Sashe 47
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
______________
........Lokacin da suka iso hotel su AS tuni sun shige, AA ya kalla Maanal dake barci sosai, sai yaji ta bashi tausayi. Ita da ya sani da ragwantar azumi, koda yake yanzu an girma maybe ta daina tunda yaga yau batai raki ba, amma a da duk randa aka kai azumin farko tofa Maanal da kuka take kaishi. Murmushi yayi komai na dawo masa a zuciya kamar film. Baya son takurawa Mr Li, da zasu cigaba da zama a motar ne harta tashi, to yakamata shima a bashi nashi Freedom
in yaje ga iyalansa. A hankali AA ya kamata ya kwantar kamar wata
wai, kafin ya fita a motar, ta side
in da take ya zagaya, ya
an du
o cikin dabara ya kamata tare da juya bayansa ya
aurata, a du
en ya mi
e tana a bayansa har tana gyara kwanci ya mi
e tsaye da
yau ri
e da
afafunta, ita ko ta sake sar
e hannayenta a wuyansa ta lafe. Da sauri Mr Li ya tattaro musu kayayyakinsu ya biyosu da shi, a haka ya shiga da ita cikin hotel
in, rayuwa ce irin ta ba ruwan wani da wani babu wanda suka zamewa abin kallo, kowa harkar gabansa yake. A haka ya shiga elevator da ita. A bazata ya fito daga elevator
in yaci karo da CMO da HOD da alama fita zasuyi, kicin-kicin ya sake yi da fuska, suma duk sai sukai
asa da kawuna like bama su ganshi ba. Ko kallonsu baiyi ba balle ya nuna ya ma sansu yay wucewarsa Mr Li biye da shi. Aiko suka juya suna kallonsu cike da mamaki. Eh lallai mace dabance, mace sarauniya ce, mace duniya ce. In ba hakana CEO ne goye da mace, kai lallai babbar magana, al'amarin kamar wani film.
Oho AA baima san anai ba, dan yayi gaba ka
an can ma ya hango CFO tana waya,
auke kansa yay dan ta tsaya tsai daga maganar da take kamar wadda ta suma. Shi ko ya saka card
ofa ta bu
e yay ciki. Mr Li ya saka masa kayan ta ciki yana daga waje ya juya, shi kuma ya saka
afa ya rufe
ofar abinsa sannan ya nufi gadon ya sauke Maanal dake barci bil ha
i alamar ta gaji sosai. Takalma ta ya zare mata, ya warware veil
in ma ya cire.. Sai ta sauke ajiyar zuciya ta gyara kwanciya. Tsai ya
anyi yana kallonta na kusan minti
aya, kafin ya sauke ajiyar numfashi ya sake kai hannu ya fara bu
e botiran rigarta, ya
alle fin biyar kamar wadda aka ankarar ta farka, wani kalar cafke masa hannu tayi tana bu
e idanu da
yau irin na (lafiya kuwa?) shima sai ya zuba mata nasa a wani kalar kasalance, sai kuma ya shiga jansu
asa ya sauke akan hannayen nasu, ita kuma sai tai tunanin jikinta yake kallo ta inda ya bu
e botiran, hannun ta saki da sauri ta kama rigar ta cikuykuye a cikin hannunta ta rufe wajen ruf....
Sai kawai ya samu kansa da sakin wani kalar lalataccen murmushi. Baki ta tura irin na jin haushin dan mi zai mata dariya. Fahimtar hakan sai ya sake sakin murmushin tare da matsar da fuskarsa gab da tata suna busama juna numfashi.
Idan abinda kike tsoron zanyi ai idanuna a cikin naki zanyi ba kina barci ba fa, dan haka karki damu kanki saura
iris
Fuskarsa ta
an ture ta juya masa baya, sai ya sake yin murmushi ya le
a fuskar ta bayanta. Cike da son
ureta ya ce,
Please ki tayani wanka mana na gaji sosai My EverBloom!
Gaba
aya ji Maanal tai tama daburce ta rasa ina zata saka kanta. Yanda tai
in ya matu
ar bashi dariya, tsabar son ya sake
ureta sai ya ri
ota yana fa
in,
Okay! Okay shike nan na ha
ura har sai randa aka kawo min ke har
akin barcina a lullu
e like kowace sarauniyar amarya, ki kasance cikin shiri dan babu batun
aga
afa ranar fa, zan zama kurma ne, sannan makaho na ha
a...
Ita dai tuni ta cusa kanta a tsakiyar
afafunta ne tana jin kamar gadon ya rabe biyu kawai ta shige ciki ya maida ya rufe da ita. Shima fahimtar ya gama kaita ma
ura ya sashi du
awa ya sumbaci wuyanta ta gefen kunnenta, wani kalar girgiza jikinta yayi dan har tsakiyar kai taji sumbar nan, sai kawai ya mi
ewa yana
ar dariyan sha
iyanci yabar wajen. Kaya ya fara cirewa dan wanka shi yafi bu
ata fiye da komai a yanzu. Ita dai tana rufe a wajen har sai da ya shige sannan ta koma ta bu
e iya fuskarta tabar jikin kawai a rufe, sai dai ta wani
ata fuska abin dariya.....
___________
Cikin dauriya da son nuna juriya Huznah ta tashi da azumi, duk da da farko Sageer yace mata idan bazata iya ba ta barshi. Ta dage akan zata iya, jin tace zata iya shima ya sameta yako more da asubar sannan sukai sahur, haushin abinda yay matan ya sata jin sake tsanar cikin. Tana samu ya fita sallar asuba ta saci wayarsa
arama ta
oye. Koda ya dawo sai ya kwanta a
ayan
akin dan hakan shine samun lafiyarsa. Ba
aramin da
i hakan yayma Huznah ba. Da wannan damar ta saka number Yaseerah cike da fatan samunta, dan bata son kiran
annenta wani yaji.
agawa Yaseerah dake cikin
acin ran fa
an da suka sha da Abdull akan cikin data samu tayi. Jin Huznah yasata jin mamaki, tace,
Lallai Huznah, shike nan daga yin aure kin manta kowa
Humm Yaseerah bazaki gane ba, yanzu ba lokacin kace nace bane tura min numban Mama dan ALLAH
Da mamaki Yaseerah tace,
Kai kece baki da number
in Mama kuma?
Cikin rawar murya Huznah ta ce,
Ba rasawa nayi ba Yaseerah
wace wayata yayi, ni kuma ina son yin waya da wani a cikinsu ko ita ko Ummi, amma na gwada layin Ummi yafi sau a
irga bana samu, shiyyasa nake son kiran Mama dan koma minene nasan zata sani
Sosai al'amarin ya daki zuciyar Yaseerah, amma Huznah ta riga tace mata bata son magana mai tsaho, dan haka ta ce,
Okay bara na tura miki. Amma idan kin gama da Maman dan ALLAH kimin ko flashing ne
Ba damuwa
Kawai Huznah ta fa
a tana yanke wayar. Ko minti
aya kuwa ba'a rufa ba sai ga sa
on Yaseerah, jikin Huznah na rawa ta kwashe number a wani littafi ta goge daga massage sannan tai past
in wanda tai copy daga massage tai dailing tana shigewa toilet bayan ta murzama
ofar
akin key. Toilet
in ma kullesa tayi. Dai-dai nan Maman Yaseerah ta
aga kamar a barci take. Kafin ma ta tambayi waye Huznah ta ce,
Mama nice Huznah
Da sauri Maman Yaseerah ta tashi zaune, ta ce,
Huznah ina kika shige inata neman layinki?
Kuka Huznah ta sanya mata, kafin ta fara bata labarin komai dake faruwa, tun daga
wace wayarta da yayi har zuwa satan tashi da take yi tana kiran Hajiya Basariyya bata samu da maganar ciki daya bayyana jiya. Ba
aramar sumar zaune Maman Yaseerah tayi ba, ta ce,
Ciki kuma Huznah yaya akai haka? Sake yarda kikai kika bashi kanki?
Mama ya zanyi? Idan ma ban yarda ba ta
arfi yake bina wlhy. Wlhy idan naji ko motsinsa
an hanjin cikina har ka
awa suke. Sageer mugune sosai Maama, bar ganinsa shiru-shiru baida kirki da imani
Ajiyar zuciya Maman Yaseerah ta sauke. Cike da lallashi ta ce,
It's okay! Kukan ya isa haka. Ai idan yasan wata bai san wata ba dan ubansa. Mamanki na katsina ne gidan kawunta.....
Cikin katseta Huznah ta ce,
Na shiga uku Kawu Manu?
Shifa! Yayanta ne ya kaita da tsiya-tsiya, amma ki kwantar da hankalinki jiya ta samu wayar yarinyar ma
wafta ta kirani, ta kuma tabbatar min bazata wuce nan da sati ba zata dawo. Kema ki kwantar da hankalinki irin
an iskan yaran nan su Sageer ta siyasa ake musu. Ciki dai bazaki haifesa ba dan uban shi, ki cigaba da kwantar masa da kai har ALLAH ya kaimu ya barki zuwa salla zamu san yanda zamuyi da shi, kema kuma kinzo kenan
Wata wawuyar ajiyar zuciya Huznah ta sauke, ranta fes tace Nagode sosai Mama, ALLAH ya saka miki da alkairi. In sha ALLAHU zan dinga kiranki idan na samu sarari, amma karda ki kira dan zai iya ganewa
Babu damuwa in sha ALLAHU
Daga haka sukai sallama Huznah ta sauke wayar tana murmushi. Gaba
aya sai taji kamar an zare mata dukkan damuwar ta ne. Bayin ta bu
e ta fito tana goge kiran da tayi, taje ta cire key
in data sakama
ofar sannan ta koma saman gado ta kwanta.......
___________
Gab da
arasawa lokacin sahur AA ya farka cikin matsanancin yanayi, wannan abune daya saba fuskanta a rayuwarsa tun a farkon girma, amma baya masa tsamari mai wahala kamar na tsakanin nan, musamman kwanaki biyun nan da kusancinsa da Maanal ya zama dab, suna kwana gado
aya, su yini tare cikin farin ciki, ta
an saki jiki da shi kuma duk da ba kamar asalin yanda suke a baya ba. Yasan duk yanda Maanal zata kai ga tsanarsa, da jin zafinsa dole ne sha
uwarsu ta baya ta dinga yin tasiri a gareta da karya lagonta koda lokaci-lokaci ne. Balle kuma yarinya ce
arama ita har yanzu, zuciyarta bata gama
warin iya ri
e abu ba irin da tsauri
in nan, ya ta
a ji a wani hasashen masana a shekarun
uruciya
an adam yana da rangwamen tasirantar da damuwa ko
acin rai wajen girmama shi a zuciya,
ko
atama mutum rai kayi ko cutar da shi a shekarun
uruciya irin daga 15years na fara fahimtar kai da kai zuwa irin 26 to 7 haka wasu ma har 30 zakaga yana da sau
in zafafa al'amarin, wani ma cikin
anin lokaci yake hucewa abin ya wuce a ransa, wani kuma daka dawo
yautata masa ko lallashinsa shike nan ya bar abin koda zai dinga tunawa lokaci-lokaci ransa ya
aci. Ko ga rayuwar aure mafi yawan mata a shekarun farkon aure basu cika girmama wasu
untatawa na miji ba, watama mijin ne zai mata laifi idan taga yayi fushi zata bashi ha
uri harma ta dur
usa. Amma da an shiga shekarun hankali 30+ in sha ALLAHU ita zata tafka masa tsiyar ta juya masa
eya a gado ta barshi da kallon bayanta ko'a kwalar rigarta. Sannan a lokacin ne zakaji a hira tana ai lamarin rijalu sai su, ko kuma namiji ba
an goyo bane ba. Kumafa kafin lokaci idan taji wasu na fa
a haushi ma take ji, watama kaji tana bada amsa da nata dai
an goyo ne, koda kuwa yana
untata mata a lokacin. To ba komai ke jawo hakan ba sai rashin girmama abu irin na shekarun
uruciya. Ya tabba wannan shike
awainiya da Maanal. Dan da'ace tunda suka rabu basu ha
uba sai da ta shiga 30+ na shekaru wlhy da yaga rashin mutunci, kuma ko sama da
asa zata ha
e bazata yarda su sake rayuwa ba. Amma yanzu 21+ take da, shiyyasa yake iya raunana zuciyarta da canja mata tunani harta shagalta da shi duk da wancan yanayin bai gogu a zuciyarta ba.........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*