Sashe 72
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
______________
........Amaal ce ta kama Maanal ta fita da ita dan Oum ce tai kiranta a waya akan a fito da Maanal
in su AA har sun iso. Hakama mutane duk sun shiga motoci dan tafiyar gaba
aya ake son yi a jere a tsare kamar yanda aka tsara wajen dinner
in.
A karo na farko Maanal taji zuciyarta na dukan tara-tara, tsakanin jiya da yau
in wani shakkar kasancewarta waje
aya da AA take yi, dan jiya wasu abubuwa masu nauyi ta dinga karanta a cikin
wayar idanunsa. Haka dai aka fito da ita babu yanda ta iya. Duk da kanta a
asa yake, an kuma rufa mata net har fuska hakan bai hanata jin idanun mutane a kanta ba, ga camaras na wayoyi da aketa binta da su, ji take kamar tai kuka. A dai-dai jikin falleliyar motar da RK ke tsaye ya juya musu baya da alama waya yake Amaal ta tsayar da ita. An riga da an bu
e musu dan haka ta taimaka ma Maanal
in da zuciyarta keta harbawa da sauri-sauri ta shiga. A hankali AA dake zaune a cikin motar yana binta da wani kallon
asan ido ya wani kalar lumshe idanun nasa dadda
amshin turarenta na rige-rigen shige masa hanci. Itama dai nasa
amshin ne ya gama gauraye nata hancin tare da sanyin ac da motar ta
auka. Itama samun kanta tai da lumshe nata idanun nunfashinta na
an rawa. Sam bata yarda ta kallesa ba, har aka motsa da nufin tafiya, amma ta gaisheshi
asa-
asa, bataji ya amsa ba itama kuma bata sake magana ba. A bazata, matu
ar bazata taji shigar tattausan hannunsa da yay
an sanyi saboda acn da yake a ciki cikin nata hannun mai
umi da laushi, bata gama dawowa a hanyyacinta da ri
o hannun nata da yay ba taji saukar tausasa lips
insa akan bayan hannun nata ya sumbata. Yanzu kam babu shiri dole ta
ago ta kallesa, a cikin nasa dake mata narkakken kallo suka shige, sai ya sake shanyesu cike da
asaita ya motsa lips
insa a ra
a ya furta,
You look great Mrs AA Darma, sai dai bazan ta
a iya barinki shiga a haka ba ina da matsanancin kishi kinfi kowa sanin hakan. Ke
in tawace ni ka
ai har a aljanna in sha ALLAHU
Sosai furucin nasa taji ya daki zuciyarta da girman gaske, dan haka ta samu kanta da lumshe nata idanun tana
arin janye hannunta dake a cikin nasa har yanzu dan wani yarrrr take jin tsigar jikinta na tashi saboda yanda yake murza shi a wani irin hankali. Lallausan murmushi ya saki a karo na farko, duk da iyakar la
ansa yay abinsa hakan bai hanata jin fitar
an sautinsa ba. Shi ko sai ya wani ja idannun luuuu kamar zai lumshe yana mai kauda kansa gefe ka
an har lokacin fuskar tasa da
an murmushin. Ita dai hannunta ta janye daga cikin nasa, bai kuma hanata ba. Jikinsa cike da kasala ya koma jikin kujerar ya kwantar da bayansa tare da gyara zamansa. Daga haka bai sake magana ba har suka iso hall
in da akai matu
awatawa, dan tun daga farkon shigowa street
in zai baka tabbacin ana wani babban taro na manya. Dan kuwa duk wani
an tara dake ji da kansa a cikin Abuja musamman
an siyasa da ma'aikatun gwamnati dama abokan kasuwa sun halarci wannan dinner, hatta da shugaban
asa ana saka ran zuwansa (saura wani yace Tinbunu nake nufi
to Shugaban kasar Naya Ramadhan B. Hameed Taura
Cike da tsari da nagarta motocin suka kayantu a
ofar hall
in, mutane suka fara fita a nutse suna shiga ciki, ango da amarya dai sai kowa ya gama shiga. Babu zato a karo na biyu Maanal taji AA na zame mata
an net
in da aka yana mata a kanta zuwa fuska, idannunta kawai ta lumshe zuciyarta na luguden daka, musamman saukar hannunsa a ha
arta dole ta sake matse idanun tsam. Babu zato ko tsammani taji saukar lips
insa a saman nata lips
in. Ba gigicewa kawai ba jitai ita kanta motar da suke ciki kamar tana nutsewa a cikin
asa ne. Dole ta bu
e idannunta da sauri tana
arin tureshi. Sai aka samu akasi hannun nata ya sauka a saman
irjinsa, ya kuma saka nashi ya ri
e ya hanata janyewar datai saurin son yi.
ayan kuma ya ri
e mata fuska ta yanda ta gagara janye lips
in nata. Sai da ya shanye lipstick
in da aka sanya mata yay mata masifar
yau kuma sannan ya janye nasa baya a hankali, sai dai har lokacin fuskokin nasu na'a gab-gab da juna kowa na busama
an uwansa numfashinsa. Ita dai idannunta dake cika da hawaye a rufe suke, wata irin kunyarsa take ji mai tsanani, ga tsoron yanda take ganin idanunsa a juye kuma a
ance alamar yana cikin wani yanayi mai girman gaske. Shi ko fuskar tata yake kallo kai kace yau ne ya fara ganinta, shi ka
ai yasan mi yake ji. Amma da yake gwani ne a kamewa ya fuske a binsa sam babu ko
igon za
uwar a kan fuskarsa da idanunsa a zahiri. Maimakon ma barin kunyar tata ta cigaba da tasiri a kofa zuciyar tasa sai yay yun
urin
adda sawu ta hanyar kauda yanayin nasu gaba
aya.
Miyasa kika bari suka sanya miki bayan kin san bana son kina sakawa a duk sanda zaki fita?
Ya fa
a da wata irin murya mai sanyi da zurfi ta yanda ita ka
ai ta iya jinsa. Dan koda ace da wani a kusa da su bazai ji abinda yace
in ba. Kauda fuska kawai Maanal tai
arin yi gefe tana ha
iye hawayen dake neman zubowa daga idannunta na matsanancin haushi da firgici. Amma sai tayi jarumtar hanasu. Eh tabbas ta sani, dan sun sha yin fa
a a shekarun ma
uruciya idan ta saka janbaki idan zasu fita, yata takura mata kenan har sai ta goge, a wasu lokutan ma sai dai taji kawai yasa tissue ya kwashe mata shi da kansa, suyita fa
a dan ita harga ALLAH tana son jambaki, gata kuma dama ma'abociyar son kwalliya. Idan kuma ta saka shegen
yau yake mata musamman na yau ma dan ALLAH ya bata wasu kalar lips masu
yau da fitattacen shaf tamkar an zana mata shi. Gasu da zagayayyen ba
i kafin pink a tsakkiya, dan ko bata saka jan bakin ba sai kaga kamar ta saka
in ma a haka. Yanzun ma duk da ya shanye sai lips
in na nan da
yanzu kamar ma da lipstick
in har yanzu.
Yanda ta kauda kai sai shima bai sake magana ba, sai ma
arin warware after dress da Hajiya Shuwa ta bashi yayi tare da warware ta. Sosai rigar ke wani irin
amshi mai da
in gaske. Ka
an ya
aga daga zaunen da yake ya
an ran
wafo kanta. A wannan ga
ar kam numfashinta neman
aukewa yay, dan kusancin nasu mai girman gaske ne ta yanda wanda ke a nesa dasu ma zai iya
auka rungumeta yayi. Shi ko ko'a jikinsa ya yafa rigar a jikinta sannan ya koma mazauninsa ya zauna. Dai-dai nan kuma aka basu damar fitowa. Shine ya fara sauka, sannan ya zagaya ta inda take ya bu
e murfin. Hannu kawai ya mi
a mata batare da yayi magana ba, ita kuma tai shiru ta
i motsi balle ma ta bashi hannun nata, hasalima kanta a
asa yake har yanzu.
Hannun nata kawai ya kamo cikin nasa, dole ta
ago sai dai babu alamar zata fito. Dan tana ma kallonsa tai saurin kauda idonta. Bakinsa ya
an ta
e tare da sake matsawa jikinta ka
an, ta yanda ita ka
ai zata ji ya furta,
Goyo ki ke so ne?
Batama bari ya kai
arshen zancen nasa ba ta yun
uro domin fita, dama ta dakata ne saboda mararta data
ulle ta
an saki, (Bafa
aramin gyara Hajiya Shuwa tama Maanal ba, sakamakon sanin Maanal
in ba cikakkiyar budurwa bace. Komai baice ba ya taimaka mata ta karasa sakkowar sannan ya gyara mata al
yabbar yanda yake bu
ata. Dan neman magana abokansa sai video suke musu kuwa. Dai-dai nan Oum ta
araso, fuskarta cike da murmushin farin ciki ta ha
asu ta rungume hawaye na cika mata ido. Kafin ta
ago su batare da tayi magana ba ta shiga tsakkiyarsu hannayensu a cikin nata su duka. Itace ta shiga da su har cikin hall
in abokan ango biye da su. Shigowarsu cikin hall
in hasken camaras duka
aru a kansu, sai Maanal taji da
in after dress
in daya saka matan, dan daba dan yayi hakan ba gaskiya akwai damuwa, zata ji matu
ar takurar shigowa wajen da rigar jikin nata, ita kanta Oum taji nutsuwar ganin Maanal
in a haka, dan dama yanayin da taga rigar tayi mata a jiki sanda zata shiga mota ya tsaya mata a rai.
Har inda aka tanada dominsu Oum ta kaisu, koda ta zaunar da su duk sai suka
i sakar mata hannaye. Musamman Maanal ma data ri
e da hannu biyu. Dariya ma suka bama Oum, da
yar ta danne ta saki murmushi kawai. Tare da
aura hannun AA a saman na Maanal
in ta rumtse sannan ta zame nata a hankali. Cike da tsokana da murmushi a fuskarta ta ce,
Banda fa
a, in ba haka ba asha bulalar Oum
Murmushi sosai AA ya saki mai
ayatarwa, haka itama Maanal
asa ta sake yi da kanta sosai. Ita dai Oum dake
ar dariya ta bar musu wajen. Hannunta dake cikin nashi ya
an matsa ta yanda dole ta
ago fuska a yamutse ta dubesa dan taji zafi. Shima kallon nata yake, dan haka ya
age mata gira irin na (kallon fa?) harararsa tayi ka
an ta sake
ata fuska tare da
arin janye hannun nata amma ya
i bata dama, sai ma sake dam
esa da yay da
yau.
Duk abinda suke idanun mutane da yawa a kansu ne musamman
auka a waya, dan yanzu waya ta zamewa kowa jarabawa, ta bakin wani malami yace yanzu da wayarka kawai aka barka a yayin hisabi ka shiga uku, dan yanda muke
aukarta kawai abar muyi nisha
i ko amfani mu ajiye abin ba haka bane ba, inma bamu sani ba mu sani, akwai hisabi tsakaninmu da abinda muka aikata da su wa
an nan dai wayoyin. Dan haka sai mu shirya, aikata alkairi ko sharri duk UBANGIJI na sane da motsin mu.........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*