Sashe 25
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read
______________
.........Maanal dai ta isa gida lafiya abinta, ALLAH ya sota a wallet
inta akwai ku
i, haka ta cire ta biya shi tai ciki. A
asan ma
oshi AA dake bibiyarta ta hanyar GPS tracker ya sauke ajiyar zuciya. Sai kuma ya kife wayar a saman desk ya kwantar da kansa da bayansa jikin kujerar da yake ya lumshe idanunsa.
Maanal na shiga Nuratu da Hajiya Turai na fitowa a mota, da alama zuwansu kenan. Idon Maanal ne ya sauka akan
aton akwatin da Bola ke fitarwa a booth. Tayi niyyar wucewarta, sai zuciyarta ta garga
eta da hakan kodan Hajiya Turai dake babbar mace. Dan zata iya sa'a da Ammiensu koma ta girmeta. Duk da ta lura da kallon banzar da Nuratu ke mata saita watsar da ita, ka
an ta
an matsa kusa da su ta gaida Hajiya Turai dake kallonta itama irin kallon
asan idon nan na
urulla. Bata kuma jira jin a yanda ta amsa mata ba tai gaba abinta. Daga Nuratun har Hajiya Turai binta sukai da kallo, tsakin da Nurry taja yasa Hajiya Turai fa
in,
Ko itace Maanal
Baki Nurry ta ta
e, a gadarance ta ce,
Waifa Momy itace, shegiya ba
ar banza, tana tafiya tana murgu
ama mutane
uwawu dan asan tana da su ko
Hajiya Turai dake bin Maanal
in da kallo har yanzu ta ce,
Yoni Baby yarinyar nan ma nada muhimmanci kuwa a gidan nan? Kamar fa daga wajen aiki take a
afa alamar taxi ce ta ajiye ta, ace duk motocin gidan Darma ace surukar gidan na hawa taxi kuma matar AA duk dukiyarsa
To Momy dama ba aikin asiri bane yasa ta shigo gidan, tunda ya riga ya gama da ita tun a titi wace soyayya zata gani kuma. Ba dai na shigo gidan ba, sauran asirin ma dan ubansa zan
arasa karyashi ne. Ana gama bikinmu zata ware dan sai ta sha
i ba
in cikin shagalin da za'a sha kafin na sa ya saketa.
Sosai Hajiya Turai ta sanya dariya. Tamkar wasu
awaye ta bata hannu suka tafa. Daga hakan suma suka nufi sashen Mamy cike da nisha
i...
Oho Maanal ma bata san sunai ba, tana shiga sashen Oum sama ta wuce abinta. Ta samu Oum da ba
uwa. Maanal ta gaishe da matar
yawa da ita. Itako cike da kulawa take tambayar Oum,
Hajiya Fateema ko
iyar tamu ce?
Murmushi Oum tayi, ta ce,
Itace Hajiya Shuwa
Kai Masha ALLAH, yarinya dirarriya
yawa haka ga nutsuwa. A ruwan idon autanki bai tafi a banza ba ashe, ashe yasan miya taka,
aya yake son tsamowa a cikin dubu, to ALLAH ya sanya albarka a cikin auren nasu
Oum dake ta murmushi ta ce,
Amin ya rabbi
. Sai kuma ta kalla Maanal dake nufar hanyar bedroom.
Baby wai har kun tashi ne? Ina Bestyn naki?
Cikin danne komai Maanal taima Oum bayanin su an basu damar zuwa suyi shiri ne saboda tafiyar jibi. Oum ta ce,
Tofa tafiyar ta tashi ke kenan?
Manaal ta ce,
Eh Oum.
daga haka ta shige ta barsu. Hajiya Shuwa da gaba
aya Maanal
in ta
ara birgeta ta ce,
Kai masha ALLAH, jiba yanda ta saki jiki dake kamar ba surukai ba, haka naso mu rayu da Amisha amma
awayen banza sukai mata hu
ubar tsiya. Shiyasa yanzu nace masa aure zai
ara, dan na gaji da
acin rai wlhy Hajiya Fateema. Wani lokacin idan aka juya min kan yaron nan ko kallo ban isheshi ba, shiyyasa kikaga nai tafiyar nan marocco ko sallama ban miki ba. Shi ma kansa bai san na tafi ba sai bayan kwana uku
Kiyi ha
uri Hajiya Shuwa jarabawa ce, kowa da irin tasa kuma. Amma Amisha ta bama kowa mamaki, dan nidai ina ganinta shiru-shirun nan banyi zaton haka a gareta ba. Ni kaina yanzu saboda tasan yanda muke dake bata shigowa gidan nan, har mukaci bikin nan muka tsare bata le
o ba, shima Ameer
in Fawzan yace baije mana
aurin aure ba, shine ma ya ha
asu fa
a shine yake cemasa ai dama Amisha tace ba sonsu muke ba, nice ke zugaki kina wula
anta masa mata. Nace ma Fawzan ya barsa baya cikin hayyacinsa ne kawai
Kwafa Hajiya Shuwa tayi, ranta na sake mata zafi da halin da
an nata yake
aya tilo namiji. Su Hajiya Shuwa sune makwaftan su Oum ta hannun damar su, asalinta
ar marocco ce girman Libya, daga can mijinta Alhaji Mubarak KT ya aurota, yara biyu suka haifa kacal a duniya, Ameer shine babba, bayan haihwarsa ma ta jima bata sake ba harta ha
ura ma sai ga ciki. Sunyi farin ciki sosai ita da mijinta, ALLAH ya sauketa lafiya ta haifi mace
yawa itama suka saka mata Ameerah, bayan haihuwar Ameera bata sake ba kuma, yarinyar nada shekara goma a duniya ALLAH yayma Alhaji Mubarak rasuwa sakamakon bugawar zuciya na dare
aya daya samu. Shi
in babban
an gwagwarmaya ne kuma
an siyasa ta wani gefen, duk da dai bai saki jiki a siyasar ba gaba
aya. Yana kuma kasuwanci sosai. Ya tafi ya barta da yaran su biyu, ita ga cigaba da kulawa da rayuwarsu har girma, duk da dai sanda ma ya rasu Ameer har ya shiga University yana first year
insa. Ameera ce ke primary 4. Tasha wahala da dangin mijinta dan dukiyar
anta komawa tai tsole musu ido, acewarsu ai
an uwansu ne ya tara, bazai yiwu ya aurota daga wata
asa ba daga sama tazo ta mamaye komai, aiko suka
ulla mata akan ta basu yara su cigaba da ri
ewa da dukiyar ita kuma ta koma
asar ta. Hankalinta ya tashi, dan babu wanda take tausayi irin Ameera. Nanfa ta shiga fa
i tashin ganin hakan bata kasance ba, tana neman taimakon abokan mijinta, amma mi, kowa sai ya nuna sai in ga amince zata auresa zai yi hakan, wasu ma da iskanci suke zuwa mata. A cikin wannan kai-kawon nata ne suka ha
u da Ambassador Aliyu Darma, ta dalilin nashi abokin shima da ya kasance abokin mijin Hajiya Shuwa. Shima dai yayi mata maganar banza ne, ta fito ranta a
ace shine sukaci karo da Abah da yaji komai dan yay
arin shiga office
in ne yaji kalaman abokin nasa sai ya tsaya, amsar da Hajiya Shuwa ta bashi yay matu
ar birgesa, data fito kuma ya ganta mace mai kamala da nutsuwa. Baice mata komai ba a lokacin ta wuce ya shige, bai kuma nunama abokin nashi yasan komai ba shima. Sai da ya dawo gida ya sanarma Oum komai, hankalinta ya tashi baiwar ALLAH harda kukanta. Itace ta
arfafa Abah suka shirya taimakon Hajiya Shuwa, washe gari taje har gida ta sameta, zuwa ranar kuma Hajiya Shuwa ta sallama ma dan Oum ta sameta tana ha
a kayanta, tana shirya nasu Ameera domin dan
ama dangin uban nasu kamar yanda suka bu
ata.
ALLAH sarki na ALLAH baya
arewa duk rintsi
____wannan itace kalmar da Hajiya Shuwa ta fa
a bayan Oum ta gama mata bayanin abinda ya kawota, daga haka ta rungume Oum tana kuka...
Wannan shine sanadin tarayyar su, Abah ya tsaya mata akan komai har sai da aka mata tsakani da dangin Alhaji Mubarak, aiko sai akaita gulma ai sonta Abahn keyi, dan har Mamy ma ba sonta take ba ta kuma tsargu da hakan, musamman data ro
a Abah ya sayi filinsu dake a kusa da su dan lokacin su suna a zone 4 ne. Da farko Aban ya
i, gudun kar ace ta basu ne shiyyasa suka taimaketa, sai da taita ro
onsa da tabbatar musu zamansu a kusa zai zamar mata garkuwane sannan ya amince.
aton filine amma sai da Abah ya
ara da wani a bayansu shine ya gina wannan babban gidan suka zama makwaftan juna. Anta jira aga Abah ya aure Hajiya Shuwa amma akaji tsit har ma shekaru suka ja. Ameera ita ta
an ragema Oum kewar Maanal a lokacin, har ALLAH yasa ta wuce karatu waje ita, yanzu haka tana can, amma tana gab da dawowa
asar haihuwarsa. Amisha
anwar Hajiya Shuwa ce, auren zuminci ne ita da Ameer, duk da kuwa su sukaga juna suka gina soyayyar su ba iyayen suka ha
asu ba. Farkon auren kowa nata yabon Amisha musamman data kasance da suffar mutane masu shiru-shiru da ha
uri, sai da tafiya tai tafiya sai komai ya canja, yanzu Amisha aya take gasama Hajiya Shuwa a hannu, har takai wataran idan ta juye kan Ameer
in sai ya manta da Hajiya Shuwa na a gidan ma tare da su gaba
aya. Sai ta dage da addu'a sai abin ya sassauta. Watanni kusan bakwai kenan abubuwa suka rikice a tsakaninsu shine kawai ta tattara ta wuce marocco sai jiya ne take dawowa, bata nan akai bikin su AA
in, sai bayan wucewarsu aiki ta shigo shine suketa hira da Oum
in dan
awaye ne sosai...
i da aka kira Hajiya Shuwa a waya cewar tayi ya sata tafiya gida, sai lokacin Maanal ta fito falon, tayi wanka abinta fes sai
amshi take. Takardar da aka basu a wajen aiki ta bama Oum
in, tare da zama gefenta ta
aura kanta a kafa
arta. Shafa kan nata Oum tayi tana murmushi, cike da kulawa ta ce,
Ko azumin ya fara duka?
Shaf Maanal ta manta da
aryar azuminta, ta kalla Oum tana dariya.
Lah Oum
arya fa nayi dama babu wani azumi
azun ban son karyawa ne kawai
Idanu Oum ta zaro waje, sai kuma ta dungure kan Maanal
in tana dariya itama.
ALLAH ya shirya kin Baby na to da har yanzu bata canja hali ba
. Dariya itama Maanal tayi, tare da
oye fiskarta a jikin Oum
in. Itama Oum na cigaba da dariyarta ta ce,
To aiko tare zamu shiga kitchen yanzun nan idan munyi sallar zuhur
Haka
in kuwa akai, bayan Oum ta kammala duba takardun ta ri
e a hannunta akan zata nunama Abah, duk da dama ta masa bayani akan tafiyar amma bai ce mata komai ba. Salla suka je sukayi, koda suka fito kai tsaye kitchen suka nufa, sun fara aikin kenan Mamy da Hajiya Turai da Nurry suka shigo sashen. Oum ce kawai ta fita suka gaisa, basu wani jima ba Hajiya Turai tace bara ta wuce tunda taga Oum
in aiki suke itama zataje wani waje ne. Godiya Oum tai mata, sunzo zasu fita Maanal ta fito ta gaishesu. Tana kallon hararrata da Nurry take bata kula ba ta koma kitchen
in abunta. Sai da zasu fita Mamy ke fa
in,
Lafiya
arki ta dawo aiki da wuri haka yau?
Lafiya Lau, daga office
in ne aka basu damar zuwa suyi shirin tafiya ne
Sai Mamy ta rasa ina zata kamo zancen tafiya kuma. Amma bata nema ba'asi ba dan tana son su fita su
arasa zancensu da suke da Hajiya Turai. Ba kuma tason ma Hajiya Turai ta fahimci bata san da zancen da Oum
in keyi ba dan yanzu ta gama cika mata baki akan batun dawowar Maanal a taxi. Ta nuna itace ta kafa shara
in sai dai Maanal ta hau taxi amma ba motocin gidan ba, shiyyasa sukaga hakan. (Mamy an iya
ayya
Tsulum Nuratu taja ta tsaya tana fa
in,
Momy bye nima zan zauna taya Oum girki, bara naje wajen sis.. Manaal
. Daga haka ta juya ciki ta nufi kitchen tabar su Oum na murmushi. Duk da dai abinda Nuratun tayi ya bama Mamy takaici, amma sai ta danne... Maanal na cikin aikinta ita da su Inte dake musu
an yanke-yanke a work table Nurry
in ta shigo. Ko kallon inda take Maanal batai ba, sai su Inte ne ke gaisheta a girmamame, itako tana amsa musu a yamutse. Sun riga sun san halinta shiyyasa basu wani damu ba. Dai-dai nan Oum ta dawo, dan haka Nuratu ta nufi wajen Maanal cike da makirci tana fa
in,
Sis.. Maanal mizan tayaki da shi?
Wani shegen murmushi kawai Maanal ta saki tana kallon Nurry
in a tsakkiyar ido, a zuciyarta fa
i take, (Yarinya ai indai makirci ne baki yar a
asa ba, idan kuma kikace ni dake ta haka zamu buga wasan
asa zaki sha kuwa a hannuna). A fili kam maimakon bata amsa fruits da za'a gyara ta nuna mata da hannu fiskarta da murmushin har yanzu. Oum data
araso inda Maanal
in take ta ce,
Yauwa gyara su kam Nuratu, sai a gama da wuri dan yau nasan Auta a jigace zai dawo gidan nan ba'a aika abincin rana ba hira da Hajiya Shuwa ta
auke min hankali
.........
_Hhhhh gaskiya Maanal baki
yauta ba, ya zaki bama Nurry
inmu gyaran fruits
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*