Sashe 19
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read
______________
........Nurry tamkar wadda ta suma haka ta kasance, yayinda AA da maaanal suka
ago idanu a tare suna kallonta kawai. Ta kuma
i tashi daga jikinsa sai ma
ara gyara kanta da tayi. Jitai zuciyarta ta mata wani irin nauyi da ganin Nurry
in, dan tabbas da tasan gidan su yarinyar nan zasu zo da bazata biyo shi ba. Amma a zahiri babu ko
igon damuwa a fuskar tata, sai ma wani irin murmushi data sakarma Nuratun a karo na farko ta furta,
a hankali.
Sai a lokacin Nuratu ta farfa
o, a hankali ta zame hannunta dake
an rawa daga jikin murfin ta mi
e tsaye gaba
aya. Cikin kaushin murya AA ya ce,
K! Baki iya gaisuwa bane?
. Sosai muryar tasa ta ratsa mata zuciya, sanin halinsa na rashin
aukar raini ya sakata sake du
owa dole batare data yarda ta sake kallonsu ba muryarta na
an rawa kamar mai shirin fashewa da kuka saboda kishi ta furta,
Kayi hari Yaya ina yini
. Maimakon amsawa sai yaja siririn tsaki kawai. Maanal dai tama maida hankalinta ga tab
in gaba
aya tamkar bata san mi sukeyi ba. Maanal
in ya nuna mata, cikin harara ya ce,
Ita kin gaisheta ne
. Sosai hawayen ba
in ciki suka ciko idanun Nuratu, cikin matu
ar ra
i da jin
unar zuciya ta
an kalla Maanal
in ta ce,
Ina yini
Tsabar wula
anci yatsu biyu Maanal ta
aga mata, batare data kalleta ba ta ce,
Kina lafiya?
. Wata shegiyar ashariya Nuratu ta shiga mulmulawa Maanal
in a zuciya, a zahiri kam dole ta amsa. AA da bai sake ko kallonta ba juyawa yay sit
in baya ya
akko ledar da Mamy ta bashi.
an kwantowa yay ta jikin Maanal sosai ya mika mata ledar yana fa
in,
Kiba mamanku inji Mamy
Sake sumewar takaici Nuratu tayi yanzu ma, har sai da AA
in ya mata
ar tsawa da fa
in,
Wai tunanin uwar mi kike
. Firgigit ta amshi ledar zuciyarta na hautsinawa. Da kansa ya jawo murfin
ofar kamar a fusace ya rufe. Dole taja da baya da sauri gudun bugeta da murfin. Shi ko ko'a kwalar rigarsa yayma motar key yay reverse batare daya ko sake kallon inda take ba ya bar wajen...
Gaba
aya Nuratu ta zube a wajen ita da ledar, wani irin kukan ba
in ciki irin mai babbake zuciyar nan a lokaci guda ta saki da iya
arfinta. Aiko da gudu mai gadinsu dana ma
waftansu suka fito suna tambayarta lafiya. Amma bata ko kallesu ba. Maigadin ma
waftansu yace,
Kodai mugu ne yazo wajenta a sanar da securitys
in shigowa?
. Kai maigadinsu ya girgiza masa,
A'a nasanshi,
an uwansu ne ma sai dai idan wani abunne ya faru. Kaga tsaya min a wajenta bara na sanarma su Hajiya.
baima jira amsar shi ba ya shige gidan. Babu jimawa kuwa suka dawo da Hajiya, basu kowa bane face Maman Nuratun da mari
iyarta, dan jiya Maman nasu tazo daga Kano batare da ko sanin Mamyn ba. Rufuwa sukai a kanta da tambaya cikin tashin hankali. Ganin bazata basu amsa ba suka kamata zuwa ciki, maigadi ya bisu da ledar (Ramadan basket
Tambayar duniya su Hajiya Turai sunma Nuratu dake kuka kamar wadda ake yankawa amma ta
i basu amsa. Sai da mamanta ta balbaleta da masifa sannan cikin kuka ta sanar musu komai. Suma duk shiru sukayi cikin tsananin
acin rai. Musamman ma mamansu. Hajiya Turai ta ce,
Amma dai Kamila bata
yauta ba, ni da mukai waya kinga ai tace min zaizo ne wajen Nuratun su
an zanta ya kuma bata hasaffin azumi da samari ke
an bama
ammata a yanzu. Shine zasu bari ya taho da wata kuma?
acin rai ya hana Maman su Nuratun iya cewa komai. Cikin fushi ta fisga waya da nufin kiran Mamyn Hajiya Turai ta ri
e mata hannu.
Mi zakiyi?
Rai
ace ta ce,
Kiranta mana yaya Turai, banda rainin hankali tasan har yanzu bata da power
in tan
wasa
anta zata saka mutane yin asara a banza yazo yana wula
anta mana yarinya
Toke banda abinki keda bata san kina garin ba kuma. Ki barni kawai da ita. Dan ni ba Kamila zanmawa yarinyar zan wula
anta. Sai na sakata nadamar dawowa rayuwar ahalin Darma. Shi kansa Ajwaad
in zan koya masa hankali, dan banga mai ta
a min Nurry yay barci lafiya ba koda kece da kika haifeta. Dan ni ba yayar uba bace kawai uwa ce
Sosai zuciyar Maman su Nuratu tai mata sanyi, shiyyasa take matu
ar son Hajiya Turai. Dan akwai mutunci da
aunar juna sosai a tsakaninsu tamkar ba yayar mijinta ba. Kai a kaf dangin uban su Saheeban da Hajiya Turai kawai suke
asawa, ba kuma komai ya kawo hakan ba sai halinsu ne da yazo
aya. Sannan Nuratun tun daga yaye Hajiya Turai ta
auketa ta ri
e kasancewar ita har yanzu ALLAH bai bata haihuwa ba, mijin ma ya jima da rasuwa shiyyasa suka baro Lagos inda suke zaune da suka dawo nan Abuja. Sai dai da yake tana bussines koda yaushe
afarta na hanyar lagos
in da Dubai da Chaina. Shiyyasa Nuratun ke zuba tsiyarta yanda take so a garin na Abuja, dan
azamin gata Hajiya Turai ke mata, sannan duk abinda ta nema saita mata shi. Wannan yasa take jinta a babbar yarinya
iyar manyan mata masu ku
in Abuja. Dan ubansu dai bawani ku
in arzi
i ne da shi ba, hasalima da bazar Hajiya Turai
in yake rawa shima....
Hajiya Turai data raka Nuratu
aki tace ta kwanta tana fitowa ta tashi, wayarta ta
auka tai kiran Sille. Bugu biyu kuwa ya
auka. Kamar yanda ya saba cike da yaudara ya shiga yimata kirari da fasa mata kai.
Kaga Sille yanzu ba lokacin kirari bane ba tsaya kaji
. Nuratu ta fa
a muryarta a sha
oyayyen murmushi yayi daga can, a zahiri kam murya a dake kamar bai san komai ba ya ce,
Ina jinki uwar
akina mike faruwa? Waya ta
a min ke yaga fushin maza dan walle ina iya tada Abuja harda fadar shugaban
Murmushi tayi a karo na farko, shi yasa take matu
ar ji da Sille a rayuwarta, take kuma ta
a duk wanda taso hankalinta kwance dan shine garkuwar ta. Tasha sakashi ya nakasta mata duk wanda ya nuna mata yatsa a garin Abuja wallau namiji ko mace. Numfashi ta fesar mai ra
i, kafin ta shiga fa
in,
Aiki nake so ai min akan jakar yarinyar can da tama AA
ina asiri ta auresa
Angama uwar
aki.
afafu za'a cire mata ko hannaye ko fuskar za'aima
alli-
alli irin wanda kikama Huznah take kowama
Dariya Nuratu ta kwashe da shi, dan fuskar Huznah
in ce ta fa
o mata arai. Ta ce,
Kai Sille kai duniya ne, da
ina dakai baka da mantuwa sam. Ita wannan ai ta wuce
alli-
allin yarbawa, dan zunubinta mai yawan gaske ne. Zan turo maka abinda nake so ai mata. Kuma a satin bikina bayan salla zaka mata hakan, dan ina son aci shagalin bikina tana asibiti kwance rai a hannun ALLAH dan uban ubanta
An gama babbar yarinya, kune Abuja kune kuma masu ri
e da
asar gaba
aya, dan masu mulkinta a tafin hannunku suke tunda kullum tsaye suke a gabanku haihuwar tsoffinsu
Sosai Nuratu ta sanya dariya harda kwanciya, cike da jin takaicinta ya ragu ta ce,
Zakaga sa
o a lalitarka Sille
. Daga haka sukai sallama ta yanke kiran.....
Daga can dariya Sille ya kece da ita, sai kuma ya
ara gudun motarsa mara fasali ya cigaba da bin bayan su AA dake tafiya a hankali kamar wanda baya son isa gida. Tun fitowar su AA daga gida yake biye da su har nan gidan su Nuratu, akan idonsa komai ya faru sai dai baya jinsu kasancewar can nesa yay parking dan kar AA ya lura da shi. Dan tun Mamy na waya da Hajiya Turai cewar ga AA
in nan zuwa wajen Nuratu Haule ta tura masa sa
o, shine yazo
ofa gidan ya tsaya, a zatonsa AA
in ne kawai zai fito, amma sai yaga kamar shi da wani ne a motar, shiyyasa ya fasa aikata abinda yay niyya ya shiga binsa a baya har kofar gidan su Nuratun dan yana son ganin shi da wanene. Bai samu ganin ba tunda basu fita a motar ba, sai yanzu da Nuratun ke sanar masa. Dan haka yaji wani kalar karsashin abinda yake shiryama ransa. Yau fa in har bai kashe AA da Maanal ba to sai ya raunata musu wani sashe na jikinsu kuwa....
Tofa munga idi
Sannu a hankali AA ya gangara gefen hanya yay parking, dan tunda suka baro gidan su Nuratu Maanal tai masa
if, tama ajiye tab
in ta kauda kanta gefe fiskarta a ha
e. Hannunta
aya dake ajiye a saman cinyarta ya kamo cikin nashi,
ayan kuwa ta tallafe ha
arta tana kallon waje. Yanzu
in ma batako motsa ba balle ta juyo ta kallesa, hakan ya sake tabbatar masa fushi take yi. Lips
insa ya
an ciza ka
an, sai kuma ya matso kusa da ita gab yana sake rumtse hannun nata cikin hannayensa biyu gaba
aya. Da wata irin murya mai taushi da fitar sauti can
asan ma
oshi ya furta,
Besty!
in amsawa tai yanzu ma, sai ya sake matso jikinta sosai, har bu
irjinsa na kwanciya a kafa
arta. Hannunsa
aya yasa ya kamo furkarta da shi, yana
arin juyota inda yake. Amma sai
arin hana hakan takeyi ita kuma. Bai barta ba har sai da ya juyo da itan a yanda yake so. Sai ta lumshe idanunta kawai. Guntun murmushin da ya tsaya masa a iya lips ya
an saki. Cikin sake sanyaya sauti yace,
Kin gaji?
Juyar da fiskarta tai
arin sake yi, ya ri
e da
yau. Tare da sake fa
in,
Barci ne?
. Shiru tayi nan ma. Ya ce,
Ni ne?
. Yanzu ma shiru.
Yace
Oh kishi ne?
. Yanzu kam sai ta bu
e idannunta da suka
ance ta zabga masa harara. Sosai ya saki wani irin sassanyan murmushi daya daki zuciyarta. Babu shiri tai
asa da idanun nata tana tura baki. Murmushin ya sake saki, batare daya sake cewa komai ba ya jawota gaba
ayanta ya rungume a jikinsa. Atare suka sauke ajiyar zuciya mai nauyin gaske, yayinda zukatan ke wani irin bugawa da sauri-sauri a tare. Sake
ameta yay, yana jin tamkar ya shigar da ita cikin jikin nasa ta narke kawai ta zama jininsa. Ita
in ta dabance a rayuwarsa, irin daban
in da baki yayi ka
an a furtawa. Ya rayu da itane a irin rayuwar da baiyi da kowa ba, ya kusantu da ita a irin kusancin da bai samu da kowa ba. Ya sha
u da ita a irin sha
uwar da baiyi da kowa ba. Ita
in tamkar half
insa ce a rayuwa. Itace abokiyarsa, abotar da bai ta
a yi da
an uwansa namiji ba. Dan zai iya cewa sai da suka rabu sannan yasan ya zauna tare da
an uwansa namiji har suyi mu'amula irin ta abota. A hakan ma kuma bai ta
a iya sakin jiki da kowa ba koda rabin kwatar yanda suka kasance shi da ita ne. Har garama Rafeeq, shima kuma dan ya kasance
an uwansa ne jininsa. Tsitstsinkewar da jinin jikinsa keyi sakamak
on jin saukar
umin hawayenta a cikin
irjinsa ya sashi
agota daga jikin nasa,
arin hana hakan takeyi, amma sai da yay nasarar ganin hawayen kuwa...
Besty kuka
ya fa
a zuciyarsa na wani kalar han
oro, kauda kanta tai yun
urin yi, da
an hanzari ya ri
o fiskarta tata, bai wata-wata ba a karo na farko na rayuwarsa ya manna tausasan lips
insa kan nata............
_Wayyo ana cin amanar Abah. Jama'a kukawo
auki daga bashi aro yin rakkiya zai ci amanar Abah a titin gwamnati
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*