Sashe 43
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 11 min read
______________
........A yau
aukacin musulman Najeriya suka tashi da azumin watan Ramadan a wasu yankuna na ciki dama sauran
asashen Afrika. Sai kuma wasu tsirarun
asashe da basu da tazarar lokaci mai yawa da
asan ta Nigeria. Yayinda sauran
asashen duniya da lokacin
aukar bai kai ga
arasa musu ba suketa shirye-shiryen hakan suma.
Anan Abuja ahalin Ambassador Aliyu Darma cike suke da farin cikin fara azumin da kuma kewar rashin jin AA da Maanal. Ga Mamy dai fargaba ce da damuwa cike fal a zuciyarta. A cikin
an nan uku tafi kasancewar a fargabar al'amarin Ajwaad fiye da kowa. Yaro ne mai biyayya, amma kuma yana da taurin kai, sannan yana biyayya ne a gareta a iya abinda ya tabbatar bai sa
a shari'a ba. Ta wani gefe kuma tana tsoron kaidin mace, tare da masifaffiyar soyayyar da yakema yarinyar nan. Ta tabbatar zai iya mancewada wani garga
inta can, shiyyasa tafi kowa matsuwa da
agauta a jiran kiransa. Amma gashi har tsawon kwanaki biyu shiru kake ji, bayan duk inda Ajwaad yaje a tafiye-tafiyensa yana sauka baya rufa awanni biyar a
asar bai kirasu a waya ko video call ba. Amma a wannan karon sai gashi ba haka bane saboda ya tafi da mace. Macen ma yarinyar data tsana fiye da komai a
an tsakanin nan saboda
arfin abinda take gani a idanun
anta game da ita. Dan duk abinda kaga Ajwaad baya jin nauyin sakawa a gaba ya kalla a gaban kowa, baya shayin tattali da nuna kulawa a kansa, baya iya
oye feeling na farin ciki a kansa idan yana waje, baya iya ri
e miskilancin sa a kansa a gaban kowa. To lallai wannan abun ya kai
ololuwar girma da daraja a garesa. Itafa yaron nan ya duba tsabar idonta ya sanar mata a yanzu Maanal nada power
in yin komai da dukiyarsa tunda matar sa ce, dan haka bazai iya cewa tabar kamfaninsa yin aiki ba. Tace ya fa
a mata ma'anar *MAWAAD* ya
i, ita kuma a tsorace take da fassarawa bisa ga yanda zuciyarta ke hasaso mata. Shiyyasa take son ya fa
a da bakinsa, dan in har ya kasance hakane lallai za'a jisu da Ajwaad fiye ma da gidan nan...
Shigowa Nuratu tana cin indomie tana magana a waya ya katse ma Mamy tunaninta. Binta tai da kallo dai-dai tana mi
o mata wayar. Ganin yanda tai wani getse-tse a gabanta babu ladabi babu risinawa irin na yaro da babba sai abin ya sosa mata rai. Amma batace komai ba ta amsa, Mamansu Nuratun ce, suka gaisa ta tambayeta ya ibadar azumi da aka fara Mamy ta amsa mata. Cike da siyasa Maman Saheeba ta ce,
Yaya
an tafiya an sauka lafiya kuwa?
Sai da Mamy ta
an nisa kafin ta ce,
To zamu iya cewa haka, dan muma bamu jisa ba dai har yanzu bai kira ba
an jimm Maman Saheeba tai, sai kuma daga can tace,
Hummm ke ko Aunty ai ya tafi da mace sai abinda muka gani kam. Kefa da kanki kike sanar min yaron nan duk inda zaije baya rufa awanni zai kiraku yace ya sauka. Amma wannan karon kinji shiru
ar iskar ta hana shi kenan, koda yake keko ai bata yar a
asa ba tunda nn Asiya tasha kuma rainon Fatimah ce. To ALLAH dai ya jishemu alkairi kada a dawo ana
an amaye-amaye, tunda ta samu dama yanzu daga ita sai shi ai bazata yarda su raba
aki ba, sannan duk yanda zata hillacesa ya bata abinda ta saba samu a titi ai yi zatai
Wani irin tiririn zafi ne ya turni
e zuciyar Mamy, muryarta har rawa take dan fushi wajen fa
in,
Aiko dana tabbatar masa nice na
auka cikinsa wata tara nai wahalliyar na
uda kuma. Ni na rasa yanda zan yi da yaron nan Nana, nafi shan wahala a
aukar cikinsa fiye da kowa, ki duba yayin haihuwarsa kamar bazan rayu ba jini ya
alle min, inaga tunda cikin Ajwaad ya kai wata biyar a jikina na daina barcin kirki har sai da na haifesa. ALLAH kuma ya
walla fin sonshi a rai fiye da sauran amma sam yaron nan baya dubawa.
Ta ina zai duba kuwa Aunty, gashi nan yanda kika sha wahalar
aukar cikin nashi da haihuwa haka kike shan wahalarsa a yan
zu, ai ke dai bar hatsabibin yaro kinji. Irinsu ai sune zakka a cikin
an da ake cewa. Dan basai yaro na rashin jin shaye-shaye ko makamancin hakan yake zama zakka ba a cikin
a. Amma koni ta
adarancin Ajwaad na ban tsoro, kuma ba komai ya kawo hakan ba sai shegiyar matar nan ta gefenki data
ara busar masa da zuciya baya kallon kowa sai ita, baya jin maganar kowa sai ita. Ko tafiyar nan bana raba
ayan biyu itace ta shirya musu ita tunda Yaya ya hana
ar gwal
inta ta tare, kinga in akai haka ai za'a samu abinda ake so. Shima Yayan da yake a
ashin umarninta yake ya kasa duba gaskiya ya hana. Ai wlhy shi zaki takurawa ya dame su da waya da garga
i, idan ma ta kama kwana hu
u su dawo gida
Sosai maganganun Maman Saheeba ke shigar Mamy, jin abinda tace akan Abah kuma sai ta nisa, muryarta cike da damuwa tace,
Nana maganar Abansu ma a barta, kin dai san halinsa ba'a cika masa gari kamar tuwon gero yake sai yay nauyi.
Tsartar jaraba ce da shi, dan halinsa kaf sune a jikin Ajwaad, sauran
an uwansa wasu abubuwa kawai suka
akko. Amma wlhy Ajwaad bai bar komai na mahaifinsu ba. Da haka cire ma batun shi na sashi a azalzala musu zai harbo jirgina ne da wuri, duk abubuwan dake faruwa badan na kasance mai takatsantsan ba da tuni ba wannan maganar akeyi ba ai. Ki dai bari muyi wani tunanin daban, sannan yanzu dakonsa nake ya kira waya na samu number
in komai mai sau
i ne ai
Badan Maman Saheeba taso ba ta ce,
Hakane kuma Aunty. Mu barsa to ya kira a samu number
ib sai musan hanyar kamawar. Bara naje na
an kwanta naji azumin farkon kamar zai
an yi duka
aramar dariya Mamy tayi, tare da fa
in,
Ke dai raguwa ce dai
. A tare yanzu sukai dariyar, Maman Saheeba tai mata sallama suka yanke wayar. Kallonta ta maida ga Nuratu, sai kuma ta
auke kanta tana mai girgiza kai kawai. Tunda asuba data tasheta yin sahur tace ita bazatai azumi ba jini yazo mata......
angaren Oum kam kewar su Autanta ta isheta, amma kasancewar Najma na rage mata. Dan barcinsu ma su suka sha sai kusan sha
aya suka tashi. Sannan ne suka fito falo Najma ta saka musu *SUNNAH TV* sukai zaman kallon tafsir, dan sai zuwa gobe idan ALLAH ya kaimu zasu fara fita nan cikin anguwar inda malam keyin na mata da safe, na maza da yamma. Sallar azhar ce ta tashe su, bayan sunyi suka
an kwanta, kusan
arfe uku Najma ta tashi ta fito saboda kiran wayarta da Fawzan yayi cewar ya dawo gida tun azhar, gashi a falon Oum tun
azu baiji motsinsu ba. Koda ta fito ta gaisheshi zama tayi suna kallon tafsir, sai hira jefi-jefi da bata shafi komai ba. A haka Babban Yaya ya shigo shima, da'alama kuma ya
an jima da dawo gida, dama lokacin azumi basa da
ewa a wajen aiki. AA ne kawai idan bai gadama ba sai gab da shan ruwa zakaga ya shigo. Itama dai Oum fitowa tayi. Tana zama babu jimawa su Inte suna shigo dan tambayar miya kamata a rage na aiki, dan duk azumi gaba
aya nan sashen Oum kowa ke zuwa ai aiki, a kuma shirya komai a rumfar bunu dake can compound anan ake bu
a baki ko a tsakiyar gida, ana kammalawa su fice sallar asham anan masallacin kusa da su, inda harda AA a masu jan sallar, dan kuwa babban
alibi ne na imam
in massalacin. AA akwai ilimin addini, kuma har yanzu akan nema yake bai zauna ba. Kawai dai idan ka gansa a harkar neman ku
i saika
auka bokon kawai aka sani. Amma Alhamdullah anan wajen dukansu Oum batai wasa ba a kansu, kowa kansa cike yake da ilimin addini tunda hatta babban yaya har yanzu bai daina zama gaban malamai
aukar karatu ba shiyyasa suke a nushe (KU SAN BOKO BA ILIMIN ADDINI TAMKAR NAMAN KAZA NE A DAFE BA'A WANKE
ARNI BA
) ...
Bayan sallar la'asar badan Mamy taso ba ta tattaro su Saheeba zuwa sashen Oum. Dan cike take da jin zafin Oum
in. Oho ita baiwar ALLAH bama ta hankalta da yanayin Mamyn ba, kawai abinda ta kawo a ranta azumi ne dai na farko da kowa sai ya
ana kafin a saba. Su duka sun kasance a kitchen harda masu aiki. Abah da Babban Yaya da Fawzan sai Naufal suna massallaci daga Asr basu dawo ba sukai zaman jin tafsir. Abinci mai rai da motsi suka shirya ana
ar hira sama-sama. Wajen biyar na yamma sai ga tawagar
an hutu daga Kano sun iso. Abah ne kawai yasan da zuwansu. Tuni fuskar Mamy ta sake tsukewa, yayinda ta Oum ta yalwatu da farin cikin ganin
an uwanta. Domin kuwa samarin yara ne biyar, na Uncle Mahmud biyu, sai na Uncle Modibbo
aya da mace budurwa
aya, sai
aya na Uncle Hussain,
aya na Uncle Hassan. Sai sauran
ammata uku, Autar su Nuwaira, sai biyu da suka kasance jikoki suma ta
angaren Abbah mahaifin su Oum. Najma ma dai sosai take a farin ciki. Tuni aka bu
akunan
asa na
angaren Oum, samarin zasu zauna nan, su dukasu kusan sa'anni ne dan duk bazasu wuce 20, 21, 22, ba, su kuma
ammatan wasu sun girmi wasu, akwai sa'annin Najma biyu, biyun kuma bazasu wuce 15 ba. A
akin Najma su suka ha
e, duk da Oum tace ya musu ka
an a sake bu
e wani
akin sukace a'a. Samarin kuwa biyu suka rabu. Dan sunce akwai Hashim daya rage shima yana zuwa daga Sokoto
an uwan Oum ne shima dai ta
angaren Abbah. Shine wanda su AA suka ta
a zuwa gidansa lokacin da zasu je Giro.
ALLAH yaso su Oum da yawa sukai abincin, dan dama Abah nata jaddada musu ayi abinci sosai akwai masu ci. Da suka tambayi su wanene yace sudai su
ara kawai. Ashe yaran ne a hanya. Gida kam dai Alhmdllh, sai hakan ya sake ragema Oum kewar su Maanal duk da dai sunan manne a zuciyarta a dukkan motsinta.
Da taimakon yaran aka shinfi
a manyan carpet da dama ana tanadarsu ne dan irin wannan lokacin ne kawai. A compound aka baza su, sannan aka shiga fitar da nau'o'in abinci da suka shirya abinka da mutane da yawa. Dandanan wajen yay
yau daka kalla kasan a lallai Ramadan ya kama. Yaran sunata
auka a waya abinka da
ore-
oren social media. Da farko Nuratu nata
auke-
auken kai, sai dai fa tasha jinin jikinta dan ita kanta tasan yaran a goge suke da ilimi sannan gidan iyayensu akwai ku
i suma, dan sanin kanta ne ALLAH yayma zuri'ar Darma arzi
i tun na tushe daga iyaye. Hakama family
in su Oum ta
angaren Abbah, K. Kura yana
aya daga cikin manyan likitoci a
asar Najeriya ga shi kuma
an kasuwa, mahaifinsa shima dai ya tara ya bar musu. Abinda ya sosa mata zuciya yanda yaran suka wani watsar da ita amma su kansu a ha
e dan kamar su cinye Najma, haka ma sun janye Anum a cikinsu su adole ga
an ha
in kan dangi. Humm tasha jin Saheeba da Mamy suna fa
in ha
in kan Darma Family da masifar son juna da suke da shi, bata tabbatar ba sai a yau ganin
an yaran nan yanda suke 5&6 matu
a. Gasu a nutse babu rawar kai sam a tare da su. A haka su Abah suka shigo bayan sallar magriba, lokacin kowa yaci dabino yasha ruwa sanata yin sallar magrib. Wani irin farin ciki a bayyane kowa ya gani a fuskar Aba, Babban Yaya, Fawzan. Dan tuni yaran sun wani zagayesu. Duk rashin fara'a da yawan magana ta Babban Yaya kamar zai cinye yaran a bayyane dan so. Kai wannan abu na kona ran Mamy, har mamakin irin ha
in kan wannan family take yi.....
Abin sha'awa abin birgewa kowa ya nema wajen zama aka fara bu
a baki, maza na nan
angaren mata anan
angaren abinci a tsakkiya. Kuma duka harda masu aikin gidan ne, harda wanda bama musulman ba duk an jawosu. Wannan itace ainahin
abi'ar wannan gida, shiyyasa a cikin masu aikinsu mutum biyu sun ta
a musulunta a bisa jin da
in wannan yanayin, dan haka suka kyautata rayuwarsu a yanzu haka suna zumunci da su sosai kuma suna zuwa gidan. Bayan an karya da gwargwadon abinda ya sauwa
a marasa alwala suka tashi suka sabunta, masu ita suka kimtsa aka fice sallar asham anan masallacin dake kusa dasu dan jikin gidan su Hajiya Shuwa yake. Su kansu anan suka iske su Hajiya Shuwa suma sun fito. Massalacin upstairs ne.
asa maza sama mata, kusan
an street
in duk anan suke salla, musamman da azumi cika yake tab, wani ma sai a lokacin yake tuna wanene makwafcinsa.......
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*