← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 87 OF 119

Sashe 87

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read

______________
.........Yana ajiye wayar ya tashi ya fara bu
e kit
in daya shigo da shi, wanda Doctor ce tazo masa da shi dan daya kirata ya sanar mata dukkan abinda yake bu
ata. Drip ya fito da shi da allurai kusan kala uku, sai syringe guda biyu da kan allura. Allurai yayi a cikin ruwan AA na kallonsa ta
asan ido, sai dai zaka iya
auka barci ma yake. Amma azaba ce keta nu
usarsa. Ga sanyi yana ji har cikin cikinsa. Ga ciwon kai da zazza
i. Tsaf RK ya gama ha
a komai, ya mi
e yana hanging ruwan a jikin hanger daya
akko a closet
in AA
in akai knocking. Sai da ya
arasa sannan ya nufi
ofar ya bu
e. A mamakinsa sai yaga Oum ce da kanta. Sai kawai ya matsa mata ta shiga, cikin sauri AA yaja filo ya saka a wajen tare duvet ya rufe jikinsa da bai gama dai-daita ba. Dan a kallo
aya zaka fahimci hakan kodan jallabiyar jikinsa mai
an santsi ce. Dariya RK ya danne kawai ya kauda kansa, wato shi aka raina sai ba'a rufe ba. Kayan hannun Oum daya amsa ya ajiye, ita kuma ta zauna kusa da AA tana kai hannunta saman kansa da duk jijiyiyin sukai ra
a-ra
a. Muryarta a sanyaye sosai ta ce,
Sannu kaji Auta?
Tab
in, ai ji AA yay kamar ya nutse dan kunya. A karo na farko na rayuwarsa ya kasa bu
e idanu ya kalli Oum. Itama ta fahimci yanayin nasa amma sai ta shareshi. Hannunta ya ri
e cikin nashi, idanun nasa still a rufe murya can ciki ya ce,
Oum ina kwana
Lafiya lau! Ya jikin naka?
Kasa amsawa yayi, RK dai yay murmushi. Ruwan lemon tsami da lipton
in ya zuba masa a kofi yana fa
in,
Tashi kasha wannan sai ka sha tea
in musa drip
asa motsawa AA yay sai da RK ya taimaka masa, da jikin gadon ya jingina shi, sai lokacin ya
an bu
e idonsa dake jajur ya
an kallesa, RK ya
age masa gira
aya. Harararsa AA yay ya amshi kofin kawai. RK yay dariya da fa
in,
Ka dai ji da shi, kana halin ciwo kana masifa da idanu
Murmushi Oum tai da fa
in,
ALLAH Rafeeq kai ke ja Auta na
in yin uba dakai, dan uban banza ne anan
Aunty dama ai ba
i goya masa baya ba, amma wannan yaron da kike gani baida kunya, ba komai zan daina masa dariya
Harararsa AA ya sake yi. RK ya kwashe da dariya ya ce,
Ka cigaba da hararata zan barka da ciwonka ne
Shi dai bai sake kulashi ba. Ya gama shan ruwan lemon tsamin ya mi
a masa kofin, tea ya sake mi
o masa. Amma sai ya girgiza kansa alamar bazai sha ba.
Aiko dole kasha wlhy, kuma yanzu nan dan so nake ya saka ka amai. Hakan ne kawai zai bamu abinda muke so a tare da kai
Lallashin AA Oum ta shiga yi, saboda ita ya daure ya sha fin rabi, aiko kamar yanda RK ya fa
a sai amai ya fara taso masa, da sauri ya kamashi suka wuce bayi. Sosai yayi sa har kamar zai amayar da Kayan cikinsa. RK ya taimaka masa ya wanke fuskarsa da bakinsa suka fito. Sannu Oum keta jera masa cikin damuwa. Shi ko ya wani ri
e mata hannu kamar yaron da bai son gusawa daga jikin mamansa. A haka aka
aura ruwan bayan ya masa allurai biyu a hannun ya kumayi biyu a cikin ruwan... Kamar jira barci yay awan gaba da shi cikin sakanni......
angaren su Umma suna shiga suma kan Maanal sukayi, hankalin Umma ya tashi sosai ganin yarinyar mutane a sume. Sai da doctor tace ta kwantar da hankalinta zata farfa
o sannan. Amma a hakan ma sai fa
a take akan wautar yaran zamani. Wane irin abu ne ka kama yarinya har sai ta suma kamar abin cin rabo. Haba ai rashin tausayin yayi yawa. Yarinyar ma da ba budurwa ba ai mata irin wannan wahalarwar haka, to da virgin
in take kuma sai yaya.
Doctor dai dake shafama Maanal ruwa a fuska ta kuma warware gashinta tana zuba mata a cikin kan ta ce,
Ai sai dai ha
uri Mama, yaran yanzu sam basa saurare. Kawai su a rana
aya suke bu
atar yin komai, haka muke ta fama da cases
in nan na amare a daren farko. Amma ta ta
a aure ne naji kina fa
in ba budurwa ba
Bata ta
a aure ba,
addara ce ta gitta tsakaninta da shi tun suna yara dai
Doctor ta fahimci mi Umma ke nufi,
amma sai tai mamaki a ranta. Kafin kuma tayi magana Maanal tai wata irin zabura alamar farfa
owa. Da sauri Doctor ta ri
eta, sai kuma ta sake watsa mata ruwa a fuska. A firgice ta saki
ara, muryarta a matu
ar dusashe dan ko fita batayi ta shiga ro
o da magiyar AA ya barta, Oum da Ammie suzo su taimaketa, saboda ta suma ne a wannan yanayin na kuka da kiran sunayen dangi
shiyyasa ta farka da abin. Da
yar Doctor ta iya rungumeta cike da lallashi da kulawa ta ce,
Relax my baby, ba Ajwaad bane nice. Kwantar da hankalinki ai ya barki, babu kuma abinda zai sake miki okay
A cikin kunne take mata maganar, dan haka ta shiga sauke ajiyar zuciya masu
arfi ga hawaye na zuba kamar an bu
e fanfo (Su Hajiya Maanal ke da kikace babu ma wani wuya
). Shafa bayanta Doctor ta cigaba da yi a hankali a hankali har sai da ta nutsu sannan. Gaba
aya tausayin Maanal ya rufe Umma, ta gama
aukar alwashin sai taci mutuncin Ajwaad yau
in nan basai gobe ba. Kwantar da ita doctor tayi ta nufi bayi ta ha
a ruwa mai zafi ta sake dawowa. Dole ita da Umma suka kama Maanal
in, ai ko ta sakar musu kuka jikinta na rawa alamar bazata iya zama ba. Cikin lallashi Umma ke fa
in,
Daure kinji
ar albarka, ALLAH yay miki albarka kinji. Sannu komai zai zama labari kowa da haka ta fara
. Ita dai Maanal hawaye kawai take, da suka mi
ar da ita kasa tsayawa tai a kan
afafunta, dole suka rungumeta har bayin. Basu cire mata rigar jikinta ba, a haka suka sakata cikin ruwan zafin dake fin rabin jacuzzi.
arar data fasa musu na azaba jikinta na sake
aukar rawa sai da suka ji kamar su fashe da kuka. Da
yar suka iya danneta a ciki su biyun, bama ita ba su kansu sunyi zufa sharkaf. Yanda jini ya
ata ruwan Umma ta kasa ha
uri ta ce,
Wannan jini da alama yaji mata ciwo sosai kenan?
Doctor ta jinjina kanta,
Eh dama da alamun akwai ciwo gaskiya da taji kodan yanda ta kasa zama ma. Amma kuma fa ina ganin yarinyar nan is a virgin gaskiya
Virgin?
Umma ta maimaita da mamaki. Itama Maanal duk da halin da take a ciki sai da kalmar ta daki kanta Sosai. Cike da tabbatarwa Doctor ta ce,
Tabbas Mama
Rasama abin cewa Umma tayi, suka sake canjama Maanal ruwa abu na mata kai-kawo a cikin rai. Anan ma tasha kuka. Sai da sukai mata ruwa uku sannan suka barta a cikin ruwan suka fito dan jikinta ma ciwo yake shiyasa duk ta inda aka ta
ata take raki. Umma data kasa ha
uri ta ce,
ar nan kin tabbatar da abinda kike fa
a gaskiya ne?
Tabbas kuwa Mama, yarinyar nan budurwa ce cikakkiya. Amma bari ta fito zan sake bincikawa
. Ta yaye duvet
in dake saman bedsheet
in. Ganin yanda duk ya
aci da jini ya saka doctor sakin murmushi da sake fa
in,
Mama kinga wani tabbacin ko. Duk da bakowace mace bace ake ganin jini a daren ta na farko wannan ya wuce jinin jin ciwo kawai. Amma dai kamar yanda na sanar miki bara mu sake tabbatar wa
Kai kawai Umma ke jinjina wa, dan ko ita daba likita ba shekarun girma sun saka kai tsaye ta fahimci duk abinda doctor ke son ta fahimta. Gaba
aya sai taji ta sake shiga ru
ani, ta zauna shiru tana kallon Doctor dake cire bedsheet
in zata canja da wanda ta
akko a closet
in Maanal. Tashi tai ta koma wajen Maanal dake bayi, wata irin
aunar yarinyar ce mai nauyi ke sake mata tasiri a cikin zuciya. Alhamdullahi tayi wankan da sukace tayi, harma ta daddafa ta saka bathroom tana jingine da bango. Kamota Umma tai suka fito tana tafiya da
yar, hawaye kam sun gagara tsayawa gaba
aya. Sai sauke ajiyar zuciya take a jajjere. Towel
in Umma ta na
e mata a kai dan ya tsane ruwan, ta amshi riga mai kauri da Doctor ta
akko ta sanya mata dan rawar sanyi Maanal
in keyi, ga zazza
i jikinta zafi zau abin tausayi. Kwantar da ita sukai Umma
ta fito dan bama doctor damar yin aikinta. Aiko sai da suka sha dagama da Maanal sannan ta yarda ta duba jikinta, sosai doctor ta runtse idonta tana cije bakin tausayin yarinyar dan da gaske ango yayi
arna sosai.....
_______
angaren dangin su Mamy basu san wainar da ake toyawa a sashen AA ba, dan suma a nasu sashen sun kwana sun tashi ne da tashin hankalin halin da Mamy da Nuratu suke. Sai yanzu da safen nan ne Hajiya Turai tazo tare da Doctor
in dake duba Mamy dan tun daren Maman Saheeba ta kirata. Lokacin shigowar tasu ne taga Oum ta nufi sashen AA da kaya a hannu, shine take tambaya taga matar can na nufa sashen Ajwaad da sassafen nan.
Kai tsaye Maman Saheeba da Saheeba suka fahimci abinda ke faruwa, aunty Babba kuwa naji bata tanka musu ba. Su kuma sauran da basu san abinda ke faruwar ba suka shiga tambaya. Bayanin kuwa Hajiya Turai tai musu. Mariya ce ta mi
e tana fa
in,
Bara naje naji mike faruwa, dan inba wani abu ba itako mizai kaita sashen yara da safen nan dan masifa
Bata jira cewar kowa ba ta fice. Koda ta shigo falon
asa babu kowa sai tai tsaye, zuwa can kuma ta
an zauna tana jiran taga ko Oum zata sakko amma shiru kake ji. Fin mintuna biyar ta fara
an jiyo magana sama-sama daga upstairs. Mi
ewa tai kawai ta shiga haurowa saman itama. A dai-dai nan Doctor ke fitowa daga
akin Maanal. Dan da Umma ce da Oum ke magana bayan Oum ta shiga duba Manaal amma ta
oye fuska a barko ta
i yarda ta kalla Oum, shine ta fito ta barsu ta dawo wajen Umma. Sai kuma ga RK shima ya fito daga
akin AA. Duk kallon Mariya dake gaishe da Umma sukai. Batare da damuwa ba RK daya gaisheta fisha shima ya kalla Doctor ya ce,
Ya ake ciki Aunty?
Kai Doctor ta jinjina, sai kuma ta kalla Mariya. RK ya fahimta, dan haka ya ce,
Karki damu kiyi bayani nan duk
an gida ne kuma iyaye
Kanta ta jinjina masa. Ta cigaba da fa
in,
Dole za'ai mata
inki gaskiya dan taji ciwo sosai. Gashi har yanzu a firgice take.
Caraf Mariya ta ce,.........
Na kula Mariyar nan
are-
are ce fa
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 87 · 0% Book details