← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 104 OF 119

Sashe 104

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read

______________
.........Babu jimawa Maman Saheeba kuwa ya shigo, kusa da Mamyn ta zauna, ita tama yi zaton wani sirrin zasuyi, amma sai taga Mamyn ta mi
a mata hoto. Amsar hoton tayi tana kallo, tsahon mintuna ta
ago tana kallon Mamyn.
Aunty waye shi?
Numfashi Mamy ta fusrzar, sannan ta amshi hoton ta ce,
Zaki iya tuna fuskar yaron nan da Hajiya Turai ta kawo yay mana aiki a shekarun baya?
Jimmm Maman Saheeba tayi, sai kuma ta ce,
Kai ai shekarun da yawa ne Aunty, kuma kinga yana gama aikinsa ai bamu sake ganinsa ba. Amma muga hoton nan ALLAH kamar shi fa a nan
. Ta jima tana kallon hoton, sai kuma ta
ago da sauri ya kalla Mamy.
Kai wlhy aunty yaron nan shine. Ina kika samo hotonsa?
Kin tabbatar shine?
ALLAH babu kokwanto shine, kuma a kira Yaya Turai, ai ita dai bazata manta ba tunda ita ta kawo mana shi. Amma tabbas yaron nan shine Ra'iz
Sosai zuciyar Mamy ta shiga karka
awa, amma sai ta ce,
Bari dai a sake turama Hajiya Turai
in mu sake tabbatar wa
. Tai maganar tana
aukar waya ta
auki hoton, ta WhatsApp ta turama Hajiya Turai, kafin tai kiranta a waya. Sai dai harta tsinke bata
aga ba. Sake kira tayi, nan ma ba'a
aga ba. Sai ta ajiye wayar yana fa
in,
Maybe bata kusa, nasan in ta gani zata kira
Maman Saheeba ta ce,
Hakane, amma Aunty miya kawo kuma zancen yaron yanzu? Kodan ance yarinyar nan virgin ce? Ke ba
ya ganin duk shiri ne kawai dan su wanke yarinyar. Ko bayan wancan maganar kin sake jin sun tada maganar. Washe gari ma dangin nasu ba tafiya sukai ba kuma basu zauna da Ajwaad
in ba kamar yanda suka ce zasuyi
Kai Mamy dake kallonta ta jinina, sai kuma ta sauke ajiyar zuciya da fa
in,
Hakane dukkan zancenki Nana. Amma akwai abinda na sani game da mutanen wannan family
in dake baki sanshi ba. Dama kai tsaye bazasu zaunar da shi su tambayesa ba a lokacin dake kike zato, sai sun gama munafunce-munafuncensu ke kin ma manta da al'amarin sannan su dawo da shi. Haka kawai kuma nake ji a jikina bincike sukeyi, dan haka dole muma mu dawo da tunanin mu baya akan duk wanda keda ala
a da aikin nan a wancan karon mu binciko shi musan ina yake a yanzu? Mi yake yi? Musamman shi yaron nan da yay aikin da kuma Doctor. Sai ma
wafciyarmu
Cikin gamsuwa Maman Saheeba ta ce,
Kuma tabbas hakane, ai sai yanzu na dawo hankalina. Wlhy duk zatona sun bar zancen ne. Amma abin na matu
ar damina a zuciya. Taya za'ace ba'ama yarinyar fya
e ba bayan shi Ra'iz ya tabbatar yayi, shiyyasa ma shi Ajwaad
in ya ari laifin ya
aurama kansa dan a barshi ya aureta
Nana zuciyata ta fara bani akwai abinda ya kamata mu sani. Ni na haifi Ajwaad na sanshi nasan halin wannan yaron. Wlhy hatsabibi ne na gaske, babu abinda ya baro na ubansu. Shiyyasa kikaga ina kaffa-kaffa da al'amarinsa, na kuma fito na bayyana masa wacece ni kai tsaye bakamar sauran ba. Idan kin san kalmar bahaushe ta KAMAR KAYI KAKI KA AJIYE to haka ne tsakanin Ajwaad da ubansu, tamkar yayi kakin ne ya ajiye. Da da ban bayyana masa wacece ni ba akan waccan banzar matar shi zai fara ganoni, amma yanzu hakan da nayi kamar na kama lagonsa ne. Tsohon shekaru bai iya fa
a ba, duk kuma wata hanyar da wani zai fahimci ni
in wacece hatta da sauran
an uwansa cikin tosheta yake. Wannan shine dalilina nayin garkuwa da shi.
Sosai Maman Saheeba ta fahimta, ta kuma gamsu da bayanin Mamy
in. A
asan ranta kuma tana jinjina mata da jin lallai dole itama ta sake shiri kenan. Dan
ar uwar tata ba kanwar lasa bace ba ashe. Karma ya zamto tana mata kallon kitse ne ita tana mata na rogo. Daga
arshe maimakon ita ta ajiyeta a duhu ita sai ta ajiyeta. To itama dai Mamyn kusan kalar tunanin nata kenan. Dan dariya take a cikin ranta da fa
in (Nana kenan, a zatonki ba kallonki nake ba. Duk wani kai-kawonki a tafin hannuna kike wlhy. A tunaninki amfani kike dani wajen cimma burinki akan
ana da dukiyarsu. Baki san nice nake amfani dake ba wajen cimma nawa burin. Amma muje zuwa dan irin wannan wasan na birgeni, kuma yana min da
Tofa babbar magana, wannan fa shi ake kira da ainahin AJIYA A DUHU. Wayaga kafin biri yaga ayaba, ayaba ta ganshi
. Kumuje zuwa mutanena yanzu ne zamu warware ainahin ma'anar AJIYA A DUHU
_______
A nan kuwa Babban Yaya ne ya samu Oum da batun Ameerah dai yau kai tsaye. Matu
ar mamaki ya kama Oum, farin ciki kuma ya mamayeta har idannunta na tara
walla. Ta kamo hannun Babban Yaya cikin nata.
Fadeel da gaske kake wannan maganar?
Murmushi Babban Yaya yayi, cike da kulawa ya ce,
Oum girmanki da kimarki ya wuce nazo miki da kalmar wasa a wannan bigiren. Nace zan rabu da Saheeba kun hanani ke da Abah, ni kuma na gaji da banzayen halayen yarinyar gaba
aya. Shiyyasa naga kawai gara nayi irin na Fawzan na
ara auren.
ari bisa
ari kuma na gamsu da tarbiyyar Ameerah, na kuma tabbatar zan samu yanda nake so. Hakan kuma dazan ma Saheeba shine zai zama hukuncin laifinta har naji na huce
Alhamdullahi, Fadeel ALLAH yay maka albarka. Na kuma baka goyon baya
ari bisa
ari.
Nagode Oum, ALLAH ya
ara miki lafiya da nisan kwana mai albarka. ALLAH ya cigaba da tsare mana ke, ALLAH ya cigaba da baibayeki da farin ciki da kwanciyar hankali
Tare daku baki
aya Fadeel. ALLAH yay muku albarka. Yasa kuma ace gwara da aikai. Yanda Auta ya samu farin ciki haka nake fatan kuma na ganku kai da Fawzan
ar dariya Babban Yaya yayi, ya ce,
A Oum autanki kam sai dai muce Alhamdullah. Kina ganin wata
iba ma da yake yi sati uku kacal da tarewa. Idan naga yana murmushi sai naita kallonsa
Dariya itama Oum
in tayi. Ta ce,
Kaima haka nake fatan naita ganin wannan murmushin a fuskarka. Dan haka ma ni bazan iya ha
uri ba yanzu zan je na samu Hajiya Shuwa. Idan zai yiwu ma wlhy a ha
e dana Fawzan nan da sati biyu kenan. Dama itama Hajiya Shuwan ta sameni akan Maimoon, Ameer ya sameta da batun yana son Maimoon kasan abin nasa ya fara sauka kwana biyu jiya ma matar ta tafi gida wai tayi yaji
Ikon ALLAH, Oum dama shi komai lokaci ne, musamman
irin wannan sihirce-sihircen. Haba shiyasa naga kwana biyu ya koma fita aiki, sannan zai tsaya mu gaisa yana wani du
e-du
en kai. Dan jiya da magrib har gidan nan ya shigo neman Fawzan, to kin san
an naki akwai sau
in kai amma idan ya birkice yafi kowa daru. Sai cayayma maigadi yace baya nan
Dariya Oum tai da fa
in,
Oh ni Fa
ima wato Fawzan ko. To ka barni da shi zan zauna da shi, ai tunda ya dawo sai yay ha
uri komai ya wuce tunda mun san bayin kasan bane ba
Ato ya dai kamata Oum
....
Kamar yanda Oum ta fa
a batai
asa a gwiwa ba ta samu Hajiya Shuwa da batun babban Yaya. Ya subahannallah farin cikin da baiwar ALLAHr nan ta nuna har sai da Oum tai mamaki. A take tace wlhy ko yau Fadeel ya shirya ta yarda a a
aura masa aure da Ameera koda Ameera bata so kuwa. Balle dama taga kwana biyu wani mutunci na yawaita tsakanin Ameera da babban Yayan har tanata mamaki, ashe ashe sun san mi suke
ullawa...
Shima Aba a ranar Oum ta bashi labari a waya. A mamakinta shima farin ciki sosai ya nuna. Harda tabbatar mata washe gari zai dawo gida. Dariya ma abin ya dinga bama Oum, dan ta fahimci Gadanganta ya huce kenan. Yajin da akai musu kuma ya
are. Aiko ya
are
in, dan washe gari sai ga Abah ya dawo. AA ne yaje ya
akkosa a airport shi da RK da sassafe. Ita Oum ta zata Abah ya sanarma Mamy, tunda da dare sukai maganar washe gari kuma sai gashi itama bata san da safen zai dawo haka ba sosai. Dan bama tasan AA yaje
aukarsa ba shi da RK, tunda RK banan yake kwana ba yana gidansa dake cikin asibitinsa shi da matarsa, sai dai kusan kullum Nuwaira na nan gidan saboda laulayi. AA kuwa yau weekend batai tsammanin ganin idonsa da wuri ba ma sam...
A lokacin da su AA ke shigowa da Abah gidan ne kuma su Mamy ke can suna tattaunawa ita da Maman Saheeba akan batun hoton Ra'iz, suna kuma tsumayen kiran Hajiya Turai amma shiru.. sai kawai ga Saheeba kamar an jehota tana sanar musu ga Abah can ya dawo. Mamaki ya kama Mamy da Nana, amma sai Mamyn batace komai ba tunda tasan mike faruwa tsakaninta da Aban. Koda Maman Saheeba ta
akko zancen ma sai ta basar ta hanyar
aukar waya tana fa
in,
Bara dai na sake kiran Hajiya Turai ko ina ta shiga haka
.....
__________
Duk kiran da Mamy kema Hajiya Turai akan idonta ne. Dan lokacin tana jikin Sille kwance ya gama Sille ta tas. Yau kwanansa biyu a gidan tare da ita, shiyyasa dama take son tura Nuratu gidan su Mamyn dan tafi samun isashen lokaci da Sillen. Cikin
an yamutse fuska ta nunama Sille fuskar wayar da fa
in,
Mamarka fa ta daman. Kuma bazan
auka ba dan nasan sotake tace Nuratu zata dawo gida. Ni kuma bana bu
atar haka ban gaji da kai ba
Cike da iskanci Sille yay dariya da fa
in,
Ke dama kina gajiya dani ne. Shekaru sunja amma kina
ara kangarewa. Ya kamata ki
aga kiji minene, kin san daren jiya na tura mata sa
o na san kuma ya risketa zuwa yanzu. A nawa hasashen ta zurfafa tunani akan hotunan dana fara tura mata, tana son sanin miya ala
anta hoton matar
anta da sauran hotunan, anan ne zata fara tuna wanene
ayan hoton shima
Eh kuma fa hakane, ai bari ma na duba WhatsApp dan
azu kuwa naga kamar ta tura min hoto kafin kiran nan ma
. WhatsApp
in kuwa ta shiga, sai ko ga hoton Ra'iz. Da mamaki ta ce,
Baby na kaga kuwa hasashenka yayi dai-dai. Wai ya akai kasan matar nan haka da yawa ne?
Mintsini mai zafin gaske ya bata cike da ba
ar mugunta har sai da tai
ara. Kafin cikin ra
a ya ce,
Karki manta ita
in UWATA ce, sannan irin tunaninta gareni ki kula ita
in SURUKARKI ce
Hajiya Turai tasan halinsa sarai dan haka tai murmushin ya
e kawai. Shi kuma ya
auka taba yana kunnawa da fa
in,
Kice mata shine wanda take tunanin, idan ta tambayeki yana ina yanzu kice ta tambayi
anta Ajwaad
Cike da mamaki ta ce,
Amma Baby miyasa zanyi hakan?
Saboda haka na tsara. Dan komai nawa ni ina binsa daki-daki ne kema kin sani
Kanta ta jinjina masa da fa
in,
Kayi ha
uri na fahimta
Banza ya mata, sai kuma ya
aura mata tabar a baki, dole ta zu
a. Aiko tari ya sar
eta dan bata iya sha ba. Sai idan yaso mata mugunta ne yake sakata sha dole ko
wayoyi. Aiko tari take sosai idannunta sunyi jazur. Yako shiga balbala dariya cike da tsantsar mugunta har kifawa yake..........
Kai jama'a ALLAH ya rabamu da fa
uwar ba
ar tasa. Ga kuma wata sabuwa. Shin miya ala
anta Hajiya Turai da Sille kuma
AJIYA A DUHUn fa kenan kumuje dai zuwa
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 104 · 0% Book details