Sashe 48
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
______________
........Tunaninsa ya katse saboda wani irin mur
ewa da cikinsa ya
arayi. Sosai ya dun
ule waje guda yana mai ambaton sunan ALLAH. Wannan yanayin ne ke sashi ri
e kansa da tsiya-tsiya daga ta
ata tako wace irin siga, dan ya tabbatar a
arshe wahala zai sha, ko kuma ya aikata abinda shi da kansa zai dawo yana
alubalantar kansa. Duk fitinarsa bazai iya
in biyayya ga iyayensa ba, wlhy koda ace zai cutu ya gwammace hakan. Ya tabbatar Abah bazai hanashi matarsa dan cutarwa ba, idan har zai iya juriya da ha
uri na shekaru, na
an kwanki ne zai nuna gazawa....
Dai-dai nan tunaninsa ya sake tsayawa, sakamakon ka
awar alarm. A hankali Maanal ta fara motsawa, sai kuma ta shiga bu
e ido bakinta da addu'ar tashi a barci. Yau ma a kai da
afan suka kwanta, ta kuma jera filos a tsakkiya, dan bayan ta farka a barcin daya figeta saboda matsananciyar kunyar da ya sakata a ciki sai taga AA a gefenta har yayi barci, da alama kuma yayi wankan, tashi tai itama sa
af-sa
af zuwa bayi tayi wankan ta canja kaya, ta sake dawowa a hankali ta kwanta bayan ta jera filos
in, barci kuwa yay awon gaba da ita dan har yanzu jinsa take sosai. Tana
arin tashi zaune idonta ya sauka akan AA daya juya mata baya, amma yanda ya
an dun
ule jikinsa kamar ranar sai gabanta ya fa
i, a ranta rayawa take kar dai baida lafiya?. Babu mai bata amsa, bata son kuma yin magana, sai kawai tai
arin sauka, bayi ta nufa tana
an waiwayensa, harta shiga bai motsa ba.
Duk abinda take AA na jinta amma ya daure har sai da ta shiga bayi sannan ya tashi zaune cike da jarumta da juriya. Abin tausayi idanunsa sun wani ka
e, jijiyiyin kansa sunyi ru
u-ru
u. Yana zaune a haka cikin ambaton UBANGIJI Maanal ta fito, ganinsa zaune yasa ta sauke ajiyar zuciya, shima
agowa yay ya kalleta, sai kuma ya janye idanun dan wani irin ji yay kamar an dakar masa kai da hama sakamakon saukar idanunsa akanta. Wani irin
yau kayan barcin data saka sukai mata, duk da bawani sun matseta bane kasancewarsu masu santsi sun kwanta mata a jiki luf. Tana zama ya mi
e, batare daya sake kallonta ba ya wuce bayi dan baya so taga halin da yake a ciki. Yafi mintuna goma a bayin sannan ya fito, Maanal bata yarda ta kallesa ba sam, duk da bata kawo a ranta ma wanka zai yi ba. Shima yaji da
in kallon nasa da batai ba, jallabiya ya
auka ya koma ta bayanta ya saka ya zame bathrobe
in. Sai da ya
auka maganinsa ya sha yana addu'a a ransa ALLAH ya taimakesa ya samu natsuwa sannan ya juya a karo na farko ya mata magana...
Kallonsa ta
anyi itama, dan yanda taji muryarsa kamar mai mura sai da zuciyarta ta tsarga.
Baka da lafiya ne?
Mi kika gani?
Kanta ta girgiza masa kawai, sai kuma ta sauke ajiyar zuciya da fa
in,
Ba komai
Shima numfashin ya
an furzar, cikin son kauda yanayin yace tazo suyi sahur barci yake ji, gashi fitar wuri zasu yau. Komai bata sake cemasa ba tazo ta zauna. Daga ita har shi basu wani ci abin kirki ba, dan kowa da abinda ya damesa. Shine ya fara tashi yaje bayi ya sake yin brush yayo alwala. A mamakinta maimakon kwanciyar da yace zai yi sai taga yayi salla raka'a biyu ya
auka Alkur'aninta ya fara karatu, gashi sai wani sauke ajiyar zuciya yake a jajjare. Itama dai gyara wajen tayi taje tai brush
in tayo alwalan....
Kamar yanda ya fa
a da wuri suka fita yau, sai dai fa sam baya a cikin walwala. Companyn jiya suka koma, shi baima shiga ba, a mota suka barshi yace mata zaije wani waje ne. Kai kawai ta jinjina masa da masa addu'a dan ta fahimci yau
an miskilan ne a ka. Alhamdullah yau ma sun samu ilimi sosai dan komai an musu ne a bayyane practical. A rai Maanal na jinjina mutanen nan da halayyarsu, sam babu mugunta a tare dasu. Ba
ar fata ne zai iya abu ya koya maka cikin sau
i harda wasu sirrika nashi tab
in. Duk da ta fahimci AA nada babbar ala
a da companyn ne amma ta jinjinama halaccinsu. Dan ta fahimci hakkane a lokacin da idannunta ya sauka a hotunan dake manne a wani office da suka shiga na mutane goma harda hoton AA. Al'amarin nata mata kai-kawo a rai amma ta rasa yanda zata tambaya. Yau sunfi jiya da
ewa anan, suna fitowa kuma masauki aka maida su. Ita ka
ai Mr Li ya
akko, koda ta tambayesa AA sai ya sanar mata suna meeting ne. Bata tambayesa meeting
in mi ba kawai tai shiru. Har
akinsu yay mata rakkiya da kayayyakin da bata san na miye ba. Tana shiga ta sauke ajiyar zuciya tare da cire kaya tayo wanka ta fito tai sallar azhar da taga lokacinta yayi. Sosai take jin kewar su Ammie, dan haka ta jawo wayarta data koma bata da amfani, dan in tace ma tayi magana dasu ta net bata da data. Ha
ura tai ta kwanta kawai, sai ko barci mai nauyi yayi awan gaba da ita. Bata farka ba sai la'asar, tana mamakin yanda lokaci ke gudu anan, abu kamar ba azumi akeba. ALLAH musulman
asar nan suna cin
agas. Tayi Asr ta zauna taita karatun Alkur'ani. Wajen shida saura akai knocking
ofa, tashi tai da tunanin ko AA ne. Amma koda ta bu
e sai taga Mr Li. Gaisheta yay tare da sanar mata ta shirya zasu fita.
an jimm tai, sai kuma ta tambayesa AA ya sani. Amsa ya bata da ai shine ma yace azo a
aukesu su duka. Ajiyar zuciya ta sauke, ta koma ciki ta hau kimtsawa. Abaya ta saka mai laushi da
yau fara tas, ta
an gyara fiskarta ta
auka handbag ta fito. Tana isowa motarsu Yaqub na wucewa, Mr Li ya bu
e mata itama ta shiga yaja suka fice a hotel
in. Tafiyar ba wata mai nisa bace sosai suka iso wani waje mai
yau. Ko ina tarwai da haske tamkar rana. Tana fitowa a mota idannunta suka sauka akan AA dake tsaye hannunsa
aya a aljihu
ayan ri
e da waya yana latsawa, shigarsa ce dai ta safe sai dai yanzu akwai coat a sama, har yanzu fuskarsa babu walwala. Koda ya
ago idanunsa yana kallonta sai taji wani iri dan idanunsa har yanzu basu washe ba. Takowa yay cike da
asaitarsa da nutsuwa zuwa gabanta, dan ta tsaya cak ne tana kallonsa. Dab da ita yaja ya tsaya, kallonta kuma yake
urr..
Nata idanun ta risinar tare da fa
in,
Ina yini
Maimakon amsawa a
asan ma
oshi yace mata,
How are you?
Alhamdullah
Ta fa
a itama a ta
aice. Bai sake cewa komai ba yay gaba, binsa a baya tayi, sai kuma ya dai-daita tafiyarsu suka shiga a jere. Wani ke
antaccen waje suka shiga, an gyara wajen sosai anyi shimfi
u an jera abinci da alama na bu
a bakinsu ne. Kallonta yay a karo na biyu sai kuma ya matso dab da ita ya kama ha
arta yana kallon
yawar fuskarta,
asa tayi da nata idanun. Ajiyar zuciya ya
an sauke, cike da kulawa ya furta,
Mike damun ki? Duk kinyi sukuku ko azumin ne?
Kanta ta
an girgiza masa alamar a'a, sai kuma a hankali ta motsa lips
inta murya cike da sanyi ta ce,
Barci bai isheni ba
Sake ri
e fuskarta yay sosai yanzu kam da hannu biyu, shima a ma
oshi ya ce,
Sorry my Babie. Ba zamu jimaba ai, muna yin salla sai na maidaki ki kwanta okay
Kanta ta jinjina masa fuskarta na wani shagwa
ewa.
Yanda tai
in sai ya sashi sauke ajiyar zuciya, cike da tsokana sai dai fuskarsa babu wani alamar wasa ya ce,
Karfa a dinga fakar idona ana karya azumin nan
Karan farko Maanal ta waro idannunta sosai a kansa kamar yanda yara keyi idan abun ya basu mamaki, da
an karsashi ta ce,
Lah nice kuma zan karya azumi? Nafa girma
Shima idanun ya
an waro waje kamar yanda tayi, sai kuma cikin ra
a ya furta,
Lah na manta ashe half
in Ajwaad ta girma ta zama ammatansa yanzu. Na fara shirin zama ango kenan?
Kifa kanta tai a
irjinsa dan maganar ta bata kunya, musamman a yanda ya furta yana wani
ance idanu. Shima sai ya murmusa zuciyarsa cike da shau
i. Fin minti
aya suna a haka kafin ya
agota tare da furta,
Kina da alwala ne?
Kanta ta jinjina masa alamar eh. Shima sai bai sake cewa komai ba ya nufi wajen da kayan abincin suke ya
akko goran ruwa da
an bowl dake cike da dabino ya dawo wajan. Handbag
inta ya amsa ya ajiye a table
in kusa da su, sannan yay mata nuni da kujerar gaban table
in. Babu musu ta kai zaune, shima ya zauna a wadda take facing nata. Ruwan ya
auka ya kuskure baki itama ya bata, ya
auka dabino ya gutsira rabi ya kai rabin bakinta.
Wai ansha ruwa ne?
A'a zamu karya namu ne
Ya fa
a cikin yanayin tsokana yana tsareta da idanunsa masu laushi. Sai ba
ar maganar ta bata dariya. A cikin ma
oshi tayi murmushi sannan ta ri
e hannunsa suka saka dabinon a bakinta tare, itama
auka tayi ta kai bakinsa.
Fara ci
Ya fa
a a sau
Kanta ta
an girgiza,
Kai ne babba ai
Har cikin ransa yaji da
in abinda ta fa
a, dan haka ya murmusa ka
an yana kamo hannun nata shima ya gutsira rabin dabinon, cike da kulawa yace,
ALLAH yaya miki albarka! Barka da shan ruwa
A saman lips ta amsa da amin tana
an murmushi da saka sauran dabinon a bakinta. Irin wannan yanayin kan karya mata zuciya matu
a, takan ji abin da girma ta yanda har zuciyarta ke raunana taji anya zata iya aiwatar da shawarar su Didi a kansa. Sai dai wani gefe na zuciyarta kan kwa
eta da garga
arta da tuna mata rayuwar da suka tsinta kansu a ciki bayan faruwar komai sai yaji ina.........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*