Sashe 118
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
______________
....Ba
aramin narkewa Hajiya Basariyya data biyo
an kawo amarya tai ba da ganin gidan Darma. Yo ashe ma yara sun rage mata abubuwa da yawa kenan a labari. Tir
ashi lallai wannan fa shine ake kira da wani baban wani, wani ma kakan wani. Gefe kuwa yanda kowa ke nan nan da Ammie tun a Zaria ke bata mamaki da shakka. A zuciya sai ayyanawa take (wannan shegiyar mata akwai iya asiri, ita ko ina kowa dai sonta yake). Tana zagin Ammien amma tana nane da ita har bedroom
in Oum. Oum dai batace komai ba, amma a zuciyarta ta
udiri dole ne Hajiya Basariyya ta basu waje dan hirar zuminci zasu sha da
anwarta (Ammie).
Hajiya Basariyya dai nata baza ido taga Maanal amma shiru. Tadai kasa ha
uri sai da ta tambaya a kaikaice.
Murmushi Oum tai da fa
in,
Wannan kam inaga barci take yanzun, dan tun
azu da suka gama cin abinci da Mah-mah bayan an gama mata
unshi ban sake ganin giccinta ba. Amma bari na ta
a mijin naji
Ammie na jinsu amma saboda kawaici batace komai ba. Sai ma kiran Shahidah daya shigo mata a lokacin ta
aga.....
Kiran Oum daya shigo wayar AA ne ya sashi raba lips
insa da na Maanal da
yar. Sai da ya
an ja sakanni ya dai-daita yanayinsa sannan ya tashi zaune yana ciro wayar a aljihu. Kiran Oum
in yay back. Duk da
arin kaurara muryarsa da yay sai da Oum tai
an jimm da jin yanayinsa. Amma sai ta danne cike da kulawa ta ce,
Halan Baby barci take yi?
Maanal
in dake lumsha idanu ya kalla, sai kuma ya jinjinama Oum kai tamkar yana gabanta, kafin ya ce,
Eh Oum
Okay to barta karka tasheta, da safe taga Ammien. Ga abinci nan yaro zai kawo maka dan nasan kaima
in dai ba sake fitowar zakai ba. Sai da safe
Murmushi yayi mai sanyi,
aunar Oum na sake ratsa masa zuciya. Sai kuma ya ajiye wayar tare da juyawa yana kallon Maanal. Ai shi ma yasan idan ya fa
a mata Ammie na gidan nan akwai daru, shiyyasa yay gum da bakinsa. Mi
ewa yay ya fara zame kayan jikinsa dan ko magrib basuyi ba. Yana
arin wucewa bayi kira ya sake shigowa wayarsa. Ganin Babban Yaya ne ya koma ya zauna a bakin gadon yana amsa wayar. Sun
an jima kafin su kammala. Cak ya
aga Maanal, tana turjewa da kukan shagwa
ar ita ya barta barci take ji bai kulata ba ya wuce da ita bayi. Shi yay mata wankan dan da gaske barci take ji, alwala ma da
yar ya samu tayita suka fito. Haka ya taimaka mata ta saka doguwar riga sukai salla. Suna idarwa a nan kan sallayar ta sake kwanciya. Ya girgiza kai kawai yana tashi ya fita. Babu jimawa ya dawo da basket
in abincin da Oum ta aiko musu, dan har nan falon sama Salim yazo ya ajiye.
Babu lallashin da baima Maanal ba amma abincin nan bai ciyu ba, iyakarta 2spoon ta saka masa kuka dole ya
yaleta. A ransa yana mamakin wannan barci. Gashi komai abin kuka ne a wajenta, abu ka
an zakaga tana hawaye. Shi kam dai abincin yaci sosai dan yunwar yake ji, sannan ya
agata ya maida saman gado ya lullu
eta. Shima ya canja nasa shirin ya zauna, aiki ya
an ta
a sannan ya kwanta da gobe yasan basu da wani isasshen hutu kuma...
Waya da Oum tayi da AA ya rufe bakin Hajiya Basariyya, amma fa a zuciya sai jinjina lamarin take da fa
in (A lallai yarinya ta samu waje. Dan mulki tun farkon daren nan ki shige da miji wai barci. Asiya duniyar ALLAH, ke dai kin dace da boka kam. Kina baza capacity Yaya na bazawa suma. To bari mu sakawa sarautar ALLAH ido muga da safe kuma karfe nawa za'a fito ni Basariyya....
______
A lokacin da ake bidirin isowar amarya Najma acan, anan sashen Mamy Yaya Fawzan ne yasa akai masa kiran Saheeba sashenta bayan ya gama ro
on Babban Yaya da bashi ha
uri. Naufal ya aika yay kiranta. Tunda ta shigo falon Babban Yaya yana zaune shi da Fawzan suna cin abinci da hira. Gaishesu tai a sanyaye dan gaba
aya yau jikinta yayi matu
ar sanyi, ta tabbatar dai da gaske wannan aure babu fashi. Asirin babu irin wanda basu zubaba amma shiru kake ji. Yaya Fawzan ne kawai ya amsa mata. Babban Yaya kam sai ma ya
auke kansa. Tana nan zaune shiru har suka kammala cin abincin nasu. Kafin Yaya Fawzan ya maida hankali a kanta bayan yaci serious. Nasiha yay mata mai ratsa jiki, tare da nuna mata muhimmancin zamanta lafiya a
akinta koda zuri'a data gitta. Ya nuna mata ita fa kishiyar nan ba wani bala'i bace ba, yanda ka
auki zamanta a tare dakai haka zaka sameta, sannan koba komai itace babba a gidan, sai ta ri
e girmanta matansu suma zasu girmamata. Sannan dukkan abinda tayi dashi zasuyi koyi. Yay mata misali da Umma a cikin family, matsayin matar Baba Sardauna take, amma a yanzu itace tamkar uwa ga kowa na family
in kamar yanda ake
aukar Baba Sardauna uba. Sannan Oum, itace matar Abah dake matsayin
a na farko a family
in, duk da kamar itace mai bi masa ata biyu dama yanda suka ri
e girmansu yasa kowa ke girmamasu. Babu wani
a dazaiyi abu a family
in sai da say
insu. Kafin a bari wani abu yaje gasu Baba Sardauna sai idan ya gagari Abah da Oum ne sannan. To itama idan ta gyara ta ri
e kanta a matsayin babba dole haka matansu zasu girmamata. Mamy uwa ce a gareta, huruminta daban. Shi kuma babban yaya miji ne nashi hurumin daban. Sai tasan a yanda zata ri
e matsayin kowa a tare da ita. Abu na
arshe ha
in kan iyalansu, itace zata zama tushen wannan, basa son wata fitina ta dinga
ullowa. Idan har tayi hakan suma bazasu ta
a bari sauran su takata ko mata jayayyaba a matsayinta na babbarsu..
Cikin share hawaye Saheeba ta tabbatar masa da cewar zata kamanta. Za kuma ta kiyaye. Tana kuma ro
onsa ya ro
ar mata Babban Yaya yayi ha
uri ya yafe mata bazata sake kwatanta abubuwan da suka faru a baya ba. Yaya Fawzan baiyi
asa a gwiwa ba ya juya inda Babban Yaya yake. Cike da girmamawa ya ce,
Babban Yaya ayi ha
uri a yafe mata, kai ne second Aban mu, muna yin koyi da komai daga gareka ne muma. Tayi kuskure amma tayi nadama. Gashi kuma tayi al
awarin bazata
ara ba. Kaine ke tausarmu akoda yaushe akan al'amarin mata, to dan ALLAH ayi ha
uri kaima yau
Sai da Babban Yaya yaja fasali cike da takaici, sannan yace,
Fawzan kafa san halin yarinyar nan bata da hankali, cewa ta tuba na tabbatar ba har zuciyarta bane ba akwai dai abinda take
ullawa
Wlhy babu abinda nake
ullawa Daddyn Naufal, dan ALLAH ka yafe min, ALLAH zan gyara yanzu...
Karma ki gyara, dan wlhy za
i biyu ne dake yanzu a gidan nan. Kodai kibi shawarar Fawzan ki zauna lafiya, ko kuma
ofa a bu
e take na barin gidan gaba
aya. Shawara ta rage ga mai shiga rijiya....
Ya mi
e abinsa yama fice a sashen. Nasiha sosai Yaya Fawzan ya sake mata sannan ya fito shima. Yana fita babu jimawa Mamanta ta shigo. Zama tai kusa da Saheeban. Ta
ago da sauri tana kallonta da mamaki. Murmushi Nana tai mata da fa
in,
Ai naji duk abinda kuka tattauna ina bayan window
inku. Ina son ki bisu a hakan kawai, dan na fahimci dole ne mu sake sabon taku musamman akan uwarsu (Mamy
). Dole ne mu ajiyeta a gefe muyi abinda ya dace. Na gaji da wannan tafiyar hawainiyar, ki kwantar da hankalinki komai zai zama labari, daga ke har Nuratu sai kunyi dariya. Dan haka ki jawo
ar uwarki ta dawo nan ta zauna tare dake, tunda aikin ma
aryatan malaman nan ya
i ci ya
i cinyewa sai mu koma kissa, dama can Hajiya Turai ta sani wannan biye-biyen banzar da babu riba. Yanzu kam wasan
an gaske za'a buga. Fatana dai Nuratu ta shigo gidan ki samu abokiyar gwagwarmaya.
Mama niko da zaki yarda da an ha
ura da abubuwan nan. Wlhy da kike ganin Mamy jarumar kanta ce. Kuma a
an zaman nan nawa sashenta fahimci abubuwa da yawa a kanta. Kanta kawai ta sani wlhy, sannan amfani kawai take damu dan ganin
ayanta sun dawo tafin hannunta. Ki duba fa kiga maganar kishiyar nan ko'a jikinta, sai ma hankalinta data maida akan wani abu daban da ban fahimta ba.
Na fahimci komai Saheeba, shiyyasa nake son muma mu canja salo, dan munyi sake na jingina da alfarmarta tun farko. Dan ya kamata ace tun bayan shigowarki gidan nan mun raba aiki da ita, amma yanzu ma bamu makara ba. Itama Nuratu zan zauna da ita, ku kwantar da hankaliku ku canja taku. Ku koma musu yanda suke so ta haka ne za'a buga wasa
an gaske. Dan a yanzu ga
ar wasan
arshe ake mai nasara ya
auki kofi. Ina fatan ke da Nuratu kune zaku
auki wannan kofin koda tsiya ko da tsiya-tsiya. Ku barta taje can tai nata wasan da kishiyar tata, kai ku koma yima Fateeman hidima a yanzu, ku maida ita uwa kuma a gidan nan, duk wani rashin arzi
i da take sakaku kuna mata a baya yanzu ku daina shi. Zata gane cewa mu gatanta ne, sannan da bazarmu take duk rawa, bamune mukeyi da tata ba. Sai ta biya diyyar marin da tai miki tas
........
Tofa Mamy, kin raini mayakanki zasu dawo yaki dake yanzu
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*