← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 78 OF 119

Sashe 78

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Bayan sallar isha'i su RK da ire-irensa dake sa'oin su AA a family
in na Darma suka iso gidan domin masa rakkiya. A dai-dai lokacin ne su Amaal ke fitowa cikin shirin tafiya ita da aunty Sakina. Sun sake gyara ko'ina na sashen sun baza uban
amshin da har a compound ana jinsa masha ALLAH. Sai da suka shirya Maanal
in itama da taimakon Hajiya Shuwa. An mata wanka da turare iya wanka fiye da yanda ake mata shi tun fara gyaran jikin nan. Kafin Hajiya Shuwa ta na
eta a cikin sabuwar wata lafayar
ar ubansu mai shegen
yau kalar peach da
an fari-fari, sai uban stones saketa wal
iya a jiki, an mata kwalliya
ar dai-dai a fuska aka sake mata turaren turare. Sai
auri daya zauna mata akai sannan aka rufeta da lafaya
in. Suka saka mata ac dai-dai misali aka zaunar da ita a tsakkiyar kadon
akin nan
asa
in, Hajiya Shuwa tace su barta anan idan AA
in yazo da kansa sai ya mata jagora Upstairs
in idan
ar rakiyar tasa sun tafi. Suna jin shigowar motocin su AA suka fito dan dama su suke jira. Suka ma Maanal wayon cewa bara suje wajen Oum kafin su AA
in su gama. Dan tun
azun take ro
onsu su kwana anan, ganin zata botsare musu da kuka sukace sunji zasu kwana. Shine suka mata wannan wayon suka gudu. Dan ko sashen su Oum
in basu koma ba ganin can su AA suka shiga....

Su AA sun shiga falon Oum a dai-dai lokacin da dukkan mayan matan family
in ke zaune zaman jiran su, dan dama
a'ida kenan ga duk wani angon family
in a lokacin masa rakkiya
akin amarya. Kuma abinda zai birgeka isu-isu sukema juna rakkiya ba abokai ba. Su duka su a
asan carpet suka zauna dan duk iyayene. Yayinda AA yaje gaban Oum ya zauna, cike da sanyi ya
aura kansa a saman gwiwoyinta ya wani lumshe idanu. Abin mamaki sai ga hawaye. Murmushi sosai Oum tai saboda jin saukar hawayen nasa a saman
afarta, cike da kulawa da tsantsar so irin na uwa ga
a ta du
o ta le
a fuskar tasa. Kukan kuwa yake yi da gaske, itama sai taji hawaye sun cika mata ido. Ta dai daure tasa bakin mayafinta ta share masa su. Kafin a hankali cike da kulawa ta ce,
Haba Auta na yau ai ba ranar kuka bace, ranar farin ciki ce mun mallaki Maanal na har abada in sha ALLAHU. Dan haka bana son ganin hawayen nan kaji Babyna, addu'a zamuyi mu godema UBANGIJI daya nuna mana wannan rana bayan jarabawoyin da muka tsallake Abaya. Harma mu ha
a da sadaka domin nuna farin cikin mu ga ALLAH okay
Kansa ya jinjina mata, sai kuma ya bu
e idonsa yana kallonta, tare da kamo hannunta ya sumbata...........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 78 · 0% Book details