← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 119

Sashe 28

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read

______________
........Cikin ladabin son birge AA ta shiga gaida Oum, da kulawa Oum
in kuwa ta amsa mata tana tambayarta yaya aikin?
Alhamdullah Oum, tumma
azun na tashi na biya ta gida ne ganin Mom da tace
afanta na ciwo
Wayyo ashsha ALLAH ya bata lafiya, yaya jikin nata?
A Alhamdullah da sau
i sosai, bama a kwance take ba
. Ta fa
a tana harrar Nuratu dake zubama AA abinci, tunda ta shigo akanta idannunta suka fara sauka, ji tai kamar ta sha
o shegiya, dan tayi ma mamaki ubanmi ya kawota gidan. Maanal da itama dai ta sha
in da iskancin Nuratu amma ta fiske babu wani alamar komai a fuskarta atare ita da babban yaya suka jajantama Nibras
in batun jikin mamanta. Sai Nuratun itama tayi mata jajen. AA dai kamar ma bai jisu ba sai da Oum ta kallesa, a ta
aice batare daya
ago ba ya ce,
Sorry ALLAH ya bata lafiya
. Cike da sanyaya lafazi Nibras ta amsa, kallonta Maanal tayi ta gefen ido, dan bata sani ba ko ita ka
aice ta fahimci Nibras
in ta canja murya wajen amsa AA
in. Sai ko amamakinta taga hankalin Nibras gaba
aya akan AA yake. (ikon ALLAH) Ta fa
a a ranta, a zahiri kam kamar ma bata san mike faruwa ba a wajen. Sai ma Nuratu data kawo hannu zata zuba mata itama, fuskarta da murmushi ta girgizama Nuratun kai murya
asa-
asa ta ce,
No barshi ma na Besty zai ishemu
. Tai maganar tana
aukar spoon
in da Nurry ta sakama AA, ita kuma ta
auka wani ta saka masa.
Idan Nuratu tace bataji kamar ta sha
o wuyan Maanal ba tayi
arya, dan tuni annurin daya cika fuskarta sanda take zubama AA
in abinci a yanzu ya
ace
at.
auke kai Maanal tayi kamar bata ganta ba, sai ma kai hannu da tayi ta zare wayar AA
in ta ajiye a gefenta.
agowa yay ya kalleta, itama kallon nasa take, dan haka suka
an zubama juna idanu har sai da Fawzan yay gyaran murya. Maanal ce ta fara janye nata cike da basarwa ta
auka spoon
in ta fara cin abincin, shiko ya
i daina kallon nata. Fiiiyyy Nuratu tabar wajen ta koma wajen zamanta, Nibras ma sai da taji
walla sun cika mata idanu. Zuciyarta raya mata take anya bazata kashe Maanal ba a gidan nan wataran. Dan sam idanun AA basa iya
oye abinda ke cikin zuciyarsa game da ita. Jitai gaba
aya abincin ya fitar mata a rai, amma tasan tana
in ci Oum zata dameta da tambaya ita da Fawzan.
Duk abinda kowa keyi Oum na karance da shi. Oum ta jima tana auna abubuwan da Nibras kema AA, musamman idan ta shagaltu da kallonsa ko idan tana masa magana. Sai dai duk da abinda zuciyarta ke fassara mata takan ture hakan a ranta. Amma a kwanakin nan sai irin kallon da take jifan Maanal da shi ke tsaya mata a rai, dan kallon yana kama da irin kallon kishi da jin zafi. A ganinta ko kishi ne irin na facalanci bai kamata a yakasance haka ba, dan kishin facalanci ga wanda ya saka kansa kusan na hassadar mijinki yafi mijina ne, ko mijinki yafi miki hidima fiye da nawa. Abu na
arshe yanda sam Nibras bata acting irin na matar gida ga mijinta a wajen Fawzan. Fawzan kullum a nan sashenta yake cin abinci safe da yamma, weekend harda na rana, itama kuma nan
in take zuwa taci. Sannan ko zaman cin abincin akai bazata tashi ta zuma Fawzan ba, sai dai ya zuba da kansa. Kai zasu iya zaman awa biyu a sashen ma bakaga sunyi magana da juna ba, amma idan AA na nan da yayi magana ko bada ita yake ba zata saka baki. Idan kuma har AA baya sashen ko yay tafiya to bazaka
ara ganin Nibras a sashen ba. (Ya ilahil alamin, ALLAH kada kasa abinda nake hasashe akan yarinyar nan hakane. Lallai data cika mara hankali kuwa, da auren Fawzan a kanta ta ringa jin son wani namiji, namijin ma
an uwansa. Kai kai wannan kwamacala basa fatanta kuwa koda a mafarki).. shigowar Saheeba da yara ya katse Oum daga tunani, fuska cike da murmushi ta kamo su Naufal jikinta, Saheeba kuma ta zauna tana gaisheta. Itama dai abincin ta zuba, Oum ta girgiza kai kawai. Wannan lalace na surukansu na bata mamaki, matsayinsu na tsoffi su basu dafa sun kawo musu ba, sai dai kullum suzo sashensu su ci. Koda yake nan
in ma dai ne suke zuwa, dan ita Mamy bata
auka ma kanta hakan ba. Hasalima fa
a take akan ya kamata Oum
in ta taka musu birki. Itako sai dai tayi dariya kawai dan bazata iya ba, koba komai da yaranta su wahala da rashin abinci daga matansu gara suzo nan su ci
in hankalinta zai fi kwanciya.
Kowa nata cin abincinsa hankali kwance, sai dai hankalin Saheeba, Nibras, Nuratu, duk akan AA da Maanal ne, yayinda su kuma hankalin baya kan kowa, abincin su suke ci kawai a plate
aya,
asa-
asa AA na takalarta wai abincin babu wani da
i. Itako tana harararsa
asa-
asa batare data tanka masa ba. Sai da ya isheta ne takai hannu ta
asan table
in ta mintsinesa. Idanu ya
an rumtse tare da cije lips dan yaji zafi, kafin yasa shima nashi hannun ta
asan table
in ya ri
e natan dake mintsininsa, tayi-tayi ta kwace ya
i saki, dole ta ha
ura. Shi ko ya cigaba da murza hannun dan wani irin laushi da santsi yake masa. Yanda yake mirza hannun sosai tsigar jikin Maanal ke tashi, amma ta dake abinta..
Abinda Maanal bata sani ba tuni
an sa'idonsu sun fassara abinda hannayensu keyi a
asan table, musamman daya kasance lokacin da Maanal ta mintsini AA ya lumshe ido da cije baki. Itama kuma yanayinta ya canja da ya kama hannunta yana murzawa. Su duka ukun zukatansu yi suke kamar zasu babbake. Yayinda sam babban Yaya da Fawzan da Oum su basu san ma mike faruwa ba. Hasalima hirarsu sukeyi. Rashin saka bakin AA a hirar kuma sun san wannan normal ne daga halinsa. Ba kowace hira bace zakaji bakinsa sai idan yaso tankawa, balle ma su Saheeba na wajen, kowa yasan baya hira da su, daga gaisuwa babu abinda ke sake shiga tsakaninsa da su..
AA neman harmutsama Maanal jiki yake, dan haka babu shiri ta mi
e tana fisge hannunta wai ta
oshi. Kallonta Oum, Babban Yaya da Fawzan sukai, yayinda AA yay wani shegen murmushi yana cigaba da cin abincin sa. Murmushin nasa ya
ara tabbatar ma da
an saka ido abinda suke hasashe, ta wani gefen kuma ya motsa zukatan Nuratu da Nibras dan abune da basu saba gani ba. Lallashin Maanal Oum keyi akan ta
ara ko ka
an. Cike da shagwa
a tace,
ALLAH Oum da gaske na
oshi zan yi amai idan na
A mamakin kowa sai ji sukai AA yayi
ar dariya. Shagala matan sukai a kallonsa, dan har Saheeba ma dai mamaki ne ya dabaibayeta wai AA da dariya. Babban Yaya kam murmushi yayi, zuciyarsa fes da ganin farin cikin Autansu nata dawowa. Fawzan kuwa tsokanar tasa daya saba yayi. Yayinda Maanal ke kallon Oum kamar zatai kuka.
Oum kin ganshi yana mun dariya ko
Kallonta AA
in yayi,
Kefa matsalata dake sharri Besty, shike nan bazanyi dariya ba, to inba tsargar kai ba mi kikayi da zan miki dariya?
Harararsa tayi, fuuu tabar wajen. Dariyar ya
ara sanyawa, cikin
aga murya yace,
ALLAH ya raka taki gona
Amma fasa tafiyar to
Manaal
in ta fa
a tana dawowa. Sai dai kujerar gefen Oum ta jawo ta zauna yanzu. Hatta Oum dariya takeyi, hakama Babban Yaya da Fawzan. Su dai matan da alama abin haushi ma ya basu, dan kowacce ta
auke kai. Cike da lallashi Oum tace,
Kinga
yaleshi Babyna, ya kamata zuwa yanzu ki saba da halin Auta, dan yaga ma kina fushi shiyyasa yake tsokalarki. Kin bari yaga lagonki ne, amma ki bari muma zamu gane nasa ai
Gwalo Manaal ta masa tare da kashe ido
aya. Sai ya ha
e fuska yana harrarta. Akan lips ya furta,
Zan kama ki ne ALLAH ya kaimu Chaina
Tsaf taga abinda ya fa
a, dan wannan sigace da sukema juna magana a baya idan basa son wanda ke kusa da su ya fahimta. Sosai taji gabanta na fa
uwa. Ita dai wannan Chaina da tana da yanda zatai sai ta cire kanta a ciki ALLAH. Gashi taga Abah baida niyyar hanawa..
Babban Yaya ne ya fara barin sashen, dan yace ya gaji barci yake son yi. Sai Oum ta kora Saheeba ta bisa. Maanal ma bata zauna ba ta tattare kayanta ta wuce
aki, acewarta aiki zatayi. AA ne ya zama na hu
u, acewarsa shima zaije yay aiki ne. To dama dai Nibras da Nurry dan shi suke zaune, sai dai da kunya ai su ce suma zasu wucen. Dan haka suka
an daure suna taya Oum hira. Dan AA yaja hannun Fawzan sun fice tare kamar zasuyi magana ne ya dawo shima dai shiru. Dole suma cikin dabara sukama Oum sallama suka gudu. Da kallo kawai Oum
in ta bisu, sai ma duk taji sun fara bata tausayi musamman ma Nibras, zata cigaba da mata addu'a ALLAH ya cire mata shai
ancin nan a zuciyarta, za kuma ta dinga bata shawara a cikin hikima ko ALLAH zai sa ta gane ta tsaida hankalinta waje guda ga mijinta.....
_________
Matu
ar zafi rayuwa tama Hajiya Basariyya. Dan tana dira gidan Kawu Manu dake wani
auye a ingawa local government ya
wace wayoyinta duka. Ya kuma shimfi
a mata sharu
an zaman gidansa. Zata hau yimasa magiya daban ha
uri yace baya bu
ata. Lokacin da suka iso dambun tsakin masara sukai mai da
i, yaji zogale da gya
a abinsa kuwa ga man
uli mai
amshi
an asali. Amma ita
ar rainin wayo sai cewa tai bazata ci ba. Babu wanda ya kulata kuwa. Da dare akai tuwo na dawa mai da
i nan ma. Harda naman zabuwa a miyar, dan duk da Kawu Manu na
auye miyar gidansa kullum da nama. Kiwo yake sosai na dabbobi kala-kala. Nan ma
in ci tayi, taci biscuits
in data
oyo a kaya da drinks. Duk bawai ya isheta bane ta dai daure. Washe gari da safe ana idar da sallar asuba da kansa ya kwankwasa mata
aki, yanda ta fito ya fahimci bama tayi salla ba. Aiko ya balbaleta da masifa, ya kuma tabbar mata shi ba'a masa lallaci a gida musamman na ibada. Dan haka ta tattara ta koma
akin Iya matarsa. Sosai hankalinta ya tashi da jin hakan, amma babu yanda ta iya. Haka taje tai salla, tana idarwa yace ta fito, tsintsiyar kwakwa ya jefa mata ya nuna mata tsakar gidan alamar shara, ya koma kan
an dutsen da yake zama a tsakar gidan daga can gefe ya zauna. Ba
aramar raunana zuciyarta tayi ba, dan tasan babu abinda ya damu Kawu Manu da shekarunta horata zai yi yanda ya kamata. Shiyaysa taso ta gudu gidan mijinta. Babban tashin hankalinta kayayyakin da suka amso da Maman Yaseerah suna can ta baro a Kaduna gidan yayanta, ga Huznah bata san a halin da take ciki ba a yanzu. Haka dai tai sharar s jigace saboda abune da ita kanta basan adadin shekarun data
auka batayi ba, ga tsakar gidan
aton gaske kun san dai gidan
auye akwai yalwar albarka. A gidanta komai yan aiki ke mata. Wataran ma suyi tace baiyi ba sai sun maimaita. Tana gama share
aton tsakar gidan yace ta shiga turken dabbobinsa dake zagaye da danni na itace. Wani irin amai ta dinga ji na masifa na taso mata, dan sunyi
anyen kashi ya ha
e da fitsari abin ba'a magana. Sai kawai taji hawaye sun ciko mata ido. Haka ta du
a tayi sharar, da
yar ta gama, sai da ta koma tayi amai sosai. Yi kawu Manu yay tamkar bai jiyota ba, balle kuma Iya daketa hada-hadar
ora wainarta ta sayarwa ta safe da take yi. Gefe kuma ta dama koko ta
aura
umamen tuwo na gida.
Hajiya Basariyya na kammala sharan Kawu ya shigo turken,
akin dake a gefen wajen ya nuna mata, yace ta fiddo abinci ta raba musu, ta kuma wanke manyan kwatanniyar dake wajen guda biyar ta ha
a musu ruwan dusa a ciki. Daga haka yay ficewarsa ya barta..........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu.
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 28 · 0% Book details