← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 119

Sashe 80

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read

koyi da Nana Saudah, asa ta zama mai koyi da Nana Zainab. asa ta zama kai koyi da Nana Fa ima. asa ta zama kai koyi da Nana Asiya, asa ta zama mai koyi da abi'un salihan mata bayin ALLAH duka da sauran matan MANZON ALLAH daban ambato ba da jaruman mata da sukai ma addini hidima tako wace fuskar alkairi. Ya rabbi kasa tai koyi da yawawan halaye, ha uri, juriya, jarumtar Oumna. Ya rabbi ka zama shaida, ita in ta musamman ce a gareni, irin musamman in da baki bazai iya ma furta wa ba..... Tsam-tsam Maanal ta sake rungumeshi hawaye na sauka mata. Fin minti uku suna faman sauke ajiyar zuciya sannan ya janyeta da yar ya share mata hawayen ya gyara mata lullu in lifaya in ya kama hannunta a jikin nashi yaja suka fice. A haka suka fito daga bedroom in kamar makaho da an jagora har cikin falon. Sai a lokacin Maanal ta fahimci basu ka ai bane ba. Zaunar da ita yay sannan shima ya zauna kusa da ita. Cike da girmamawa yace ma Yaya Fawzan Gata Murmushi yaya Fawzan yayi mai fa i, sai kuma ya kalla Maanal in yace, Lilly! Jin muryar Yaya Fawzan yasa Maanal amsa masa da Na'am Yaya F ALLAH yay miki albarka. ALLAH yay miki albarka! ALLAH yay miki albarka!. Nagode ma UBANGIJI daya kaimu wannan rana cike da lafiya da tsohon rai. Dan gaskiya dana mutu banga wannan ranar ba dole ne ma na dinga muku fatalwa banga arshen movie in ba Murmushi su RK suka shiga yi, Yaya Fawzan ya cigaba da yiwa Maanal da AA nasiha da addu'a yanda ya kamata. Kafin su RK su amsa kowa yay tashi a ta aice. Daga haka suka mi e bayan RK yazo gaban AA in ya ajiye wani ha en basket da akai ma wani irin ado da flowers a sama aka kuma rufesa da net. Shine da Nuwaira suka ha ashi, Sai ku i da suma akai ma wani irin nanna ar ado a wata flower in daban, daloli su kuma wai na sayen baki. Daga haka sukai sallama suka fice. AA ya an rakosu wajen sashen. Sai Yaya Fawzan ya maidashi ciki yana fa in, Koma ciki mun yafe bama son rakiyar, dan nasan ma badan ALLAH zakayi ba Auta, maybe ma jikake kamar ka koromu waje kawai. Dariya sauran suka sanya sosai. RK ya matso saitin kunnen AA ya ra a masa, Adai bi min daughter a hankali yarinya ce dan ALLAH. Dan wannan fitinar dake cikin idanunka ma ta isa firgitata Harararsa AA yayi, RK ya bar wajen yana dariya. Sai kawai yaji an ri o masa hannu. Dariyar ya tsayar tare da juyowa. Ganin AA ne ya ri osan ga wani irin kallo da yake masa sai shima ya zuba masa nasa idanun. Tsohon mintuna biyu suna kallon junan, su sauran da basu san mike faruwa ba sunyi gaba abinsu dan komawa sashen ba i su samu su kwanta suma su huta, gobe kuma in sha ALLAHU Kano tai iba. Da wani irin hankali AA ya shiga jawo RK baya sannu-sannu harya dawo gabansa gab, cak ya tsayar da shi akan afafunsa suna kallon juna cikin ido. Sai kuma kawai AA ya wani kalar jawo RK ya rungume. A tare suka sauke ajiyar zuciya mai nauyi, RK yay murmushi yana agowa bayan ya an bubbuga bayan sa. Magana AA ya bu e baki zai yi, amma RK ya hana hakan ta hanyar yimasa zipping a baki yace, Shiiii karkace komai, oya good night my son. Dan ALLAH karka aro min aiki da safe kaga dai na gaji nima mamanka zan auka mubar gidan nan ta an min tausa . Daga haka ya barsa anan tsaye. AA ya bisa da kallo harya acema ganinsa, a hankali ya furta, I love you Uncle. Kai in na daban ne a gareni ololuwa . Sai kuma ya an murmusa tare da lumshe idanu ya bu e a lokaci guda sannan ya mur ofar ya koma ciki, key ya sake murzawa daga cikin ya kulle........
Chapter 80 · 0% Book details