Sashe 20
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
______________
.......Sosai jinin jikinsa ya shiga wani irin harmutsawa har cikin brain
insa, illahirin
ofofin gashinsa suka shiga bubbu
ewa. Domin al'amarin yazo masa da wani irin girma na gaske sakamakon abinda ya
auki tsawon shekaru yana dannewa da tsiya-tsiya. Tsaf ya kanainaye Hajiya Maanalu ta yanda bata da damar yin wani yin
uri koda na motsa kanta ne. Sumbatarta yake cikin rikicewar yanayi da birkicewar tunani, sai dai hakan bai sakashi kasancewa a rashin nutsuwar da ALLAH ya azurtashi da ita ba. Akowane irin yanayi AA nutsatstsen mutum ne mai cike da kamala da dattako,
nutsuwa akan komai halittar AA ce, sannan a cikin jinin jikinsa take. Matu
ar nisan kiwo
walwarsa da zuciyarsa suka tafi ya manta da inda suke, dan kuwa tuni ya fara
arin warware mata veil
in jikinta da take ta
arin ganin ta ri
e ta hanashi hakan, amma yanda ya matseta a cikin kujerar hakan ya gagara, har ALLAH ya bashi nasarar yakicesa ya tura hannunsa a bayanta ya fara kici-kicin sauke zip
in bayan rigarta. Zuwa yanzu kam matu
ololuwar tashin hankali da birkicewar zuciya Maanal ta shiga. Dan tsabar tsoro da firgici zuciyarta neman bu
ewa take gida biyu. Abu biyu ne ke maimaita kansu a
walwarta a wannan ga
ar. Tsoro mai tsananin gaske, da flash back na wasu shekaru da suka shu
e a rayuwarsu, sai dai tarihin irin wannan ga
ar bazai ta
a gogewa ba har abada dan tabone da ya riga yay tammbari a RAYUWARSU na har abada. A hankali ta saki masa wani irin kuka da kaima bayansa duka dan ta fahimci kamar ya manta itace fa Bestyn sa. Sai dai babu alamar yasan tanayi dan har yayi nasarar sauke zip
in yakai ga hook
in b
inta yana kici-kicin ciresu suma... A dai-dai nan kira ya shigo cikin wayarsa, kiran daya saka komai tsayawa cak harda fitar numfashinsu. Bawai kiran ne yay tasiri ba ga AA, a'a sautin dake tabbatar masa da kiran daga waye ne ya tasirantu a garesa matu
a. Yafi sakan goma bai iya ya motsa ba balle janye jikinsa kafin ya zare lips
insa akan nata a hankali, sai dai ya kasa raba jikinsa a nata saima sake
ameta da yay na fin sakan ashirin. A lokacin daya ja jikin nasa baya ya koma a nasa mazaunin jagwab ne ya bama Maanal damar cusa kanta a cikin
afafunta ta
ame jikinta waje guda gaba
aya. Jikin nata kuma sai wani kalar rawa yake na tsorata da shiga firgici ga kunya mai tsananin gaske da bata ta
a shiga tsakaninta da shi ba a rayuwarta. Zuciyarta kuwa babu abinda take sai rabewa da komawa ta tsuke kanta da kanta....
Kiran Abah daya sake shigo masa ne ya sashi
aukar ruwan dake gefen sa ya
alle murfin ya shiga kwankwa
a duk da uban zafin da yake da shi. Shi kansa ma bai san tun yaushe ruwan yake a motar ba. Sai da yasha kusan rabi ya kife kansa a steering yana maida numfashi, a karo na uku kiran Abahn ya sake shigowa. Sai yanzu ne ya sami damar dai-daita kansa da
yar ya
aga wayar.
Ajwaad! Kana kallon
arfe nawa kuwa? Sai
aya tayi zaku dawo?
. Nutsatstsiyar muryar Abah ta daki cikin kunnensa. Idanunsa ya sake lumshewa ya bu
e da
yar, cikin
arin ganin muryarsa ta kuma samun nutsuwa yay
an gyaran ma
oshi kafin
asa-
asa ya ce,
Gamu nan in sha ALLAHU Abah
Shiru Abah yay sautin sha
iyar muryar ta AA na dakar masa zuciya. Dan duk wanda ya sanshi ya jisa a yanzu zai fahimci akwai lauje cikin na
i. Amma kasancewarsa dattijon arzi
i sai cewa yay,
Okay kuyi sauri Oum
inku nason kwanciya
daga haka ya yanke kiran. Idanu AA ya sake lumshewa ya bu
e a karo na barkatai, shi kansa ganin
arfe nawa sai da yaji zuciyarsa ta girgiza. Harga ALLAH bai san sun jima haka ba, dan sai yake ganin ma kamar basu wuce minti talatin da fitowar ba. A karo na farko ya maida birkitattun idanunsa kan Maanal dake a du
ufe har yanzu. Lallausar fatar bayanta da hasken fitilar titin ta hasko ya zubama idanu, sai farar b
in jikinta datai matu
ar dacewa da fatar gata fes babu wani alamar datti a tare da ita. Numfashi ya sake ja a fisge, kafin cike da kasala ya kai hannu kan zip
in zai ja mata shi saman. Zaram ta mi
e zaune sosai idanunta share-share da hawaye. Shi dariya ma taso bashi ganin yanda ta wani zazzaro masa idanun alamar garga
asan zuciyarsa kuwa sai yaji kamar yana jin nauyinta shima musamman da wani gefe na zuciyar keta maimaita masa kalmar (Bestynka ce fa! Amma ka rufe ido ka aikata mata wannan abin kunyar har kana neman sakin layi) kauda tunanin yay gefe murmushin gefen baki na neman su
uce masa. Amma sai ya daure a tausashe ya ce,
Yi ha
uri zip
in zan rufe miki, idan kuma kina son Abanki ya gane to a barshi a hakan kawai kinga na huta sai yace mu wuce sashen mu kawai ya salllama
. Ai da gudun tsiya ta du
e alamar ya rufe matan. Yanzu kam saida ya murmusa ka
an, kafin ya kai hannun yaja zip
in, yazo dai-dai jikin b
in ta ya dakata, hook
in yay
arin maida mata dan duk ya ciresu saura
aya jal ya rage masa. Rumtse idanu kawai Maanal tayi da
arfin tsiya harya kammala ya
arasa ja mata zip
in.
Oya wanke fuska mu wuce, idan kuma a samu hotel anan kusa mu
arasa to
A baima gama rufe baki ba ta
alle murfin motar, batare data kallesa ba ta warce goran ruwan hannunsa ta juya ta fara wanke fuskanta. Murmushi ya saki, tare da kai hannu ya shafa lallausar sumar kansa dake lashe ku
e da shima bai san adadi ba. Koda ta gama bata kallesa ba, ta yarda goran a
asa ta maida murfin ta rufo, sai kuma ta matsa jikin murfin ta ma
ure. Komai baice mata ba, sai handkacheff
insa mai
amshi ya mi
a mata kawai.
an kallonsa tayi, suka ko ha
a ido. Da sauri ta janye nata tana fisgar handky
in kawai. Nanma murmushi yay yayima motar key suka cigaba da tafiya. Sai dai yanzu gudu yake sosai sa
anin
azun. Cikin
anin lokaci kuwa sai gasu a gaban
aton gate
in gidansu...
Koda suka nufi sashen Oum salaf-salaf Maanal ke tafiya kamar wadda
wai ya fashewa a ciki. Gani take kamar tana shiga kowa zai gane abinda ya faru a tsakaninsu. Musamman ma Abah da Oum.
an tsayawa AA yayi, ita kuma kanta a
asa tunanin da take yi ya
auke dukkan hankalinta har tazo gab da shi bata sani ba. Sai da ta bugu da bayansa sannan ta
ago da sauri, tayi baya kuma zata fa
i. Saurin juyowa yay tare da ri
ota a lokaci guda, cike da kulawa ya jinginata da jikin bango. Muryarsa a sanyaye saboda halin da yake ciki ya ri
e fuskarta,
ayan hannunta kuma a cikin nashi yana kallon fuskar ya ce,
Tunanin mi kikeyi ne haka?
Wata irin kunyarsa take ji shima, dan haka tana
ago idonta ta kallai ta maida su ta risinar, shiko nashi yawo kawai suke akan
yawar fiskarta. Kanta kawai ta girgiza masa tana
arin janye hannunta dake a cikin nasa ya
i bata damar hakan. Hawayen da take ri
ewane suka ziraro, ya waro lumsassun nasa sosai.
Ya arrahaman, miye abin kukan kuma?
Cikin rawar murya ta ce,
Yanzu idan Oum da Abah suka gane fa
oyayyar ajiyar zuciya ya sauke, a ransa yana fa
in, (Ashefa na manta yarinyar nan
anya ce, rinton aji yasata gama makaranta da wuri) a fili kam sai ya shafa fiskarta tare da fa
in,
Sai dai in kece kika so su gane
Kallonsa ta
ago tayi sosai a karo na farko, ya jinjina mata kansa yana
an la
e baki da murmushin gefen baki a tare. Sai kuma ya shafa kanta cike da lallashi da tsokana ya rankwafa yana mai kai bakinsa saitin kunnenta da ra
a ya ce,
To ko mu tafi sashen mu kawai ki kwana acan, da asuba na miki al
awarinkin rakoki da wuri kafin kowa ya tashi
Tamkar wadda ya zaburar, ta sa hannayenta duka biyu a
itjinsa ta tura shi baya. Matsawar yayi yana dariya, ita ko ta kwasa da
an gudu cikin sashen Oum. Ko ganin Abah dake bayansu ma batayi ba sam. A falon kuwa akwai Oum, Mamy, Nibras, Saheeba da Fawzan harda babban Yaya a yanzu na zaune suna hira sai kawai ganinta sukai kamar wal
iya ta wuce hanyar upstairs. Da sauri Oum ta ce,
Munga idi Baby waya biyoki haka?
Oum fitsari-fitsari
ta fa
a batare data waiwayo ba. Dan tasan wannan dabararce kawai zata rabata da jin kunya. Saboda babu wanda zai kalleta bai fahimci wani abu ba a fuskar ta da lips
inta da yasha wahala a hannun wancan mutumin. Dariya Fawzan da Babban Yaya suka saki a lokaci guda, dan abinda Maanal
in tayi ya tuna musu da baya ne. Haka take yi idan suka dawo makaranta, sai ta ri
e fitsari tun daga can, mota na tsayawa ta fita a guje zuwa ciki tana fa
in,
Fitsari-fitsari
. Sai da Ammie ta zaneta wataran aka samu lafiya ta daina abin nan. Oum ma dai dariyar tayi, dan itama dai abinda yazo mata a rai kenan. Mamy da su Saheeba kam wani irin takaici ne ya
ullesu, da kallon abinda Maanal
in tayi matsayin wani sabon bariki....