← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 119

Sashe 39

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

______________
.......Cikin
anin lokaci taron ya fara watsewa, dan tsoronsa kowa keji kamar mutuwa, tsabar makirci sai lokacin Sailu ta
aura hannu aka ta
wallara kuka. Cikin wani irin zaro idanu Sule ya ce,
Kai! Ikon wahabu, k! Tsohuwa ince dai lafiya kike irin wannan tsuwwar haka. Shin ko dai Baba ya wulla ne na fara shirya bikin fatin cin gado?
Kukan Sailu ta sake fashewa da shi, sai kuma ta nuna Gwaggo da tun shigowar Sule tai lakur na tsoro.
Ba kakarku bace tace wai ka shiga
akinta ka saci ku
i, shine ta tara mutanen gida tanata zagina, harda cewa sai ka shiga wuta kai da Ha
ila da ni, wai mun zame mata jaraba babanku ya talauce sanda Asiya na tare da shi ku
i har zuba suke a
asa..
Kan uban can kai.. ke tsohuwar nan ko, to wai ma tsaya Babanmu, da take fa
ar haka ita ma ai wutar zataje, bakiga fuskarta ba tafi kama data
an wuta. K! Wlhy Talle idan baki daina sanya mana ido a gidan nan ba sai na miki sabuwar kaciya da gatarina, shegiya mai suffar kwa
i. Ku
i kuma na
auka zan
ara jari ne, idan kin isa ki
ara magana ALLAH kinji na rantse ko sai na juya fuskarki daga gaba ta koma baya. Dalla shige daga ciki zanyi lissafi....
Ai da gudu Gwaggo ta afka
aki ta danno
ofa, jikinta sai rawa yake kar-kar harda
an fitsarinta a cikin zani. A waje ko tuni sule yaja tabarma ya baje kayansa dake cikin jakar daya ratayo. Ba komai bane sai
wayoyi da ganyen tabar wiwi. Ko'a jikin Sailu ta koma ta zauna ta cigaba da tanka
enta tana kallonsa. Idan ma taga wata tabar tafi wata da yake
ullawa sai ta ce,
Waccan kamar tafi sauran yawa
an baba. Kodai wani
an ludayina
arami zan baka yanda zaka dinga gane gwajin?
Eh to kema kinzo da shawara kawo, idan naga ku
in ya fita ribar da
an auki zan baki
ulli
aya ki busa
Dariya Sailu tai tana mi
ewa.
A'a
an baba rabani da busawar nan. Wannan ai sai ku
an zamani, mukam tafi
arfin mu
Dariya ya
yale da ita da fa
in,
Babanmu kefa dama tuni na fahimci kanki
arami ne, tun randa na baki zo
on nan nawa da za
ami a ciki kika baje kikaita barci har kwana uku nace tabb Babanmu fa ta bazu da yawa
Nan ma dariyar takeyi daga
aki. A haka ta fiddo masa da
an ludayi na cikin madarar jarirai ta mi
a masa. Ya ce,
Yauwa uwa maba da mama, kinga ko gashi
an kif-kif abinsa. Zako kici burodi anjima da shayi da
wan wajen kalla
i sosai Sailu taji, ta shiga sanya masa albarka. Duk abin nan da akeyi fa Babu na gidan, a kwance yake baida isasshen lafiya, dan ranar ma daga gona sai
akkosa akayi. Hawaye ne suka shiga gangaro masa, rayuwarsa da Ammie da
ansu uku ta fa
o masa a rai.......
Hummmm, kowa ya tuba dan wuya ba lada
____________
Alarm
in daya saita musu domin tashi sallar asuba ne ya farkar da su. Cikin kasala irin na mai barci ya bu
e idanunsa da sukai masa nauyi sosai. Fin minti biyu kafin ya yin
ura ya tashi zaune bakinsa na ambaton sunan ALLAH. Hannu ya kai ya kunna lamp dake a bed side drawer. Hasken ya bashi damar sauke idanunsa akan fuskar Maanal dake facing inda yake. Samun kansa yay da zuba mata idanun, fin mintuna biyu kafin ya matsa sosai, kishingi
a yay akan hannunsa daya tokare kansa da shi yana facing
inta sosai fuskokinsu dab-da-dab dan sai da ya janye filon wajen. Yatsarsa ya kai saman tsukakkun lips
inta ya shiga zagayawa, yaja fin minti
aya yanayi kafin ta fara motsawa ka
an-ka
an, sai kuma idannunta suka fara rawa, da
yar ta shiga
agasu sama a hankali tana bu
ewa. Da farko shaaa take iya ganinsa, sai kuma sannu a hankali idon ya washe ta ganshi da
yau. Cike da wani irin kasala da shau
i ta zuba masa idanun nata da suka sake shanyewa saboda sanyi, shima dai kallon nata yake da nasa dake a raunane kamar wanda yasha kafso yay marisa. Wani irin kallo sukema juna mai kassara garkuwar jiki dana
argo, mai saukar da kasala da tsitstsinka jini. Illahirin ga
in jikinsu na sakewa a lokaci guda.
Cikin wani irin motsa lips ka
an ya furta,
Amarya mai rowa
Sosai taji
irjinta ya buga sakamakon yin maganar tasa, babu shiri ta waro idanun gaba
aya domin tabbatarwa bafa a wancan yanayin bane, domin kuwa mafarkinsa take yi a like yanda yake a kusa da itan nan sai kuma gashi
in reality. Yanda ta waro idanun shima sai ya
age mata gira
aya sama yana mata irin kallon (Miye kike kallona ba haka bane?)
in nan. Hakan da yay ya sake tabbatar mata reality
in ne fa ba a mafarkin ba, ai da sauri tai yun
urin juyawa zuciyarta na dumm-dumm.
Hannunsa ya
aura akan jikinta ya taro fuskar tata ya hanata juyawa, jitai gaba
aya tama gama daburcewa, ga wani yanayi na saukar mata a cikin jiki. Wannan yanayin ta jima tana fuskartarsa a tare da ita musamman lokacin gabatowar asubahi har zuwa safiya. Wani lokacin takanji kamar tayi kuka saboda yanda take shiga matsuwa da son kasancewa kusa da abokin halittarta. Tsaf AA yake wani binta da kallo daki-daki, dan ya fahimci halin da take a ciki itama sarai a idanunta. Samun kansa yay da
an murmusawa ka
an, sai kuma ya sake matsar da fuskar tasa gab da tata suna busama juna numfashi. Rawa jikin Maanal ya nema farawa, hakan ya bashi damar janye filon dake ta wajen cikinsu ya matsota jikinsa kawai ya rungumeta, bai wani jira maida ba'asi ba ko bata dama ya manne lips
insu waje guda. Da wani kalar sanyi jiki da na yanayin asuba yake sumbatarta, yanyinda itama yanayin da take a ciki ya sata shagaltuwa ta fara
arin mi
a masa wuya. Sai kawai yaji ya
ara rikicewa...
Tafiya tayi tafiya ya fara
arin kai hari wani sashin daban, a lokacin ne ta nema dawowa a hanyyacinta, sai dai duk yanda taso janye jikinta hakan ya gagara. Kanta ta shiga girgiza masa tana
arin ture masa hannu, sai ga hawaye sharrr-sharrr na sauka har a fuskarsa. Jikinta kuwa rawa yake na tsoro, dan brain
inta
arin dawo mata da wani abu daya shu
e a shekarun baya take yi. Sosai yanzu ta fara kicin-kici, a wannan yanayin ta buge masa
asan ciki da gwiwar
afarta batare da ta fargaba itama, dan da gaske AA tunaninsa yayi nisa da duniyar da take ciki.
Babu shiri kuwa ya saketa, saboda wata azaba data ratsa masa jiki har zuwa tsakkiyar
walwa. Jikinsa ya dun
ule a waje
aya ya ri
e cikin da duka hannaye biyu ya rumtse ido da matu
ar karfi. Dan tabbas badan ya kasance jarumin gaske ba babu abinda zai hana ya fasa ihu. Amma ina jikinsa ne kawai ke
anyi kamar yana rawa... Maanal kam data samu ta ku
uta tsoro ne ya sakata direwa a gadon, cikin sauri ta wuce bayi. Tana maida
ofar ta rufe ta jingina a jiki jikinta na karkarwar tsoro hawaye na bin fuskarta. Ji take kamar zai biyota, dan bata ta
a ganin AA a irin wannan mugun yanayin ba, tru-tru fa ya fita a yaccinsa
arin isa inda zuciyarsa ke raya masa kawai yake yi. Ina bata shirya hakan ba, wlhy bata shirya ba, da gaske tsoro take ji, matu
ar tsoro. Duk yanda jikinta ke nuna mata bu
atuwa da irin wannan yanayin ko'a film in tana kallo taga kiss ya fara wuce na hankali sai kaga jikinta ya fara rawa tsoro ya kamata, dan wancan abun daya faru a waccan ranar ne yake dinga dawo mata, wani lokacin sai take jin ma kamar zata suma dan tsoro. Shiyyasa bata iya sakin jiki ta kalla film
in turawa musamman na soyayya. Gara na fa
a yafi bata kwanciyar hankali. Kai ko'a karance-larance novels
inta bata ta
a karanta irin wannan wajejen. Idan kuma ta fahimci book yayi shai
anci da yawa gara ta ha
ura dan English novels ba komai zaka samu ana
oye ba...
Ita kanta bata san adadin lokacin data
auka a wajen ba, dan
afafunta har sun fara sagewa. Sauran guntun hawayenta ta share, kafin cikin
arfin hali ta
arasa shigewa bayin. Dole cikin gilashin da ake wanka ta shiga, ta sakarma kanta ruwa kawai batare data iya cire kayan barcin ba. Ratsatan da ruwan keyi yasa ta fara sakin ajiyar zuciya a jajjere, wani irin tausayin duk yarinyar da akama fya
e na sake raunana mata zuciya, dan wanda ya fuskanci
alubalen kawai yasan mi ake ji koda gwada yimasa akai ba'ayi ba kuwa. Ta jima ruwan na dukanta, sai da taji nutsuwa matu
a sannan tai wanka sosai ta kuma tsarkake jikinta dan dole tai hakan, bathrobe ta
auka ta sanya, ta
aure igiyar da
yau, taji da
in yanda ya saukar mata
asa sosai. Sai kuma taja towel ta na
e kanta sannan ta fito a
akin cikin
ari-
arin zuciya.
Sai da ta
an kalla cikin
akin taga babu alamar shi sannan ta fito gaba
aya, tayi ta wajen gado ka
an dan
aukar kaya ta koma bayin ta sanya a mamakinta sai ta gansa du
une a yanda ya barsa, gashi babu alamar ma yana motsi. Gabata ne ya fa
i, cikin tsoro-tsoro ta shiga matsawa da san
a, har tazo jikin gadon bai motsa ba, ta
an du
o ta le
a fuskarsa, idanunsa a kulle suke, kuma sai taga kamar baya numfashi da gaske. Kamar mai tsoron ta
a wani mugun abu haka takai yatsarta saitin hancinsa a slowly. Tai
an jimm tana saurare, sai taji da gaske fa baya numfashi sam.
Na shiga uku ni Maanal
. Ta fa
a a gigice tana hayewa a gadon. Tsabar yanda jikinta ke rawa bama tasan ta kamo kansa ta
aura a cinyarta ba, ta ri
e fuskar da tafukan hannayenta biyu tana girgiza shi da kiran sunansa.
AA! Besty! AA! Ajwaad! Ajwaad!! Na shiga uku ni Maanal Ajwaad please ka tashi, miya faru? Ajwaad dan ALLAH ka taimakeni ka tashi
Ina, AA baima san tanayi ba. Wani irin kuka ta saki ta kife kanta tanayi akan tashi fuskar.........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 39 · 0% Book details