← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 119

Sashe 40

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read

______________
.........Hawayenta da damshin ruwan jikinta na wanka suka shiga sauka masa akan fuska. A hankali cikin ikon ALLAH ya shiga motsawa, sai kuma numfashinsa ya fisga alamar farfa
owa. A yanda ya fisgi nunfashin ne ya sakata
agowa da sauri. Ga hawaye na cigaba da tarara akan fuskarta. Idanunsa ya
aga da
yar ya kalleta, ya zuba mata su kamar mai son ganeta, sai dai kuma kukan nata ne ke wani kalar tsinka masa zuciya, tausayinta yake ji matu
Dan ALLAH kayi ha
Ta fa
a hawaye na sake
alle mata. Duk da azabar da yake ji a nashi jikin dan kawai ta kwantar da hankalinta sai ya saki mata wani sassanyan murmushi yana
an lumshe idanunsa da sake bu
ewa a lokaci guda. Cike da dauriya da jarumta ya motsa lips
insa a hakali.
Taimaka min na tashi
Kanta ta shiga jinjina masa tana share hawayen dake cigaba da gangaro mata. Duk da ya mata matu
ar nauyi da
yar ta iya kamashin ya ha
a da nasa
arfin halin ya tashi zaune. Yasan bazai iya zama a wannan halin ba, sannan kuma bazai iya cigaba da kwanciya baiyi salla ba, dan tabbas AA mutum ne mai kiyaye ibadarsa, duk runtsu bai yarda yin wasa da lokacin salla ba. Sannan ita kanta baya son cigaba da
aga mata hankali. Wannan wani irin yanayi ne daya
auka tsahon shekaru a cikinsa, haka kuma zakaga ya gama jigatarsa batare da kowa ya sani ba har ALLAH yasa ya samu sau
i ya mi
e. Har gara ma sau biyu Fawzan ya ta
a riskarsa a halin, yayta masa fa
a tare da bashi taimako, daga nan ya sake kasancewa a takatsantsan
in kiyayewar hana kowa sanin a halin da yake ciki, kawai yayi imanin komai yana da lokacinsa, kowa kuma da irin jarabawarsa..
Duk da bawani iya ri
esan da
yau Maanal tai ba saboda ya mata nauyi haka ta lalla
a sukaje har zuwa bayi ko mi
ewa da
yau bai iyayi. Suna isa
ofa ya dafe bango yace taje tai sallarta zai iya. Hawaye ta sake sharewa, ta juya kanta a
asa. Binta yay da kallo, sai kuma
asa-
asa ya furta,
Kina da alwala ko?
Tsayawa tai cak, sai kuma ta jinjina masa kanta batare da ta juyo ba. Dan hawaye ne ke ta gudu sosai a fiskarta, saboda sarai ta fahimci minene matsalarsa. Ita kuma harga ALLAH tana jin tsoro, matu
ar tsoro ta yanda bata san ya zata iya mi
a wuya domin taimaka masa ba. Dan tasan hakan ne kawai samun lafiyarsa yanda ya kamata. Har ta kimtsa tai sallar asuba bai fito ba, tashi tai taje
ofar bayin, tai shiru tana tunanin yanda zatayi, sai kuma ta kai hannu da niyyar
wasawa dai-dai nan
ofar ta zuge ya bayyana. Baya ta
an ja ka
an, ta sauke kanta
asa ganin daga shi sai towel, sai wani
arami dake a hannunsa. Sosai ya zuba mata idanunsa, sai kuma ya janye a hankali ya
arasa fitowa a
an du
e dan bai iya mi
ewa da
yau. Da
yar ya iya kaiwa cikin sofa yana cigaba da na
e ruwan kansa batare daya sake kallonta ba ya ce,
Bani dogon riga
Da sauri ta nufi akwatinsu, dan anan taga jallabiyu har biyu daya sanyo, ta
akko ta saman kawai ta iso inda yake. Amsa yay ya sanya kafin ya kunce towel
in a zaunen sannan ya mi
e. Kamar dai a yanda ya zauna a haka ya lalla
a kan sallayar datai salla yayi shima. Tana zaune a bakin gado tana kallonsa cike da damuwa, hawaye kam har yanzu lokaci-lokaci sharesu takeyi. Yana idarwa baima iya yayi ko azkar ba ya lalla
a ya dawo saman gadon ya kwanta, a waje guda ya dun
ule kamar
azun, kafin a hankali ya kalla Maanal dake kallonsa. Murya a sha
e ya ce,
Zoki kwanta mana
Kanta ta girgiza masa. Sai ya lumshe idanu ya sake bu
ewa. Muryarsa na sake komawa can ciki ya ce,
Miyasa?
Tata muryar na rawa ta ce,
Ban jin barci
Zoki tayani to
Yay maganar da
yar yanzu kam. Kallonsa tayi, ganin haka ya sashi basarwa. Itama sai a hankalin takai kwance nesa da shi, sai dai suna facing juna sannan yanzu ba kai da
afa ta kwanta ba. Idanu kuwa suka zubama juna, tsahon lokaci kafin sannu a hankali nasa su lumshe, itama tun tana kallonsa har barcin ta kwasheta. Batayi wani barcin kirki ba ta farka, dan mafarki tai AA
in a cikin mummunan yanayi. A zabure kuwa ta tashi, sai idannunta suka sauka a kansa. Yanda ya sake dun
ule jikinsa waje guda ya sake tabbatar mata da mafarkinta. Jikinta har rawa yake ta matsa kusa da shi, tana kai hannu kansa taji wani irin masifaffen zafin da har sai da ta rumtse idannunta da
arfi.. gaba
aya sai taji tama rikice, ita ko ina zata kama a
asar mutane, gashi bata san inda sauran abokan tafiyarsu suke ba. Dabarar kiran wayar hotel
in ce tazo mata, duk da bata jin yarensu sai tai tunanin yin turanci. Haka kuwa akayi, ta sanar musu tana bu
atar wani a
akin da suke ta fa
i number
akin, bata jira amsa ba ta yanke wayar saboda yanda taga AA na yamutsa fuska da sake dun
ule jikinsa. ALLAH ko ya taimaketa sai gashi anzo anyi knocking
ofar, babu
shiri ta mi
e tana gyara veil
inta taje ta bu
e. Ma'aikacinsu ne namiji, bayan sun gaisa ta sanar masa mijinta ne baida lafiya ko suna da doctor dazai duba shi?. Da sauri ya
arasa shigowa
akin ganin yanda take magana a ru
e, yana ganin a yanayin da AA
in yake ciki bai wani sake tambayarta ba'asi ba ya zaro waya a jikinsa yay kira. A mamakinta ko minti biyar ba'a cika ba wasu suka shigo sanye da kayan asibiti da
an abun
aukar mara lafiya. Gaba
aya suka
aga AA zuwa kan abun, shi kuma ma'aikacin yace ta
akko jacket ta taho dan akwai sanyi yauvka
an gashi safiya ce. Tashi ta jiya kawai ta yayuma ta biyo su, a tare suka shiga elevator, minti
aya da sakanni ta kawosu
asa harabar hotel
in, amamakinta ambulance ma na jiransu. Ciki aka saka AA itama akace ta shiga, sai ma'aikatan asibitin. Shi kuma ma'aikacin hotel
in da driver na gaba. Cikin sharara gudu na masifa suka iso wani
aton gini, da yarensu akai rubutu dan haka Maanal bata fahimci komai ba, amma dai ta tabbatar asibiti ne dan ga ambulance nan da yawa tako ina. Bata da lokacin tunani dan fitowa sukai aka shiga da AA ciki. Sai faman share hawaye take, ma'aikacin hotel
in nan na lallashinta da turancinsa mai fita da harshen Chaines.
Sunyi zama yakai na mintuna talatin kafin cikin ma'aikatan asibitin wani ya fito. Da Chaines yayma ma'aikacin hotel
in magana, sai shi kuma ya juya yana kallon Maanal da turanci yace ga matarsa nan. Kallon Maanal ma'aikacin yayi, shima da turancin ya bata takardar hannunsa yace tai signing. Bata san mi aka rubuta ba tunda Chaines ne a jiki, dan haka tai tambayar ta miye? Dan bata iya yaren ba. Su duka biyun sun fahimci tasan abinda take yi, dan haka ma'aikacin hotel
in ya amsa ya ciro wayarsa yayma takardar hoto, mi
a mata wayar yayi ya nuna mata inda zatai translate ya koma mata da duk yaren da take so. Godiya tai masa tayi duk yanda ya nuna mata, sai ko gashi ya koma mata da turanci. Sai da ta kammala karantawa ta fahimci komai sannan ta amsa pen tai signing
in ma'aikacin ya koma ciki. Bayan kamar mintina ashirin ya sake fitowa yace zata iya shiga wajensa.
Wata nannauyan ajiyar zuciya ta sauke tare da masa godiya. Ma'aikacin hotel
in yace mata zai koma bakin aikinsa shima. Idan suna bu
atarsa tai magana ga ma'aikatan asibitin zasu kira hotel
insu zai zo. Godiya tai masa sosai shima sannan ta nufi ciki shi kuma ya juya ya tafi.....
___________
Siyayya ce sosai yayo ta azumi, sai dai samun gidan shiru ya fahimtar da shi matar gidan barci take yi. Bai tasheta ba dan yasan wahalar data sha a hannunsa daren jiya. Sai kawai ya shigar da komai kitchen ya juya ya fita, dan yana son zuwa ya amso nama da kifi na gidansu da ya sayama iyayensa na azumi kamar yanda yay musu siyayya da kuma nasu na nan gidan. Kusan awa
aya da rabi ya sake
auka sannan ya dawo. Mamaki ya kamashi ganin har yanzu bata tashin ba kuwa. Ledojin hannunsa ya kai kitchen, sai kuma ya nufi
akin barcinsu. Barcin kuwa take a
asan tils, yay
in jim yana kallonta, kafin ya matsa ya
an ta
ata yana kiran sunanta.
Huznah! K Huznah!!
Motsawa tai, tare da bu
e ido sai kuma tai mi
a tana kallonsa. Zaram ta mi
e kamar wadda ta tsorata da ganinsa, sarai ya fahimceta amma sai ya fuske. Cike da kulawa yace,
Wannan wane irin barci ne? Da alama ma ko girki baki yi ba ko?
Fuska ta
an yamutsa sai kuma ta jinjina kai alamar eh.
Okay, ki tashi kiyi salla ga nama can na kawo da kayayyaki ki adana su. Ni naje massallaci zan taho mana da abinda zamuci
Bai jira amsarta ba ya fice. Da kallo ta bisa, sai kuma hawaye sharrr suka shiga rige-rigen sakko mata. Wlhy bata son mutumin nan, ko kallon fuskarsa bata sanyi. Tasan in har AA na wannan duniyar bazata ta
a son kowa ba. Ita ka
ai tasan a irin
uncin zuciyar da take kwana, ga Sageer ya maidata kamar jaka. Sam baya raga mata, safe da dare wani lokacin har da rana idan ya dawo gidan sai ya nemeta. In ma ta masa gardama ya mur
eta yay abinda zai yi ya
ara gaba. Ya kwace mata waya ta rasa ta ina zataji Umminta, ta ina zataji labarin AA a bakin Sille. Ji take kamar ta kashe Sageer ta hutama ranta. Sanin halinsa na tasan inya dawo baiga ta yi abinda yace ba yasa ta mi
e. Sam bata jin da
i, kwanciyar
asan tils
in nan ce kawai ke mata da
i, kuma babu inda ke mata ciwo a jikinta. Wanka ta farayi tai salla. Sannan ta nufi kitchen
in, ta jima tana kallon kayan daya jibge mata kafin ta fara
aukewa cikin
acin rai zuwa store
insu. Sannan tazo ta bu
e ledar naman. Rasama yaya zatai da shi tayi, dan aikin nan dai ba sabawa tai da yi ba a gida sai masu aiki, a yanzu ma sakata gaban da Sageer
in yayi ne aka
an samu canji. Ledan kifin itama ta bu
e, ai kamar jira
arnin na bugar hancinta ta wani rikice, a guje ta bu
ofar baya ta fita ta fara sharara amai a ciki filawoyin wajen. Sageer dake shigowa ciki kakarin aman nata ya sashi nufo bayan cike da mamaki. Shi sai ma ya tsaya kawai yana kallonta. Sai da ta gama tai lagab a
asa sannan ya
araso wajen, da yake akwai rijiya ata bayan ruwa ya jawo ya zuba a boket dake ajiye ya kawo mata yana mata sannu. Kanta ta jinjina masa ta
auka ruwan ta wanke bakinta da fiskarta, ta zuba akan filawoyin data
ata sannan ta mi
e da
yar. Taimaka mata yay suka shiga, suna shiga kitchen
in tasa hannu ta toshe hancinta. Kitchen
in yabi da kallo, sai kuma baice komai ba ya shige da ita cikin falo. A kujera ta zaunar da ita, sai dai bata iya zama ba ta zamo
asa ta kwanta. Muryarta har rawa yake tace,
Bana son
arnin kifin can, dan ALLAH ka fita da shi
Sosai yake kallonta da mamaki, dan shi dai yasan a zuwanta gidan nan yasha sayo kifi ya kawo suci har
anye suyi abinci balle yace bata ci tun fil azal.
Yau kuma kifin ne zaki ce ba
ya so Huznah?
Hawaye ya cika mata ido ta ce,
Wlhy bana so, dan ALLAH ka taimakeni ka fita da shi. In ba haka ba zan sake yin amai
Shike nan ba damuwa zan fita da shi tashi kici abinci
. Yay maganar yana ajiye mata ledar takeaway daya yi musu. Shi kuma ya nufi kitchen
in ya shiga gyara kifin da naman dan a tunaninsa sabon iskanci ne dan kar ta gyara, tunda sarai yasan halinta dan ma baya mata da wasa ne. Tsaf ya gyara komai ya zuba su a freezer
insu sannan ya koma falon shima.......
Hajiya Huznaty
bara dai nayi shiru.
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 40 · 0% Book details