← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 119

Sashe 16

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read

______________
........Samun kanta tai da sakar masa sassanyan murmushi, tare da bu
e hannayenta a hankali alamar bashi damar daya bu
ata.
Idan yace zuciyarsa bata nema tarwatsewa ba a wannan ga
ar yayi
arya, amma wannan ba lokacin tunani ko nazari bane. Duk da ya mata tsaho sosai cike da jin illahirin jinin jikinsa na narkewa ya wani irin shigewa jikin nata ya rungumeta tsam har sai da ta
an rumtse idannunta. Sosai tausayinsa ya shiga marmashe mata illahirin zuciya, dan kasancewar kanta kwance a
irjinsa tana iya jin yanda zuciyarsa ke bugawa da sauri-sauri, ga hucin numfashinsa na sauka a kunnenta da zafi-zafi. Sun kai tsahon mintuna biyar a haka, ita harma ta fara jin
afafunta sun mata nauyi. Sai taji shima kamar ya mata nauyin. Muryarta na wani irin komawa sanyi
alau ta ce,
You're sleepy?
Maimakon bata amsa sai ya girgiza mata kai kawai. Sai kuma ya mi
e tsaye sosai ya
agota itama daga
irjin nashi ta tsaya da
afafunta. Fuskarta ya kafe da sassanyan kallo, ita sai ma ya bata kunya. A hankali ta risinar da idanunta ta koma kallon yatsun
afarsa dake fes-fes cikin tattaunsan ba
in takalmin daya sanya. Hannu yasa ya
ago fuskar tata ta hanyar kamo ha
arta cikin hannunsa. Maimakon ta kallesan kamar yanda yake bu
ata sai ta lumshe idanun nata. Murmushi ya saki ka
an, cike da son tsokanarta ya
an ran
wafo ya dai-daita fuskar tasu numfashinsu na sauka a fuskokin juna. Cike da shau
in yanayin nasu ya
furta,
Besty!
Kasa amsawa tayi, dan gaba
aya jinta take kamar ta nutse a cikin
asa. Shima fahimtar bazata amsa
in ba sai ya sake sakin murmushi irin mai ma
alewa a gefen bakin nan. Cikin maida muryar tasa
asa-
asa sosai tamkar mai ra
a ya ce,
An bani Hug saura kis....
Ai baima kai ga
arasawa ba ta waro idanunta gaba
aya warrr a kansa. Sai dai kasancewarsu gab da juna ya sata maidawa kuma da saur
i ta lumshe tare da janye jikinta baya tabar wajen da sauri. Dariya sosai ta bashi, amma sai baiyi ba ya saki
an murmushi yana mi
ewa tsaye da
yau ya zuba duka hannayensa a cikin aljihun farin jeans
in wandonsa ya bita da kallo. Sai da ta zauna batare da ko waiwayensa tayi ba ta bu
e novel
inta ta sanya eyeglasses a idonta sannan ya shiga takawa a hankali zuwa inda taken..
Ya jima tsaye a inda ta barshi yana kallonta, kafin ya tako shima a inda taken. Kujerar dake facing
inta ya zauna, batare da yace mata komai ba ya zuba mata idanunsa kawai hannayensa duka har
e a
irjinsa. Yanda ya zuba mata idanun nasa masu kaifi ya sakata daburcewa ta daina fahimtar abinda ma ta fara karantawa. Amma a zahiri bazaka ta
a tunanin a rikicen take ba dan ta maze
warai da gaske kamar bata san da shi a wajen ba. Dai-dai nan kiran Oum ya shigo wayarsa. Kasancewar ringing
inta na musamman ne ya saka shi dakatawa daga fa
ar abinda yay niyya ma Maanal. Wayar ya ciro daga aljihu yana gyara zamansa da
yau. Sai dai idanun nasa har yanzu a kanta tamkar ya samu television
in kallo.
Cike da tsokana ya furta,
Assalamu alaikum uwargidan Abah har a ALJANNA
Murmushi Oum tayi daga can. Cike da jin shau
aunar Autan nata tace,
ALLAH to ya tabbatar Autan Oum
insa, sannan tare da ku Bestyn bestynsa.
Murmushi AA yayi mai fa
i, sai kuma ya
an saci kallon Maanal a miskilensa ya furta,
Shike nan dai Oumna kin rama 1-1 kawai.
Dariya sosai Oum tayi, sai kuma ta ce,
Dama zance kazo kaci abinci gamu nan zuwa tare da Abahn ku zaici abincin tare damu
I'm so happy, Oum! gamu nan
. Daga haka ya yanke batare da Oum ta fahimci inda (gamu nan)
insa ta dosa ba. Yana ajiye wayar ya zare book
in Maanal tare da
aukar kwalin popcorn
in nata da goran ruwan ya ce,
Oya let's go Oum na kira
Komai bata kawo a ranta ba ta mi
e kawai. A jere suka fito duk da ba wata hira suke ba. Sai da sukazo fitowa ne cike da neman magana ya gwargwa
a mata magana a kunne. Da sauri tai gaba zata barsa saboda kunya, yayinda murmushi ya
awata fuskarta batare data shirya hakan ba. Shima murmushin yake yi dan haka kawai murmushin nata ya saka shi jin nisha
i. Ai cak Abah da Oum dake fitowa daga sashensa suka tsaya. Galala Abah ya saki baki yana binsu da kallo, yayinda Oum ta gimtse dariyar dake neman su
uce mata da
yar. Suna tsaye kamar gumaka AA da Maanal suka shige sashen Oum batare da su sun ma farga da su ba. Gyaran murya Oum tayi ka
an, hakan ne yasa Abah maido da idanunsa kanta, harrarta yayi. Da
yar ya iya gimtse dariyar tayi gaba tana fa
in,
let's go tunda gasu can.
bata jira cewarsa ba tai gaba tana murmushin data kasa ri
ewa. Suna zuwa
ofar sashen Oum Maanal ta zame tai hanyar baya ta kitchen ita adole bata son a gansu tare da AA. Bata san wanda take gudun su gansun ba sun riga sun gansu. Samun su Inte na ha
a abincin da zasu kai dining sai kawai ta shiga tayasu.
AA kam daya shige shi ka
ai dariya ma ta bashi. A ransa yace (Magulmaciya, kina so kina kaiwa kasuwa). Fawzan kawai ya samu a falon yana kallo. Zama yay kusa da shi. Fawzan ya dubesa da
yau, sai kuma ya
an matsa da fuskarsa yana shinshina shi. Harararsa AA
in yayi, ciki-ciki ya ce,
Miye?
. Da
yar Fawzan ya gimtse dariyar dake cinsa, cikin
aure fuska shima kamar yanda AA
in yayi ya ce,
Yada tsarguwa haka Malam, ka bari na gama tantancewa mana. Naji ne kana
amshi kamar na turaren Lilly.
Irin
an waro idon nan AA
in yayi, ya ce,
Kai yaya Fawzan ido ka koma samin?
Oh da mikake tunani? Kasan dai bazan bari aci amanar Abah ba. Kuma zanma
anwata garkuwa
Rasa ma abin cewa AA yay, sai kawai ya zubama Ya Fawzan
asaitattun idanunsa. Sosai Fawzan ya kwashe da dariya, dan yasan ya gama kaishi ma
ura kenan. Ai idan kaga Auta ya rasa abin fa
a to yakai ma
ura kenan...
A haka Oum da Abah suka shigo suka samesu. Gaishesu sukayi, suka amsa Oum na fa
in,
A'a ina Baby na kuma?
Fawzan ne ya bata amsa da,
Ai tunda na shigo ban gantaba Oum, maybe tana sama ko?
Kai Oum ta jinjina tana jiran AA ya bada amsa, amma ya basar abinsa tamkarma baijisu ba. Sosai shima Abah ke satar kallon AA ta gefen ido ransa fal mamakin, dai-dai nan Maanal da su Inte suka fito a kitchen. Dariya taso kama Oum, amma ta danne da
yar idonta akan Maanal ta ce,
Oh ashe kina kitchen Auta
Kai Maanal
in ta jinjina tana murmushi da satar kallon AA daketa latsa waya kanshi kwance a kafa
ar Fawzan hankalinsa kwance like baima san mike faruwa ba. Juyawa tai tana gaida Abah dayay Zuru yana kallonsu su duka. A ransa ko fa
i yake (Aiko zakuci
aniyarku ku duka) a zahiri kam amsawa yay cike da kulawa. Daga haka suka
unguma dining cin abinci.....
A nutse suke cin abincin, yayinda Oum da Abah ke
an hira Fawzan kuma da Maanal. AA kam hankalinsa nakan waya komi yake oho masa. Abincin ma bawani ya maida hankali bane a cinsa. Wayar Oum ta zare daga hannun nasa, yako kalleta a shagwa
e. Harararsa tayi tare da nuna masa abinci tana fa
in,
Ni tunda ka tashi ciwon nan kake neman maida abinci abokin gabarka Auta. Oya maza yanzu naga plate
in nan, in ba haka ba
ura zan maka
Dariya Fawzan yayi, Maanal ma ta kasa ri
e nata murmushin saboda ganin yanda AA
in yay da fuska. A dai-dai nan Mamy ta shigo sashen da sallama. Gaisheta Fawzan yayi bayan duk sun amsa mata sallama, tare da fa
in,
Naje sashen yaran nan sukace kina wanka
Cikin danne takaici Mamy ta ce,
Eh sun fa
a min
. Ledar hannunta ta ajiye a gaban AA da tunda ta shigo ya maida hankalinsa ga cin abincinsa. Maanal kam sai satar kallon Mamyn take bayan ta gaisheta itama. Ajiye ledar ya saka AA
agowa ya kalleta a karo na farko, hakama su Abah kallon ledar suke. Murmushi ta
awata fuskarta da shi, tare da juyawa tana kallon Oum.
Bara na aiki
anki gidan Aunty tunda dai yaji sau
i, na manta shaf har drivers
in gidan sun tafi gashi da sassafe zasu wuce lagos
Fuskar Oum babu wani damuwa ta ce,
Eh ya kamata kam a kai mata su a daren nan. Auta sai ka maida hankali ka gama ko kar dare yayi, duk da dai kai ba tsoron fitar daren kake ba
Kansa kawai ya jinjina batare da yayi magana ba. Dan shi yasan babu wani sa
o. Mamyn ce ta kafa masa shara
in zuwa yaga Nuratu ya kuma bata kayan da zata bashi yace inji shi wai Ramadan basket. Zama Mamyn tayi suka cigaba da hira da Oum da Abah, sai kawai AA
in ya mi
e badan ya kammala cin abincin ba, dan zuciyarsa gaba
aya jinta yake a
untace, amma mi
ewar da zai yi suka ha
a ido da Maanal sai wata dabara ta fa
o masa. Guntun murmushin iya shege yayi, cike da shagwa
a ya dubi Abah.
Abah dan ALLAH ka bani aron
arka ta rakani tsoro nake ji
Atare gaba
ayansu suka
ago suna kallonsa, ya sake narke fuska kamar zai yi kuka.
ALLAH Abah da gaske nake
. Ai kasa daurewa Fawzan da Oum sukai suka sanya dariya. Abah kansa da
yar yake iya danne tasa dake neman kufcewa. Maanal kam baki da hanci tama saki tana kallonsa, yayinda Mamy ta cika tayi fam fa takaici har hakan ya kasa
oyuwa a fuskarta. Cikin dariya Oum ta ce,
Please Abansu a taimaka mana, ai bazasu da
e ba yanzu zasu dawo
. Fawzan ma yace,
Abah ayi ha
uri ta rakashi kada yay mana kuka ko kura ta cinyeshi a hanya dan tsoro. Kasan Besty da Besty duk tsanani tare suke zuwa aika
Kai Abah ya girgiza, tare da fa
in,
ALLAH ya shiryeka Ajwaad. Jiba yanda ka wani
ata fuska like zakama mutane kuka. Shike nan kuje, amma ina nan ina jiran dawowarku, idan kuka da
e kwanakin zan
Thanks You sweet Abah
AA ya fa
a a hankali. Nan ma kan Aban ya girgiza kawai, yayinda Oum ke fa
in,
Baby tashi ku tafi kinji
Ji Maanal tayi kamar ta nutse dan kunya. Duk da kuwa a shekarun baya hakan ba komai bane a tsakaninsu. Dan ko tana gidansu aka aikesa zaije yace tazo ta rakashi kida cikin anguwa ne. Haka itama idan aka aiketa ko yana gida agaban su Abah
in zatazo tace masa (Besty zoka rakani aika) amma sai yau gashi tana jin hakan kamar sabon abu. Sarai AA na lure da mugun kallon da Mamy ke masa, amma ya fuske abinsa, sai ma nufar sama da yay ganin Maanal na niyyar warware
aramin veil
in kanta alamar da shi zatama fita take nufi. Da kallo duk suka bisa, Fawzan kuwa na masa tsokanar daya saba da kirari. Babu jimawa ya dawo da mayafin da yafi na kan nata da ke kamar na yara dan na Abaya ne. Wanda ya mi
a mata
in ta kalla, sai kuma ta
an tura baki gaba. Wancan ta cire ta amshi na hannun nata ta sanya, zata nufi saman itama ta maida Oum tace ta kawo kuje kawai kar dare yayi. Oum
in ta ba, shi kuma ya
auka ledar Mamy da takaici ke neman bombing mata zuciya suka fice..........
_Abah da kasan kura kaba ajiyar nama da baka bayar ba
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu.
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 16 · 0% Book details