← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 119

Sashe 36

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

______________
.......Maanal ta matu
ar shagala a tunaninta AA ya fito a bayin, sanye yake da bathrobe golden yellow, gaba
aya
amshin sabulunsa na shower gel ya mamaye
akin,
an kallon Maanal data juya baya yayi ya
an ta
e baki yana cigaba da goge kansa da
aramin towel. Hankalinsa kwance yaje inda take ya zauna a wata kujerar daban. A dakensa ya furta,
Ki tashi kije kiyi wanka dan zamu fita shopping
in abubuwan bu
Batare data yarda ta kalleshi ba ta girgiza kanta. Sai kuma muryarta
asa-
asa kamar zatai kuka ta ce,
Ni ba sai nayi wankan ba, dan ALLAH mizai hana na koma wani
akin koda na kusa da kai ne, kaga zamanmu anan kai zan takura maka ai....
Ni nace miki na takura?
Shiru tayi dan yanda yay maganar miryarsa da
an tsauri sai taji wani kalar shakkarsa.
Dake nake fa! Kuma nasan kin jini
Yanzu kam kanta dake du
e ta girgiza masa, dan ta
i yarda ta
ago ta kalla koda sashen da yake ma. Ciki-ciki shima yaja tsuki da yazo masa a bazata, kafin a da
ile ya ce,
In kuma kina da ku
i sai kije ki kama wani
ofa a bu
e take
. Daga haka ya mi
e ya bar mata wajen. A bakin gado ya zauna ya shiga gyara jikinsa zuciyarsa na zafi, haka kawai yaji haushin maganarta, wai miyasa bazata sassauta ma zuciyarta ba, miyasa bazata fahimcesa, abubuwa sun masa yawa matu
a, yana son raba koda wani yankin ne na damuwarsa da ita amma ta
i bashi fuska, bai gajiya ba yana cigaba da binta dan yasan shi mai laifi ne a gareta, amma koyaya bazata tausaya masa ta sassauta masa ba ne.
Maanal da tunda ya maka mata ba
ar maganar in tana da ku
i taje ta kama
aki taji hawaye sun cika mata ido, sai kuma suka gangaro a hankali. Veil
inta tasa ta
auke su, sai kuma ta ajiye wayar ta mi
e, bayin ta nufa. Ya
an bita da kallon
asan ido harta shige. Tana maida
ofar ta rufe ya janye idanunsa yana sauke ajiyar zuciya...
Kafin ta fito ya shirya abinsa tsaf cikin
annan kaya. Dogon wando ruwan
asa ya saka t-shirt mai v neck mara nauyi data kwanta a jikinsa matu
a ta fiddosa a ingarmansa. Turare ya saka sannan ya shiga
an gyara sumarsa sama-sama da kwantaccen gashin kumatunsa. Ficewa yay a
akin bayan yayi sallar azhar dan ya tabbatar bazata fito ba in har yana ciki tunda har yanzu tana a ciki a ma
ale, samun kanshi yay da girgiza kai kawai. Wai yau shine Maanal ke jin kunya, yarinyar da a gabansa ta fara dukkan abinda take
oye masan a yanzu. Yarinyar da yasha yima tsarki. Yarinyar da yasha wanke ma underwear. Yarinyar da yasha goyawa a bayansa. Oh-oh duniya-duniya, Maanal
insa, Bestyn sa na jin kunyarsa. Koda yake shi hakan ya masa, yana son mace mai kunya, dan wannan no
e-no
en da take masa
ara daraja take a idanunsa, irin wannan hallayar tatace tayi
aranci a tattare da
ammatan yanzu shiyyasa ya tsani mafi yawancin su. Kaga yara
anana tun basu tafasa ba suna neman
onewa, masu
arin ne suke gama Secondary da wannan yanayin, ana shiga jami'a sai a fifirce su wayayyu. Humm mutane da shirme, rawar kai da rashin kamun kai ne wayewa wai. Wannan abu na
ona masa zuciya. Ai a baka yarinya a
anyarta bata san komai ba na rayu, koda ta sani
in wannan kunyar ta hanata iya bayyanawa a gabanka shine ka more alaji. Amma ka aureta kafin ka kai mata kiss ta mi
o maka baki, kafin ka kai hannu jikinta ta sallama maka jikin kaico. Ai yarinya ta dinga jin kamar zata nutse a waje idan kuna tare, koda ta san mi kake nufi ta nuna bata sani ba, duk iliminta duk wayewar zurfin karatunta a gabanka ta maida kanta bata san komai ba shine zaka dinga jinka a wani shau
i da
asaitar cikakken namiji. Ka dinga kallonta tamkar wata baby doll a gabanka, ka koya mata karatunka idan akazo ga
ar da zata goge sai akai matsayar da ita zatai maka bita. Amma an kawo maka yarinya tana nuna maka ita tasan komai idonta a bu
e suke ai akwai matsala, idan kai wasa ma wata sai ta maka fya
e, ko kuma kaita zargin kanka da ita kodai tama ta
a yi ne a waje kafin kai. Dan ko ta kawo maka mutuncinta zuciyarka zatai ta tunanin an
an sha minti gaskiya.....
ar karar Maanal ta maidosa hayyacinsa daga dogon tunanin da ya tafi,
ofar ya kalla, sai kuma ya mur
a handle
in a hankali ya tura ya shiga. Daga bakin
ofar ya hango yanda take kici-kici da riga alamar zip ne ya sar
afe mata a gashi. Numfashi ya
an furzan, sai kuma ya shiga takawa a hankali har inda take, hakan yay dai-dai da tuntu
e da tai da bakin lallausan carpet
in gaban gadon saboda yawon da take
anyi a wajen na kici-kici. Ri
ota yay jikin nasa, yay mata zobe da hannunsa
aya a kan ciki,
ayan yana
arin kaishi ya ri
e hannunta da take kici-kici cire rigar.
an rikice ta ce,
Na banu waye?
. Sai kuma tai
arin sunkuyawa, hakan ya bama
irjinta damar kwanciya a tsintsiyar hannunsa dake a saman cikinta. Harga ALLAH ji yay yana neman daburcewa, amma sai ya danne da
yar, cikin cije lips da
ancewar murya ya furta,
Mijinki
Dama zuwa yanzu ta nutsu, dan
amshin turarensa ya isar mata shi
in ne tun kafin ya fa
a. Mi
ewa tai tsaye sosai ta tsaya da
afafunta. Shima sai ya sauke numfashi a rarrabe ya kamata ya zaunar a bakin gadon shima ya zauna. A mayu
ar kasalance ya shiga zare gashin a zip
in. Ajiyar zuciya sosai Maanal ta sauke lokacin da ya gama zarewa rigar ta sauka. Suna ha
a ido ta kauda kai da sauri,
asa-
asa ta ce,
Thanks you
ewa kawai yayi batare da yace komai ba ya
auka jacket
insa mara nauyi
da scarf dan yasan zuwa anjima ka
an zasu iya jin sanyi duk da garin Shanghai ba gari bane mai yawan sanyi ya nufi
ofa. Sai da ya bu
e zai fita sannan ya furta,
Jiranki nake
. Daga haka ya maida mata
ofar ya rufe. Duk ji Maanal tai babu da
i, dan ta fahimci kamar a cikin fushi yake har yanzu, bayan kuma ya fara sakkowa lokacin suna a jirgin Nigeria zuwa Qatar, bata san kuma miya
ara
ata masa rai ba tunda suka iso. Jikinta dai duk a sanyaye ta
arasa shiryawa, dan sam bata son a dalilinta taga wani a
unci, kodan ta
ana zafin hakan taji a shekarun baya oho, tayi
yau sosai cikin doguwar rigar atamfar, daka ganta kaga cikakkiyar ba'afirikiya. Bayan tai
aurin zarah buhari ta yana gyalenta sannan ta
auka handbag
inta ta fito. A bakin
ofa ta ganshi tsaye, ya jingina jikinsa da bango tare da
afarsa
aya,
ayarce kawai a
asa, sai hannunsa
aya jacket
insa ce a sa
ale,
ayar kuma yana latsa waya.
Na gama
Ta fa
a cikin
aramin sauti ganin baiko motsa ba duk da tasan yaji fitowarta. Ka
an ya waiwayo kansa ya kalleta, sai kuma ya
auke yana mikewa tsaye sosai ya zura wayarsa a aljihu. Tafiya suka fara yi a nutse, kowa zuciyarsa na tunani daban, har suka gama shanye rabin corridor
in sannan suka iso ga elevator. Shine ya danna ya fara shiga, kafin tabi bayansa sannan ya sake dannawa
ofar ta rufe. Cikin abinda baifi minti
aya ba suka iso,
ofar na bu
ewa ta yun
ura zata fita ta tsinkayi shigar lallausan tafin hannunsa a cikin nata. Ciki-ciki kowa ya sauke ajiyar zuciya, sai kuma suka kalla juna a lokaci guda. Fin seconds goma suna kallon junan cikin ido, motsin masu jiran su fito suma su shiga ne ya maido su hayyacinsu, itace ta fara janye nata, kafin shima a slowly ya maida ga mutane biyu dake a
ofar.
ammata ne su biyu, suka wani bishi da kallon
urulla, hannun Maanal
in ya sake dam
ewa suka fice. Dai-dai suna barin wajen
aya a cikin
ammatan
aya takai bakinta wajen kunnen
ar uwarta tai mata gwargwa
e daya sakasu yin
ar dariyar sha
iyanci daya tabbatar da maganar tasu akwai iskanci a ciki. Basu
arasa jin abinda suke fa
an ba dan sunyi nisa. Maanal dai jitai zuciyarta ta
untata da dariyar yaran, dan ita yara zata kirasu duk da ta tabbatar bazasu girmeta ba dan suma dai bazasu wuce 20+
in ba kamar ita.
Ganin sun fito a hotel
in gaba
aya a
afa har sun fara tafiya a titi Maanal ta dakata. Shima tsayawa yay sai kuma ya
an kalleta. Cike da shagwa
ar da ta saka tsigar jikinsa tashi ta ce,
Wai babu a bin hawa?
Idanunsa masu laushi ya zuba mata, cikin wani irin kallo dake mata tasiri a cikin jiki, ganin bashi da niyyar tanka mata sai ta sake narke fuska. Kamar zatai kuka ta ce,
Wai mi akai maka kaketa fushi ne tun a gida?
Sosai yanzu kam ya lumshe idanunsa ya sake bu
ewa a kanta, batare daya amsa maganar
arshe ba ya ce,
afa zamuje dan jikinmu ya warware da zaman jirgi
. Yana gama fa
a yaja hannunta kawai suka cigaba da tafiya. Harga ALLAH jitai zuciyarta ta raunana. Sam bata son ganinsa a damuwa. Hankalinta tashi yake. Musamman yanzu data fahimci irin wannan yanayin yana samosa ne daga Mamy. Dan lokacin da zasu taho ta lura da kallon garga
in da Mamy ke masa, wanda ta tabbatar ko rantsuwa tayi babu kaffara akanta ne game da wannan tafiyar da babu yanda zatai ta ya hana yinta da ita. Cike da son lallashinsa ta matsa jikin hannun nasa sosai ta kwantar da kanta. Cak ya tsaya yana kallonta, itama kallon nashi takeyi idanunta na
an tara
walla. Kamar mai ra
a cikin motsa lips
inta a hankali ta ce,
Baka
yau idan kana fushi, Please kayi murmushi
Idanunsa dake wani kalar raunana a cikin nata ya janye slowly, sai kuma yay
an murmushin gefen baki a ta
aice. Murmushin itama tayi, tare da fa
in,
Thanks
. Komai bai ce mata ba suka cigaba da tafiya. Duk inda suka gitta binsu ake da kallo musamman saboda shigar jikinta da ta zamewa wasunsu ba
on abu. Kai da abu yakai ya kawo ma har tsaidasu ake dan ayi hoto. Sai dai AA ya
i bada ha
in kai dan sai yay kicin-kicin da fuska, ko kuma ya hana a tsaya ta gefen Maanal
in.........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 36 · 0% Book details