← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 119

Sashe 33

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read

______________
.......Tun Maanal najin tamkar ana kiran sunan nata a nesa ko cikin barci harta fara jin saukar sautin a cikin kunnenta. Numfashi irin na mai
arin farkawa ta sake tare da fara bu
e idannunta a hankali. Tun tana
an jansu luuu ta maida kuma ta lumshe harta bu
e gaba
aya a kan fuskarsa daya
an du
o yana kallonta shima. Sake maida idanun tai ta lumshe, sai kuma ta bu
esu da
yau, cikin sa'a kuwa suka shige cikin nashi dake a ka
e daya zuba mata. Itama nata
in sun ka
e tare da
ara girma sun
an kumburo ta fatar saboda barci. Samun kansu sukai da kallon juna, kallo irin mai shiga jikin nan da tsinka jini. A tare yanayin jikinsu ya fara canjawa, cikin
arfin hali AA ya motsa nashi lips
in can
asan ma
oshi da sauti na mai ra
a girarsa
aya a
age ya furta,
You still pretending to be sleep?
Baki ta
an tura tana lumshe idannunta, sai kuma ta
an kifa kanta a jikinsa tamkar wadda taji kunya
asa-
asa da murya irin ta wanda ta tashi a barci ta ce,
sorry. Ban san na kwanta haka ba.
Gefen lips
insa ne ya motsa ka
an alamar son yin murmushi, sai dai baiyi ba, Da wani irin sake sau
a murya ya ce,
Hmm kinji na tambayeki yanda kika kwanta ne?. Barci yay da
i kin haye VIP jiki.
A yanda yay maganar ya sata
agowa ta
an kalle shi da ido
aya, cikin
an waro masa idanun da shagwa
e fuska ta ce,
Na haye? Ni wlhy sharri kamun
an sunkuyowa yay fuskarsa gab da tata yana kallon cikin idonta a hankali, cikin zolaya ya furta,
To ko jikina ya janyo ki ne? Dan da alama yana da
umi sosai tunda har kika za
eshi fiye da bargo.
Idanunta ta janye daga cikin nasa tana mai kai hannu ta sosa goshi dan kunya, sai kuma ta
an juya gefe tana jin kamar ta saki kuka dan kunya ciki-ciki ta ce,
Ni dai sharri aka mun tunda ban hau ba,
ilama bugar dani akai dan a
aura ni
Yanzu kam sai da ya
an murmusa tare da lumshe ido, yana jin da
in yadda take jin kunya. Cikin sake sauke murya ya ce,
Shiyyasa naga an kananna
e ni ai ko Madam pretender! Maimakon ki ce (thank you for being so comfortable Besty) ki bani sumba mai zafi na godiya
Hannunta dake jikinsa tai saurin warwarewa, sai kuma ta yun
ura zata tashi. Maidata yay ya hanata hakan, cikin son
oye fuskarta ta ce,
ALLAH ni ka daina kana bani kunya
Cike da basarwa cikin magana
aya kamar ba daga bakinsa take fitowa ba ya ce,
Kunya mai
yau ce musamman idan tana zuwa daga fuskar da na fi son gani.
Yanzu kam kasa jurewa tai sai da ta kallesa, shima kallon nata yake, suna ha
a ido ya wani
age mata gira
aya sama. Ai babu shiri ta ture hannunsa dake ri
e da kafa
arta ta tashi zaune. Komai bai sake ce mata ba, sai ma laptop
insa daya
auka ya cigaba da aikinsa jijiyiyin jikinsa na wani mimmi
ewa. Amma ya danne komai da tsiya-tsiya kamar ba shine ya gama zuba zance ba. Itama tashi tai ta shiga toilet batare data yarda ta sake kallon ko sashen da yake ba. Ta jima a bayin kafin ta fito. Batare data yarda ta kallesan ba ma yanzu ta
auka book
inta ta zauna
an nesa da shi.
Ganin yanda tai kamar bataga abincin ba ya sashi yin
ar gyaran murya,
asa-
asa yana kallonta da idon daya san sirrin zuciyarta. Cikin yanayin rashin walwalar da har yanzu ke mamaye da fuskarsa ya furta,
To Madam barci, za ki ci abincinki ne ko har yanzu jikina ya fisa da
Baki ta
an tura gaba tana kallon shiryayyen abincin,
Wannan abincin ai ya huce tuni fa. Kawai bana ma jin ci
Idanunsa da ke lausashe da wani yanayi mai wahalar fassara ya zuba mata, sai kuma ya janye su a slowly ya maida ga screen
in laptop
in yana kai hannu ya gyara zaman glashinsa.
Na tashe ki kice na miki rowar lallausan jiki bayan na sanki da mita
. Yay maganar cike da basarwa. Koda ta
ago ido ta kallesa yama fiske abinsa sai ka rantse ba shine ya fa
a maganar ba. Jitai bazata iya barmasa ba itama, cikin nata yanayin basarwar ta ce,
Humm sai cika baki, kana jin kamar jikin naka wani katifa ne
an ya ta
e baki batare daya bar aikin da yake ba ya ce,
Ai ni sai dai ma nakira kaina 'His Royal Mattress'.
Rasama abin cewa Maanal tayi, sai kawai ta za
i yi masa shiru. Shima bai sake tankawar ba, sai danna abu da yay a hankali table
in da aka shirya abincin ya matsa gabanta zuu. Kallonsa tayi, shima dai-dai ya
ago ya kalleta bayan ya kalla agogon dake
aure a hannunsa.
1:7min ya rage mana sauka Doha
Kanta kawai ta
an jinjina, sai kuma ta ajiye book
in ta fara bubbu
e abincin. Tana cin abincin ka
an-ka
an shi yana aikinsa da kallonta lokaci-lokaci batare da yayi magana ba. A haka ta tsakuri abincin ta ajiye dan sam jitai ma bai mata wani da
i ba ita kam. Ganin lokaci ya gabato shima ya tattare aikin ya ajiye tare da maida komai inda yake. Itama veil
inta ta
auka ta na
a bayan ta maida ribbon
inta. Dai-dai nan aka sanar da isowarsu
asar Qatar. Sun sauka a Hamad international airport dage birnin Doha. Babu wani zaman jira da zasu yi, dan daga jirgin ma wani jirgin suka shiga da in sha ALLAHU shine har
asar Chaina. Nan
in ma dai vip section ne ita da shi, sai dai na wannan jirgin ma yafi wancan matu
a, dan harda gadon barci da yaji shimfi
u na alfarma. Sai Maanal taji duk ta samu kanta da tsarguwa. Amma a zahiri ta wani dake abinta sai gajiya da jikinta ya fara nunawa na zama waje
aya.
Sosai Doha ta birge Maanal, duk da bazata iya
arar da komai na cikinta ba daga jirgi ma take kallonta, gashi dare ne sai dai tako ina akwai haske fayau kamar ka yarda allura ka
auka abarka. A wannan tafiyar an samu canjin yanayi, domin kuwa AA ne yay barci a yanzu, yayinda Maanal tai zaman kallon wani american film da yay mata da
i sosai, daga
arshe itama dai ta sake
ingirewa barcin a kujerar da take. Tafiya ce ta awanni takwas daga Doha zuwa Shanghai da zasu sauka ta
asar Chaina. Dan haka AA ya samu barci isasshe, dan sai asuba ya farka, ganin itama Maanal barcin take sai ya samu kansa da zuba mata ido. Ya jima yana kallonta kafin ya mi
e domin gabatar da alwala. Koda ya fito itama tashinta yayi tayo alwalar, duk da inda son samu ne zataso yin wanka ma, amma a wannan jirgin babu alamar akwai wannan damar, dan haka ta
an gyagygyara inda zata iya sannan ta fito. Salla suka gabatar, bayan sun idar kamar yanda ta saba ta ciro Alkur'ani dake a handbag
inta ta fara karatu, idanu kawai ya lumshe yana sauraren dadda
an sautinta dake fidda
ira'a dalla-dalla. A haka lokaci yayi, aka fara sanar da saukarsu nan da awa
aya kacal. Addu'a tayi tare da azkar suka kimtsa komansu duk da ba wani tarkace bane ba iya na hannu ne bag
insu na
asa....
An bu
ofar jirgi da sanyi mai
auke da iska mai
an zafin canjin yanayi na sabon gari ya bugi fuskarta. Ita tana kallon komai da yanayin sabo, mamakin ganin rana ce yanzu anan Chaina , mutanen da ke tafiya da sauri, harshen da ba ta fahimta ba, da kuma sautin rayuwar da bata saba da shi ba. Shi kuwa gogan naku, ya sauka kamar wanda yazo gida
a yanayi na izza mai nutsuwa, cikin shigar da ba ta da yawa amma tana da nauyin kamanni. Ba ya magana da yawa, amma idanunsa na bin komai cikin salo. A tare su Yaqub suka iso inda suke suna gaishesu cike da girmamawa. Ita dai kanta a
asa, dan girmamawar da suke bata kunya take bata musamman su CMO. CFO dai ta
i yarda ta kalla inda suke, dan ba
aramin danne zuciyarta take ba akan wannan
ar tatsitsiyar yarinyar dake neman
ata mata aiki. Sai dai a zahiri bazaka ta
a fahimtar yanayinta ba dan mace ce wayayya mai kuma wayo da iya taku.
Taji matu
ar da
i data fahimci a hotel
aya zasu zauna su dukansu. Manaal tayi mamakin motar da tazo
aukarsu,
yawar gaske ba
a wulik mai aiki da caji ba fetur ba. Kasare tai tana kallon chainawan da suka fito su biyu suna gaishe da AA cike da girmamawa. Shi ko ya amsa musu cikin yanayinsa na ri
e girma, sai kuma ya
an kalla Maanal dake gefensa da harshen Chaines da Maanal bata san ya iya ba sai yau
in nan ya sanar musu ga matarsa. Sosai farin cikinsu ya sake bayypana, suka juya suna gaishe da Maanal cikin harshen turanci da girmamawa. Ita kam da
yar ma ta iya fahimtar turancin nasu, ta amsa musu a ta
aice sai dai da kulawa. Sake maida hankalinsu sukai ga AA, cikin yaren da ba fahimta take ba sukai masa magana. A mamakinta sai taga yay
an guntun murmushi kawai. Samun kanta tai da
an shagala a kallonsa, yana yin kamar zai juyo ta kauda kanta gefe.
A mamakinta daga ita sai shi ne suka shiga motar, sauran kuwa bata san yanda suka kare ba.....
Sannu a hankali motar ke tafiya bisa lafiyayyen titin mai fa
in gaske da yalwa ta yanda motoci keta kai kawonsu cike da watayawa. Motar tayi shiru. Hankalin AA naga tab
in da
aya a
an cainar suka bashi, Maanal kam ta maida nata hankalin ga waje tana kallon gine-gine masu ban mamaki da
awa. Eh lallai ga inda gini ke amsa sunan gini, duk da kuwa Abuja ba daga baya ba a
yaun gine-gine da tsarin anguwanni sai taga can ya koma mata local. Duk yanda taso danne shau
inta hakan ya gaggara, a bazata batare da tasan da matsowar AA gab da ita ba da murya mai laushi, amma cike da basarwa ta tsinkaye sa a cikin kunenta yana fa
in,
Kar kiyi kamar zaki
ata mana. Ina nan a kusa dake, ki tuna.
A hankali ta
an murmusa a
asan ma
oshi. Sai kuma ta
an juyo ta kallesa cikin ido tana mai
age gira sama ta ce,
Lah nazata ai a Nigeria na baroka ma ni, kasan abinka da ba
auye yazo birni.
Yatsa ya kai zai
alli hancinta, tai saurin juya fuskarta gefe ta hanashi damar hakan. Lips ya
an cije, sai kuma ya koma ya zauna da
yau cike da basarwa.
Sai da suka iso hotel
in taga su Yaqub, sai dai basu tsaya a inda suke ba su sukai ciki bisa jagorancin yan chaina
in nan. A jere ita da shi suke tafiya a dogon corridor
in dake shiru babu hayaniyar komai, sai dai komai a tsaftace yake
al kamar kaci abinci a
asa. Card
aya ya mi
a masa yana nuna masa
ofar
akin da suka tsaya cikin yaren su. Shi kuma ya gya
a kai kawai yana amsa batare da yace komai ba. Hannu suka
aga mata alamar bye suka wuce. Ita kuma tai
an murmushi da jinjina kanta kawai a ta
aice.
Matsawa AA yay jikin
ofar ya saka card
in. Ita kuma ta
an tsaya sororo.........
_To mun ido Chaina kuma, bari nima na shiga nawa
akin na watsa ruwa sai mu
ora labari
, karku damu
akina kusa dana su Maanal ne komai zan jiyo muku
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 33 · 0% Book details