Sashe 58
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
______________
.........
Wannan
in Mamy?
warai Fawzan. Yarinya ce mai tarbiyya sannan
yawa. Dan wlhy tafi Nibras komai. Za kuma ta baka farin ciki fiye da ita. Dan zuwa yanzu na sake yarda Nibras sakaran yarinya ce, uwarta ta riga ta mata tarbiyan banza da mugun gata. Sam bata da al
ibla ta kula da miji kamar ba mace ba, abinda kawai ta sani cin kwalliya ta tafi office...
A zuciya Fawzan yace (wannan kadai kika fahimta Mamy) a fili kam sai yay murmushi. Babu wani damuwa a tare da shi ya ce,
Mamy ai muna zaman lafiya, sannan haihuwa ta ALLAH ce kuma lokaci ne. Yau baga Ajwaad da Maanal ba, rayuwarsu ma aya ce a garemu bayyananniya.
Cikin
an kaushin murya Mamy ta ce,
Na fika sanin haka Fawzan, sai dai kamar yanda na fa
a na gaji da ganin ka haka babu yara, dan haka umarni nake baka akan yarinyar nan, sunanta Amani, a Kano take,
iyar
anwar sarkin Kano ce uwa
aya uba
aya, babanta ma nada tashi sarautar dan shima
an gidan ne kozin suke da Sarkin auren zumunci ne da uwarta. A U.S aka haifeta, can tai dukkan karatunta. Dan tana aikinta babanta yasata ta dawo Nigeria saboda auren yake son yay mata. Ni bance ka rabu da matarka ba, amma yana da
yau kayi auren nan don a tantance a ina matsalar take
Gaba
aya Fawzan ya zama kamar wanda aka zaunar a wajen domin tarihi kawai yana kallon Mamy. Wani irin mamaki take bashi, miyyasa a komai na rayuwarsu bata nuna tana da ala
a da su ne? Amma a kan aure itace mai za
a musu mata?. Kallafa yanzu akan Ajwaad, an wani
aba masa Nuratu yarinyar da sam bata da tarbiyya. Kalla abinda Nibras ke masa, kwanciyar aure bai iya yayi da ita ba sai ya saka mata
arfi, sannan wai
aninsa take so saboda bata da hankali. Kalla Babban Yaya, duk da shi bamai yawan magana bane wasu lokutan akan fahimci
ar tsamarsa da Saheeba a gidan. Dukansu fa za
in Mamy ne, amma bata ta
a hango illar yaran ba balle tunanin suna jin da
in zama da su ko basa ji. Oum itace ta rainesu, itace dukkan wahalarsu a rayuwar nan. Duk wani abinda
a yake yi akan abin uwa da nata suke yi, a kwai wani lokaci daya shiga tarna
i sunyi wata kwangila ku
ensa suka ma
ale gwamnati ta
i biya, ya shiga matsi sosai ya
i kuma fa
ama kowa Oum ce ta fara harbo jirginsa. Haka ta zauna ta dinga masa fa
a daga
arshe ta ajiye masa atm
inta tace yaje ya
iba ko nawa yake so, yama ri
e atm
in ya dinga amfani da shi har sai komai ya warware. Daya nuna mata bazai amsa ba sai ta saka masa kuka akan mi yake nufi tana mahaifiyarsa ta bashi abu ya maido mata. Ha
uri ya dinga bata ya
auka, haka ya dinga amfani da card
in tsahon watanni babu wanda yaji ko ya gani har sai da komai ya daidaita masa sannan ya maida mata, daya saka wasu
an ku
i a ciki catai idan bai cire ba saita cimasa mutunci. Haka dole ya cire su. Amma wlhy Mamy zai iya cewa bata ta
a damuwa da kana da shi ko baka da shi ba umarni kawai zata baka ka tura mata ku
i, ko ka turama cikin
an uwanta ku
i kaza.....
Wai tunanin mi kake yi ne?
Mamyn ta katse masa tunani. Ajiyar zuciya ya sauke. Sai kuma ya mi
e yana fa
in,
Shike nan Mamy ki bani lokaci zan kirata a waya naji idan zamu iya dai-daitawa.
Ya dai fi maka
Ta fa
a a gatsine tana
auke kai. Jiki a sanyaye ya fice a sashen. Sai ya ji bama zai iya zuwa sashen Oum a haka ba dan zata gane a yanayin da yake. Mota kawai ya shiga ya fice a gidan.....
Mamy bataga AA ba sai gab da Asr, dan da shirinsa ma na fita massallaci ya shigo mata. Tasan yayi haka ne dan karya da
e. Cike da takaici ta cije lips
inta tana harararsa. Shi dai sai ya
auke kansa kawai yana kaiwa zaune yace mata
Ina yini
. Bata amsa masa ba, sai ma cike da zafin rai ta ce,
Ajwaad ni zaka wula
anta ko?
Jiyay gaba
aya zuciyarsa na masa
aci. Kansa ya girgiza mata.
Mamy har abada kinfi
arfin wula
anci ga wani ma balle ni. Ko takalmin da kike sakawa daraja ce da shi a wajena balle ke. Kiyi ha
uri ina kwance ne kaina na ciwo shiyasa ban shigo ba, na kuma san kema a
an tsakanin nan kina barci ne.
Idan ka kare kanka anan shi kuma cikin da kaje kaima waccan
ar iskar yarinyar ba wula
antani kayi ba kenan? Ajwaad har ni zan maka garga
i akan ta
a yarinyar can amma kaje ka ta
ata harda ciki! Maybe ma tun kuna a gidan nan ne
Mamy a gidan nan kuma. Amma kowa zai iya zama shaidar tunda Maanal tazo gidan nan da sunan matata bata ta
a zuwa sashena ba sai sau biyu. Na farko ita da Oum ina cikin ciwon nan. Na biyu shara da nace Oum ta sakata tamin lokacin kuma ina office ma. Tunda kuma kika hana ban sake sakata ba...
Idan bataje sashenka ba ai ka
auketa a mota kun fita ko. Sannan kuna zuwa office. Ranar daka nuna min ban isa ba agaban kowa na gidan nan ka fita da ita. Tunda kasan ba budurwa bace dan ka
auketa kunje kun she
e ayarku har wa zai gane. Balle tunda wancan abun ya faru dama ta cigaba da rabawa
an iskan Abuja waje duk ya bu
e.....
Wani irin runtse idanu AA yayi, zuciyarsa kuwa sai wani duka take a cikin
irjinsa da sauri. Amma bawan ALLAH cike da jarumta sai yay murmushi.
Mamy kiyi ha
uri, koma miya faru ko ta aikata dai duk ya wuce tunda yanzu a gidan aure take. Sunanta matar
anki. Abinda kuma kike tunanin shima nayi kimin afuwa.
Haka ka iya amaka afuwa! A maka afuwa kullum, amma sai iya shege fal cikinka.
Murmushi kawai shi dai yay mata dan darun Mamy da ban ne. Aiko taji haushin murmushin nan, sai ta sake hawa ta balbalesa da masifa ta inda take shiga bata nan take fita ba. Fa
an kuma duk akan Nuratu ne da maganar kiranta data shar
anta masa amma tunda ya tafi ko flashing baima Nurry ba, sai batun ciki da ya
i cewa komai akai. Akwai randa ya kirata bayan sun gama magana tana cewa ga Nuratu ya yanke kiran da wayar ma gaba
aya. Shi dai kansa na a
asa harta gama. Ta dawo kan batun Documents
insa da batun sunan Maawad.
Mamy dan ALLAH kibar maganar nan, shi sunan companyn minene amfanin saninsa? Sannan documents
in nan dan na amshesu a hannun Oum mi zakiyi da su? Su dai ba abinci bane balle ace za'a ci
Uwar ubanka zan yi da su!!
Ta fa
a a tsawace. Ba
aramin dukan zuciyarsa zagin yay ba, dan abinda bata ta
a masa ba kenan zagi. Barta dai da masifarta da sharu
a. Kalamanta ne masu tsauri suka cigaba da kekketa masa zuciya duk dai akan Maanal da Oum daya rasa mi suka tare mata a wannan rayuwar..
Wlhy a wannan karon zan iya tsine maka Ajwaad, zan iya cireka a cikin
an dana haifa na manta da kai. Badai ni kake nunawa karuwar yarinyar nan mai wula
antattun iyaye da Fateema sun fini ba, zanyi maganinka wlhy. Dan ubanka tashi kaban waje shashasha da bai san kishin kansa ba...
Tsam AA ya mi
e cike da girmamawa ya furta,
ALLAH ya huci zuciyarki
. Daga haka ya juya ya fice. A
ofa suka ci karo da Abah. Gaban AA yay mummunar fa
uwa. Babu shiri ya ha
iye yanayinsa tare da fisgo jarumtar dole ya ce,
Abah barka da yamma
Idanu Abah ya
an zuba masa na sakanni, sai kuma yay murmushi da amsa gaisuwar sannan ya ce,
Dama baka tafi massallaci ba
an Oum?
Murmushi AA ya
anyi,
Yanzu zan wuce Abah, na shigo na gaida Mamy ne tun safe bamu gaisa ba saboda mun fita da Uncle, sanda muka dawo kuma zasu je tafsir
Sam AA bai iya
arya ba, dan haka ko yaya yayita sai ka gane masa, shiyyasa akan abu koda bazai fa
i ainihin gaskiya ba, zai fa
i wani yanki na abun da bazai sa ka damu da son jin wancan ba. Yanzun ma murmushi kawai Abah yayi, sai kuma ya ce,
Okay muje to kawai idan na dawo na zo, dama zan ma Kamila magana ne amin farfesun kayan ciki wajen yin abincinsu.
To Abah bara na gaya mata mana
Kaga barta zan tura mata sa
o gashi can za'a tada salla
. Daga haka yaja hannun AA
in suka wuce. Wata irin wawuyar ajiyar zuciya Mamy ta sauke. Dan tunda taji maganar Abah ta mi
e zambar zuciyarta na gudu a
irjinta......
__________
KADUNA
Al'amarin Yazeed ya girmi kowa a gidan, dan tsohon kwana uku kenan da dawowarsu amma ko le
e bai shiga ya gaida kowa na gidan ba. To dama dai Ammie ce sai
annensa sai Daddy. Ko abinci da Ammie ta aika musu a randa suka dawo, dawo mata da shi akai tare da garga
in karta sake kawowa inji Aunty Sabuwa. Aiko Ammie bata sake maimaitawa ba.
Hankalin
annensa a matu
ar tashe yake. Suna kuka suka kira Hajiya Yaya suka sanar mata komai. Sosai hakan ya bama Hajiya Yaya mamaki, amma sai ta danne tace su barshi ai zaizo gaisheta zatai masa magana.
A randa suka dawo ne akai wanan waya, amma har yau kwana uku Hajiya Yaya bataga
eyar Yazeed ba a gidansu. Koda ta tuntu
i mahaifiyarsu da maganar sai tace ita ina ruwanta kuma. Dan dama tunda Hajiya Yaya tazo gidan babu ruwanta da ita. Ita dai ba'a sakata aikin komai, amma babu mai mata magana a tsakanin Baba da Mamansu, aikinta kuma masu aiki bazasuyi ba ita takema kanta komai hatta girki.........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*