← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 119

Sashe 53

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

______________
........Maanal bata tashi ba sai da Oum ta tasheta ganin 2 na neman wuce wa. Daka ganta kasan sosai take jin azumin nan, duk ta yi la
wam har wata
ar rama tayi, to dama can Maanal raguwa ce akan azumi, kawai dai kura ce tai lafiya aka fara dauriya irin na mu mun girman nan. Wanka tayi tai salla, wasu skirt da riga masu taushi da rashin nauyi ta saka. Skirt
in ya bu
e sosai. Haka ma rigar bata wani kamata ba amma sun mata
yau. Cike da rashin
arfi ta sakko falon
asan,
ammatan yaran duk suna zaune harda Nurry da tuni ta dawo hakama Nibras duk sun ci kwalliya abunsu kamar ba masu azumi ba. A dai-dai nan su AA suka shigo. Shine a gaba shi da Muhseen dake bashi labarin makarantar su, baya cewa komai yana dai sauraren yaron kawai. Su babban Yaya biye da shi, sai yaran RK da Fawzan a
arshe. Duka yaran hannuwansu da ledodin fruits, sai suka nufi kitchen suna ajiyewa. Shi ko AA da idanunsa suka fara sauka akan Maanal dake
arin kaiwa zaune a kasalance inda take ya nufa ko kunyar
annensa har ma da
a dake fallon bai jiba, balle tasu Nuratu da baima san dasu ba, gasu Babban Yaya kuma a bayansa da Abah. Zama yay a hannun kujerar da takai zaune bayan ta janye idonta a cikin nashi tana amsa maganar da su Meena ke mata.
asan ma
oshi sosai ya furta,
Kina lafiya?
Kanta ta jinjina masa fuskarta a marairaice. Shi ko yana kallonta da fararen idanunsa da ke kamar an watsa mai a cikinsu saboda yanda suke wani irin
yalli mai
aukar ido sosai gasu farare tas. Sai kuma ya kai yatsunsa biyu a goshinta alamar son tantance zafin jikinta.
Lilly ba lafiya ne?
Babban Yaya ya fa
a idonsa a kansu. Da sauri Maanal ta ture hannun AA dake shirin kaiwa wuyanta cike da jin kunya ta kalla babban Yayan. Sai kuma taga ashe ma harda Abah, ai saita
ara daburcewa ma harta so bama su Aban dariya. Dan tuni ta zamo
asa ta fara gaishesu.
Kinga tashi-tashi
ar gidan Abanta, zauna abinki kinji. Fatan dai kun dawo lafiya,
an gidan Oum ko harararki baiyi ba tunda yaga bana kusa.
Murmushi sosai Maanal tayi ta
an kalla AA suka ha
a ido, sai ta maida kanta ta risinar tana girgizama Abah alamar eh. Yace,
To Masha ALLAH
an Oum ka fita ko ba sabulu.
dariya duk akai a falon banda Nurry da Nibras da kishi ya kume. Maanal ta gaida babban Yaya shima, sannan ta juya tana gaida su Yaya Fawzan da RK. Babban Yaya ne ya tambaye ta amma dai bata azumi ko, dan AA yace shi yanayi. Amsa ta bashi da tanayi itama, sai duk tausayinta ya kamasu. Abah ya shiga yima AA fa
an miyyasa ya barta ta
akko azumi tunda yasan awannin zasuyi tsaho.
Cike da tausasasawa AA ya ce,
Abah ba laifina bane fa, kasanta tana da rigima
Baki Maanal ta tura gaba ka
an da fa
in,
Kaima kana da ita ai
Dariya duk akayi, banda AA daya
an murmusa ka
an yana wani kallonta
asan ido. Babban Yaya da Abah ma dai murmushin kawai sukayi. Hakama Oum dake fitowa. Mi
ewa Nuratu tayi idannunta cike da hawaye, dan bata jin har yanzu AA yako kalleta. Oum ta tsaidata da fa
in,
A'a Nuratu ina zuwa? Ai ku wuce muje kitchen lokaci naja kada a makara yau. Muneer jeka sanarma Maman Naufal da Mamy suma dasu Haule
Amsawa Muneer yay yana mi
ewa, su kuma
ammatan suka shiga tashi suna nufar kitchen. Mi
ewa Maanal itama tai shirin yi AA ya maidata ya zaunar batare da kowa ya lura ba, sai kuma ma dai-dai hakan Oum ta ce,
Baby banda ke kekam zauna ki huta
A marairaice Maanal ta ce,
Oum zan iya, zammafi ganin saurin lokacin fa
A'a bazakiyi komai ba, sai dai ki zauna kina tayamu hira
Da sauri tace eh ta yarda. Tashi tai tabi Oum, sai AA ya koma ya zauna inda ta tashi
in yana amsa wayarsa da ake kira. Yanda kitchen
in ya cika kowa na
arin fara aikin da aka basa sai abin ya burge Maanal. Tana matu
aunar rayuwa family house musamman mai ha
in kai da
aunar juna irin haka. Sai taji tana ma Mamy addu'ar shiriya da nata halin, dan tabbas da itace babba a matsayin Oum lallai gidan nan da tuni ya tarwatse, irinsu Mamy basa iya ha
a kan iyali koda nasu ka
ai ne. Shigowar Mamyn ta katse mata tunani, cike da girmamawa ta gaisheta, amma sai Mamyn ta amsa sama-sama cike da gatse kuma ta furta,
Sai yanzu ake ganinki
an chaina
Gaban Maanal ne ya fa
i, tai saurin kallon sashen da Oum take sai taga hankalinta sam baya anan. Ajiyar zuciya ta sauke a hankali, dan duk wanda yaji a yanda Mamy tai maganar ALLAH sai ya tsargu, saboda kalamai ne a kaikaice amma masu tsauri. Cikin son kare kai ganin murmushin da Saheeba tayi Maanal ta ce,
Ayya Mamy yanzu nake shirin tafiya sashen ki sai Oum tace a kiraku
Wani kalar tsaii Mamy tayi tana kallon Maanal
in, ita ko tayi fuska abinta tama maida hankali kan Batool da Maimoon dake zaman gyara fruits ta shiga nuna musu yanda zasu yanka kankana a sharp mai
yau. Suna a haka akai kiran la'asar, Oum da Mamy suka fita salla, sai Oum tace suma su rabu biyu idan sun dawo sai wasu suje. Maanal da taga ba aikin komai take ba sai itama ta mi
e kawai. Lokacin suma mazan sun fice sallar, daga can zasu zauna jin tafsir ne. Kowa yana dawowa daga salla aiki ya
ora, zuwa shida an fara fidda komai waje, Maanal dai tuni ta dawo falo dan
amshin abincin sai suka fara hawa mata kai, ga
arfin jikinta ya sake raunana matu
a har tana neman fara galabaita dauriyace kawai dan karta tayarma kowa hankali yasa ta dake. Amma duk wanda ya kalla idonta da yay zuru-zuru zai fahimci
arfinta ya fara
arewa. Aiko da
yar ta iya tashi tai alwala kamar kowa duk suka koma waje inda aka shirya abincin da wajen salla. Tana daga kwance aka kira salla, kowa ya fara
arin cin dabino ita ruwa ta
auka mai sanyi sosai ta shiga sha. Saida ta shanye roba
aya tas, ta sake
aukar wata ta
ora, ta sha rabi Najma ta amshe tana fa
in,
Easy mana Aunty Maanal
Komawa tai ta kwanta tana lumshe idanun da sauke numfashi. Ta jima a haka kafin tai dauriyar tashi yin sallar itama, tana idarwa ta sake komawa ta kwanta. A haka su AA suka shigo suka sameta. Sosai hankalinsa a kanta yake, dan shi kansa a jigace yake balle ita, amma ganin Oum na
arin kamata ta tashi ta jinginata a jikinta sai ya sauke ajiyar zuciya ya
auke kansa. Ka
an taci abincin tace ta
oshi, Oum zata cigaba da lallashinta Abah yace ta barta haka kawai.
Kwance Maanal takai har sai da aka fara shirin fita salla ta
arfafa kanta, Oum taso ta zauna gida ta huta amma tace zata iya. Haka suka fice hankalin AA a rarrabe. Ana idar da sallar isha'i dole Maanal ta ha
ura, dan jiri ma take gani, ga abincin da taci sai juya mata yake kamar zata amayoshi. Ana idar da wutri itace farkon mi
ewa. Oum ta bita da kallo, sai kuma ta mi
e ganin kamar Maanal
in na layi. Alhamdullah Maimoon na kusa da ita da sauri ta ri
eta.
Cikin rawar murya Maanal ta ce,
Maimoon muje gida amai nake ji
. Babu musu Maimoon ta ri
ota sukayo gaba. Sune farkon shigowa gidan. Sai Oum da tun fitowarsu ta biyosu, sai akai sa'a RK da AA sun fito suma suke tambayar Oum
in lafiya dan ganinta a ru
e. Sama-sama ta ce,
Baby! Ina ga bata jin da
. Kowa yasan wa take cema Baby, dan haka suka rufa mata baya, AA da kansa shima ke ciwo jiyake kamar ya rufe idanu ya gansa a gaban Maanal. Aiko shigowarsu gidan dai-dai da fara aman Maanal. Dan da wani irin
arfi ta fisge jikinta ana Maimoon tai wajen fanfo da akema flowers barruwa jikinta sai rawa yake ta fara aman. Su duka can sukayi kanta, yayinda Maimoon data bita ta riga su isa tana ri
e da ita. Ina AA na zuwa baima san ya janye Maimoon ba ya ri
o Maanal a jikinsa. Ganin yanda take yun
uri sai kawai ya rungumeta ta cigaba da yi a jikinsa. Aman ma duk ruwa ne tunda ba wani abincin kirki taci ba. A wannan halin su Mamy suka shigo suka samesu. Dukansu sai sukai mutuwar tsaye ganin yanda AA ke rungume da Maanal tana amai a jikinsa. Zuciyar Mamy na rawa tace,
Ciki? Ciki Ajwaad yay ma yarinyar nan?
Wannan furuci nata
asa-
asa karaf sai a kunnen Nuratu, a wani irin rikice ta ce,
Ciki kuma? Na shiga uku na
. A bayyane tayi tata maganar ita, dan haka ta shiga kunnen kowa harda Abah dasu Oum. Hatta AA
in ma yaji, amma da yake hankalinsa na kan Maanal ne bai kula ba. Nibras kam jitai kamar zata sume a wajen. Ajwaad
inta ne yama wata ciki! Kai ita kam ai itace ta shiga uku ba Nuratu ba. Saheeba ce ta kama hannun Nuratu ta dam
e domin maidota hankalinta....
Maanal dai data gama yin lagab idannunta na lumshewa ta kwantar da kanta a
irjin AA dake rungume da ita. Bawan ALLAH idanunsa sun ka
a sosai damuwa ta bayyana matu
a a fuskarsa. Kan nata ya dafe da hannunsa yana shafawa, sai kuma a hankali cike da ra
a dan babu wanda zaice a wajen yaji mi yake fa
a ya ce,
Sannu. Kin gama?
Luuuu Maanal
in ta bu
e idannunta ta
an kallesa, sai kuma ta maida ta lumshe a hankali. Abah ne ya matso inda suken cike da kulawa yana mata sannu, sai kuma yace,
Ajwaad
agata a damshin ruwan nan kuje ciki ka gyara mata jiki kaima ka gyara naka sai Rafeeq ya duba ta?
Kai kawai AA
in ya jinjina. Sai kuma ya mi
auke da ita camak abinka da dogon mutum da ya wadatu da
arfin jiki. Duk da kallo suka bishi, su Maimoon kuma suka shiga gyara wajen. Kansa tsaye sashen Oum ya nufa da ita, Oum na bayansu hakama Abah, can
in kuma kowa ya nufa dan Maanal ta basu tausayi, sai RK ne ya shiga mota yana fa
in bara yaje ya
akko kayan aiki. Ya Fawzan ne ya bisa domin masa rakkiya........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 53 · 0% Book details