← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 119

Sashe 5

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

______________ ......Sun tattauna sosai kafin su yanke shawarar yayar ta tunkari Abah da batun bikin cikin hikima. Hakan kuwa sukayi, bayan sallar la'asar Abah ya dawo gida Mamyn tai mata rakkiya har sashensa. Bayan sun gaisa cikin mutunta juna dan akwai ar kunyar surukuta a tsakaninsu duk da kuwa Abah ya girmeta sosai, amma yana kawaice mata saboda dattako. Cike da kissa tana murmushi take fa in, Kukam kamar a kanku aka fara aurar da auta, yanzu bayan shagalin Kanon bazaku barmu mu huta ba wani satin kunce zakuyi wancan kuma? Cikin danne takaici da yar Mamy ta aro murmushi tana an la e baki, Ai jikinsu ne zai gaya musu dan nikam dai nayi na ALLAH da naje muku Kanon ma. Amma da zaku tausayama kanku da kun barshi ku ha e duka Cikin rashin damuwa Abah yay ar dariya shima da fa in, Ai ku kwantar da hankalinku bikin ma Saturday in dama da wahala ya yiwu. Dama yau nake son zama daku akan zancen dan yau da safe Baba ya kirani, ya kuma tabbatar min zuwa gobe shima zai samu mutanen gidan naku dan bammayi zaton Aunty Babba zatazo in ba . Ya are maganar yana kallon Aunty Babba datai wani irin agowa tana kallonsa. Wani irin harmutsawa zuciyar Mamy tayi, da yar Aunty Babba ta iya saita yanayinta cike da dakiya ta ce, Lafiya dai ko Aban Fadeel? (Dan haka take kiransa) No lafiya Lau, Baba ne yace a an dakata Ajwaad in ya ara samun lafiya sosai, dan yaron nan ya bugu sosai dan ma ALLAH ya bashi arfin hali ne. Ga kuma mutane sunyi ari na zuwa wancan in, ga azumi yana gabato mu kwana goma sha kawai ya rage, sai yace a bari kawai bayan salla idan muna da rabon kaiwa sai ayi. Amma nima naso ayin kawai a huta, damma uwarsa ta i bani ha in kai amma ina son horasa akan yarinyar nan ita kanta, idan son samuna ne kada ta tare yanzu har sai bayan sallar itama da kansa ya magantu ya fa a mana dalilin in amsar aurenta da yay har yana neman kashe kansa, amma nasan da wahala ta bari duk da dai jiya da yau naga ta daure ana son aga gudun ruwana, kuma zasusha mamaki ita da an nata dan na shirya musu sosai.... Gaba aya takaici ma ya hana Mamy magana, jitake kamar ta falle fuskar Abah in da mari ta huta daga ita har yayar tata. Amma dai suka danne da yar suna awata fuskarsu da murmushi ka an. Da yar Aunty Babba ta ce, Uhhm kaima kasan dai bazata bari ka horashin ba Aban Fadeel, amma kuma hakan shine dai-dai, ya kamata yasan muhimmancin yarinyar, kar yaga an bashi a agas ya auka arha ya samu Ato kema dai ya fa a Aunty, amma bazata yarda ba, shekaran jiya fa kuka ta sanya min ma wai ina son na maida masa ciwo baya. Tunda dai anyi ya wuce a ha ura mana. Kai ban san irin son da Fateema kema yaranta ba wlhy. Shiru Aunty Babba tai masa dan maganarsa ta arshe sake sukar mata zuciya take, ita ko Mamy ma sai ta mi e abinta. Shima kiran wayarsa da akayi ne ya sashi mi ewa ya fita. Da kallo suka bishi, yana fita Mamy ta mi e a fusace har idannunta na tara walla tana fa in, Ashe da rigima kuwa a gidan nan Aunty...... Da sauri Aunty Babba ta rufe mata baki, sai kuma ta kama hannunta suka fice ta baya zuwa sashenta..... __________ Har dare Oum bata san yayar Mamy na gidan ba. Sai kusan takwas su AA sun dawo massallaci, shi ka ai ya wuce sashen Oum. Babban Yaya da Fawzan kowa sashensa ya wuce. Abah kuwa sun barsa a waje yana gaisawa da ma wafcinsu. Kai tsaye upstairs AA ya haura, dan asan masu aiki na gyarawa kasancewar anan suka tashi. Shiru falon babu kowa sai amshi mai da i na turaren wuta da aka saka ke tashi. Cikin yanayinsa na wanda yasha faman jiyya ya kai kwance a doguwar kujera, a haka ya jawo remote in tv dana ac ya kunna, yana cikin searching channel Oum ta fito daga bedroom. Zama tayi tana an matse fuska da fa in, Auta kun dawo? Remote in tvn ya ajiye tare da juyowa ya kalleta. Maganar da yay yin urin yi ya ha iye tare da tashi zaune idanunsa akanta. Fahimtar kamar ya gane yanayin da take ciki ya sata saurin gyara fuskarta, cikin murmushi ta ce, Lafiya? Ya naga ka tashi? Oum muje asibiti . Ya fa a cikin sanyi da damuwa maimakon amsa tambayar datai masa. Murmushi ta sake saki tana gyara afafunta, Asibiti kuma? Ni lafiyata alau Idanunsa da suka an ka e ya tsurama afafunta, sai kuma ya zamo asan lallausan carpet in falon ya zauna gab da ita. afafun nata ya kamo ya ora a saman jikinsa. Duk sun anyi fushi kuwa, cikin sauri ya ago yana kallonta. Oum dan ALLAH ki tashi muje asibiti, see your leg! fa Murmushi sosai Oum tayi da fa in, Oh oh! Look, there's nothing wrong, my dear. I'm okay fa. Kawai dan kwana biyu ban an motsa bane ba. Sannan yau na manta bansha magani na da yamma ba sai yanzu na tuna nasha bayan idar da salla. Ina mai tabbatar maka zata sauka yanzun nan Sam bawai zuciyarsa ta gamsu bane, amma bazai iya jayayya da ita ba. Sai kawai ya shiga mammatsa mata afafun. Idanu kawai Oum ta zuba masa tana murmushi, dan tasan yayi shiru ne kawai badan ya gamsu ba. Cikin son kwaranye masa damuwar data bayyana akan fuskarsa ta ce, Auta ya kamata kaci abinci fa, sai kasha maganinka, doctor yace 8 amma gashi har ta shige baka nema ba. Fuskarsa a narke sosai ya ce, Oum bana jin cin komai fa, zan sha maganin a haka kawai A'a bazai yiwu ba, bara na ha a maka ko tea to. Da sauri ya maida afafunta da take neman janyewa a jikinsa. No Oum zan ha a da kaina zauna ki huta. Naji sau i fa sosai Haka ake so ai my baby ALLAH ya ara afuwa, amma wannan jikin naka da sauran arfinsa. Bara kawai na kira Inte ta ha a maka Fuska ya yamutsa, dan shi fa baya son masu aiki su masa abinda zaici. Bawai dan basu da tsafta bane ko yana yamin su, a'a kaf ma'aikatan gidansu da iliminsu da kuma tsaftarsu. Kawai shi abinci idan bana Oum ba baya so sai idan ta ure. Dan ko abincin Mamy yakan da e baici ba a gidan balle masu aiki, su Saheeba kam ai da wahala su girka abinci ya cisa, shi kallon ma basu iya yake musu ba. Oum data fahimci baya so sai tai murmushi. Dai-dai nan Maanal ta fito daga bedroom in Oum hannunta ri e da novel, sai waya manne a kunneta tana magana da Didinta Shahidah. Sam hankalinta bai kai kan AA ba sai Oum dake zaune a kujera, sai da tazo gab da su fuskata awace da murmushi daya ara mata yawu sosai tana fa in, Kai Didi to ga Oum sannan idanunta suka sauka akansa, ai da gudun tsiya ta janyesu tana ha iye murmushin nata. Shima nasa idanun daya an zuba mata ya janye, dai-dai nan Oum takai wayar data amsa a hannunta kunnenta. arin juyawa tabar falon tayi, Oum ta ri o hannunta tana mata alamar ta tsaya. Sai kuma ta an janye wayar a kunnenta a hankali tace, ama mijinki tea . Maida wayar tai ta cigaba da amsa gaisuwar Shahidah tana murmushi. Manaal dai ta kasa motsawa, dan haka kawai furicin Oum in ya ratsa mata jiki da yau. Kalmar *Mijinki* in nan da Oum ya ambata sai taji ta mata nauyi sosai a irji. Juyowar da Oum tayi ta an kalleta ya sata ajiye novel in hannun nata ta nufi hanyar stairs cikin sanyin jiki tamkar wadda aka salu ema kuzari. asa- asa ya bita da kallo, sai kuma a hankali ya an lumshe idanun nasa yana mai sakin ajiyar zuciya acan asan ma oshinsa ya cigaba da matsama Oum afafun nata. Sarai Oum na lure da su da yanayin da suka shiga. Amma sai ta basar ta cigaba da wayarta da Shahidah... Kusan mintinan goma sha sai ga Maanal ta dawo. Ta samu har yanzu Oum na waya, yayinda shi kuma ke ri e da novel inta kansa a afar Oum dai-dai gwiwa ya an kwantar daga zaunen da yake. Murmushi Oum tai mata da nuna mata gaban AA in alamar ta ajiye madaidaicin tiren dake a hannunta anan. Kanta ta gya a, tare da kaiwa du e gabansa ta ajiye tray in a hankali. Sai a lokacin ya ago idanunsa ya an kalleta. Fuska ta ata tana kallon littafinta dake hannunsa, sai kuma tai masa yuuu da idanun irin na jin haushin dake nuni da wayace ka auka min novel?. La ansa da ciwo ya sakasu sake komawa pink sosai ya wani an la e mata, tare da age gira ka an irin na (An auka in nan) sai hakan ya sake tunzurata ta mi a hannu zata warce novel in. Janyewa yay yana mai an zaro idanu waje na mamakinta. Harara ta sake dalla masa ta auke kanta. Shayin ta shiga ha a masa, tasan baya shan suger sosai tun zamanin uruciya, dan ko sanda yay tashen shan chocolate baya shan mai suger sam dan baya shiri da shi sam. Gwara-gwara ma zuma ita kam yana masifar so, shine ma ya koya mata sonta itama. Amma dan neman magana yanzu saita ibo har hu u kasancewar mai a ne zata afka masa. Ai baima san ya cafke hannunta ba yana an waro idanunsa da fa in, Oum kinganta ko? Zata saka min suger Oum data basar da su kamar bata san mima suke yi ba ta kallesu, cikin shagwa a Maanal data wace hannunta daga ri on da yay mata ta ce, Oum nima fa novel ina ya auka min Ita Oum ma sai suka nema sakata dariya, dan idanun Maanal har sun fara yalli alamar taruwar walla. Ta fahimci sufa idan suna a gabanta mantawa
Chapter 5 · 0% Book details