← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 119 OF 119

Sashe 119

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

______________
.....Sosai Saheeba taji da
in bayanin Mamanta. Ta kuma gamsu. Tana wucewa ta tashi ta hau gyara inda su Babban Yaya sukaci abinci, tana bin sashen da kallo dan yasha gyara sosai kam alamar amarya kawai yake jira. Hawaye ne suka zubo mata masu zafi, haka tasa hannu ta sharesu ta wuce bedroom dan gyara kanta. Dan yau bazatai sakaci ba mijinta take bu
atar kasancewa da shi, wata guda ai ba wasa ba.....
________
Da safe ainahin rikicewa Maanal tayi da ganin Ammie. Dan AA shiru yay ya
i gaya mata koda ta dawo daga massallaci ya ganta a kitchen. Sanin yau duk abincin da za'aci a gidan kawoshi za'ai yace mi takeyi a kitchen da sassafen nan. Batare data kallesa ba ta ce,
Abah nake ha
ama abinci, nasan yau Oum ko tunawa da shi bazatai ba
A hankali AA ya lumshe ido ya sake bu
ewa a kanta, sai kuma ya saki murmushi mai sanyi da takowa a hankali ya tungumeta. Yanzun kam kallonsa tayi, sai kuma ta saka yatsunta biyu a goshinsa.
asa-
asa tace,
Shagwa
an na miye kuma? Lafiyan ka dai
alau Besty. Ko barcin bai isheka ba?
Murmushi ya sake saki da jinjina lamarin Bestyn tasa, ji yanda take masa abu like wani
an yaronta. Hakan na sakashi nisha
i da jinsa dai-dai da shekarunta, harma ya dinga tuna baya yana jinsu kamar a wancan lokacin.
Maanal da taji shiru baice komai ba cikin kunensa tace,
Bestie girki fa nake yi, ba kuma mu ka
ai bane ba a sashen nan wani zai iya shigowa cikin
ammatan nan
in sakin nata yay ya kuma
i magana, sai da ya mula dan kansa sannan. Kanta ta
an girgiza, tare da juyawa ta cigaba da aikinta. Sake matsowa kusa da ita yay ciki-ciki yace,
Mizan tayaki?
Na hutar da kai jeka kwanta, nima saura ka
an na kammala
. Kansa kawai ya jinjina mata ya juya ya fita dan da gaske barcin yake ji kuwa. Jiya ya gaji da wannan zuwa Zarian, ya dawo kuma ya cinye daren a aiki. Itama bata wani jimaba ta kammala komai, ta shirya na Abah a basket ta shirya na AA a tray ta haura da shi sama. A dining ta shirya masa shi duk da abincin yafi
arfin cin mutum
aya ma. Koda ta shiga bedroom barci ta samu AA
in nayi, sai ta wuce bathroom kawai, dan ita koda ku
i kuma akace tayi barcin yanzu bazata iya ba. Wanka tai bayan ta gyara bayin, ta fito tai shiri cikin atamfa lass da akaima wani shegen
inkin
an gayu daya zauna mata
as a jiki. Cikin nan a lafe babu alamar akwai wani abu tare da ita. (Koda yake hasashen Mamy ne dama ai
) Tai
aurinta mara hayaniya tasa turare ta yafa mayafi kamar ka saceta ka gudu. Gaban gadon taje ta shafa kan AA dake barci ta masa kiss sannan ta
auka wayarsa tama kanta hoto biyu ta ajiye masa kusa da shi ta fita.
Sai yanzu da take fitowa ne take jin motsin su Maimoon na tashi, batabi takansu ba ta
auka breakfast
in Abah ta fice. Da yaya Fawzan suka ha
u shima zaije sashen Abah
in. Cikin tsokanar daya saba mata suka gaisa, ya kalla basket
in da fa
in,
Wannan kayan da
in fa Lilly?
oye basket
in tai gefe da fa
in,
Yaya F na Abah ne ba cinsa zakai ba kuma
. Dariya yay dai-dai suna shiga, tare da fa
in,
Lilly ki dinga min biyayya nine second Abanki a gidan nan fa ke da Mijinki tam
Wa kai
in, tab Babban Yaya dai. Kaida kake damumu da tsokala
Murmushi Abah dake jiyo drama
in tasu tun kan su shigo ya saki, a ransa yana
ara jin
aunar yarinyar. Dan sam shi baya
aukar Maanal matsayin suruka,
a yake kallonta kamar sauran sojojinsa uku. Ansha tambayarsa yaransa nawa yace hu
u.... Shigowarsu ta katse masa tunani, ya ajiye littafin hannunsa yana kallonsu, su duka inda yake suka nufi, Fauzan ya zauna yana gaisheshi, Maanal ta ajiye basket
in itama ta zauna
asa kusa da
afafunsa tana gaishesa. Cike da kulawa ya amsa musu su dukan, kafin ya maida hankalinsa ga Maanal ya ce,
Auta har kin tashi kinyi girki da safen nan?
Fuskar Maanal da murmushi ta ce,
Abah kasan yau Oum ba tamu take ba, kar'a barka da yunwa shiyyasa
. Murmushi Abah ya saki, Yaya Fawzan kuwa ya ce,
To nima dai ALLAH ya kaimu randa Anum zata girma ta fara min irin wannan tattalin da
a kema iyaye.
Abah na dariya yace,
To amin, amma duk jealous
inka ni aka fara yimawa Fawzan
Dariya sosai Fawzan yake yi, Manaal ma na murmushi, suna cikin haka sai ga Babban Yaya da RK sun shigo, gaishesu Maanal tayi suma. Sun zauna ana
an ta
a hira ta mi
e domin zuwa gaishe da dasu Oum. Albarka Abah ya saka mata sosai su Babban Yaya na tayashi da Amin. Tana fita suka dasa hirar
yawawan halinta. Tare da taya Autansu dacewa da samun mace ta gari. Suma sunama kansu fatan ALLAH yasa amarensu su kasance kamar Maanal
Manaal kam sashen Oum ta wuce kai tsaye. Sai da ta fara shiga ta gaida su Umma dake bedrooms
asa sunata faman tsokanarta irin na kakanni wanda ke matsayin iyaye na kareta. Suma dai kowa ya kalla Maanal
in sai ya ambaci Masha ALLAH. Dan ba
aramin
yau tayi ba a sati biyar kacal. Masu idon gane ciki da wuri kam irin su Mah-mah tuni sun fahimci Maanal
in ta harbu kam. Sai dai ai fatan kuma ALLAH ya inganta.
Rashin ganin Oum a
asa yasa ta haura sama. Sai da ta fara le
akunan da su Aunty Rufaidah suke taga duk barci suke ta rufo musu
ofar a hankali dan kar ta tashesu, tana shiga
akin Oum taci karo da Ammie. Yanda Maanal tai zuru tana kallon Ammie ya bama Oum dariya, dan su biyu ne kawai a
akin. Oum ta ta
ata da fa
in,
Baby yaya dai?
Manaal ta ce,
Oum mamakin duniya ne ya isheni, yanzu ni Ammie zatazo gidan nan ta kwana ta tashi bata nuna ta san da zamana ba, dan ALLAH ya za'a kira wanan abun, sallamawa ko mantawa?
Ba
aramar dariya ta bama Ammie da Oum ba, amma sai Ammie ta fiske. Oum dake gimtse dariya ganin Maanal ta fara hawaye tace,
Gaskiya
anwata baki kyauta ba, ki kwana ki hantse yarinyata bata san kina gidan nan ba, to fa
a mana, kin sallama mu ne ko kin manta da mu?
Ammie dake murmushi ta ce,
Aunty ai ni nama manta anan gidan take zaune. Kuma ni ai ba wajenta nazo ba.
Kuka Maanal ta fashe da shi. Zata juya ta fita Oum ta ri
ota tana fa
in,
yaleta kinji Baby, so take dama ta kunnaki. Indai zata manta da
iyata nima kuwa zata manta da ni kenan
Dariya Ammie tayi kawai, dan kallo
aya tama Manaal
in ta fahimci halin da take ciki. Shagwa
a, saurin kuka shine salon da take fara fahimtar ta samu ciki. Dan duk rashin mutuncin Babu a farkon samun cikinta kasa gane kanta yake. Birkice masa take sosai, abu ka
an ta hau taita masa masifa, duk kuma abinda zasuyi fa
a tasan hanyar takaloshi, haka ma cikin su Waleed tayi, dan Daddy lokacin data samu cikin Hameed abinda ta dinga masa sai da yace ko aljanu gareta. Sai daga baya data samu cikin Waleed sai ya fahimta cikine ke sata wannan riginar...
Rungumeta da Maanal tayi ya katse mata tunaninta. Ta kalleta tana murmushi, sai kuma ta shafa bayanta cike da lallashi ta ce,
Kefa shagwa
ar ki tayi yawa Auta, yanzu miye abin kuka to anan?
Ammie bakin daina soma ba
. Ta
ara fa
a cikin kuka bil ha
i. Abin sai ma ya
ara bama Ammie dariya
warai da gaske. Amma ta danne dan tasan irin wannan yanayin sarai. Cikin sake kwantar da murya da lallashi ta ce,
Ni na isa na daina son Auta ta, Babyn Oum
inta. Yi ha
uri sanda muka iso ance kina barci shiyyasa nace abarki sai kin tashi. Harfa tsaraba nayo miki
Tashi Maanal tai tana dariya ga hawaye kuma. Ta zauna da
yau tana fa
in,
Shike nan na ha
. Sai kuma ta sake rungume Ammie ta ce,
I really miss you Ammie.
Cikin kunne Ammie ta ra
a mata,
I miss you too Autar Ammie
Maanal ta
ara
ame Ammie tana dariyar farin ciki. Kafin ta sake tashi da
yau ta zauna ta gaisheta da tambayarta su Waleed da Aunty Sakeena da su Nene?.
Kowa yana nan lafiya. Su Hameed anjima zasu zo da Daddynku wajen
aurin auren Yayanku. Sakeena ana biki dangin babansu shiyyasa basu zo ba har su Nene.
ALLAH ya sanya alkairi. Didi Amaal bataje Zaria ba?
Bataje ba surukarta jiya aka kai asibiti, amma da sau
i itama yau zasu taho da mijin, nasan ma yanzu sun taso
Addu'a Maanal taima mara lafiyar, sai kuma suka fara hirar yaushe gamo. A haka Oum data fita tun
azun saboda masu kawo abinci da suka kirata sun iso ta dawo
auke da abincin data shiryoma Ammie. Sannu Ammie tai mata. Oum ta zauna tana fa
in,........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
!2"4"
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO CC7
TECNO LD7
WPS Office
63b4f075f2bf41f2a431be75585ac2ee
Chapter 119 · 0% Book details