dakarta. Ita kanta Maman Nana jitai murmushi na girgiza mata zuciya, balle Saheeba da tun cin karo da Aban tai saurin juya baya dan ita ta fara sakin Mamy a
asa ma. A karo na biyu Mamy da jini ke rinjaya ta sake sume musu. Aunty da bata fatan bayan Abah wani ya sake zuwa ya gansu kuma, dan gara shi idan tai masa bayani maybe ya fahimceta a zafafe ta ce,
Sai ku kamata muje, kuma wlhy sai dai ku dawo ku
auki Nuratu
A wahale suka kaita sashenta, Haule da motsinsu ya sakata le
owa ta bisu da kallon mamaki, ganin fa abun mai girma ne zaram ta fito. Gaba
aya sunma manta wacece ita sukace ta taimaka musu dan Mamyn ta musu nauyi sosai. Haka ta kama suka haura da ita sama. Suka shimfi
eta a
asa, Aunty sai zagin Maman Saheeba take, ita kuma tanata rantse-rantse Mamy tace ta rakata zatama Ajwaad magana.
Ai kin rakata, kunje kuma kun jiyo abinda kuke bu
atar ji, kun kuma samo sakamakon daya dace daku. Yanzu sai ku jira shima randa yaron zai san su wanene ku marasa hankali kawai tunda ubansa yau ya sani. Kuma sai dai ku koma ku
akko Nuratu wlhy bazan koma ba
. Daga haka ta jawo kwalin tissue dake a table ta fara goge ma Mamy jinin daya wanke mata fuska har ya fara ji
a gaban rigarta. Ashe rauni taji a goshi da ha
arta sai gefen idon dama. Haule ta aika ta kawo mata first ald box tai mata
an abinda zata iya ta saka mata audiga da bandage dan a samu jinin ya tsaya kafin dai safiya...
Dai-dai nan su Saheeba suka dawo
auke da Nuratu, a falo suka ci karo da wata cousin sister
insu Mamy. Motse-motse ya sata fitowa. Da mamaki take duban Maman Saheeba da Saheebar sai Haule data fito da kayan da aka gama gogema Mamy jini. Sai kuma ta kalla wanda suka
ako da alamu suka nuna kamar bata numfashi.
Subahanallahi. Nuratu kuma? Nana daga ina haka?
Hawaye Maman Saheeba ta share, tana kaiwa zaune kusa da Nuratu da suka shinfi
ar anan falon, zatai magana caraf Saheeba ta kar
Aunty Mariya yanzu drivern gidansu ya kawota, wai ta matsa ya kawota nan shine ta suma a hanya. To ya kirani a waya da wayarta na fito sai ga Mama itama shine muka shigo da ita
Matar da yake akwai kwakwazo ta ce,
Innalillahi... Amma miyasa Hajiya Turai zata barta ta fito a wannan tsohon daren? Koda motar gida ce ai akwai ha
ari. Haule kawo ruwa
Da sauri Haule ta wuce kitchen, babu jimawa ta dawo da gorar ruwa masu sanyi a hannu. Saheeba ce ta amsa ta shafama Nuratu. Amma ko gezau, sai da Aunty Mariya nan ta bata shawarar a watsa mata da
arfi sannan Saheeba ta zuba da yawa a hannun ta ta watsa mata. Aiko wani irin nannauyan numfashi ta ja mai
arfi sai kuma ta sake komawa lagaf. Hankalinsu ne ya
ara tashi. Saheeba ta ce,
Kodai za'a duba Rafeeq ne
Da sauri Mamansu dake sharar hawaye ta ce,
ALLAH ya kiyaye, jini Fateema bazai ta
a min yarinya ba wlhy
Rasama abin fa
a kowa yayi suka sake watsa mata ruwan mai yawa sai gashi ta sake farfa
owa. Kuka ta fashe da shi tana wani irin zaburowa zata tashi Maman ta maidata, zatai magana nan ma ta rufe mata baki.
Basai kince komai ba dan ALLAH Nuratu, kiyi shiru baki da lafiya
. Kuka ta sake fashe wa da shi mai
arfi, wannan kuka ne ya farkar da mutane da yawa duk suka shiga fitowa suma. Nan fa aka zagaye Nuratu.
Caraf wata dattijuwar mata ta ce,
Kai yarinyar nan ba lafiya ba tanada iska.
ai jin wannan batu sai su Maman Saheeba suka la
e, nan fa kowa ya shiga mata tofi, wani ma babu abinda yake karantawa motsa bakin kawai yake yi ya tofa yawu hankalinsa kwance
.........