Sashe 7
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 11 min read
______________
.........Babu knocking babu komai ya tura
ofar ya shiga, tana zaune a gaban mirror tana shafa mai daga ita sai towel. Cikin yanayinta na rashin gaggawa ta juyo duk da kuwa tsoro taji, amma miskilancinta ya
oye hakan akan fuskarta. Shima dai saukar idanunsa a kan nata ya saka zuciyarsa motsawa, duk da jarumtar da yake nunawa a kanta da danne yanayinsa da tsiya-tsiya saboda miskilancin nasa shima da iya taku, a yanzu kam zuciyar
an maza da gangar jiki duk sai da suka motsa da
arfin ikon ALLAH. Da
yar ya iya lumshe idanunsa ganin taja hijjab ta saka a yanayin ko'in kula da shi. Busashen yawun daya ha
iya na samun sassauci daga kasalar dake neman zagwanye
arfin daya fara samu a yau ya saka Adam's apple
insa motsawa sosai a cikin wuyansa. Cikin tasa dakiyar da basarwar shima ya cigaba da takowa cikin
akin, a gabanta saman mirror
in ya ajiye kofin shayin, batare daya sake kallonta ba ya
an jingina bayansa a mirror tare da har
e hannayensa a
irjinsa.
Kinsan bazaki dawo ba miyyasa kikama Oum
arya?
Shiru tai babu alamar zata tanka masa, hakan ya sashi karkatowa ya kalleta, dan abune daya san tafi kowa sanin ya tsana, wato yin magana a masa banza. A kausashe ganin tana neman mi
ewa ma ya ce,
Ni nake miki magana kina min banza?
A halayya irin ta AA babu abinda Maanal bata sani ba, kai sai dai ma ta bama wani labari. Dan ko Oum badan ita uwace ba zatace akwai abubuwa da yawa data fita sani game da shi. A yanda yay maganar kawai ta fahimci ya hau zuciyar tasa, dan haka itama a
an tunzure ta juyo tana kallonsa cikin ido. Girarta
aya a
age ta ce,
Kai da ka shigo ka min sallama ne balle neman izini? Ko an gaya maka dabba ce a
akin!
. Ta
are maganar da balla masa harara ta murgu
a baki. Yanda kasan robbot haka ya tsaya hana kallonta kawai harta
arasa cikin closet
in Oum. Da wani irin salo ya shiga girgiza kansa irin na
acin ran nan yana cizon lips, a ransa kam rayawa yake (Wato yarinyar nan duk randa na tashi gyara mata zama zata banbance akwai tazarar shekaru a tsakaninmu masu yawa
warai da gaske.) a zahiri kam closet
in ya nufa shima. Sam Maanal bata san da isowarsa wajen ba hankalinta na'a za
ar kayan barci da zata saka. Dan tun shekaran jiya Oum ta saka Inte mai aikinta ta shirya kayan Maanal
in cikin closet
in ta tunda babu ranar komawarta nata sashen. Sama taka kawai taji nutsatstsiyar muryarsa mai cike da zurfi da fitar isa a cikin kunenta.
Amma kin san zan iya dirje bakinki a
akin nan har sai yayi jini batare da sanin kowa ba ko? Bar ganin Abahnki ya tsaya miki tsaf zan koya miki yanda akema miji magana cikin tausasawa da ladabi nabar masa ke na
ara gaba har sai kin HAIHU zan dawooo....
yanda ya
are zancen cikin
asan ma
oshi da busa mata numfashinsa akan dokin wuya zuwa cikin kunne ya sata kasa daurewa ta saki kayan a
asa tare da juyowa gaba
ayanta dan sam batayi zaton a kusa yake da ita gab-gab ba. Aiko sai kawai gata a jikinsa gaba
ayanta. Daburcewa tayi, wajen mutsu-mutsun janyewa ta ru
umesa gaba
aya saboda motsa jikinsa da yayi ya
ure duk space
in dake a tsakaninsu suka mannu da katakon wadrob
in bayanta. Bata da za
in daya wuce yimasa zobe da hannayenta saboda shiga
imuwa. Gashi ta motsa gabas da yamma kudu da arewa babu ko
igon space
in barin jikin nasa balle fita. Mayataccen
amshin turarensa kam ya gama gauraye ilahirin hijjabin Oum data saka zuwa hancinta har ya ratsa fatar jikinta.
AA kam
an duniya, tunda ta shige jikin nashi yay wata kalar tsaiwar sojan badakkare kawai ya lumshe oily idanunsa masu hasken tsiya kamar an watsa madara a ciki ya wani kalar tura lips
insa cikin baki ya matse yana sauke numfashi a hankali. Sai da ya tabbatar
umin jikinta ya gama ratsa nasa gangar jikin har
ofofin gargasar jikinsa na bubbu
ewa, wata
ar zufa ta taru masa a goshi sannan ya
an ja jikinsa baya gudun kar'a tafka abun kunya a
akin tsohuwa. Dan yasan kansa
warai-
warai da gaske, ALLAH ya azurtashi da
arfin bu
ata, sai dai ya masa rahama da jarumta da dauriyar iya shanye yanayinsa koda ta
arfi ne. Sam bai shirya yin kowanne kalar yun
uri a gareta ba a yanzu, ya
auka
ammarar bama Abah damar horashin daya
auki alwashin yi, itama zai bata damar manta bayan data ri
e a ranta, itama Mamyn zai bata dama akan nata yun
urin, daga haka sai ya fara dama tashi damar a yanda yake fata da tsarawa da kansu zasu bashi ita da gudun tsiya.
Tunanin da yay zurfi a ciki yasa bai ankara har Maanal ta surare daga wajen ba, sai da ya motsa
afarsa yaji ya taka kayan data yadda sannan ya farga da hakan. Juyawa yay ka
an ya dubeta, zaune take a bakin gado ta dafe kanta da duka hannayenta. Fuskarta a du
e take shiyyasa bazai iya sanin a wane hali take ba. (Ga tsiwa ga tsoro) Ya ayyana a ransa yana mai du
awa ya
auka kayan data ciro
in, tare da rufe closet
in. Inda take ya iso, batare da yace komai ba ya ajiye mata kayan a gefenta ya wuce abinsa. A tunaninsa su Mamy sun jima da barin sashen, amma sai ya samu a yanzu ma harda Abah, da alama kuma magana suke mai muhimmanci. Sai dai fitowarsa ta sakasu
agowa duk suka zuba masa ido amma banda Oum. Sosai ya karanci kallon tuhuma da zargi a idanun Abah. Yayinda Mamy da yayarta suke masa na takaici da
acin rai. To yaya lafiyar kura... Dama, ai sai ya wani fiske abinsa yama shiga gaida Abahn. Abah yasan wanene
an nasa da halayyarsa, dan haka shima sai ya basar ya amsa masa tare da tambayar jikinsa. Ya amsa cewar da sau
i, daga haka ya nufi hanyar fita abinsa dan fahimtar zaman nasu iya nasu ne...
Sarai Oum ta lura da kallon da Abah yabi AA
in, dan haka ta sake cuskule fuska tamau. Murmushi kawai Abah ya saki ya basar shima, a
asan ransa mamakin Fatemansa na sake mamayesa. Tama kwantar da hankalinta bazai mata magana ba. Amma yasan matakin da zai
auka. Dan yanzu kam ya sake aminta da zancen Kamila
warai da gaske......
________
Maanal tana tabbatar ta daina jin motsin su Mamy a falo ta mi
e ta fito
aukar ruwan sha. Ganin Oum ta nufi hanyar stairs kamar mai tafiya da
yar tai saurin nufarta da fa
in,
Oum!
a raunane. Tsayawa tayi tare da juyowa, ganin Maanal ya sata sakin murmushi.
Oh kinji sun tafi shine kika fito daga
uyan? Auta sokike dai ki maidamu surukanki a gidan nan ta
arfi da yaji ko?
Kai Maanal ta du
ar tana murmushi.
A'a Oum nayi wanka ne, naga kuma zakuyi magana shiyyasa
Za'aima Oum wayo kenan
Murmushi Maanal tayi tana rufe fiskarta da tafukan hannayenta. Oum ma dai dariya tayi. Sai kuma ta ce,
Kinga bara na bama su Inte wayar nan su kaima Aunty ta manta da ita
Da sauri Maanal tace,
Kawo nakai musu Oum
. Babu musu ta bata, dan itama tasan bazata iya sauka
asan ba
arfin hali ne kawai irin nata. Gittata da Maanal tayi yasa taji
amshin turaren AA sosai a hancinta fiye da sama-sama da take ji. Hakan ya sake tabbatar mata a jikin Maanal
in ne. Murmushi tayi sosai, a ranta tace, (Ai nasan za'a rina. Irin hakan nake gudarma Abanku amma ya kasa fahimta).
Koda Maanal ta nufi
akin masu aiki samu tayi har sun kwanta. Sai kawai ta maida musu
ofar ta rufe a hankali. Ta kitchen tabi ta fita dan zai fi mata sauri. Gidan fayau yake da haske dan tako ina akwai security light kwanyar, kanta tsaye ta shige sashen Mamyn, babu kowa a
asa sai Haule dake a kitchen, jin motsin Maanal ya sata le
o. Murmushi ta sakarma Maanal, tare da fitowa gaba
aya cikin girmamawa ta ce,
Aunty Amarya barka da dare
. Guntun murmushi Maanal tayi mata da miskilar fiskarta dan sunan da Haulen ta kirata da shi ya mata wani iri, musamman daya kasance Haule zata girmeta, dan zasuyi sa'anni da Amaal. Cikin yanayin rashin sakewarta tace,
Mamy fa?
Upstairs Haule ta nuna mata.
Suna sama
. Kai kawai Maanal ta jinjina mata ta nufi hanyar, bayan ta bu
ofar ta shiga ta maida ta rufe, dan tsarin sashen irin na Oum ne komai da komai, na AA dai ba haka yake ba, to bata sani ba ko nasu Fawzan ma da nasu tsarin. A hankali take taka stairs
in kamar wadda bata so, tana a kusan na biyar
arshe taja ta tsaya cak saka
makon shashshekar kuka, fa
uwa gabanta ya shiga yi, sai dai kafin tayi wani yun
uri ta tsinkayi muryar Aunty Babba na magana cikin takaici.
Wai Kamila kina da lafiya kuwa? Tamkar wata
aramar yarinya ki zauna kinama kishiya kuka! Ina jarumtar taki ne ta tafi?. Har wacece Fateema yanzu a gareki da zata baki tsoro. Sanda ma take jin kanta a Fateema Darma
in kin shigo gidanta kinyi rayuwa da mijinta, kin haihu sai yanzu ne zaki zama sususu akan
ananun abubuwan nan.....?
Bazaki gane ba Aunty, wlhy Matar nan ta wuce dukkan yanda kike zato da tsammani. Ni wlhy a wannan ga
ana nake bu
ata tako wane hali, idan ba hakaba kuwa zan iya kashe Fateema.....
an ya rage Maanal takai
asa dan firgita. Dan wata muguwar hajijiya ce taji tana neman zubar da ita. ALLAH dai ya taimaketa ta dafe glass
in stairs
in da
yau. Anya bayan
addarar data faru da ita tsakaninsu abaya akwai wani abu data ta
a jin ya girgiza zuciyarta kamar wannan? Mamy fa? Mamy dai Mamy dai ke furta zata iya kashe Oum. Mamy dai Mamy dai kalamanta ke bayyana akwai
ullaliya tsakaninta da Oum....
Tunaninta ne ya katse jin abinda Aunty Babba ke fa
Kamila ki kwantar da hankalinki, na
au miki alwashin a wannan ga
ar sai munyi maganin Fateema. Babu maganar kisa a ciki, amma wlhy da
afafunta sai tabar miki gidan Aliyun da take ta
amar nata ne,
an uwanta ne tare da
anki. Dan babu abu mafi ciwo a gareta kamar a shekarun nan ace Aliyu ya saketa, ya kuma rabata da
an data gama wahala da su da sakankancewa nata ne....
Aunty bana katseki bane, amma tayaya Aliyu zai saki Fateema? Kada ki manta da jininsu
aya, iyayensu
aya. Zasu yarda ne ya saketa?
Da gudun tsiya ma kuwa. Ko an fa
a miki haka zamu barshi ne? Ai sai mun juya masa kai daga garesu gaba
aya, ta yanda su duka babu wanda ya isa sakashi balle hanashi
To ita kuma wannan
ar iskar yarinyar da aka aurama Ajwaad fa? Kin fa san halin yaron nan da ba
in taurin kan masifa. Yanzu kina ganin tunda yasan a
ulle nake da shi ko dubashi naje sashen sai ya hau barcin
arya. Kuma jira nake ya gama warkewa sai na sillesa tas, kuma ko ya
i ko yaso sai ya rabu da annobar yarinyar nan. Dan har abada bazan ta
a son abinda ke tare da Fateema ba. Ba kuma zan ha
a jini da Asiya ba dan na mata tsana mai girma itama saboda kusancinta da Fateema
ALLAH na tuba idan mun gama da Fateema wacece ita kuma wannan abar da uwarta. Ai ki fahimta wannan masifaffen son da Ajwaad kema yarinyar nan ba banza ba ne, tun suna yara suka tsafacesa ai. Shiyyasa ta tsara duka yaran su auri nata tsarin wato
an munafukarta mai zuwa mata bin bokaye Asiya, kinga ya tabbata ke da su sai dai kallo. Matar nan fa yanda kika san NASARA haka take akan iya tsari, ke kuma sai ki sakankance sai abu na neman kwa
ewa. Yanzu dai ki muje ki kwanta dare yayi, ki
ara nazari nima zanyi nawa. Amma dole ne Nuratu ta dawo gidan nan tai azumi. Wani
aramin wasa nake son a buga tsakaninsu da yarinyar nan, har itama waccan sakaran matar Fawzan dole ta shigo tawagar, facalanci nake so su buga
an gaske ta yanda sai ta tsani kanta a gidan nan daga ita har uwar
akin nasu. Tarewarta kuma ki ri
e wuta babu ita......
Ai ni so nake ma ta dawo nan gabana ta zauna, dan Ajwaad da kike ganin yaron nan hummm. Kuma tsarin nan naki yayi. Ai dama nafi son na fara gasama Fateema aya a hannu sai ta gama firgicewa da ni kafin tabar min gidan
Yauwa ashe kin fahimceni, yanzu dai wayata nacan a sashenta na bari dan ta na
ar min maganganunsu, da safe nasan zamuji abubuwa da yawa
ar dariya Mamy tayi da fa
in,
Kai aunty shiyyasa nake sonki
Idanu Maanal ta tsirama wayar, sai kuma tai murmushi tana mai kai hannu ta share hawayenta dake rige-rigen sakko mata........
_Tofa yau dai Maanal taji ainahin Mamy, mi kuke tunani?
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu.
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*