← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 100 OF 119

Sashe 100

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

______________
........Koda Nibras ta gaida AA kansa kawai ya jinjina mata amma ko kallon inda take baiyi ba itama. Saima ya mi
auke da Anum datai barci ya haura sama.
akin Oum ya kaita ya kwantar, Naufal dama yay barci shi tun a massallaci, suna shigowa Fawzan ya wuce da shi saman. Koda ya dawo kai tsaye dining ya nufa yana fa
in,
Besty zoki bani abinci barci nake ji
Amsawa tai tana mi
ewa, sai da taje dining
in ganin babu plates sai ta wuce kitchen
akkowa. Fawzan da Babban yaya ma sai suka mi
e. Sai da suka zauna kamar abin arzi
i Fawzan ya ce,
Babban yaya ina da tambaya
Babban Yaya da bai san mi za'a tambayesa ba ya ce,
Uhum ina jinka
Sai da Fawzan ya
an kalla AA sannan ya ce,
Dama ango na barci a farkon dare dan ALLAH?
Kallon AA dake hararar Fawzan Babban Yaya yayi, cikin son ri
e murmushin dake neman kufce masa ya ce,
Nikam ka tambayeni, tambayi Auta maybe shi yana da amsar baka
Dariya Fawzan ya tuntsure da ita ganin shima dai yau Babban Yaya ya
ana. Cike da neman son
ure AA
in Fawzan ya ce,
Auta ance na tambaye ka, dama ango na barci a farkon dare?
Waya AA ya
auka yana dannawa batare da ya bashi amsa ba, minti
aya ya ajiye wayar yana wani makirin murmushi da kallon Fawzan, sai kuma ya
age gira sama ya ce,
Ka duba na tura maka amsar
Wayar Yaya Fawzan ya
auka. Idanu sosai ya waro akan AA, sai kuma yace,
A lallai Auta kaci wake, ni ka turama wannan abun?
Naga amsar da kake nema kenan?
. AA ya fa
a ciki-ciki.
Babban Yaya dake murmushi Yaya Fawzan ya kalla baki bu
e. Sai kuma ya mi
a masa wayar yana fa
in,
Kalla fa abinda ya rubutan Yaya
Fitt AA ya
auke wayar yana harararsa.
Oh ashe ma kai
aramin mara kunya ne, ka bari Babban Yayan ya gani mana
. Fawzan ya fa
a yana dariya.
Isowar Oum dining
in ya samawa AA lafiya a wajen Yaya Fawzan. Sai ga Maanal ma ta dawo. Suma su Nuratu duk suka zauna. Daga nan tsokana ta
are akai zaman cin abinci. Bayan sun kammala sun koma falo su Inte suka gyara wajan. AA dama shi bai zauna ba, sallama yay ma Oum da babban Yaya, ganin Maanal bata da niyyar tashi ya zuba mata ido. Itako ta fiske. Oum na lure da su, sai kawai tai murmushi ta kalla Maanal, babu wasa tace,
Oya Baby tashi kuje sai da safe
A kunyace Manaal ta mi
e. Fawzan ya ce,
Auwwwwwn! Lillyn Babban Yaya
ammata
Ai da sauri ta fice tana murmushi. Oum da Babban Yaya sukai murmushi suma. AA kam hararar Fawzan yayi da fa
in,
Girma dai ya fa
Yaya Fawzan dake dariya ya ce,
Naga kai a jaka ka zuba naka ka
Sarai AA ya fahimci abinda Yaya Fawzan ya ke nufi, sai ma ya rasa abin cewa ya murmusa kawai yana ma Babban Yaya da Oum sai da safe yabi bayanta. Sai da suka fara zuwa sukama su Mamy sallama. Har sun mi
e Mamy tace ya zauna zatai magana da shi. Jin hakan yasa Maanal fitowarta a
akin, AA ya bita da kallon
asan ido. Mamy dake lure da shi ta sake
aure fuska zuciyarta na zafi. Cikin dakewa ta ce,
Gobe ka sayama Aunty ticket zata tafi
Da mamaki ya kalleta, sai kuma ya daure yace,
Baki gama warkewa ba fa Mamy miyasa zata tafi bayan itace mai
arin kula da ke?
Ni nace da kai ban gama warkewa ba? Baga Nana nan da Saheeba ba kuma
an jimmm yay na sakkani, sai kuma ya ce,
Shike nan ALLAH ya kaimu goben.
A da
ile ta ce,
Ina maganar mu ta tsaya ta documents
inka?
Yanzu kam kasa jurewa yay sai da ya
ago ya kalleta da
yau. Ganin yanda ta zuba masa ido sai ya
auke nashi. Baya bu
atar wani abu da zai
ata masa wannan daren, dan haka ya mi
e yana fa
in,
In sha ALLAHU zan kawo miki ina kan tattarawa.
Hummm! Ka cigaba da raina min hankali zan baka mamaki. Kuma yarinyar nan bana bu
atar sake ganinta ta shigo dubani
Murmushi yayi mai
una, cike da girmamawa yace,
In sha ALLAHU bazata sake zuwa ba kiyi ha
. Ya nufi
ofa abinsa ya fice. Ya yi tunanin Maanal ta wuce, sai ya sameta suna hira da Aunty a falo sunata dariyarsu hankali kwance. Su dukansu basu da wata sha
uwa da dangin Mamy saboda ba wani shiga sabgarsu suke ba, badan suna talakawa ba ne, kawai dai tun farko Mamyn ba zuwa take dasu sabgohinsu ba, koda yake itama bason shiga take ba sai ta za
a, a karo na farko yaji Auntyn ta shiga ransa yau, dan duk wanda yaso Maanal da Oum to shima zai so shi kuwa. Sai da ya gama kallesu sannan ya
arasa in da suke. Mi
ewa tai sukaima Auntyn sallama suka wuce, ta bisu da kallon sha'awa, a karo na farko taji ha
in nasu ya mata dai-dai kuma ya birgeta....
Ta riga shi haurawa sama, ya tsaya kashe wuta da rufe
ofa, lokacin da yake iskota
akin hatta shiga bayi tana yin brush. A haka ya shigo ya sameta. Tsayawa yay ya har
e hannayensa a
irjinsa yana kallon ta kawai. Ta cikin mirror
in ta zuba masa ido itama. Sai kuma ta
age masa gira alamar (kallon fa). Idanunsa ya
an lumshe ya bu
e a kanta, ya cigaba da kallonta kawai. Bayan ta kammala ta saka masa makilin
in a jikin nasa brush
in, ta matso gabansa, hannunsa ta kama ta saka masa brush
in sannan tai
ishe ta hure idanun,
Kallon ya isa haka
. Ta fa
a tana zagayesa ta fice. Da kallo ya bita, sai kuma ya saki
an murmushi mai sanyi. Ya matsa jikin mirror
in kawai ya fara brush
in shima. Kafin ya fito harta shirya cikin kayan barci ta
arama jikinta turaren Hajiya Shuwa. Sai dai yau kala uku kawai ta sanya dan Hajiya ta garga
eta sosai. Sai dai duk da haka bata gane ma'anar turaren ba. Ta gama shiryawa tana gaban mirror tana warware gashinta ya fito. Gaban mirror
in yazo shima ya tsaya a gefenta, kamar yanda yay a bayi yanzu ma hannaye ya har
e ya wani
an jingina da katakon mirror
in yana kallon yanda take yamutsa fuska, dan a duniya Maanal fa ta tsani abinda zai ta
a mata kan nan koda itace da kanta. Jin idanun nasa sun mata yawa a jiki ta juyo tana kallonsa itama. Sai kuma ta tura baki cike da shagwa
a da jin zafin ta
a kan da take ta ce,
Wai mi kake kallo?
Cikin
an motsa lips ka
an ya ce,
Matata mana
Tana ina?
Ta fa
a tana waigawa gefe-da-gefe like tana neman matar tasa. Wani miskilin murmushi ya saki yana kauda kansa gefe da cije lips ka
an, sai kuma ya sake maido dubansa kanta ya wani bita da kallo tun daga
afafunta har zuwa saman fuskarta. Sake
ata fuska tai tana harararsa, yay murmushi, cike da son sake kunnata ya kai hannu ya shafa gashin nata da fa
in,
Ya kamata ama gashin nan kitso, dan yafi
Rau-rau ta kallesa idanunta cike da hawaye ta ce,
Ni ALLAH bana so. Kai ka cika tada zaune tsaye
Cikin
an waro idanu ya ce,
Yanzu Besty kitson ne tada zaune tsaye? K dan baki san kitso na miki
yau bane ba....
Ni dai bana so
Shiru bai sake cewa komai ba ya zuba mata ido kawai. Sai kuma taga kamar yay fushi. Juyowa tai ri
e da cumb
in tana kallonsa. Sai ya
auke kansa gefe. Yatsa tasa tana
an takalar hannunsa dake har
e a
irjinsa har yanzu. Irin
an gocewar nan yayi kamar yara na fushi ana son lallashinsu, ta
ara takalarsa, ya sake gocewa. Sai itama ta ha
e fuskan ta kauda kanta. Fuuu ta yun
ura zata bar wajen ya ri
ota da sauri.
Fisgewa take
arin yi ya
i barinta. Cikin
ar shagwa
a ta ce,
Ni ka sakan, ina maka magana ma kana min wula
anci danma kaga ina kulaka zaka wani mun fushi
Tsayar da ita yay a gabansa yana wani binta da kallon
urulla, cikin muryarsa data fara canjawa saboda yanayin daya fara shiga ya ce,
Ni nace ina fushi ne, kawai na tafi wani tunani ne daban.
Yanzu kam nutsuwa ta
an yi tana kallonsa ta ce,
Nami to?
Sai da ya
an ja mata hanci sannan ya ce, Naki mana
. Ya
are maganar yana binta da
an iskan kallon daya bata kunya. Matsawa tai daga kusa da shi tare da fa
in,
Haramm irin wannan kallon baida
yau ALLAH
Haka kawai ya tuna randa ta masa bore a asibiti, murmushi mai ha
e da
ar dariya ta kufce masa. Sai ta tsaya tana kallonsa tare da sake
ata fuska.
To miye na min dariyar?
Cikin son danne dariyar da tsiya-tsiya yay zipping bakinsa da fa
in,
Na bari na bari. Kawai na tuna randa kika min rashin m ne a asibiti. Kai yarinyar nan idan kika birkice kina da wahalar sha'ani dan darunki bala'i ne, ranar kinfa kunna ni fiye da yanda kike zato, tsabar
acin rai kwana nai ban barci ba. Rafeeq kuma ya sake tunzurani a washe gari, ai ko ka
an ya rage na fasa masa baki
Dariya Maanal ta shigayi, ta ce,
Kai jama'a ban ta
a ganin
an daya raina kawunsa ba irin ka, nima
in ka kunna nin ai, dan ji na dingayi kamar na faffaleka da maruka, dama ina ciki dakai sosai ta yanda ka ke wani basar da ni like bama ka ta
a sani na ba. Sai kuma kazo ranar kana wani min gadara kai miye-miye, harda wani cewa ba mai shiga gonar da ka shiga, idan na auri wani zaka min fatalwa ne ma ko mi kace... Hummm da gaske fa baka da kirki Besty
Hannunsa
aya ya cire yakai shi saman fuska ya shafo gemunsa. Yana binta da wani kallo mai
arfi da laushi, sai kuma ya saki murmushin
Humm bazaki gane ba ne.....
To ganar da ni
Tai maganar tana
an hararsa. Matsowa yay jikinta sosai ya mannata da mirror
in, ya kamo hannunta ya zare cumb
in. Sai kuma ya
agata cak ya ajiye saman katakon mirrorn ya cigaba da taje mata gashin a hankali. Amma duk da hakan sai da ta ri
e hannunsa tana yamutse fuska kamar zata saki kuka. Daina tazan yay ya tsaya yana kallonta, ta sake cuna masa baki gaba da fa
in,
Besty! Wai mata basa aski?
Dariya sosai ta bashi amma baiyi ba. Sai ya sumbaci bakin ka
an yana kallonta gira a
age.........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 100 · 0% Book details