← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 107 OF 119

Sashe 107

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

______________
.......Muryar Hajiya Yaya na rawa ta ce,
Yazeed!
Yanzun ma baiko kalleta ba sharar sa ya fara ma. Ta
ara kiranshi cikin tsawa. Ko gezau baiyi ba. Dariya Nazeefa ta shiga tuntsurawa. Sai kuma ta wani mi
e cike da gadara da raini taje gaban Hajiya Yaya ta tsaya, kallon sama da
asa tai mata fuskarta da murmushin
ularwa ta ce,.
Kima daina wahal da kanki, dan in dutsen arfa zaki hau kiyi ihu bazai ta
a ya jiki ba. Dan yanzu shi
in ba naki bane, nawa ne nan, dama kin rainar min shine Hajiya Sadiyya
Ta kira ainahin sunan Hajiya Yaya.
Hannu Hajiya Yaya data gama kaiwa wuya ta
aga ta
auke fuskar Nazeefa da mari. Marin daya farfa
o da sauran
anta da sukai sumar tsaye tunda akace yayansu yay shara. Gigitaccen ihu Nazeefa ta fasa da kiran sunan Yazeed. Bawan ALLAH tamkar
yaftawar ido har yazo inda suke. Yay
arin kama Nazeefa yana tambayar miya sameta? Hanka
ashi tai baya ya tafi taga-taga zai fa
i saboda a bazata ta turesan. Ta kallesa hannunta ri
e da kuncinta
ayan ta nuna Hajiya Yaya da yatsarta manuniya.
Wannan jakar ce ta mareni, kuma wlhy idan baka rama min ba sai na tafi gidanmu yau....
Ai baki ma Nazeefa bata gama rufewa ba Yazeed ya zabura tare da
aga hannu zai sauke ma Hajiya Yaya a fuska. Ammie da ihun Nazeefa ya sata nufo sashen saboda sashen su Yazeed
in shine kusa da nata, duk tana iya jiyo hayaniyar tasu caraf ta ri
e hannun Yazeed
in. ALLAH sarki Hajiya Yaya harta rufe idanu tana jiran saukar marin
anta a fuskarta
. Abinda zai baka mamaki suma sauran yaran kowa ya kasa yun
urin komai sai idanu kawai suka rufe dan suma su Sabuwa ba
yalesu sukai ba
Kai Ammie ta shiga girgiza masa hawaye cike da idannunta. Muryarta na rawa ta ce,
Karka sake ka ta
a wannan gangancin Yazeed. Komu da muke matan uba bama fatan ALLAH ya jarabceka da aikata hakan a kammu balle ita. Yazeed bakai data haifa ba, ko mu da muke
ashin miji
aya bazamu so ta
a kwatanta haka ba gareta kodan shekarun da ALLAH ya bata a kanmu. Haba Yazeed Mamma ce fa...
ALLAH sarki, a mamakin kowa sai Yazeed ya risinar da kansa a hankali. Itama Ammie sai ta sakar masa hannunsa. Sum-sum ya wuce yabar wajen kansa a
asa ya koma ya
auka tsintsiyar daya yarda ya cigaba da shararsa. Ko ka
an ba haka Basariyya dake la
e jikin window tana le
e taso ba. Sai taji wani irin haushi da takaicin Ammie ya sake kamata. Cikin
us tace,
Munafuka ta hanamu kallon show. Ai mu irin wannan wasan muke so
Ko kallon Nazeefa dake cika tana batsewa Ammie batai ba. Sai ma hannun Hajiya Yaya ta kama. Cike da lallashi da kwantar da hankali ta ce,
Yaya kiyi ha
uri muje
ALLAH sarki rayuwa, Hajiya Yaya ko musu bataima Ammie ba. Ta sake kallon inda taga Hajiya Basariyya dake la
e tun
azun ta janye idanun ta dake cike da hawaye. Suma yaran Ammie tace,
Ku wuce muje
. Suma babu wanda yay musu. Har falo Ammie takai Hajiya Yaya, ta taimaka mata ta zauna sannan ta dubi yaran ta ce,
Ku bani ruwa mai sanyi
Amrah ce dake hawaye taje ta
auka mata. Koda ta kawo Ammie ta bu
e ruwan Hajiya Yaya ta ba, nanma bata musa ba ta amsa ta sha, dan ji take tamkar zuciyarta zata fashe mata a cikin
irji. Sosai tasha ruwan, dan
an ka
an ta rage. Kamar dama ruwan take jira tasha kawai ta saki kuka. Yaran duk sunyo kanta a zabure zasuyi magana Ammie tai musu alamar suyi shiru. Duk komawa sukai suka zauna, sai da Hajiya Yaya tai kuka sosai sannan Ammie ta ciri tissue ta bata ta kuma sake bata ruwan tasha. Bayan wasu mintuna ta sake natsawa Ammie ta fuskanceta.
Yaya kuka ba shine mafita ba, na barki kiyisa ne dan ki samu nauyin zuciyarki ya ragu. Kiyi ha
uri idan na shiga hurumin daba nawa ba. Amma Yazeed ba kuka ko biyema yarinyar nan ai rikici al'amarinsu ke bu
ata ba. Hasalima
auke idanu daga garesu shine yafi alkairi, idan ba haka ba komai zai iya faruwa, saboda Yazeed baya a cikin hayyacinsa gaba
aya. Yanzu shi yana a wani matsayine da baya banbance fari da ba
i sai wanda yarinyar nan ta nuna masa kawai. To idan muka ce ta
arfin tsiya zamu sakashi ya gane akwai babban matsala, dan maimakon ya gane
in sai ya sake rikice mana ne kawai, idanunsa su sake makancewa daga ganinmu. Dan haka dole zamuyi ha
uri da kauda kai na wani
an lokaci, mu shanye zafi da rada
in da muke ji akan wannan sabon yanayin nashi tunda mun san bayin kansa bane. Ita kanta yarinyar mu barta ta rin
a jin tamakar ta gama samun dukkan nasarar da take bu
ata sai mu samu damar gayama ALLAH damuwar ya warware mana ita cikin sau
i kuma. Amma tankawa da nuna damuwar kai tsaye a yanzu tamkar sake zaburar da ita ne ta cigaba da sabon shiri a kansa, shi kuma dama illar sihiri
aura wani aikin akan wani, yakan sa asha wahala sosai kafin a raba mutum da shi. Wannan shine mataki na farko da zai taimaka mana. Mataki na biyu addu'a, Yaya Addu'a Yazeed yake bu
ata daga garemu baki
aya. Kuma taki ita ce mafi
ololuwar daraja a gareshi, itace kuma tamkar yankan wu
a. Kasancewar ta a hakan kuma bazai samu ba sai kin daure kin sanyaya zuciyarki, kin yafe ma Yazeed kurakuransa. Ki rage barci, ki tashi cikin dare ki gayama ALLAH damuwar ki masa kuka ki masa bagiya shi mai ji ne mai gani, kuma shine ke raba abinda duk duniya babu mai kwatantawa. Yaya da zakiji wahalhalun da na fuskanta a rayuwata data zuri'ata da kince wannan na Yazeed ba komai bane ba. Amma wlhy ban ta
a zuwa gaban wani na du
a nace ya taimakeni da garin magani ba. UBANGIJINA na fuskanta, shi ka
ai na amince zai yaye min damuwar da
uncin. Na ajiye maganar barci gefe, na sadaukar da rabin
nema na a sada
a, na maida harshena da la
ana a ambaton UBANGIJI ne a koda yaushe. Na rungumi
ishirwa da yunwa a kowane yini. Na sakama zuciyata jarumta da tunatar da kaina akwai fa wanda suka fini shiga
uncin rayuwar, akwai wanda idan zanga halin da suke a ciki nawa ba komai bane ba. Na dinga tuna ANNABAWAN ALLAH ma an jarabcesu. SAHABBAN MANZON ALLAH sun sha gwagwarmaya da jarabawoyi kala-kala. Amma da sukai ha
uri wace irin riba ce basu samu ba.
arshen dai wahala da fa
i tashin bawa shine ya samu makoma mai
yau ta aljanna. To su tun ma suna duniya akama mafiya yawansu albishir da aljannar, sakamakon ayyukansu na alkairi da sadaukarwar ya
i a bayan MANZON ALLAH. Wannan abubuwan sun
arfafani matu
a, na kuma saka yarana suma suka dage, dan nasan yanda tasirin addu'ar uwa take akan
a haka addu'ar yara nada tasiri matu
a. Dan haka Yaya ki jure, ki gwada ki gani in sha ALLAHU zakiyi dariya nan bada jimawa ba, al'amarin Yazeed zai zama tamkar labari ne. Muma kuma ba zama zamuyi ba in sha ALLAHU. ALLAH ya baki ha
uri ya sanyaya ranki.
ta juya ga yaran suma da duk suka nutsu suna saurarenta.
Kuma ina muku nasiha da ku kauda kanku akan al'amarin Yayanku, komi zaku gani tsakaninsa da matarsa dan ALLAH ku daina zuwa kuna fa
awa mahaifiyarku. Ba wannan Yazeed ke bu
ata ba, addu'a yake bu
ata, idan ba haka ba maimakon mu tsamoshi a wannan masifar sai dai mu sake bada hanyar sakashi a cikin wani. Kunga dai abinda yaso faruwa. Da taci nasara ya mari mahaifiyarku kunga ya sake shiga wata masifar ne ai ko. Ku kwantar da hankalinku mu ha
u mu tayashi da addu'a, sadaka, komai zai wuce
Daga haka Ammie ta mi
e abinta. Harta kusa kaiwa
ofa Amrah dake kuka sosai ta ce,
Ammie!
Tsayawa Ammie tayi, tare da juyowa tana kallon ta, sai kawai Amrah ta taso da gudu ta rungumeta tana sake fashewa da kuka da fa
in,
Mun gode Ammie, mun gode, in sha ALLAHU ke
ar aljanna ce. Dama nace ke mai
aunarmu ce da zuciya
aya amma ba'a fahimtata.....
Murmushi Ammie tayi, tare da
agota, cikin katseta ta ce,
Amrah ya isa haka kinji, mu dukanmu in sha ALLAHU
an aljanna ne. Kuma ba fahimtarki ne ba'ayi ba. Kowace rayuwa da nata
alubale ne kinji
Amrah zata sake magana Ammie ta hanata, sai ma share mata hawaye datai tas sannan ta maidata ta zaunar ta fice...
Baki Hajiya Basariyya ta
e. Tare da fa
in,
Kai wannan kilakakkiyar mata anyi munafuka. Ita adole gata ALLAH. Yannn! yannnn! yannnn! Tana wani zabga wa'azi. Sai dai kuma a gayama wasu amma wlhy bamu ba. Ubanwa ye zai yarda wani kin tsaya a addu'a ne da azumi da mima tace. Waye wawa an gama tsaface mana miji, da samarin
anmu sun aure
anki
Haka dai ta gama surutanta sai kuma ta gyara yanayinta ta nufi cikin falon Hajiya Yayan a
an rikice. Har wani neman yin tuntu
e take zata fa
i. Tadai dafe kujera tana kaiwa zaune kusa da kujerar da Hajiya Yaya ke zaune. Sudai kallonta suke kawai. Cike da makirci ta fara fa
in,
Mun shiga uku, ina wanka yanzu Jannah ke sanar min abinda ke faruwa. Kai wannan yarinya anyi ibilishiya, ita yanzu dan bata da mutunci sai ta saka Yazeed ya mareki, kai ALLAH wadan naka dai ya lalace. Amma gaskiya dai ya kamata a kira Sabuwa a gaya mata wannan
anyan aiki tazo tai mata fa
a dan ba halin arzi
i bane ba. Yanzu haka
awayen banza ne suka
orata a wannan hanyar mara
ullewa. Yo mara
ullewa mana kasa
a ya mari suruka ina arzi
i. Ita bata tunanin zata haifa tunda ga cikin nan a gabanta itama za'ai mata wataran. Ai ni yaran nan baku
yauta min ba da baku ha
u kun laka
ama shegiya duka ba, har sauran
an uwanku duk basai ku kira ba damu mu ha
u mu ci ubanta ai da
i gidan yawan kenan dama ko
Amrah da surutun ke
onama zuciya ta ce,
Ai hakan baida amfani Ummi. ALLAH kawai ya shiryeta. Jarabawace watarana sai labari.
Kasare Hajiya Basariyya tai tana kallonta, ta zata wani zai sake magana ta samu point, sai taga kowa bai tanka ba. Hajiya Yaya ma mi
ewa tai abinta ta nufi bedroom. Sai suma yaran suka fara mi
ewa.. ganin fa zataji kunya sai itama ta mi
e tana fa
in,
To ALLAH dai ya
yauta. ALLAH kuma ya kiyaye gaba iyakarta kenan
. Daga haka ta fito tana tsine musu a zuciya. Ganin nan babu nasara sai ta nufi sashen Ammie, Sakina da Waleed kawai ta samu, sukace mata Ammie na sashen Daddy. Nan ma ta fito cike da ba
in ciki, amma sai itama ta nufi sashen Daddy
in duk da kuwa
azun taje ya korota..........
Itafa Hajiya Basariyya tafi dacewa da haihuwar Saheeba. Kai ALLAH ya rabamu da munafunci gaskiya
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 107 · 0% Book details