← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 119

Sashe 4

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 11 min read

Da suwa zamuje sashen AA
in ne?.
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*

______________
.......Basket
in da aka shirya masa kayan abincin Maanal ta
auka, kai kace wani anguwa zasu je ba cikin gidan ba. Sun fito gwanin sha'awa daka gansu kaga uwa da
iya ba uwar miji da matar
a ba. Oum tasan Mamy na sashen Abah dan haka bama tace Maanal taje ta gaida su ba, shiru ma gidan alamar kowa na sashensa, sai ma'aikata dake ta
arin kimtsa ko'ina, sunta gaishesu har suka isa sashen AA. Haka kawai Maanal ke jin kamar tace bazataje ba, amma bazata iyama Oum musu ba duk tsanani. Kai tsaye Oum ta shige dan tasan bazasu sami kowa a falon
asan ba, Maanal dai
biye da ita zuciyarta na mata wani nauyi. Dan kana shiga da sallamar sabon fenti dana sabbin kaya zaka fara cin karo. Tabbas dole ne mai kallo ya furta Masha ALLAH, dan kuwa dai Daddy yayi matu
ari, daga Maanal
in har Huznah ya zuba musu dukiya. Duk da asace Maanal ke kallon komai sai da taji hawaye sun cika mata ido sosai, wata irin
aunar Daddy da Ammie n
a ratsata, falon
asa ma kenan, bata san yaya kitchen yake ba, kuma su Didi sun sanar mata daga saman har
asa Daddy ya cika mata su da kaya. Zuciyar Maanal bata
arasa fashewa ba sai da suka hawo upstairs
in, ya subahannallah komai yaji, a hakan ma nan ba'a kammala aikin ba dan ga manyan kwalaye nan a ajiye gefe an tule, zama sukai a cikin kujerun dan su an riga an shiryasu, dai-dai nan Fawzan ya shigo shima da alama yaje sashensa ne.
Cike da tsokana yace,
Inyee kaga Lilly amaryar Auta
Da sauri Maanal ta
an waro masa idanu, sai kuma ta
ata fuska. Dariya Fawzan yake yi, Oum dake tayashi ta ce,
Ni ban ta
a ganin yaya irinka ba Fawzan, anya kuwa bazan turaka hutu Kano ba ka bar min yara su sha
Dariya sosai Fawzan yake yi, ya kai zaune kusa da Oum
in yana gaisheta, itama Maanal
in sai ta gaisheshi. Oum ce kawai ta tambayi yaya jikin Autan nata, Maanal kam kunya ta hanata yin hakan. Fawzan ya ce,
Da sau
i sosai Oum, dan tare mukaje massallaci ma da asuba yau. Ku shiga mana ai ya tashi
Murmushi Oum tai da fa
in,
Alhamdullahi
. Sai kuma ta juya ta kalla Maanal da kanta ke'a
asa. Cike da kulawa ta ce,
Auta tashi ki shiga masa da abincin gamu nan zuwa
. Kai kawai Maanal ta iya
aga mata, sai dai ji take kamar tace ma Oum
in a'a amma babu dama. Haka ta
auka basket
in kanta a
asa, Fawzan ne yay mata nuni da
akin yana tsokanarta, ita dai yau babu bakin maida murtani sai Oum ke kare mata. Sai da tai
an jimm a tsaye kafin tai knocking da yatsanta
aya kamar mai jin tsoro, tabbas badan bazata ta
a iya musu da Oum ba komi za'ai bazata je inda yake ba, duk da kuwa har cikin ranta tana jin damuwa da rashin lafiyar tasa. Jin shiru ta sake yin knocking
in, sai kawai jitai daga falo Fawzan nace mata ai ta shiga kawai ba lallai yajita ba. Nan ma jitai kamar ta saki hawaye, amma haka ta danne kamar mai tsoron shiga wuta ta tura
ofar
akin a hankali. Sai da ta
an rumtse idannunta taja numfashi kafin ta saka
afarta a hankali lips
inta na motsawa alamar sallama. Bata kalla cikin
akin ba ta maida
ofar ta rufe, yayinda wani sassanyan
amshi ya daki hancinta,
an sanyin acn da aka saka ka
an yay wani shiga jikinta. Sosai ta saki ajiyar zuciya a cikin
irjinta. Sai kuma ta shiga bin
akin da kallo jin alamar kamar babu mutum, babu kowa kam, sai dai gadon babu gyara alamar yanzu aka tashi a kansa,
akin ya tsaru matu
a, ga komai dai-dai misali babu wani tarkace, duk da safiya ce babu yawan haske a
akin, dan labulayen duk a sake suke, fitulun kuma a kashe sai mara haske sosai kalar blue. Hakan ya saka launin
akin sake zama mai
aukar hankali. Nanma ajiyar zuciya ta sauke, sai kuma ta cigaba da takawa a hankali kamar mai san
a da nufin ajiyewa ta fice abinta tunda ALLAH tasota baya
akin, sai dai kuma da'alama shirin nata zai bi ruwa, dan tana gab da isa tsakkiyar
aton bedroom
ofar bathroom dake daga can cikin closet
insa da zaka iya hangowa ta cikin
akin ta bu
e, harga ALLAH da farko tsorata tayi dan haka ta kalla wajen, sai dai kuma da gudu ta
auke idanun nata zuciyarta na wani kalar bugawa saboda saukarsu a kansa. Ba
aramin jin ta gama rikicewa tayi ba, dan daga shi sai
aramin towel daya
aura a
ugunsa, bu
en jikinsa ji
e da ra
ar ruwa alamar wanka yayi, dan hatta sumar kansa a ji
e take itama dai da alama wanketan yayi. Shima dai cak
in ta tsaya, dan ganin nata ya saka shi jin shock na rashin zato dan tunda suka dawo bai gata ba, duk ciwon nan bata shigo dubashi ba. Kamar zai
auke kai dan jin haushi. Sai dai ganin yanda tai tsammm kanta a
asa ya sakashi sakin wani shegen murmushin gefen baki yana
an yin luuu da idanun nasa kamar zai lumshesu.
aramin towel ya cira dake rataye a jikin wani
yawan hanger dake gab da
ofar bayin, dan an tsara su ne a wajen kala-kala ta cikin closet
in gwanin birgewa. Saman kansa ya kai towel
in kafin ya fara takowa harya fito daga closet
in gaba
aya.
Bedroom slippers ne a
afarsa masu taushi, duk da ba
ara sautin takun nasa ke badawa ba sai take jin sa ita har tsakkiyar kanta, karo na farko a rayuwarta da taji wani mashahurin tsoron kasancewarsu su biyu kacal a waje, da ace zata iya da
acewa kawai zatai a
akin ta huta. Amma babu damar hakan gareta tunda ita ba aljana bace. Yana isowa gab da ita batama san wani
arfi yazo mata ba tai saurin juya masa baya tana sake
arfin rumtse idannunta hannayenta biyu data ri
e basket
in na
ara dam
e shi da
yau. Cak ya tsaya shima dariya na neman cika masa zuciya, dan yanda ta juya
in da saurinta sai ka
auka wani kumurcin maciji ta gani ko zaki. Da
yar ya iya danne dariyar dake cinsa a rai ya matsa jikinta sosai, tsabar neman magana sai ya zagayo da hannayensa ta gefe da gefenta ya
aura akan nata hannayen dake ri
e da basket
in, badan ya ri
e hannun nata da
yau ba da sai basket
in yayi fa
uwar da abincin zai tarwatse a wajen. Yanda ta takure jikinta waje guda ya sake bashi damar manne jikinsa da bayanta sosai tare da du
o kansa saman kafa
arta yana busa mata numfashinsa a saman dokin wuya da cikin kunne, sannu a hankali ya sake matsar da fuskarsa jikin tata idanunsa a lumshe, kwantaccen gashin kumatunsa dake da damshin ruwa na gogar gefen fuskar tata. Da sauri ta zame hannunta dake ri
e da basket ya koma nasa hannun gaba
aya. Karo na farko ya saki
an murmushi mai sautin da har taji, har yanzu kuma idanun nasa a lumshen suke yana sha
ar ni'imtaccen
amshinta. Cikin matu
ar ra
ar da koda wani ne a kusa da su da wahala yaji miya fa
a a hankali can
asan ma
oshi ya furta,
Good morning Bestie
Tsabar yanda maganar tashi taima Manaal shigar zuruff bama tasan ta zabura ba tana
arin tureshi, dolensa ya bata damar fita a jikin nasa, dan duk ta daburce har tana neman ka
e basket
in abincin hannun nasa. Hanyar fita ta nufa da sassarfa, muryarta na rawa, harshenta na sar
ewa ta furta,
Su Oum na falo
. Kafin yay wani yun
uri harta fice. Kansa kawai ya girgiza yana mai sakin murmushin da har sai da ha
waransa suka bayyana, a ransa kam ayyanawa yake (Zamu ha
e ne ai yarinya).
Tace maka ita ba yarinya bace yanzu kana sake maidata baya
Sarai Oum ta lura da yanda Manaal ta dawo kamar wadda aka biyo, sai dai batai magana ba har sai da Manaal
in ta sanar musu cewar ya tashi. A dai-dai nan ma kiransa ya shigo wayar Oum
in. Basu ji abinda ya fa
a ba, Oum tadai mi
e tana murmushi tace su shiga.
Fawzan ne ya fara shiga, Oum biye da shi, itace
arshen shiga dan ma
alewa tayi a bayan Oum.
Sosai Oum ta nuna farin cikin ganin yanda jikinsa yay sau
i yau sosai fiye da kullum, shima ganin fara'a a fuskarta sai zuciyarsa ta masa sanyi. Fawzan kam ya tasashi gaba da tsokana shi da Maanal data zauna a cikin yanayin takura, dan tun ha
a idon farko da tayi da AA ta
auke kanta bata sake kallon sashen da yake ba. Yanzu ma da Fawzan
in ke tsokanarsu kanta a
asa sai Oum ke kare musu. A dai-dai nan Saheeba da Nibras sukai sallama. Kafin a basu iznin shigowa Naufal da Anum sun shigo. Kai tsaye yaran inda AA yake suka nufa cike da farin cikin ganinsa a zaune, shima fuskarsa da
an sakewa ya
aga Anum ya zaunar a jikinsa, Naufal kuma ya zauna a kusa da shi.
Da kai kawai ya amsa gaisuwar da Saheeba da Nibras sukai masa. Ba haka Nibras taso ba, amma har ranta taji da
in ganin jikinsa da sau
i sosai yau
in. Wani gefe na zuciyarta kuma najin zafin ganin Maanal a tare da shi, gashi data kallesa sai taga idanunsa akan Maanal
in suke, ita kuma
ar ranin hankalin sai wani latse-latsen waya take yi ita adole ga mai aji. Oho ita Maanal bama tasan tanai ba, hasali ma jinta take duk a takure, da Oum zata barta ma da tuni ta wuce abinta ta koma sashenta ita kam.....
________
A lokacin da anan ahalin gidan ke sashen AA a
angaren Mamy tana can tana waya da babbar yayarsu akan batun auren AA
in da Nuratu da sukaji su Abah sunyi shiru sun
i cewa komai ga shi har yau laraba, a yanda tsarin nasu yake kuma daga gobe alhamis ya kamata ace biki ya fara musamman tasu
angarensu, amma sunji
if babu wani bayani. Shine tai kiran Mamy
in dan jin mike faruwa. Bayanin da Mamyn ke mata rai
ace yasa tace yau zatazo Abujan dan tana Kano. Da wannan sukai sallama.
Zama Mamy tai tana mai dafe kanta. Eh lallai taci nasara akan Abah na hana Maanal tarewa a sashen AA, sai dai tana jin fargaba akan tunkararsa da batun bikin nan kuma. Musamman idan akai dubi da halin da AA
in ke'a ciki na ciwo. To amma kuma itama fatanta ai ayi bikin ne. Numfashi mai nauyi ta sauke sosai, tana mai tattara batun gefe ta jingine har isowar yayar tata dai, dan gara su tunkari Abahn tare zatafi samun
warin gwiwa....
Kusan
arfe uku na rana kuwa yayar Mamy ta iso gidan. A lokacin kusan kowa yana a sashensa, dan hatta AA yana sashen Oum, daga sallar azhar daya samu iya fita yau shi da sauran yan uwansa suka wuce sashen Oum
in. Manaal dai na
akin tunda taji motsinsu ta
i fitowa, sai ma tayi kwanciyarta barcin dole, daga baya na gaskiyar ya
auketa.
Mamy da kanta ta fito ta tarbi
ar uwarta, kai tsaye kuma sashenta suka wuce, suna dai-dai gifta window
in Oum dake kallon sashen Mamy
in sautin dariyar su Fawzan ta shiga kunnunwansu, kasa ha
uri sukai sai da suka le
a. Aiko idanunsu suka gano musu zaratan mazajen
an na Oum zagaye da ita tana bama AA abinci a baki, dai-dai kuma lokacin Babban Yaya shima ya bu
e nasa
baki wai ta bashi, shine suka saka sanya dariya, shima Fawzan yace bazai yarda ba ya je aka bashi. Kai da kaga fuskar Oum kasan cike take da farin ciki, haka suma su babban Yayan, farin cikin Oum
insu ya saka fuskokinsu bayyana murmushi na musamman, musamman ma shi da AA da ba cika son yin dariya sukai ba sai sun so. Fuuuuu Mamy ta wuce sashenta zuciyarta na tafasa. Koda suka shiga
aki saita sakar ma yayarta kuka. Ita kanta yayar tata wata irin masifa take ji na tafaso mata daga
irjinta, amma dole ta danne ta shiga lallashin Mamyn da nuna mata kuka fa ba shine mafita ba. Dole suzo susan abinyi dan al'amarin na Oum fa na neman zame musu
an zane. Dan tabbas ta rigada ta gama mallake zukatan yaran nan da salon makirci (kamar yanda suke fassara soyayyar Oum
in akan su AA. Sai dai kuma wannan nasu mummunan zaton ne kawai, dan ita dai baiwar ALLAH Oum har cikin zuciyarta ne, hasalima takan manta da cewar ba itace ta
auka cikin su AA tai na
udarsu ba saboda yanda ta sakankance matu
a).........
_Dangin Mamy ina gaisuwa
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 4 · 0% Book details