Sashe 59
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
______________
.........Yau daya kasance cikar kwanaki uku tana zaune shiru abin duniya ya isheta. Kiran Amrah ne ya shigo mata. Tai shiru tana kallon wayar kamar mai tsoron
auka. Har kiran ya katse sai ga na Basira. Shima bata
aga
in ba ya tsinke, kamar ha
in baki Nusaiba ma ta kira, yanzu kam zuciyarta sai da ta jijjiga. Hannunta na rawa ta
auka wayar takai kunneta bayan ta
aga. Kukan Nusaiba ya daki cikin kunenta sai da ta runtse ido. Kafin ma tayi magana Nusaiban ta fara mata bayani cikin kuka.
Mammah dan ALLAH ki dawo, Yaya Yazeed zai kashe Aunty Nasiba. Gata can ya rufeta a
aki sai duka yake wai ta zagi Nazeefa. Gashi su Daddy basa gida sai mu ka
Wani irin rawa jikin Hajiya Yaya ya shiga yi, ai bama tasan ta mi
e ta figi hijjab ba tai waje. A
imauce ta fice a
afa daga gidan cikin sa'a ta samu napep zai wuce
ofar gida ya ajiye wasu ta shige tana fa
a masa inda zai kaita. Yanda ta azalzala masa gudu ya dinga zubawa bana wasa ba, cikin
anin lokaci suka iso
ofar gidan Chalawa. Sai lokacin ta fahimci ma babu ku
i a jikinta. Mai napep daya fahimci hankalinta a tashe yake sai yace taje kawai ya zata mutuwa ce, dan duk wanda yaga Hajiya Yaya kam yasan babu lafiya, sannan gidan Chalawa ba
oyayyen gida bane, Napep
in ma sai suyi
yauta da su balle ku
in hawanta. Burum ta bu
e kofar gate ta shige, maigadi daya zabura yana ganin itace ta shiga ya sauke ajiyar zuciya. Dan shima hankalinsa a tashe yake da irin dukan da Yazeed kema Nasiba tun daga sashensa har sashen Hajiya Yaya. Yarinyar kam yau ta daku sosai, koma yace sun daku, dan daga
arshe ha
awa yay har sauran yaran ya cigaba da jibga. Sai yanzu ne babu jimawa ya fito yana huci ya shige sashensa kaman wani bahagon zaki...
Wani irin bugawa kan Hajiya Yaya ya kusan yi lokacin data shiga sashenta ta samu yaranta kwance a
asa kowa na kuka jikinsu duk sayin bulala Nasiba kam ma harda jini a goshinta da bakinta. Suna ganinta suka taso a guje suna kuka da nuna mata jikinsu. Jagwab Hajiya Yaya takai zaune a kujera, wani irin jiri-jiri take gani ma ita kam. Tafi minti biyu kafin da
yar ta iya furta,
Mi kukai masa?
Cikin kuka Nusaiba tace,
Wlhy babu komai Mammah. Daga Nasiba taje sashen kiranshi dan muna son muyi magana da shi akan tunda ya dawo bai ko kallemu ba mi mukai masa, sannan kema baije inda kike ba, shine kawai ya hau jibgar Nasiba tun daga can wai dammi zatazo tace yazo muna nemansa shi sa'anmu ne.
Zuciyar Hajiya Yaya har kumfa take, ta ce,
Ina Daddyn ku?
Sun fita shi da matar can
Cewar Umaimah......
Hajiya Yaya yanzu fa za'a fara wasan
________
Yau kam dai zaman bu
a baki bazai yiwu a tsakar gidan ba. Dan wani irin hadari ne mai nuna alamar cike yake da iska ya har
e garin na Abuja musamman ta yankin su AA tunda nan
in suke gani. Dole anan sashen Oum aka gyara falo aka shirya komai. Sannan kowa ya fara
arin zuwa yay alwala harma da masu son yin wanka dan
an mintuna ya rage a kira salla. Yau su ka
ai sukai aiki babu Mamy, tana sashenta wai kanta ke ciwo. Oum dai taje ta mata sannu tare da Maanal. Suma sauran yaran duk sunje. An dawo domin zaman bu
a baki mazan suma sun shigo kamar jira aka fara iska. A kuma dai-dai lokacin Maanal ta fito hannunta
auke da bowl da aka saka akan tray an juyo farfesun naman kai a ciki. Ga naman da zafinsa, gashi a kwanon glass. Wani irin murmushin mugunta Nuratu dake bayanta ta saki saboda abinda take shirya ma zuciyarta. Maanal na daga
afarta data rage a cikin kitchen
aya na a waje zata
arasa fita kawai Nurry ta take takalmin, gaba
aya Maanal ta tafi ita da tray
in aiko ta fasa
arar tsorata tana ambaton sunan ALLAH da runtse idannunta dan ta gama fidda rai kawai sai taje
asa kuma sai ta
one maybe ma harda raunuka....
Sai dai kuma mi, cikin ikon ALLAH da rahamarsa taji ta tsaya cak ita bata kife ba tray
in na a hannunta. Sai dai yanda jikin nata ke rawa romon farfesun ya hanka
a mata akan hannun. Babban Yaya daya iso wajen cikin zafin nama ne ya amshe tray
in, shi kuma AA daya ri
eta ya
agota gaba
aya ya saka a jikinsa dan jikinta wani irin rawa take na tsorata tama
i bu
e idanun sai hawaye dake rige-rigen sakkowa.
Tuni kowa ya mi
e cirko-cirko an zagayesu. Muryar Abah cike da damuwa ya ce,
Amma ya akai ma ta fito haka kamar wadda aka hanka
Nima dai abinda zance kenan Aban su, yanda ta taho gaba
aya sai kace an hanka
ota ai
. Cewar Oum itama. Caraf Menoo dake kitchen
in ta fito tana fa
in,
Aunty Nuratu ce ta taka mata takalmi, kuma tana sane dan sai da tayi dariya ma sannan. Dama tunda ta shigo muna kwashe naman ni da Aunty Maanal sai take fa
in__
Yau zatayi maganin rashin kunyar wata mayyar namiji da cikin jikinta na asiri a gidan nan
___ mu bamu kulata ba Aunty ta gama zubawa tace na
akko mata cornflakes a store shi zata sha, na fito sai naga Aunty Nuratun a bayanta ta taka mata takalmi
Gaban Nuratu dake ma
ale a kitchen ya fa
i, jitai kamar ta jawo yarinyar taita jibga, shegiya
arama da ita sai bakin magana, jin falon yay shiru tai saurin juyawa zatabi back door, amma a mamakin kowa cikin wata irin tsawa AA ya furta,
Idan kika fita sai na baki mamaki yau a gidan nan!!
Sosai tsawar tasa ta saka yaran nan razana, kowa ya
ara ma
alewa jikin
an uwansa. Manyan kuwa a tsorace sosai suke kallon AA
in dan sun san halinsa sarai, asu yaran family
in idan suna gulmar yayun nasu sukan ce kaji tsoron ALLAH kaji tsoron marin Yaya AA, dan marin tsoffin sojoji yake yi. Abah zai yi magana ya Fawzan da yaga inda AA ke kallo sai ya le
a kitchen
in, Nuratu data tsaya cak saboda tsawar AA har fitsari ta nema sakata shima cikin
acin rai ya furta,
Oh dama kina a kitchen
in. To fito nan
Ganin yanda Yaya Fawzan yay da fuska ya sake saka gaban Nuratu dukan tara-tara, cikin son nuna pretending ta ha
iye tsoron ta fito a dake. Tana bu
e baki zatai magana a bazata kawai AA ya wani
auke fuskarta da mari. Ya ILAHI, wani irin shiru falon yay na sakan irin kamar mutuwa ta ratsa waje
in nan da yara kance. Yayinda Nuratu da azaba ta ratsama fuska har zuwa cikin brain ganinta ya shu
e na wucin gadi kunnenta ya toshe sai wani tsauuuu!!! Take ji a cikinsu like an daki irin
arfen nan yay
ara a
arshen dai nawa yay tsaiii!!
in nan. Ta wani kalar tafi taga-taga zata fa
Mamy ta tareta. Cikin rufewar ido da
acin rai AA ya sake yun
urawa zai mareta Oum ta ri
e masa hannu, dai-dai itama Mamy ta zaburo a tsawace ta kira sunansa,
Ajwaaadd!!!
Duk da yanda tsawar Mamy ta ratsa kunnen kowa a wajen a
angaren AA ko'a jikinsa. Yabar Nuratu ne kawai saboda ri
e masa hannu da Oum tayi. Ya wani irin watsama Nuratun mummunan kallo...
Hannunsa Oum taja ganin zai yi magana tace,
Kaga ya isa zauna a duba mata hannunta koya
. Wani kallon banzar ya sake watsama Nuratu dake a jikin Mamy ya
aga Maanal dake jikinsa cak zuwa saman kujera...
Sai a lokacin Nuratu ta saki kuka. Tsaki Yaya Fawzan yayi yabar wajen zuwa inda AA ke zaune Maanal a jikinsa. Oum na gefensu zaune tana duba hannun Maanal
in da yay ja. RK kam tuni dama yabar wajen, inda yasan suna ajiye kit
insu na magunguna ya nufa. A karo na farko Babban Yaya da ransa yay matu
aci ya zuba ma Nuratu ido. Sai kuma ya watsa mata harara da fa
in,
Shashasha kawai mai zuciyan banza. Yanzu da ALLAH bai hankaltar da Ajwaad
in ba wane irin fa
uwa kike tunanin yarinyar nan zatayi? Zatafa iya rasa rayuwarta kodan abinda take
auke da shi tunda da akansa zata fa
i, ga zafi gashi glass. Wato shirinki zubar mata da ciki, to bismillah kada ki fasa dan ALLAH....
shima ya
ara zabura zai kai mata marin. Hannunsa Abah ya ri
e kawai, batare da yace komai ba yaja Babban yayan suka bar wajen suma. Har lokacin Nuratu na'a jikin Mamy da ranta yay
ololuwar
aci, sai Saheeba dake gefen Mamy
in kamar gunki. A kusa da ita Nibras ce. Suko sauran duk suna can zagaye da Maanal, tuni Hashim ya
akko
ara da RK yace ya kawo. A cikin bowl da Meeno ta
akko itama aka sanya, AA ya amsa yana saka hannun Maanal a ciki. Baiwar ALLAH idanun yanzu babu hawaye, amma sunyi jazur alamar tana jin zafi sai sauke ajiyar zuciya take jin hannun a ruwan sanyi. Sannu Abah ya mata, ta jinjina kai, hakama Babban Yaya. Ta
an ji zafin ya sassauta mata. Sai kuma duk suka bata tausayi ganin kowa baici komai ba sun tare a kanta. Cikin
an rawar murya ta kalla AA da idanunsa suka ka
e tace,
Ya daina zafin ka barshi. Oum muje ayi bu
a baki
Cike da kulawa Babban Yaya yace,
Kin tabbatar ya daina?
. Kanta ta jinjina masa alamar eh. Shi dai AA bai gamsu ba. Amma da yake RK ya nuna maganin da zata sha idan taci abincin sai ya barta. Zaman cin abincin sukay
i. Azaba ta ishi Maanal dauriya kawai take, gashi hannun dama. Tana tunanin ta yanda zata ci abinci sai kawai taga AA daya zauna a kusa da ita ya zuba ya juyo gareta. Cike da kulawa ya fara bata, duk da tana jin kunya haka ta daure ta dinga amsa. Bata wani ci da yawa ba tace ya isheta. Maganin ya bata ta sha, hankalin Oum dama kowa na'a kansu.
Mamy ce kawai ke faman lalla
a Nuratu taci abinci wai, amma ko sannu bataima Maanal ba. Wannan abu ya bama kowa dake wajen mamaki, sai dai babu wanda yay mata magana itama balle kula Nuratun dake kukan iskanci, fiskarta ra
am da sayin marin AA..........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*