← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 119

Sashe 52

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

______________
.........Tare da Abah suka fito suka bar Mamy na binsa da harara, sashen Oum suka nufa, can suka samu su Babban Yaya cikin shiri suma. AA yaje ya rungume babban Yaya da shima dai yau yake tsokalarsa. RK da Fawzan kuwa na dariya. Zo kaga idanun Nuratu da Nibras kamar zasu fa
i a jikin AA. Gaba
aya sun susuce, a kwana goma kawai yay irin wanan sake zama fresh
in. Zukatansu suka shiga wassafa musu ba dole yay
yau ba yana more angwancinsa. Wani irin ture tunanin sukai rayukansu a
ace, tun
azun suke a sashen amma basu ga Maanal ba. Wai tana
akin Oum tana barci. Jin AA na sashensa kuma baisa sun gajiya ba, dan sun tabbatar bazai iya wucewa massalaci bai zo sashen Oum ba. Aiko sai gashi ya shigo duk ya firgitasu da gayunsa. Tsabar sakawa rai masifa su duka biyun ba wanda azuminsa bai raunana ba saboda yanda suke siffanta wa kansu AA
in a zukata.
Suko sauran
ammatan da zukatansu fes suke kowama yayi musu
yau a yayun nasu bawai AA
in kawai ba. Najma da Fawzan kuwa sun wani kashe ma juna ido cike da shau
i. Sai ko karaf a kan idon AA. (Kai mi Ya Fawzan ke shiryawa haka?) AA ya ambata a zuciyarsa, sai ya
an kalla RK daya fahimci shima hankalinsa akansu Ya Fawzan
in yake. Wani signal sukama juna da ido, RK yay dariya yana ma bakinsa zip.
Tab
AA ya fa
a a
asan ma
oshi yana mi
ewa abinsa batare da kowa ya fahimci inda tab
in tasa ta dosa ba. Fitowa sukai harabar gidan gaba
ayansu harda samarin yaran nan duk suka shiga motoci. RK da AA da wasu a yaran suna a mota
aya. Babban Yaya, Fawzan da Abah da sauran yaran a mota
aya. Acan itama Oum ta ka
ammatan zuwa kowa yay wanka yay salla a shiga kitchen. Jikin babu
wari Nuratu da Nibras suka fito a sashen.....
_________
A lokacin da su Maanal suka gama hutawa anan airport Yazeed ne da tashi matar ke isowa tasu
asar haihuwar bayan kwashe watanni a
etare suna hutawa. Masha ALLAH na fa
a, ganin yanda Yazeed
in yay wani kalar yin
yau da sabuwar nutsuwa ya yi
iba irin ta matasan masu ku
i. Sai dai fuskar kicin-kicin babu fara'a sam a tare da shi abinka da dama bamai yawan fara'ar bane. A gefensa Nazeefa ce cikin matu
ar gayu ta
ara wani uban haske da
iba itama. Kai daka ganta kasan tana jin da
i da alama kuma ta harbu. Babu wanda yasan da dawowarsu sai Aunty Sabuwa, dan haka ita da kanta ta tafi tarbosu Abujan. Nazeefa na hangota ta wani tafi da gudu ta tungumeta tana ihun murna. Hakan ya jawo musu idanun mutane kuwa. Oho ko'a kwalar rigarsu, dan Aunty Sabuwa ma
aga Nazeefa tayi tana juyi da ita abinka da siririyar mace, a hakan ma wai jikin ya murje ne.
arasowar Yazeed da abun nasu ya bashi kunya ya sata sakin Nazeefa, sai kawai ji Yazeed yay an wani rungumesa. Tab
in, yau fa ake mutuwar tsaye, dan kuwa ita dai Yazeed
in yayi. Yayinda Aunty Sabuwa ke fa
in,
Oyoy my Son
Yazeed na kama da mahaifiyarsa Hajiya Yaya, Aunty Sabuwa da Hajiya Yaya na kama da juna, shiyyasa mutanen dake kallon ikon ALLAH suka
auka ita ta haifesa, duk da dai wasu na
an wasiwasi na ganin kamar shekarun Aunty Sabuwa bazai kai ta haifi Yazeed
in ba. Nazeefa da abin ya sosa mata zuciya ta ri
o Aunty Sabuwa tana fa
in,
Kai Mom harda runguma kuma?
To dan ubanki ba
ana bane shi, ko a lahira ba ance
an uwa kai yake gani ba. Kinga ko a lahira baz
aiga Yaya ba ni zai gani
Baki sosai Nazeefa ta tura gaba, tana kauda kanta. Oho ko'a jikin Aunty Sabuwa, sai ma amsa gaisuwar Yazeed da take yi. A haka suka rankaya zuwa lafiyayyar motar da aka sakama Nazeefa a lefe. Ba shi kawai ba ita kanta Nazeefar sai da tai mamaki. Ta kalli Aunty Sabuwa cikin waro idanu ta ce,
Mom! Wai motata ce ta koma haka? Hawa akeyi ne?
Cikin rashin damuwa Aunty Sabuwa ta ce,
Eh mana my baby ina
anawa ne kafin ki dawo. Babanki yace idan aka barta a ajiye ba'a hawa saita samu matsala.
sai kuma ta sake rage murya yanda Yazeed bazai ji ba ta cigaba da fa
in,
Sannan banda ke shashasha ce yanda yaron nan ya moreki da
yau a hutawar nan taku ai kinsa zai saya miki wadda ta fita. Dan yanzu kinfi
arfin hawa wannan. Agolan gidansu fa tsohuwar budurwarsa motan miliyan 90 aka sako mata a lefe da ta miliyan 20+. Ke sai ki zauna kina hawan wannan ta 20m
aramar tata ma tafi taki
Ai wani irin susucewa Nazeefa taji tayi, a zabure ta ce,
Wai kina nufin Maanal Mom?!
To inba itaba wa? Ba itace tsohuwar budurwar mijinki ba
Kambu Mom shi
an gidan KK kura
in ne yay mata wannan lefen?
Hummm! Ke dai fa labarin mai tsaho ne, amma ina gaya miki likafa taci gaba, kin san uwarta ta iya tsafi, ai a wajen
aurin aure komai ya canja, maimakon
an kura sai aka bama
an tsohon ambassador Aliyu Darma
Kuttun uban can kai, AA Darma fa kenan? Koba shine aka gaya muku ya mata fya
e ba tana yarinya
Shifa kuwa, kedai shiga mota muje ma
arasa a gida mijinki na kallonmu
Tab
in gaba
aya jikin Nazeefa ya gama sanyi, ji take farin cikinta ya wani gushe a lokaci guda. Kai ina bazai yiwu ace ta
wace Yazeed a hannun Maanal ba, sannan Maanal ta aura wanda yafisa. Yo ba Yazeed ba ai ko Daddynsa kansa AA Darma ya fisa ku
i kamar yanda taji ana fa
a, balle kuma suma babansu Aliyu Darma
urun kansa ne, hakama sauran brothers
insa suma fa akwai ku
in. Kai family
in Darma ma gaba
aya sai dai kawai ace wane yafi wane arzi
i saboda iyayensu sun tara musu. Gashi ba wani uban yawa ne da su ba dan a tarihin data bibiya nasu tushe zuri'ar gana
aya shi Har
o Ishaq Darma
in ba
an asalin
asar Nigeria bane, tushensa da ainahin zuri'arsa na wani yanki na sudan ne. Mahaifiyarsa ce
ar nan Yola
in, bata son Mahaifinsa shiyaysa daga haihuwarsa auren ya lalace ta gudo da shi nan. Shi kuma babansa yay fushi yace bazai biyo ta ba har abada ya bar mata
an. Dan haka ainahin dukiyar Har
o Ishaq ta mahaifiyarsa ce daya gada, iyayenta suka bar mata kuma ita ka
ai, shima ya gada a wajenta..
Nazeefa na wannan tunanin suka iso gidansu. Mamaki sosai ya kama Yazeed ganin gidansu Nazeefa suke, shi a ganinsa ai gidansu ya kamata a tafi, sai dai yaji ya kasa magana sam. Lafiyayyan abinci kuwa suka samu an ha
a musu, dan Nazeefa ta gayama uwarta basa azumi saboda tafiya. Shi dai Yazeed hankalinsa duk a rarrabe, kewar mahaifiyarsa yake shima da
an uwansa, so yake ya gansu amma anzo nan an masa
aurin goro. Haka dai ya daure ya ci abincin sama-sama. Yayinda Nazeefa da Aunty Sabuwa suka kulle a
aki bai san abinda suke tattaunawa ba. Yanda suka barsa shi ka
in kuma ya sosa masa rai, amma sai yaji ko'a fuska bazai iya nuna
acin rai ba. Sun fi minti talatin kuwa kafin su fito suna
ar dariya, sai lokacin Nazeefa ta zauna taci abincin itama. Sun kammala Yazeed na shirin cewa su tashi suje gida sai ga Babanta. Wato mijin aunty Sabuwa. Ai da wani irin farin ciki ta daka tsalle ta
anesa tana ihu. Sai Yazeed yay kasare kawai yana kallon ikon ALLAH. Bayan sun gama murnar su sanan baban nata ya zauna suka gaisa. Babu kunya sai wani fa
i yake wai amarcin ya amshesu sunyi
yau abinsu. Kunya kamar ta kashe Yazeed amma bai iya cewa komai ba.
Shima baban jan hannun Nazeefa yay suka haye sama, sunfi minti ashirin sannan ta dawo. Nan ma dai ran Yazeed ya sosu, amma ko fushi bai iya nunawa a fuska ga duk da kasancewar sa mutum mai zafi. Suna fitowa ana kiran magrib, aunty Sabuwa tace ko zasu koma sai anyi salla. Kan Yazeed a
asa ya ce,
Aunty ayi ha
uri dai mu tafin
Ido Nazeefa ta
yafta mata, dan haka tai shiru. Yanzun ma Aunty Sabuwa ce ta tu
asu zuwa gida, duk da kuwa shan ruwa ake kuma tace wai tana azumi....
Ammie na kitchen da Sakina da su Waleed suna
arasa aikin abincin bu
a baki Hameed da yaje kaima su maigadi abinci ya shigo da
an gudu yana fa
in,
Ammie Yayanmu ya dawo
Kallon yaron kawai Ammie ta tsaya yi, sai kuma zuwa can ta ce,
Yazeed!
Kai Hameed ya jinjina mata kuwa tare da fa
in,
Aunty Sabuwa ce ta kawosu a mota, gasu can suna bu
e sashen Yayan, su Aunty Basira sun fito sai kuma suka tsaya basu je wajensu ba suna kallonsu daga nesa
Murmushi Ammie tayi. Sakina kuwa data kasa shiru,
Tofa ikon ALLAH, ita surukar ce taje ta tarbosu kenan? A dole kam yara su tsaya duk da uwarsu bata nan ai ince sashenta zasu fara sauka
Ammie ce ta ce,
Ai maybe kuma daga can wajen Yayan suke tunda kika gansu da Sabuwa
Sakina dai da kamar bata gamsu ba ta ce,
ila hakane Aunty
. Daga haka suka fito a kitchen
in domin zuwa yin sallar magrib tunda kowa yaci dabino yasha ruwa.............
_To labari ya waiwayo gidan su Ammie
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 52 · 0% Book details