← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 109 OF 119

Sashe 109

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

______________
.......Sashen Mamy suka fara nufa. Sosai zuciyar Mamy ta wani irin tsargawa. Dan wani irin
yau da nutsuwa ta gani a fuskokin yaran. Kodan hankalinta ba a kwance yake ba kwana biyun nan shiyyasa bata luran ba sai yau. Badan kar ace tayi
arya ba da tace idannunta kamar suna kallo mata yaron ciki a tare da Maanal. Kai ina abinda ma bazai yiwu ba kenan. Ciki fa, tabbas yarinyar nan akwai
aramin ciki a jikinta. Sai maganar wancan cikin
aryar ya fa
o mata a rai, a take taga wautarta a wancan lokacin, to yama akai ta zurma da wuri daga ganin yarinyar na amai, yanzu kam gashi babu wani signing na ciwo a tare da ita amma wlhy gaba
aya alamomin yarinyar ya mata na mai ciki.....
Gaisuwar da suke mata ta katse mata tunaninta. Da
yar ta iya amsawa tana tsare AA da shima yay mata wani fresh da shi da ido. Yaron ya
ara
yau da cikar kamala harda
iba. Kaida ka ganshi kasan hankalinsa a kwance yake, yana kuma hutawa da kwasar ganima a jikin mace dai-dai gwargwado. A lallai babbar magana. Ina hankalinta ya tafi har haka ita kuwa. Bata da amsar hakan, dan a yanzun ma dai hankalin nata baya a tare da ita har AA da Maanal
in suka fice abinsu. Sai Saheeba da itama jikinta ke mazarin abinda ta hango a tattare da Maanal
in ta maidota hankalinta ta hanyar fa
Kai amma yarinyar nan fa wlhy kamar mai yaron ciki
Taratsatsatsa!!!!!!
. Kake jin sautin tarwatsewar abu a
asa. Ba komai bane face kofin shayi da Nuratu ta fito da shi a hannu daga kitchen. Dan
amshin turaren AA da tajiyo ne ya sata fitowa da sauri sai furicin Saheeba a kunneta babu kuma AA a falon. Muryarta na rawa ta ce,
Ciki kuma! A jikin wa?
Saheeba ta ce,
A jikin wa kuwa in ba tsinanniyar yarinyar nan ba Maanal. Wlhy ko rantsuwa nayi babu kaffara wannan yarinyar ciki ne da ita ko Mamy?
Mamy bata iya ta bama Saheeba amsa ba Nuratu dake hawaye ta ce,
Kenan da gaske wancan cikin bana gaskiya bane yarinyar nan is a virgin?
Saheeba tace,
Tabbas wancan lokaci mun ru
a kammu ne kawai yanzu ne yarinyar nan ke
auke da ciki na gaske. Maganar budurwa ce kuwa dole shima mu bincika dan akwai
amshin gaskiya
Saheeba ke bayanin amma zuciyar Mamy ce ke duka da
arfi, jikin Nuratu kuwa na rawa.....
Su AA da basu san suna yi ba kuwa tuni sun isa sashen Oum. Itama dai yau kamar hasashen su Saheeban ya bu
e mata idanu akan Manaal
in. Dan sai duk kammanin ta suka juye mata na mai yaron ciki. Ko kuwa kwalliyar da tai ne ya canjata zuwa hakan. Duk da bawai Maanal
in tayi zane-zane a fuska bane. Hasalima hoda da kwalli sai lips-gloss ne kawai ta saka.
Komai dai Oum batace akan hakan ba, sai ma gaisuwa da sukayi, dai-dai kuma nan Babban Yaya da Yaya Fawzan suka shigo suma a tare cikin shirin fita. Manaal ta gaishesu suka gaisa da Oum da AA sannan sukai zaman yin breakfast. Yau dai Fawzan bai tsokani AA ba. Hakan yasa Oum da sauran
an uwansa fuskantar ransa a
ace yake. Sun tabbatar dai bazai wuce shi da Nibras ba, dan haka cikin hikima irin ta iyayen
warai Oum ta shiga yimasa nasiha, ai ko sai gashi kafin su gama su fito harda
an murmushinsa. Su dukansu sukan shiga damuwa a duk lokacin da suka ga babu fara'a a fuskar fawzan, ba komai yasa haka ba kuma sai sanin shi mutum ne mai sau
i da yawan fara'a, akan jima baka ga damuwa a tare da shi ba, dan ko abu ya
ata masa rai yakan shanye shi ta yanda da wahala a gane masa kai tsaye.
AA da kansa ya bu
ema Maanal mota ta shiga, sannan ya zagaya
ayan side
in da driver ya bu
e masa shima ya zauna. Yana gama zama ta kwanto jikinsa, kanta a kafa
arsa ta lumshe idanunsa
an barci ne a cikinsu. Kallonta ya
anyi, sai kuma a hankali ya kamo hannunta cikin nashi ya ri
ayan hannunsa kuma wayarsa yake dannawa yana son yay kiran RK.
Tafiyar
an mintuna ta kawosu MAWAAD COMPANY. Sai Maanal taji tayi kewar wajen sosai. Yanda take kallon ko'ina yasa AA sakin
an murmushi.
asa-
asa yace,
Kinyi kewarsa ne?
ALLAH sosai ma Besty
Murmushi ya sake yi, sai kuma ya
an ta
e baki ya yun
ura ya fita dan har driver ya bu
e masa. Zagayawa yay ya bu
e ma Maanal, ya du
o ya ri
o hannunta,
ayan kuma ya
auka handbag
inta ya ri
e. Tuni masu shigowa suka tsaya kallon gulma, dan haka kawai suka tsargu da boss
in yau tare yake da amarya. Aiko sun gane ma idonsu abinda suke jiran, AA kam da baima san sunayi ba
arin gyarama Maanal mayafinta yake yana kallon ta da murmushi, ita kuma tana masa magana a shagwa
e dan yace mata yau a office
insa zatai aiki ne, ita kuma tana cewa a'a bata yarda ba ita dai nata zata zauna sai tafi yin aiki da
yau. Uhhm babbar magana boss na murmushi available. Wannan shine taken gulma yau a Maawad.
Lokacin da suke shigowa AS da shima ya iso yanzu suka ha
u a waje na biye dasu sai driver daya kwaso musu kayayyakinsu. Cike da farin ciki da girmamawa kowa kema Maanal barka da dawowa office. Itako tana amsawa kowa da kulawa da fara'a. Hakan kuma sai yayma kowa da
i dan basuyi zaton haka ba. Jin tarihin ala
arta da ogansu yasa suka fahimci hotonta ne a ko'ina na companyn, yanda aka
oye kamaninta ne yasa basu gane ba. Irinsu Zaharadeen kam kunya ce fal a cikinsu da jin shakkar ha
uwa da Maanal. Yayinda
ammata masu
oyayyar manufa akan boss suke jin kishinta da shakkarta a wani gefen. Dan sun san dai lallai wutsiyar ra
umi tai nesa da
asa. Saboda muhimmancita ga boss mai girma ne
warai da gaske da yanzu yake a bayyane gare su.
Har cikin elevator hannunta na ri
e cikin nasa, amma kasancewar su AS a tare da su ya kama kansa kamar ba shi ba, itama Maanal
in a nutsenta take. Sai da suka fito ne ta saka masa rigimar ita dai office
inta zata. Dole ya ha
ura ya yarda, amma sai taga ya nufi sama inda nashi yake na
arshe shi da AS. Zatai magana ya hanata, sai da suka iso taga AS ya bu
e office
in jikin na boss
in da ada yake kamar ma'ajiyar wasu muhimman abubuwa yasa Maanal a mamaki. Koda suka shiga sai tai tsaye tana kallon ikon ALLAH, sai kuma ta kalla AA
in dake kallonta yana murmushi.
Office
in waye?
Matar AA Darma mana. Kina tunanin zan barki ki cigaba da zama can ni ina nan? Sannan kema president ce kuma (Chairwoman) a wannan companyn, kina kuma da damar cigaba da kasancewarki a artist dan bazamuyi sakacin rasa gwarzuwarmu ba a wannan fanin. Barka da zuwa sabon office Bestyna
Rasa ma abin cewa Maanal tayi, sai taji kawai
walla ya cika mata idanu. A hankali ta shige jikin AA ta rungumesa tsama ta wani kalar sakar masa kuka. Shima slowly ya lumshe idanunsa tare da rungumeta yana
an murmushi. Sa
af-sa
af AS ya lalla
a ya koma tare da ja musu
ofar gulma da dariya fal cikinsa.
AA cak ya
auka Maanal har zuwa office chair
inta dake sabuwa fil dan komai na office
in sabone irin na office
insa, wancan kuma office
in Yaqub aka maida ciki a madadinta. Zama yay a kujerar ya sakata a cinyarsa. Sai da ya
iba tissue dake a saman desk
in ya share mata hawayen sannan cike da lallashi da soyayya ya ce,
Babyn Oum kwana biyun nan shagwa
a kike jin yimin da yawa. Komai kuka kina son zama rigimammiya. Minene abin kuka anan, companyn ki ne fa, ko office
ina kikace na fito na baki ba da gudu zan fito ina fa
in,
An gama Madam ba
Dariya yanda yay ya bata, sai ta saki murmushi da
an ja masa hanci ta ce,
Daka zama mijin tace
Murmushi yayi mai
yatarwa, tare da sumbatar lips
inta ya ce,
Aini mijin kafin tace ne ma. Idan kuma da abinda yafi ma hakan to gaskiya duk ni ne Besty
Dariya sosai yanzun kam Maanal keyi, shima yana tayata da murmushi. Zata fara masa godiya ya rufe mata baki da nashi. Bata hanashi ba, sai da ta tabbatar ta nuna godiyar tata a haka sannan. Ya rungumeta shima yana sanya mata albarka. Jin yanayinsa na
aukar sabon salo cike da wayo ya zame jikinsa ya bar office
in zuwa nashi shima. Ita ko ya barta da farin ciki tana faman zagaye office
in da kallo komai. Daga
arshe tai kiran Ammie a waya tana sanar mata. Ita kanta Ammie sai da taji
walla ya taru mata a ido, dan a rayuwa takan ji matsannacin farin ciki idan taji Maanal a farin ciki. Kodan yarinyar ta wahalu a shekarun baya ne fiye da sauran oho. Bayan ta katse kiran su Didi ta kira suma ta gumtsa musu. Suma suka tayata farin ciki sosai....
Aikin dake a companyn sosai yasa babu zama, kowa aiki yake tu
uru a tsakanin nan. Ita kanta Maanal yau gaba
aya bata huta ba. Sun shiga meeting har sau kusan hu
u kafin break. Sun fito na
arshe ne lokacin salla yayi, AA yaja ra'ayinta suka je office
insa sukai alwala. Sannan suka fito zuwa yin salla. Ana idarwa suka dawo, a hanya ne suka ha
u da CFO. Sai tai saurin
auke kai kamar bata gansu ba. Murmushi Maanal tayi a ranta tace (
yaji da shi dai) a fili kam yitai kamar bata ganta ba. Dan taga dama wani
acin rai da take a wajen meeting. Shi kam AA baima
auka abinda CFO
in keyi a komai ba. Dan yanda ta iya takunta yasa bai wani fahimci take-takenta ba har yanzu. A office
insa sukai zaman cin abincin data shiryo musu sukazo da shi. Suna nisha
insu da soyayyarsu. Bayan sun kammala Maanal
in ya ha
e komai waje guda ta koma nata office
in. Bata wani jima da zama ba suka sake fita yin meeting, sai dai yanzu babu AA yana ganawa da ba
i, AS ne ya zauna a madadinsa. Meeting
in ya jasu lokaci mai tsayi kafin su fito. Dan lokacin ma la'asar tayi........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 109 · 0% Book details