← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 119

Sashe 60

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read

______________
.........Har lokacin sallah Isha'i yayi ana zabga ruwa. Dan haka aka gyara daga can gefe don yin salla, dan falon ba
aramin falo bane ba. Babban Yaya ne yaja sallar isha'i. Bayan an idar ya mi
e ya dawo baya ya tura AA gaba. Kallonsa AA yay zai magana, Babban yaya yace,
Cmon malam yi mana salla
. Sai ya kalla Abah, da
uwa Abah yay masa. Sai kawai AA
in ya murmusa. Yana
an kallon gefen matan idonsa ya sauka akan Maanal suka ha
a ido. Baice komai ba ya juya ya kabbara sallan. Shine yay musu asham, karatunsa na fita da wani irin da
i mai karya zuciya, ga nutsuwa. Daga
arshe babban Yaya ya sake rufewa da shafa'i da wutri. Bayan an idar gaba
aya Aba ya tashi yay nasiha mai ratsa jiki akan abinda ya faru tsakanin Nuratu da Maanal. Ya kuma bama Nurry umarnin matsawa ta bama Maanal
in da AA ha
uri. Jitai ranta ya wani
ara
aci, amma bata isa yin jayayya da Abah ba. Haka ta je har inda Maanal take ta bata ha
uri. A mamakin kowa murmushi Maanal
in ta mata tace ba komai ai tsautsayi ne ta yafe mata. AA kuwa ko kallonta baiyi ba ma. Sai da Abah yay masa magana sannan yace yaji. Daga haka yay shiru.
Gaba
aya sai abinda ya farun yasa zaman babu armashi. Ga ruwa ana makawa kamar da bakin
warya. Dan ba'a samu tsagaitawarsa ba sai kusan sha
aya. Mi
ewar Abah tasa kowa ma ya mi
e ya nufi nasa sashen....
____________
KANO
Tuni Huznah ta ajiye batun azumi a gefe, dan kuwa dai ya gaggareta, kwance take rijib babu lafiya tun azumi na kwana takwas. Zuwa yanzu kuma kowa na gidan su Sageer yasan tana da ciki. Wannan abu na
ona mata zuciya kullum sai tayi kuka. Gashi zuwa yanzu ta kasa sake samun damar kiran ko Maman Yaseerah
in ce ma. Dan kamar Sageer ya fahimceta sam ya daina ajiye wayar da inda take.
Ta rame sosai sai uban haske data
ara, komai taci sai amai. Yau dai da jikin yay tsamari dole sukaje asibiti bisa ga shawarar Zubaidah da yayarta. Gado aka basu, dan Huznah ta galabaita sosai saboda amai. Maman Sageer
in ce da kanta take zaune da ita a asibitin. Tana son ta saci wayarta ta gwada kiran maman Yaseerah tana jin tsoro. Haka dai ta ha
ura. Sai da tai kwana biyu aka sallamosu. Mama tace zata wuce da ita can gidansu ta
ara murmurewa Sageer ya
i. Ita ko Huznah harda kukanta dan taso ayi hakan ta samu
afar guduwa. Amma mutumin nan yay
ememe ya
i aminta da wannan batu. Yadai yarda Khadijah ta koma can ta zauna tana taimaka mata. Hakan kuwa akai, suka koma tare da Khadijah gidansu.
Zaman Khadijah baya hana Sageer kasancewa da Huznah duk da dai ba kamar da ba, ga rashin jin da
i jiki, ga fitinarsa, ga tsanar datai masa. Kullum itace mafarkin AA. Ta gwada amsar wayar Khadijah ta kira number AA amma ba'a
agawa, ta mamanta ma bata samu har yanzu. Da Maman Yaseerah kawai take
an samu tayi waya. Itako tanata
aurata akan shawarwari. Kuma Huznah
in na hawa a kansu yanda ya kamata.
Ranar cikin sa'a Sageer ya kamata tana waya da Maman Yaseerah. Bai ce mata komai ba bai kuma nuna mata yaji ba. Washe gari ya amshe wayar Khadijah gaba
aya suka koma
aya da Huznahr. Wannan abu ya bama Khadijah haushi ta gudu gida. Da yay mata magana tace bata da lafiya. Dama shi haka yake so, dan zamanta a gidan na
an takurashi hutawa yanda ya kamata tunda da rana babu dama ana azumi. Kwananta biyu da komawa ya bata wayarta. Aiko data fahimci haka sai ta sake langarewa ta
i takoma Huznah aka koma
ar gidan jiya. Ga laulayi ga fitinar uban ciki........
___________
Alhamdullah hannun Maanal bai tashi ba, sai dai wajen yayi ja sosai amma tace bata jin zafi. Haka suka shirya suka fita tafsir, amma banda Mamy, Nuratu, Saheeba. Hakan ya bama Oum mamaki, sai dai batace komai ba a tunaninta ko zasu biyosu a baya. Amma har sukaje suka dawo shiru. Oho su yaran ko'a jikinsu, dan suna ma ajiye hijjabai can inda swimming pool yake suka nufa acewarsu yafi sanyi. Oum bata hanasu ba, dan itama kwanciya tai danta
an huta..
Su Maanal sun zo zasu gita ta sashen Mamy Haule ta taresu tace Maanal tazo inji Mamy. Batare da wani damuwa ko kawo wani abu a rai ba Maanal ta bita, su Najma suka wuce abinsu. A falon
asa Maanal ta samu Mamy da Saheeba da Nuratu zaune. Batare data kallesu ba ta
arasa inda Mamy take, cike da girmamawa tace mata,
Mamy ina kwana
Banza Mamy tai mata bata amsa ba. A tunanin Maanal bata jiba ta sake maimaitawa tana
agowa ta kalla Mamy
in. Amma nan ma bata amsa ba, sai ma dariya Nuratu da Saheeba suka sanya. Kawai sai abin ya soki Manaal. Wata irin zuciya ta shiga yun
uro mata a wuya, amma sai ta danneta da
yar ta ce,
Mamy gani
Ai batama rufe baki ba kawai taji saukar mari, kafin ta gama dawowa a hanyyacinta aka sake sauke mata wani. Cikin wata irin kaushin murya Mamy ta nuna Maanal da kanta ke a
asa dafe da kumatunta da duka hannu biyu.
Na farko wanda kika saka yayma Nuratu ne. Na biyu na garga
i ne. Wlhy! Wlhy! Daga yau idan kika sake zama sanadin da ko kallon banza Ajwaad yayma Nuratu anan gidan na rantse miki da ALLAH sai na sakashi ya miki saki uku. Banda ma jaraba da ba
in naci irin na yaron yanzu da baka isa ka tankwarashi ba mi Ajwaad zai yi da ke sauran wasu. Koda yake banga laifinsa ba dan aiki ne na asiri.....
Caraf Saheeba ta amshe da fa
in,
Wlhy nafa asiri Mamy, kuma lokaci ne zai warware dan uban mutum sai ya wula
anta. Cikin ma waya sani ko a waje aka yayo aka manna masa
Ke wula
anta ma ka
ai kike tunani Aunty. Wawuya jaka kawai ya kika gani yanzu. Yamin
aya an miki biyu, nan gaba ma ni ce zan miki ba Mamy ba karuwa kawai mai cikin shege
A mamakin su wani kalar murmushi Maanal tayi, sai kuma ta sauke hannunta daga saman fuskarta ta kalla Mamy. Murmushi ta sake sakar mata batare da tace komai ba ta mi
e abinta. Cike da wani irin takun
asaita da isa taje gaban su Saheeba ta tsaya. Manyan idannunta ta sauke akan Saheeba data saki baki da hanci da ido tana kallonta. Cike da wani irin salo Maanal ta
an ran
wafa kanta tare da kallonta cikin ido.
Madam kar kiyi gaggawa, kin san ita zuru bata cin zuru sai dai a ha
u a zuru-zuru. Shi kuma cikin shege da kike fa
i, ai tare muka roroshi a waje da ubansa dan kin san shine kwarton nawa,
an soyayya kenan ba ha
in gambiza ba auren ha
in iyaye da tsiya-tsiya
. Sai ta wani kashe mata ido
aya, tare da sake sakar mata murmushi. Ta kuma mi
e a nutse ta juya ga Nuratu.
Ita ai uwa ce, dan ta mari wannan fuskar tamkar ta isa ne kodan darajar wanda ta haifa min. Babu kuma babbar wawuya jaka kamar ke da saurayin da kike kwa
ayi da burin aure ya
aga hannunsa a lokacin da yake rungume da matarsa a
irjinsa, a gaban
annensa, mamansa, abansa da yayunsa, Uncle
insa, yayarki,
an aiki, ya sharara miki marin da har ki koma ga ALLAH sayinsa ya zauna ra
am a cikin zuciyarki ne ba akan fuskarki ba. Kinga ko KARUWAI kawai akema irin wannan wula
antawar.
itama ta kashe mata ido
aya tai gaba. Har ta wuce sai kuma ta dawo, du
awa tai dai-dai saitin kunnen Nurry cike da ra
a ta furta,
Idan kikace zaki zuba wasa da ni tofa fuskarki ce zatai ta shan maruka wajen Mijina har sai kin fara
oyewa daga kallon mutane ke har ni ma uban ubanki zanci. Dan Ajwaad baya iya
agama wanda ya ko harareni
afa, ga assignment zan baki, ki ajiye a ranki Mijina nawa ne ni ka
ai dan bako wane nama yake iya ci ba, dan wani naman wurinsa yafi mushen jaki cika waje. Na barki lafiya mayyar mijina, ki kuma kiyayi ha
uwarmu dan wa
an nan marukan biyu sai na dawo dasu taki fuskar....
Wani irin rawa jikin Nuratu keyi, a fusace
ta wani irin yun
urawa ta ri
o rigar Maanal, baya ta fisgota tana fa
in,
Kafin ki maido min su
in ni bari na
ara miki da nawa dan ubanki
. Aiko a bazata Maanal na juyowa ta antaya ma fuskar Nuratu mari, ta sake
auketa da wani na biyu, zata
ara na uku Saheeba ta zaburo, itama
aga hannu Maanal
in tai zata wanka mata marin, sai kuma mita tuna oho ta fasa tai murmushi kawai. Gira a sama ta ce,
Kinci darajar Babban Yaya
. Daga haka tai gaba abinta. Wani irin sake
arin fisgota Nuratu da jikinta ke rawa tayi, kawai skirt
inta ya har
eta sai gata a
asa wanwar. Wata banzar dariya Maanal dake
arasa ficewa ta saki. Mamy da Saheeba da sukai sumar zaune suna kallon Maanal suka zabura kan Nuratu a tare.......
Sosai wani irin zuciya ke cin Maanal, ta kuma hana kanta yin kukan dake taho mata. Ba marin bane kuma ya sakata kukan, ba kuma maganganun su Nuratu bane dan ko ka
an basu mata zafi ba. Mamakin Mamy ne ke cizon zuciyarta da tausayin su AA da tausayin Oum. Kai dama family
in Darma gaba
aya. Yanda ALLAH ya bama mutanen nan ha
in kai da
aunar juna al'amarin Mamy ba
aramin girgizasu zai yi ba duk randa suka fahimta, ita kanta Mamyn tausayi take bata, dan tabbas in har aka kai ga wannan ga
ar ta tabbatar zatayi loosing, komai zata rasa, miji,
an da take ya
i a kansu, dama rayuwar farin cikin gaba
aya.....
Ya rabb! Aunty Manaal miya samu fuskarki haka ne?
Firgigit Maanal ta dawo hanyyacinta, kallon Najma tai mai maganar, sai ta saki murmushi cike da basarwa ta ce,
Ba komai inaga barci da na
anyi ne a massalaci
Cike da rashin yarda Najma ta ce,
Barci ko mari, wannan mari ne Aunty. Waye ya mareki? Nuratu!
Murmushi Maanal tayi, zatai magana a bazata sukaji maganar RK dake fa
in,
Lafiya!?
. Duk juyowa sukayi, cike da damuwa Najma tace,
Aunty ce aka kira sashen Mamy, kaga ta fito fuskarta duk sayin mari
Kallon Maanal
in RK yayi, suna ha
a ido sai tai yun
urin barin wajen. Cikin wata irin dakewar murya da Maanal bata ta
a sanin RK
in ya mallaka ba ya ce,
Maanal!
. Cak ta tsaya sai dai bata juyo ba. Takawa yay a hankali ya koma gabata, fuskar tata ya kalla da
yau, tabbas kuwa sayin mari ne. Sai kawai ya kauda kansa. Shiru na kusan sakan biyar kafin ya dawo da kallonsa kansu. Babu alamar wasa a tattare da shi ya juya ya bar wajen yana fa
in,
Ku biyo ni
. Ji Maanal tai kamar tace bazata je ba, amma sai ta kasa hakan, dan koba komai RK fa matsayin kawun su AA yake,
anen Oum ne uwa
aya uba
aya.
anen Abah... Bama ta gama tunanin ba Najma taja hannunta suka bishi. Tacan bayan sashen ba
i sukaje. Ita Maanal ma bata ta
a sanin akwai wajen zama a wajen ba sai yau. Ya zauna suma ya nuna musu wajen zama. Zaman sukayi, batare da ya kallesu ba a yanzu ya furta,
Nuratu ce ta mareki?
Murmushin takaici ka
an Maanal tayi, kafin itama cike da girmamawa ta ce,
Uncle wacece Nuratu da zan zauna ta dake ni
Kansa ya jinjina ya ce,
Saheeba ce?
Kai itama ta girgiza masa alamar a'a.......
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 60 · 0% Book details