Sashe 76
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
______________
.......Alhamdullah walima ta kasance cikin aminci, amarya Maanal tasha kuka jikinta yayi sanyi sosai, dan idan ta ha
a da lectures na nasihar iyaye da garga
i da wannan ya sake tabbatar mata da aure ba wasan yara bane. Dan duk abinda akace IBADA ne to lallai dole ne ka shirya da shiri na musamman. Dole ne ka yarda da dariya a cikinsa da kuma kuka a wasu lokutan, ita aljanna bata samuwa a kwance, kamar yanda kasan baka samun ku
i a cikin mafarkinka sai ka motsa ka nema. Idan har duniya da take ba komai ba bata samuwa a garemu cikin sau
i, taya zamu yi tunanin aljanna samunta zai kasance mana mai sau
Mata ALLAH mu farka mu ajiye wani ka-ce-na-ce na hallayar maza mu nema aljanna kawai sune a ruwa. Dan aljanna duniyace malam, komai fa akwai a ciki, wohoho Bilyn ku a aljanna ai ba'a magana zamu tsula tsiyarmu in sha ALLAHU. (ALLAH kasa mu
an aljanna ne
. ALLAH ka sani mun guji iskancin nan a duniya da gudun hakkin mutane duk da yanda suke da da
i ALLAH kai mana sakamako da aljanna domin rahamarka
, mun tuba ka yafe mana kurakuranmu ka yafema iyayenmu ya rabbi ya arrahaman, ya arrahim, ya almalik, ya malikil mulki ziljalalu wal'iram
Ba lectures ce kawai ta gudana a wajen ba, anci ansha tare da raba souvenirs masu
yau da
aukar idanu. Abinda zai baka dariya da birgeka hoton AA da Maanal suna yara ne a jiki. Sai mutane da yawa basu ma fahimci ango da amaryar bane ba a jiki, ita kanta Manaal abin ya bata dariya da birgeta, har sai da
walla ta cika mata idanu dan kuwa hoton dake jikin ita kanta bazata iya tuna sanda aka yisa ba, tana
arama sosai, sai su Amaal ne keta
arin ma tunowa suma suna dariya. Bayan kammala walima amarya Maanal ta koma ciki, yayinda su Nene suke shirin wucewa. Amma Oum tace ina ai saifa gobe da safe in sha ALLAHU kowa zai tafi, dan haka suma dole hakan zasuyi, anjima da dare ma akwai event na
ammata da yaran Darma Family suka ha
ama amarya. Rasama abin fa
a Nene tayi, wai su mutanen nan basa tausayin ku
ensu ne...
Dan shima dai acan ango wani
an biki-biki matasan Darma Family suka shirya iya su maza, shiyasa ma abokansa suma dai duk sai gobe zasu tafi. Shi dai dauriya kawai yake dan harga ALLAH a takure yake. Hajiya Shuwa ta ha
a masa bomb da turaren da take zazzagama Maanal a jiki, shiyasa ma yaketa kauce-kaucen ha
uwarsu a yau gaba
aya. Sosai abokan nasa suka saka shi a gaba musamman abokan karatunsu na primary da Secondary da suka san wacece Maanal a wajensa, tunda mafi yawansu sun sha duka da rashin arzi
insa akan ta
a ta, ga rashin kunya itama ba raga musu tayi ba duk da sun girmeta. Haka suma dai wanda sukai karatu a tare na jami'a duk da bai ta
a zama ya bama wani labarin a cikinsu ba kai tsaye, sun dai tsinta wasu a cikin abubuwan da suka shafetan a wajensa sai kuma jiya sukaji komai da ganin hotuna a wajen dinner. Duk iskanci da sha
iyancin da suke masan bai yarda ya kula ko wannensu ba, to kuma dama dai sun san halinsa na rashin son yawan magana. Yakan
an murmusa dai dan shi kam duk sun addabesa, badan Oum datace yau ya kwana anan ba dan su Nene sun kasa sakewa saboda jiya ya kwana a gidan da tuni ya fece gida abinsa.....
__________
Kuce dani ina hajjaju Mamy ne? Tana can a sashenta abin duniya ya matu
ar isarta, dole kuma ta danne ta ha
iye saboda wasu a cikin
an Kano a sashenta suke zaune. Badan ALLAH ba dole ta taushe tafashen azabar ba
in cikin dake zafafa zuciyarta tanata ya
en dole ga ciwo na cinta a tsaitsaye jiya ma sai dare akabi aka saka mata drip da allurar barci a ciki sannan ta samu ta rutsa, amma abinda ya faru a wajen dinner
in nan ya matu
ar tsaya mata a rai. Kowa Oum yake tayawa murna matsayin uwa, komai za'ai ta
angaren uwa Oum Mc ke ambata. Babu mai kallonta, babu kai tunawa ita ta
auka cikin Ajwaad wata har goma sai a cikin na sha
aya ta haifesa. Tsabar ma an maida wula
antaciya ita aka dinga nunawa matsayin step Mom
insa wai. Ya rabba wannan abu ya Zafafa mata zuciya. Har sai da taji idonta na gani bishi-bishi alamar jini ya haura mata sama sosai. Shiyyasa suka baro hall
in kafin ma a tashi.
Koda suka shigo gida saita sakar ma Babban yayarsu dake ri
e da ita kuka dan can suka baro maman Saheeba tace sai taga komai. Ita kanta yayar tata wata irin masifa take ji na tafaso mata daga
irjinta, amma dole ta danne ta shiga lallashin Mamyn da nuna mata kuka fa ba shine mafita ba. Dole suzo susan abinyi dan al'amarin na Oum fa na neman zame musu
an zane. Ga tsagwaron rainin hankali a ciki, yo inba rainin hankali ba taya zata shirya wannan abubuwa haka batare da ita Mamyn an nuna wani matsayinta ba matsayinta na mahaifiyar Ajwaad balle su danginta, sannan ga auren Fawzan da shima akai matu
ar raina musu wayo a gefe, wanda da
yar suka taushi Mamy
in akan kar tace komai har a gama wannan taron kowa ya watse sannan su zauna da Abah. Dan basu so kowa ya tafi dasu a baki akan hakan.
Yau ranar walima yanda Mamy ta nema
aga hankalinta yasa suka taru a kanta harda dangin mahaifiyarsu da sukazo wajen biki suka dinga tausarta. Wasu suna gaya mata gaskiya da tuna mata itafa ta
auka yaran ta bama kishiyar tata. Miyasa kuma zataji zafi dan yanzu an danganta yaran da ita. Wasu ko goyon bayanta suke da tayata kishi. Haka dai sukaita cece kunesu batare da su Oum sun ma sani ba. Koda lokacin walima yayi tace bazata fita ba
yaleta kowa yayi. Tabbas Oum ta lura bataga Mamy ta fito ba, sai kuma hayaniyar mutane da ma
wafta masu shigowa da abokan arzi
insu nan cikin abujar ya
auke mata hankali. Ana gama walima kuma sallar magrib kawai akai aka shiga shirin faty na yaran family
in da suka shiryawa amarya.
Anan cikin gidan shima akayi a garden, yanzu ma amarya Maanal tasha
yau harta gaji cikin doguwar rigar atamfa data mata
yau sosai. An gudanar da komai cikin aji da halin girma. Amarya Maanal tasha kyaututtuka daga
annen ango dan mafi yawan yaran family
in mata su AA sun girmesu, sai dai kamar iyaye irinsu Majdiya, ko su Nuwaira matar su RK matsayin iyayen su AA
in suke ai.
arfe goma an tashi kowa ya nema makwanci. Yau ma cike da murna Maanal ta kwanta
an uwanta zagaye da ita.
Washe gari kam da wuri Nene tasa suka gyara ko'ina na sashen Maanal. Dai-dai nan mota ta iso daga Kaduna ta kayan gara daga Daddy sai kuma kayan rabo da zasuyi na bu
ar kai. Dan zuwa
arfe
aya na rana an gama shirya Manaal cikin wani arnen lafaya da yay mata
yau. Ana idar da sallar azhar sama-sama sukaci abincin da aka kawo musu na lunch, sannan sukai zaman sake yima amarya Maanal daketa hawaye nasiha. Bayan sun kammala sashen Oum suka nufa da Maanal dan acan za'ai bu
ar kai. Dole suma dangin Mamy nan suka zo aka ha
u gaba
aya. Anyi bu
ar kai, tare da dam
ama su Oum kayan rabo na al'ada daya bada mamaki, dan su Shahidah sunyi matu
arin nuna bajintarsu suma. Saboda tunda akace za'aima Maanal biki kafin tarewa suma suka shiga yin wannan tanadi su da Ammie babu wanda yaji ko ya gani sai Nene. Sai yau da ake fiddo kayan arzi
an su Hajiya Yaya da na Hajiya Basariyya sukai tsuru-tsuru jikinsu na
arasa yin sanyi. Dan da gasken gaske an goge musu kaf haddarsu a wannan biki. Hatta su dangin Mamyn abin ya basu mamaki, dan su dai Mamy ta gama sanar musu Maanal
ar matsiyata ce. Sai gashi a wajen baye hatta su Naufal dake matsayin
a sai da aka basu rabo. Haka kaf manyan family na Darma kowa da nashi har su RK dake
ananun uncle's kuma ta
angaren mace ma. Ga kayan gara mota guda, kaf kuma a sashen Oum aka ajiyesu ba'a ajiyewa Maanal komai a cikinsu ba dan sun
an saka mata wasu abubuwan a store da su Shahidah sukai dabarar saya suma ta
angaren kayan abincin.
Bayan gama rabo aka zagaya da Maanal gaban iyaye. Anan fa suma Darma Family suka sake zuba tasu bajintar. Dan sun sakama amarya ku
in al'ada sosai, saboda ba kunya Oum ta bada babban basket na kaba tace sotake ta gansa cike da ku
i iyayen ango da
annensa da auntys. Cikin dai raha akai wasa akai dariya. Tuni dangin Mamy suka tsure, dan da alama dai zasu sha kunya a wajen. Saboda su wai a gadarance suka taho da ku
i mai dubu
ari mai hamsin Maman Saheeba ma
ari biyu wai za'a nunama Oum ita ba komai bace koda basa son amarya sai sun bada mamaki sai suka ga yara
anana na ajiye 1m da 500k kamar ku
in banza. (To banda abin talaka ana fa
a da mai ku
i ko gasa ne akan ku
). Tuni su Mamman Saheeba suka fara
oye
an dubu
ari biyu dana hamsin
in su, daga baya dai Saheeba data fahimci kunya fa dangin nasu zasu sha tace su ha
e ku
in waje guda su bata. Haka sukayi, ita kuma ta fita ta
undumo 1m a cikin ku
in sana'arta ta ha
a ta ajiye matsayin na dangin Mamy gaba
aya. Tsabar muguntar Hajiya Majdiya sai tace to matan yayyan ango Saheeba da Nibras kenan dole suma su sanya, hatta kuma Najma bata
agama
afa ba.
Wannan abu ya girgiza Saheeba. Nibras da duk ta fige ta rame a kwanakin bikin nan uwarta tazo ta ajiye 1m dan itama bata son harkar zubda girma
. Ganin haka fa Saheeba aka sake zuwa aka
akko 1m aka ajiye itama. Aunty Rufaidah na ganin haka tazo ta ajiye 3m matsayin na Najma tace ta fanshi
iyarta itama. Zokaga ihu da ihu na sha
iyancin yaran family
in darma. (NIKO NACE SHEGIYA NERA, ALLAH KA BAMU NERA MAI ALBARKA
). Wanna abu ya tsayama Saheeba da uwar Nibras a
ahon zuciya, dan ita Nibras ma hankalinta ba awajen yake ba. Uwarta kuwa tayata kishi take da
an uwanta akan Najma. Dan ko bikin nan sun halarci shi ne kawai dan kar ace gashi-gashi. Amma Maman Nibras ta gama shirya bala'in da zasuyi da Mamy jira take kawai biki ya watse taji dalilin yima
arta kishiya batare da an sanar dasu ba..........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https:/
/whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*