← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 119

Sashe 75

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read

______________
........WASHE GARI kamar wa
anda ke akan
aya Nene ta azalzalesu suka fara shirin gyara gidan. Duk abubuwan dake a kwalaye aka ciresu, tun daga bedrooms na sama banda
akin AA saboda girmamawa, sunce in ma akwai abinda yake bu
ata idan sun tafi ita da shi sa sanya a ciki. Amma bedrooms biyu nata da wanda ke matsayin na yara duk an gyara su, an shirya mata kayanta a closet, falon sama
in ma komai an saka har labuloli, aka goge ko ina aka saka
amshi.
asa ma sun sake gyarawa, akama canja zaman kujerun gaba
aya sannan suka shiga kitchen, kayan da bazata bu
ata a kusa ba aka dan
are su a store, sannan aka sake shara tsaf anan ma aka baza
amshi. Koda aka kawo musu break fast ma sun gama gyaran ko'ina. Suna gama ci aka shigo da kayan lefen Maanal da AA ya ha
a mata, mamaki ya kama kowa, ganin anfa kai lefe a wancan karon, amma sai Hajiya Majdiya ta tabbatar musu ango yace wannan nasa ne. Haukacewa
an su Hajiya Yaya suka sake yi dan mamaki da ru
ani. Musamman da aka fara bu
e akwatina ana fiddo fitinannun kaya naban mamaki designers na manyan matan masu ku
an gata. Ya subahannallah kowa sai ya rasa baki magana. A take Shahidah ta bada tukuyci ita da Amal, wannan tukuyci ya sake girgiza su Nasiba.
Maanal
in kanta sai da lefen ya girgizata, dan tabbas ya
an tambayeta wasu abubuwa a Chaina, musamman colours haka da sauransu, amma bata ma kawo ma ranta mi zaiyi da shi ba. Haka aka gama murna da kallon kaya aka sanya albarka aka kumayi videos Dan nunama Ammie da Daddy. Maanal dai tun jiya bata sake saka ango a idonta ba har zuwa yanzu da za'a fara shirin walima, bata damu da rashin ganin nasa ba, ba kuma ta tambayi kowa ba. Ita gaba
aya ma kasancewar
an uwanta a tare da ita ya sakamata farin ciki da mantar da ita komai. A haka lokacin walima yayi, Hajiya Shuwa da mai kwalliya suka shigo, duk da dai yau ma Hajiya Shuwa tace bamai yawa za'ai mata ba. Amma kafin ayin ma tasha turare harda na tsiya, kai Hajiya Shuwa tasan sirrin
amshi na kata'i, tsaf aka kwalliyeta aka sakata ta shirya cikin Abaya mai
yau fara tas da adon golden. Matu
yau Maanal tayi kam kamar ka saceta ka gudu. Ga wani
amshi mai azabar da
i tana bulalawa. Anan harabar gidan aka shirya walimar, dan tabbas gidan su AA babbane matu
a ta yanda basa jin ko
ar idan sabga ta tashi. Idan ba irin su dinner ba da wahala kaga sun kama hall
a sunan yin wani event a yayin sabgar su. Sosai walima ta
ayatar dan iya mata ne kawai, sai malamai da aka gayyata suka zuba lectures masu ratsa jiki da saka nutsuwa musamman akan ma'aurata da shi kansa ma zaman auren da da
in dake cikinsa da
alubale.
(Please mu
an yi magana anan mana. Akwai wani abu dake cin raina a duk sanda naci karo da shi a social media. Idan budurwa na nuna
okinta da farin ciki a ranar aurenta ko lokacin shagalin biki sai kaga ana faman zaginta ko tsoratar da ita akan al'amarin maza ko auren ma gaba
aya a comment section. Hummm jama'a mu fuskanci wani abu fa, ita rayuwa akwai jarabawa da
alubale a cikinta, sannan ba lallai abinda kai aka jarabceka da shi a jarabci wani ba. Ba lallai dan ke ba
ya jin da
in rayuwar aurenki kice kowa ma haka take ba ko haka zata faru ga wasu ba. Zata iya yiwuwa ita jarabawarta ba'a rayuwar mijin bane ko halayyar mijinta. Wallahil azim yanda muka san mata da yawa nashan wahalar rayuwar aure da rashin
anci a gidan aure to akwai mata da yawa kuma dake jin da
in aure da farin ciki a cikinsa. Akwai matan da dayawa suke samun soyayya da kulawa ga mazajensu fiye da rayuwar novels. Dan ALLAH mubar karya zukatan yaranmu da
annenmu masu tasowa akan abinda UBANGIJI ne kawai mai ilimin saninsa. Mu dinga
arfafasu da hakan, koda bata samu yanda take hangeba zuciyarta zata wadatu da abinda taje ta samu, dan shi dama
an adam ai ba komai yake samu hundred percent a rayuwarsa ba. Dole idan aka baka farin ciki anan a jarabceka anan kuma. Yanda muka san akwai maza marasa adalci ga mata haka ma akwai adalai masu tausayi da nuna kulawa ga iyalansu da yawa a cikinmu. Akwai kuma hatsabiban matan da suke wahalar da mazan su kuma amma mazajen nasu na ha
uri da su. Dan haka yake
ar uwa, kada ki wani bari zuciyarki ta raunana kota karaya da tunanin ko hangen gidan miji KURKUKUN AZABA ce, dage kiyi addu'a ki mi
ama UBANGIJI lamarinki da za
inki ki tsarkake zuciyarki, ki yarda ALLAH mai rahama ne mai jin
ai, kiyi addu'ar samuwar miji na gari mai addini, mai kamala, mai neman na kansa, wanda ya iya
yawar mu'amula da mutane, mai tausayin iyayensa da
an uwansa wlhy in sha ALLAHU, ALLAH zai baki fiye ma da wanda kika ro
in in har kema kin kasance tsarkakkakiya, kin wadata zuciyarki da tsoron ALLAH, baki kusanci ZINA ba, kin nisanci MA
IGO, kin nisanci shaye-shaye, kin nisanci
awayen banza da samarin banza
an aci duniya a titi. Kin
yautatama iyayenki kullum kina zagaye da addu'arsu, kin
yautata mu'amularki da kowa, kin cirema kanki hassada da gulma da aibanta wasu ko rayuwar wasu da danne hakkin mutane komai
antarsa. Ajiye batun
yale-
yalen matan media duk buge ne wlhy, mafi yawansu hodace da zanen jagira dana jambaki sai filter da
aryar an tara amma komai fanko ne da ha
a-ha
e, mafi yawansu
an koda rigima da zubda mutunci ne sai na
inka na saka na saya na saka dan na burge mabiyana a media. Wata idan kika ganta a zahirinta da asalin rayuwarta da sanin wacece ita wlhy har gaban abada bazaki sake marmarin zama irinta ba in har kina jin tsoron ALLAH. Dan haka ki rufama kanki asiri, ki garga
i zuciyarki daga barin wannan
yale-
yalen banza da wofin dan ita MEDIA GIDAN KASHE AHU CE, sannan ALALAN GERO CE. Ki dinga tunawa ba farkon ba
arshen, da yawa sunyi tashen a mediar da fariyya da alfahari da
aryar amma tarihinsu ya shafe ko labarinsu baka sake ji, kuma suna a cikin duniyar ba mutuwa sukai ba, kawai dai an
yaso wa
an da suka fisu iyawa ne dan kowa fan
arewar wani babban wani ne, wani ma sai dai a kira shi kakan wasu. To kwantar da hankalinki ki
aurama dokin rayuwarki sirdi da linzamin banbance abinda ya dace da ru
anin duniya mara amfani ki rungumi mijinki ki godema UBANGIJI ki
aya baki shi, ki wadatu da ni'imar da ALLAH yay miki ta kasancewa a
ashin bautarsa dan aure dai ibada ce, sai ki zauna lafiya kiyi barci mai da
in gaske, ana hayya-hayya, ke kina salama-salama saboda UBANGIJI ya tsaya miki. Mu dinga yawaita addu'ar samun zaman lafiya da soyayyar mazajenmu da rage zafin kishi, mu kama sana'a, mu rage buri, mu rage zalunci, wlhy zamu kasance masu nasarori bama nasara
aya ba. Karki sake wata banza ta canja miki tarbiyyar uwa da uba akan abinda maybe ita sai da ta sa
ama ALLAH ta samu.
aukesu
an a kalla ai dariya da mamaki a wuce kawai ba
an a
auki darasi ba ko yin koyi dan ke dasu tamkar nisan samaniya da
asa ne a daraja wlhy. Kina da
a, in baki haifa ba ma zasu zo da ikon ALLAH, idan auren ne bakiyi ba zakiyi mijin aurenki duk nisanku sai ya isko ki kada kiyi tunanin sai kin
au waccan hanyar zaki sameshi shi mutunci madara ne idan ya zube
asa baya kwasuwa. ALLAH ya baku mazaje na
warai, ya ha
amu baki
aya ya bamu farin ciki a gidajen aurenmu. Masu fuskantar jarabawa UBANGIJI ya sassauta ya samar da farin ciki da kwanciyar hankali a rayuwar aurenku da mu baki
aya. Mu dage da addu'a
an uwa, mu cirema zukatanmu son mallakar maza ta kowane hali, mu tashi mu nema sana'a, mu tsarkake zukatanmu mu yawaita istigafari, mu gyara ibadarmu da mu'amularmu da mutane. Dan wlhy a wasu lokutan sharrin da kake aikatawa ga mutanen dake a zagaye da kai ta fuskar rayuwa ko rayuwar social media
in nan da muka raina sai kaga ya dawo cikin rayuwarka ka gagara gane komai, harshenka ya kasance mai kaifi a wajen mutane, kai kuma sai mijinka ya zama mai kaifafa maka a cikin gida ko dangin miji. Mu kiyayi bakinmu da hannayenmu musamman a wajen comments
in nan na social media da muke rainawa, dan wlhy babu makawa sai an tambayemu, saboda ko (a) kika rubuta sai Mala'iku sun rubuta suma a littafinki. Abin tashin hankalin wani ma ko wata har abada bazaku ta
a ha
uwa ba a zahirin rayuwa balle ka ro
a gafarar sa, kai wasu ma ba karanta comments
in suke ba balle susan dake kin kuma
aurama kanki nauyi a banza a wofi dole kuma ki biya bashinsa da ayyukanki ko ke a baki nasu na sharr. Idan kuma ya karanta
in kin
untata mata da comments
inki ko kin
untata masa har ya kamu da wani ciwo ta sanadinki tofa aiki ya sameki dan sai kin amshi wannan sakamakon koda su ba mutanen kirki bane, balle bamu san tsakanin UBANGIJI da bawansa ba. Wlhy
an uwa idan Bamu kula ba muna cikin masifa, dan wayoyin nan dake a hannunmu hummm. Mudai sani bazamu iya biyan bashin zagi, ko aibantawa, ko cin hakkin mutane a ranar gobe kiyama ba, dan yanda muke tunanin lahira ta wuce da sanin mu, UBANGIJI ba abokin wasanmu bane. Hakkin mutane a kanka koda na kallon banza ne ba
aramin tashin hankali bane da nauyi mai girma da bazaka iya biyansa a ranar lahira ba. Tsaiwar mala'ikan mutuwa a kanka kawai ya isheka tashin hankali mai girma balle aje ga zare ran
, amsa tambayoyin kabari
, kwanciyar kabarin kansa
, tsaiwar hisabi,
ishirwa, zafin rana, kar
ar sakamako daga littafinka, haye sira
i, makomar gaba
aya data kasance za
i guda biyu na wuta ko aljanna. Innalillahi wa-inna ilaihiraji'un ya RABBI badan halinmu ba ka gafarta mana mu da iyayenmu
, dan ALLAH duk wanda na ta
a munanawa koda da magana ne, koda a rashin sani ne ya gafarceni, sai dai in kaima ka munana min ne na maida maka murtani, dan mutuwa kullum
awace ga mai rai, kamar yau ne zakuji ance babu Bilkisu, na tafi kamar ma ba'a ta
a yina ko yayina ba, na tafi daga ni sai ayyukana,
yale-
yalen duniyar da ake alfahari da fa
i tashi da wahalhalu duk anan zamu barshi kamar bamu wahala a nemansa ba. Ya rabba, ya arrahaman rabbi mun tuba. Mun tuba ya rabbi.
. Dan ALLAH mu bar tsorata yaranmu da
annenmu da abinda bamu da ilimin sanin gaibu a kansa, rayuwar aure rahama ce mai zaman kanta, ni'ima ce. ALLAH ka bama kowa zaman lafiya da mijinsa da zuri'arsa baki
aya. Ina muku fatan alkairi a duk inda kuke tare da fatan ALLAH ya kar
i ibadunmu yasa bamuyi kyakkyawan
arshe. ALLAH yasa muna a cikin
antattun bayi. Ya rabbi kasa abinda ya rage mana na rayuwa ya kasance mai amfani a garemu duniya da lahira.
........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 75 · 0% Book details