← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 119

Sashe 77

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

______________
https://chat.whatsapp.com/GCVmfFguMEf49AFrOjSiMt
Shin kuna Neman in da zamu samu luxury kayan kitchen masu kayatarwa?kayan yara masu kyau unique na yan gayu ? To shiga link din grp na Imzeedventure
Kisha mamaki
idan baki da kudin siyan kayan Yaro sabo to zaki iya yin order na kayan gonjo dinta mai Kama da sabo! Idan kuma kayan kitchen ne baki da kudin siyan nan take to har adashi tanayi
___________
..........To su dai su Shahidah sunyi godiya sannan aka kai Maanal sashen Mamy, Mamy na bedroom, su Shahidah suka zauna a falo. Kasancewar tare suke da Aunty Suhaima, da Aunty Zainab, sai Aunty Kursiyya matan Uncle Hassan da Hussaini da Uncle Mahmoud kenan suka shiga har cikin suka mata magana kasancewarsu matan
annen miji. Dole Mamy ta danne ta fito sanye da hijjab, dan kwance take ciwon kai ya addaba mata. Ganinsu warr a falon suka cika mata ido, dole ta aro murmushin ya
e ta yafama fuskarta. A gabanta aka zaunar da Maanal dake lullu
e. Da
yar ta iya daurewa tace ALLAH ya sanya albarka kawai. Wai ai tasan duk wanda ya isa ya mata nasiha ita basai tace komai ba.
Shahidah da a yanzu Maanal ta gama nuna mata wani abu ka
an daga Mamyn sai tai murmushi kawai, tare da fassara zancen nata da
yau a zuciya. Ita kanta Nene yau dai kam tasha jinin jikinta akan Mamyn, amma batace komai ba suka fito da Maaanal. Sashenta suka maidata, aka
ara mata nasiha sukai sallar la'asar suka firfito dan tafiya. Kuka sosai Maanal keyi abin tausayi, dan ma Amaal na nan tare da ita sai Aunty Sakina. Sai zuwa magrib su zasu koma gidan Shahidah su sake kwana gobe su wuce kd.
Sashen Oum suka koma yimata sallama. Sosai Oum tai mamaki ganin wannan tafiya tasu ta yamma haka. Ta shiga lallashinsu akan su bari sai gobe da safe Nene tace ina ai in sha ALLAHU yau a Kaduna zasu kwana, abin ai sai ya koma rashin kangado kuma. Anyi komai an gama ai suma sai a barsu su huta haka nan abi yara da addu'ar zama lafiya.. Badan Oum taso ba ta ha
ura, nan fa aka shiga shirya musu kayan biki da aka tanada domin su, dan hatta Ammie sai da Oum ta ha
a mata nata. Sashen Maanal
in suka sake dawowa tare da ita, acewarta ya kamata suyi sallama da AA dan ta kaisu sunyi da Abah yanata musu godiya, a can kuma suka sami Mamy itama. Kiran wayar AA datai a kashe kuma Fawzan ya tabbatar mata yana gidan sanda suke bu
ar kai ya shigo ya sata biyosu.
Rungume Maanal dake zaune a bakin gado ta takure waje guda tana sharar hawaye har yanzu tayi, cike da tausasawa ta shiga lallashinta. Kafin ta bata umarnin hawa sama ta kira musu AA
in. Mayafin lafayarta ta gyara da
yau, tayi
yau sosai, duk wanda ya ganta kuma yaga amarya, dan
amshinta daban ne, ga
unshinta ra
am yanata
aukar ido daga ba
in har jan, fatar jikinta kam da tasha gyara ba'a magana, sai wani irin glowing take a idanun mai kallo kamar ka lasheta. Ita kanta Oum kallonta kawai take tana murmushi, ta jima bataga ma'auratan da suka dace da juna ba irin Maanal da Autan ta, sai dai ai musu fatan zama lafiya mai
orewa kuma.
Tare da Oum suka baro bedroom
in nata suka haura sama. Zuciyar Maanal bata
arasa fashewa ba sai da ta hawo upstairs
in, ya subahannallah komai yaji, ga wani mayataccen
amshi mai ratsa zuciya. Zama Oum tayi a
aya daga kujerun, Maanal
in zata zauna itama ta katseta tana nuna mata kofar bedroom
in AA. Jikinta cike da sanyi ta nufa
ofar, tana gab da isa sai gashi an bu
e. Cak ta tsaya tana kallonsa. Kamar yanda shima yake kallonta irin na mamakin nan dan ko motsinsu bai jiba. Yama fito ne zai fita dan dama wanka ya shigo yayi rabonsa da wanka tunna safe manyan kayan jikinsa sun takurasa shiyyasa yazo yay wankan ya canja da
ananu. Juyawa kawai Maanal tai tabar wajen, shima sai bai ce komai ba ya biyota saboda hango Oum zane a falon.
Bata zauna ba, sai tai kamar ana kiranta a waya ta gudu ta barsu dan ta basu damarsu. Murmushi kawai Oum tayi danta fahimci wayo Maanal tayi ya gudu babu wani kiranta da akayi. Bedroom
inta ta wuce inda su Nene suke. Bata wani jima ba Oum ta shigo da sallama itama. Ta sanarma Nene ga AA zai shigo suyi sallama. Gyagygyarawa suka shiga yi kafin ya shigo bakinsa da sallama. Duk suka amsa banda Maanal datake kallon hotunansu a wayar Aunty Sakina. Cike da girmamawa ya rissina ya gaida Nene, hakama Aunty Sakina duk da ba girmarsa tayi ba, amma tunda akace matsayin
anwa take a wajen Ammie yake girmamata. Shahidah ta ce,
Oh mu baza'a gaishemu ba Ajwaad
Hararrata yay ya
auke kai. Su Nene suka sanya dariya. Oum da itama ke dariya tace,
Gaskiya fa Shahidah ta fa
a Auta, dan yanzu babu batun
ar gaddamar cewa bata girmeka ba matsayin yaya take dai
Ni banzanyi Auntys da su ba Oum, Aunty Sakina ta isheni
. Yay maganar
asa-
asa yana hararar Amaal itama. Dariya kowa keyi, Amal ta ce,
Ni dai na ha
ura ma Yaya Ajwaad basai kace min Aunty ba, dan nasan bama cewar zakai ba. Kuma nima bazan so kace ba dan kai Yayana ne
Oum ta ce,
Amaal yada saurin sallamawa haka
Oum gara na sallama wlhy, dan kozan mutu na dawo Yaya Ajwaad bazai ce min Aunty ba kema kin sani
Nan ma sosai suke dariya. Shi ko ya fuske abinsa. Sai ma satar kallon Maanal yake ta
asan ido. Itako tayi kamar bata san ma da shigowar tashi ba, rabin fiskarta ma gyalen ya
an rufe. Godiya sosai AA yayma Nene, tare da al
awarin zuwa gaisheta nan kusa in sha ALLAHU ita da su Ammie. Sosai Nene taji da
in hakan ta kuma sake yaba AA
in dan tarbiyyar sa ta birgeta sosai. Leda dake a hannunsa ya mi
ama Oum, yace ta basu, bai jira cewar kowa ba ya mi
e bayan Oum ta amsa ledan ta mi
ama Nene tana murmushi. Amasar ledar Nene tayi tana fa
in,
Tofa mi muka samu kai
an nan.....
Ta kasa
arasa maganar sakamakon tozali da tai da ku
an dubu bugun Abuja sabbi fil. Da wani irin sauri ta kalla Oum, sai kuma ta girgiza kai tana mi
a mata ledar.
Bazamu amsa ba
iyata. Ai abun ma sai ya zama rashin hankali
onta Oum ta shiga yi itama, amma Nene ta dage akan bazasufa amsa ba. Sai ma ta mi
e tana ficewa tunda su Amaal da Aunty Sakina anan za'a barsu su
arasa gyara mata gidan sai zuwa anjima kafin anguna su shigo dan ba'a barta ita ka
ai ba.
Shahidah dai zata bisu saboda sai sun koma ta gidanta. Suma su Maanal
in fitowa sukai yi musu rakkiya, tuni AA ya ha
a motocin da zasu kaisu can gidan Shahidah su
auka sauran kayansu sai su kaisu train station. Ha
a ido yay da Maanal dake sharar hawaye Aunty Sakina ri
e da hannunta. Su su Aneesa nata tsokanarta wai sai sun dawo Abuja suna bata kulasu ba. Suna ma ha
a ido da AA
in ta risinar da idannunta
asa. Haka suka shishshiga mota Oum ta dan
a ledar a hannun Shahidah, zatai magana ta harareta da mata alamar tai shiru. Dole tai shirun kuwa suka wuce. Ciki su Amaal suka koma da Maanal dake kuka sosai, AA ya girgiza kai kawai ya shiga mota ya fice a gidan dan zaije wajen abokansa dake shirye-shirye tafiya suma. Wasu dama tun safe duk sun wuce sai wanda suka rage da zasubi flight
in yamma....
_________
Mamy dai ciwon kai ya hanata sukuni, gashi tasha magani babu wani canji, dole Hajiya Turai ta
ara turo musu Nurse
in nan ta dubata. Cikin damuwa ta ce,
Hajiya akwai matsala fa gaskiya, in dai bazaki rage wannan damuwar ba bp
inki fa bazai ta
a ya sauka ba. Gashi zuwa yanzu hatta bugun zuciyarki ya canja. Jininki kuwa ba'a magana wlhy, shiyyasa ma kike ganin dishi-dishi ciwon kan kuma ya
i sauka. Dole zan sake miki allurar barci mai
arfi sosai dan ki samu barci, amma ki sani allurarnan barci kawai zata sanya ki, kwanciyar hankalinki shine maganin matsalar
Ita dai Mamy komai tama kasa cewa, dan abun duniya ne ya taru yama zuciyarta rubdugu. Haka Nurse ta mata allurar barci. Tun tana kallonsu da saurarensu har barci yay awon gaba da ita.....
Oum bata san wainar ba ake toyawa ba, tana a tsakkiyar
an uwanta dan duk dai zuwa gobe in sha ALLAHU zasu wuce su kuma. Itama Oum
in bata kawo komai a ranta ba tunda taga Mamyn na zagaye da nata
an uwan ne. Duk da dai duk yau bazatace tama ga giccin Mamy ba, koda yake ko Abah ba bi take takansa ba tanata hidimarta.
Chapter 77 · 0% Book details