← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 119

Sashe 83

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

______________
........Gefen fuskarta ya sumbata ka
an, cike da ra
a ya furta,
Kar kiji komai, zan saurari bugun zuciyarki har sai ta tsaya cikin nutsuwa. Zan jira fitar sautin kalmanta har su bayyana a cikin kunnuwana. Kin manta na fa
a miki zan iya jira na har abada ba a matsayin mijin da ke da HA
I ba, domin ke nake kallo a matsayin ke ba surar jiki ko manufar sauke bu
ata ba
Numfashi ta sauke mai
an nauyi, sai kuma ta bu
e idanunta ka
an tana kallonsa yanzu, cikin ido. Idonta yana
auke da yanayin nuna tausayawa a gareshi da kuma
oyayyar fargaba. Shi ko kallonta yake kamar yana karanta rubutu a cikin idanun nata.
Murmushi ya mata mai nauyi da isar da sa
o kakkaifa, ita ma sai ta maida masa murtani a karo na farko. Ya lumshe idanu ya sake bu
ewa saboda murmushin nata ya shigesa, cike da iya sarrafa harshe da wayo cikin siririyar murya ya furta,
Na fahimci idanunki suna cike da tambayoyi. Bari na amsa su da yanayin da kika fi bu
ata a maimakon magana. Ki ce da ni kawai (Kana tare da ni Besty?). Niko nayi al
awarin zance da ke, (Har abada)
Murmushi ta sake sakar masa a hankali, zuciyarta na
an sakewa, gangar jikinta na rage tsoron, haka ma bugun zuciyarta na saisaita a cikin
irjinta. Kanta ta kauda gefe a cike da kunya, ciki-ciki ta furta,
Kana da wayo sosai
Murmushin yayi shima, sai kuma ya rungumeta a hankali. Babu matsawa. Babu gaggawa. Sai nutsuwa da shau
i mai sanyi, a cikin kunnenta ya ce,
Duk wayona na kaiki ne, keda kika
auka buhunnan al
awurra gashi kina neman
igewa da zame-zame.
arin janye jikinta tayi, sai ya hanata yin hakan ta hanyar sake rungumeta da
yau.
Ina kike
arin guduwa? Bayan naji wani abu mai sanyi yana ratsani, kamar numfashinki. Rungumarki ce kuma tamkar addu
ar da ta yi karo da cikar amsar da nake nema. Ina so ki cigaba da zama a haka a kirjina, ba dan yau kawai ba, sai dan in cigaba da tuna cewa kece sassanyan lambun da zuciyata take so ta huta daga yau har zuwa
ARSHEN RAYUWA. Na miki al
awarin in sha ALLAHU zaki cigaba da kasancewa anan. A duk lokacin da duniya ta rikice, zan ajiyeki a wannan mafakar ta jikina babu mai damunki koda da harara
Hawaye ne suka gangaro mata a hankali, tsigar jikinta na
ara tashi saboda salon da yake mata a cikin gashi mai nauyi ne. Muryarta a
urya sosai ta ce,
Kafin wata rana ina kallonka ne a matsayin garkuwa ta, amma a yanzu sai na ji kamar zuciyata na rawa da zama cikin
aulanin
ila wa
ala musamman a ga
ar tuna rana mai girma da tarihi ya ajiye mana
Fuskarsa ya cusa cikin wuyanta, cikin dun
ullen amo ya furta,
Ki bar ni na lalla
a maki tunanin da ke yawo cikin gangar jikinki, na shafe miki wancan tarihin dake a zuciyarki, na ajiye miki sabon tarihin da zan tabbatarma duniya ke
in SARAUNIYAR mata ce. Tanadina mai girma ne a kanki, mai kuma muhimmancin da zai fitar da sa
on daya da
e AJIYE A DUHU ne Maanal. Ki yarda da ni, duk wata fargaba da ta zo da tsoro ko rashin tabbas, zan shafe ta a yau cikin wannan daren. Ina ta
a gangar jikinki ne tamkar yadda ake ta
a ZINARE a tsakiyar talala
uwar
asa. Saboda a cikinki akwai daraja da tsarki da bai kamata a yi gaggawa da shi ba.
Ajiyar zuciya ta sake saukewa, fargabarta da tsoro na sake daidaituwa a cikin gangar jikinta.
agowa tai a hankali ta zuba masa ido, shima kallon nata yake a cikin
an hasken
akin mara
arfi.
Lips ta motsa a hankali zatai magana ya
aura yatsarsa a kansu yana wani lumshe mata idanun da bu
ewa.
Ba sai kince komai ba. Idanunki suna gaya min abubuwan da baki ba zai iya furtawa ba ma. Na ga fargaba, tsoro, juyayi, tausayi, rauni, karaya, amma na fi ganin
auna da sha
awa mai tsarki.
Idanu ta zaro sosai. Ya kashe mata ido
aya.
Yes! Na ga wata murya a cikinsu da ke cewa, (KA KULA DA NI! KA BANI GARKUWA!) kuma na rantse, zan kula Besty, zan baki garkuwa daga
angaren kowanne abun hari kina barci ko ido biyu..
Sosai ta wani kalar lumshe idanu tana
an murmushi, dan yanda bakinsa ya bu
e yake zuba zance sai take jin shau
in hakan. Shima murmushin yake, sai kuma ya kai yatsarsa a saman idanunta yay kamar yana sosawa, hakan ya sata ta
an lumshe ta sake bu
ewa a cikin nashi. Shima lumshe nasan yayi ya sake bu
ewa a cikin nata.
Idanunki sunyi shiru, amma tawa zuciyar nata amsa dukkan abinda suke son isarwa. Bari mu kalli juna har duniya ta manta da lokaci. Saboda ni da ke mun ishi juna a wannan
yawan dare har zuwa sassanyar safiya. Kice kin amince ni kuma zan baki tabbaci
Cikin wani irin tausayinsa da kasalliyar murya ta ce,
Na amince
ta fa
a tana
an sumbatar lips
insa, sai kuma tai yun
urin
wace jikinta zata juya dan kunya. Sai kawai ya wani ri
ota da saura ya
aura tausasan lips
insa akan nata.
Alhmdllh kamar yanda yay fata batayi musu ba, sai ma ajiyar zuciya da take saukewa a jajjere. Sannu a hankali ta mi
a wuya tare da sake shigewa jikinsa harma da maida murtani, hakan sai ya
ara masa
aimi da armashi, gaba
aya yaji duniyar tai wani irin zama shirun da su ka
ai yake zaton sun rage a raye a cikinta.....
(Ikon ALLAH AA mu duk mun mutu kenan, kai dai AA ka dinga tsoron ALLAH
)...
_____
A lokacin da can AA kema tunanin duk mun mutu sai shi da Manaluwa gyatumarsa ta haihuwa Mamy ce a yanayi irin na matattu, dan duk yanda taso zuwa sashen nasa da alama jiri bazai barta ba. Cike da zuga Maman Saheeba ta ce,
Yaya kiyi kwanciyarki kawai bara ni naje na kira miki shi kawai. Dan wannan juwar zata iya kadaki a hanya
Cike da gamsuwa Mamy ta amince, Maman Saheeba ta mi
e ta
auka hijjab ta zura ta
auka wayarta,
Ki ajiye wayarki a kusa idan yay gaddama zan kiraki
Kai Mamy ta jinjina mata kawai. fitowa daga sashen Maman Saheeba tai, ta nufi sashen AA. Tana zuwa kofar kitchen
in sashen ta baya Saheeba da Nuratu da'a daren nan tazo gidan duk ta rame tai duhu na tsaye na jiranta. Murmushi suka sakarma juna,
asa-
asa tace ku muje. Sai da suka gama bin gidan da kallo suka tabbatar ko'ina tsitt hatta masu gadi sun kwanta sannan sukai wuff ta suka shige ciki. Cikin sa'a kuwa
ofar a bu
e take. Cak Mamman Saheeba ta tsaya tana bin kitchen
in da kallo saboda ta cikinsa suka shigo, itam Nuratu sai ta tsaya tana kallon komai, dan kuwa dai komai yaji, daka gani kuma kasa na
ar gata ne. Maimakon su wuce abinsu sai Saheeba catai,
Eh lallai wannan daka gani kasan ku
in Ajwaad ne da aka wawura bara muga store
in shi kuma uwar mi suka ajiye mata tunda anje an tile kayan gara sashen ha
amatu (Wai Oum). Nuratu batai niyyar shiga ba, sai ta ja kujerar work table ta zauna, ga
asan zuciyarta na cigaba da bata shawarar ta koma karta biye ma su Mamanata. Amma gefen she
aniyar na angizata akan bawani nan taje taga
wal uwar daka... A haka Saheeba da mamansu suka fito suka sameta, sai faman ta
e baki suke dan sun rasa abin kushewa acan
in ma. Mi
ewa kawai Nuratu tai suka shige ciki, Mammansu na ayyana a ranta ai wlhy ko tsinke bazasu sayama Nuratu ba suma shine zai yi komai kamar wannan dan sun san shine yayi. Sun sami falon komai a kashe, Mamman Saheeba ta haska fitilar wayarta ta kunna ta falon. Sai ta shiga le
e-le
en bedrooms
asan tana fa
in,
Kuyi maza ku sassaka mu haura saman kafin suji motsin mu
Da to Nuratu da Saheeba suka amsa suna bu
e wasu
ullikan tsuma suka shiga cusawa a cikin kujeru, sai rubutu a gora shima suka yayyarfa, sai da suka gama komai tsaf suka haura sama harda maman tasu......
ALLAH ka rabamu da mugun ji da mugun gani dai to
_______
Sannu a hankali salon wasan ya fara canjawa, jikin Maanal ya fara rawa, tsoronta na dawowa fresh a zuciya.
arin janye jikinta take amma babu dama, ga baki ma ya rufe mata ruf da nashi ba damar magana. Dai-dai yana gama
alle illahirin botiran rigarta ya finciketa yay wurgi da ita Maanal data fara shiga gigita dan Alaramma AA ya fara zuwa inda ake masa rowa ta sake
arin fincike jikinta ya sake nuna mata ina ai ta riga ta shiga tarko kuma, ba kuma yaji baya gani sam. Siffofin komawarsa kurma, kuma makaho suka fara tattara kansu. A dai-dai ga
ar ya gama rabasu da garkuwarsu daga ita har shi, ALLAH ya bama Maanal sa'ar fincike lips
inta da jikinta tana
arin matsawa ya ri
ota, ta fashe masa da kuka. Cikin matu
ar gigitar ro
o da magiya ta ce,
Wlhy bazan iya ba! Ka tausaya min na tuba Yaya Ajwaad na tuba.
asa-
asa muryarsa a dasushe kamar tata shima a ra
a ya ce,
Idan na barki mutuwa zanyi Maanal
Wlhy nima mutuwa zanyi Ajwaad
I'm sorry
Ka ri
e Sorryn ni ka bani salama
Idan na baki ni taya zan samu tawa salamar. Ki zama mai adalci da tausayi
Na shiga uku, da gaske ka zama kurma da makahon da kai al
awarin komawa? Kafa min al
awarin barina na har abada
Maybe a lokacin dana fa
a aljanuna ne, amma Maanal wake al
awari zana rubutu akan ruwa mai gudana! Bayan yasan in ma yayi kamar abu ne bamai yiwuwa ba
Ka tuna kai fa Bestyna ne
Hakan ne zai sake bamu damar zama AMINAI na musamman na kuma har abada

Bazaka ha
ura ba kenan

Idan na ha
ura ni wazai bani ha
urin
Chapter 83 · 0% Book details