Sashe 26
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read
______________
........Matu
ar ti
e Nuratu takaici yayi, amma bata da damar cewa bazatai ba tunda itace ta kawo kanta. Sannan duk iskancin nan nata mugun shakkar Oum take ji, sosai matar na mata bala'in kwarjini, ga son da kowa yasan AA na mata tana son tai kamun
afa da ita. Kai bama ita ba, ko iyayen nata kan fa
i irin cika musu idon da Oum
in keyi, dan duk yanda suka shirya tunkararta da rashin mutunci suna yin arba da ita komai ke
wace musu. Cike da son
ular da Nurry Maanal ta shiga yima Oum hira suna dariya. Aiki sosai Nuratu ta sha
a, dan ji ta dingayi kamar ta juya ta caka ma Maanal wu
ar hannun nata.
Sunata aikinsu da hira, dan Maanal ma dai ke girkin Oum hira kawai take tayata, Nurry kuma anata aikin gyara fruits da take yi cikin takaici shiyyasa bata wani sauri, koda yake ba aikin ta iya ba dan bayi take ba sam. A gida komai masu aiki ne ke mata shi, idan iskancinta na ka ma hatta underwears
inta basu take su wanke sai tace matching baya wankewa da
yau. Su Inte dai sun gama sun gyara wajen sun fita suna gyaran falo da saka
amshi. Dai-dai nan AA ya shigo da sallama. Da sauri Nurry ta juya har tana neman yankewa da wu
a, sai Oum da itama ta juya tana masa murmushi. Maanal kam tamkar batana san mike faruwa ba aikinta kawai take yi.
Lallai yau Auta ne da tashi a office ko five baiyi ba ma?
. Oum ta fa
a tana mi
a masa ruwan data tsiyaya masa a cup. Amsar ruwan yayi, tare da jan kujerar work table
aya ya zauna. A kasalance ya janye idanunsa dake akan
ullin da Maanal tai ta bayanta na rigar girki dake jikinta. Kamar wanda baya so ya ce,
Oum na gaji ne ALLAH shiyyasa na gudo
Murmushi kawai Oum
in tayi, dan tasan ba hakan bane ba, ta tabbata dan Maanal ta dawo ne. Cike da
an rawar murya Nuratu data tsaresa da kallo ta shiga gaisheshi. Ikon ALLAH, to shifa sai yanzu ma yasan akwai wani a kitchen
in bayan Oum
insa da Maanal. Waiwayowa yay ya kalleta, sai kuma ya
auke idanun a ta
aice ya amsa, cikin kuma halin ko'in kular nan nasa kai kace baima gane Nuratun ba. Oum da bataji da
in yanda yayma Nuratun ba tace,
Nuratu ce fa baka ganeta ba ne Auta?
Na ganeta mana Oum! Nifa yunwa nake ji
Sarai Oum ta fahimci zancen Nuratun yake so a kawar, dan haka ta girgiza kai kawai da juyawa ta kalla Maanal dake ta aikinta. Juyowa tai ta kalla AA kuma, sai taga ya zubama Maanal
in ido ne a kaikaice. A take Oum ta fahimci akwai abinda ke faruwa a tsakaninsu, dan da wuri take gane idan sunyi fa
an nasu. Nan ma kanta ta
an girgiza, batare da tace komai ba ta bu
aton freight
in kitchen
in ta fiddo kwalin fresh milk, a gabansa ta ajiye tana fa
in,
Fara da wannan ga Baby nan na mana girki an kusa kamallawa
Idanu ya waro waje,
Kai Oum ana dai mana jagwalgwalo, miyasa baki mana da kanki ba?
Dariya Oum tayi, ta nufi hanyar fita tana
arin
aga wayarta dake ring, ta ce,
Oh jagwalgwalo ko? Babyn ce ke jagwalgwalo! ALLAH yasa ta hanaka abincin nan mu gani
. Ta fice batare data jira mizai ce ba. Shima bai ce komai ba, sai ma ajiye kofin fresh milk
in daya
auka zai fara sha yay ya mi
e. Nuratu da gaba
aya jikinta ke wani irin tsuma, tana jin kamar ta daka tsalle ta rungumesa take ji ta bisa da kallo, duk da tun kwalliyar safe ce a jikinsa yama cire jacket
in samna suit
in sai fara tas
in long sleeve shirt dinsa dake clean harda karin gugarta kamar yanzu ya sakata wani irin
yau yay mata, ga
amshinsa mai saka kasala na tashi kamar a yanzu ne ya saka turaren.
AA kam ko kallon inda take baiyi ba, hankalinsa kwance, kansa kuma tsaye ya
arasa inda Maanal take ya tsaya dab da ita. Ita ko da yake ta juya masa baya bama tasan da zuwansa wajen ba, tadai ji yawaitar
amshin turarensa sosai. Hannayensa duka biyu ya zagaya a saman cikinta ya rungumota, tare da
ora kansa a wuyanta duk a lokaci guda. Harga ALLAH tsorata tayi, dan haka tai wata
ar zabura tana
arin juyowa. Amma sai ya sake ri
eta da
yau ta yanda hakan ya gaggareta.
Ni kika wula
anta kika tawo a taxi ko? Ki saurari hukuncina dan sai na sa
a miki
. Ya fa
a a cikin kunnenta cike da isa babu alamar wasa a furucinsa. Amma irinsu Nuratu dake a gefe sai su
auka wata maganar soyayya yay mata a kunnen, dan daya gama fa
a harda su manna mata
aramar sumba a kan wuya ya
ara fa
in,
Ai dama kinfi kama da Kukun
Haushi ya saka Maanal
aga ludayin hannunta kamar zata
wala masa saboda yace tafi kama da kuku. Sakinta yay yaja baya yana murmushin
eta na cin nasarar
ular da ita, dai-dai ta juyo gaba
aya yay mata gwalo kuwa, zaburowa tai kansa da ludayin. Aiko da
an gudu ya
auka fresh milk
insa ya fice a kitchen
in yana dariyar data saka Nurry yin sumar tsaye dan mamakinsa da al'ajabi da yanda dariyar tasa tai bala'i bala'in tafiya da imaninta. Dan zata iya rantsewa bata ta
a ganin yana dariya kamar haka ba a rayuwar sanin datai masa kaf. Bawai yana
yalawa bane sosai a yanzun ma, amma illahirin ha
waransa sun bayyana a waje. Oum dake shigowa itama tana dariyar yanda AA
in ya fito a kitchen
in da
an gudu ce ta ri
e ludayin Maanal, tana dariya ta ce,
Amasa ha
uri babyna bazai
ara ba
Cike da shagwa
a Maanal ta ce,
Oum gwalo fa ya min, yace nafi dacewa da kuku, kinga yana sake yimin gwalon ko
. Tai maganar tana nuna bayan Oum da AA yake tsaye daga can waje. Juyowa Oum tai ta kallesa itama, sai ya ha
e fuskar kamar bashi ke yin tsokanar ba. Oum data tabbatar yayi
in ta ce,
Okay na bari ta kwale ka ko
Tadai fasan kai Oum, kuma dan ALLAH kinga na kulata tunda na shigo?
To ya zan sani tunda fita nayi, sai dai a tambayi Nuratu.
Oum ta fa
a. Maanal ce ta amshe da fa
in,
ALLAH Oum yayi, kuma a tambayi Nuratun ma ai tana ganinsa
Ai kafin ma Nuratu da takaici ya kume tsigar jikinta har wani tashi take yi tayi magana ya sake ma Maanal gwalo yabar wajen. Karaf kuwa a idon Oum. Salati Oum ta
auka da fa
in,
ALLAH ya shiryaka Auta ka daina tsokalar min yarinya kaikuwa. Sai kuma ta kama hannun Maanal, kinga manta da shi zaki rama ne, badai zai dawo cin abinci ba taron dangi zamu masa harda Fawzan in ya dawo
. Daga haka suka koma Oum ta tayata suka
arasa girkin aka bar Nuratu da takaici. Gashi babu damar barin kitchen
in kuma. Dole ta ha
ura suka kammala ikin duka suka shirya a dining sannan suka tafi salla. Sanin AA nan zai dawo yasa ta ma
ale abinta, acewarta sai ta sake
aura
ammara na maganin Maanal
in, hakan kuma bazai faru ba sai ta nutsu ta fahimceta....
________
Shagali sosai aka sha a gidan Sen.. Bukar, sai dai shi gaba
aya hankalinsa nakan Rabilu ne dan ya fahimci akwai magana a bakinsa. Duk kuma yanda yaso su kebe da Rabilun hakan ya gagara, dan uwargida yau tayi masa kane-kane. Kuma tsaf ta fahimci inda hankalin nasa yake dan haka taita dariya a ranta. Zuwa yanzu babu abinda bata sani ba game da Maanal. Tun sanda mijin nata ya kawo mata batun
ara auren nasa ta shiga bincike da bibiyarsa har sai da ta gano akan wadda yake rawar
afar. Da farko ta shirya tsaf domin nakasa rayuwar Maanal
in, dan ta
aukama kanta alwashi wata bazata sake shigo mata gidan miji ba, wanda suke a cikin ma tana shirin ficewarsu ne. Sai kuma UBANGIJI mai hikima ya nuna mata ikonsa rana tsaka ta samu labarin auren Maanal
in da AA Darma, yaron data ta
a ji a bakin mijin nata yana aibantawa da
aukar alwashin wulakanta rayuwarsa saboda yafi su kusanci da shugaba
asan. Dariya sosai sukaci ita da
awayenta masu
aurata a hanya, dan ita babu abinda ya dame ta da wata matsalar mijinta da AA Darma, ita AA Darma ma ya biyata a yanzu tunda ya
auke Maanal. Farin cikin wannan aure yasa ta shirya wannan liyafar ta Anaversary
insu, abinda bata ta
a yi ba kuwa. Shi kansa Sen yayi mamaki, amma sai shanye a ransa yana fa
in (Hakan dai bazai hana
ar shilata Maanal shigowa ba).
Bayan an gama shagali yanda ta kanainaye shi dole ya ha
ura, dan ya ma nema Rabilu ya rasa. Bai san ita ta kora Rabilun ba dan dama ta mugun tsanarsa saboda tasan shine mai nema masa matan auren kuma kawalinsa na matan banza. Ta jima da son rabasu sai dai hakan ya gagara....
Sen... Namu
. (ALLAH sarki Uncle
ina KA BARI YA HUCE MAI RABON YA
AUKE
__________
Daga sashen Oum AA sashen Mamy ya nufa domin gaisheta, dan
a'idarsa ce yin haka daga shi har
an uwansa. Da safe zasu shiga su gaisheta, hakama idan sun dawo aiki, sai dai da wahala kaga sunyi zaman mintina ashirin a wajen nata. Saboda tun farko bata jasu a jikinta ba, ita a dole tanama Oum kawaici. Wanda sai daga baya AA
in ya fahimci ba hakan bane ba...
Zaune ya sameta a falo Haule na gyara mata
umba suna kallo, glass bowl ne a gabanta tana shan fruits da aka yanka
anana a ciki. Cike take taf da haushin zaman Nuratu a sashen Oum. Da sauri Haule ta shiga gaisheshi. Batare daya kalleta ba ya amsa ciki-ciki yana kaiwa zaune a kujerar kusa da Mamyn, ganin yanda taketa faman
ata fuska ya sashi yin murmushi a zuciyarsa. Shi wlhy wani lokacin yanda ta saka kanta a
unci babu gaira babu sabar tausayi take bashi. Da ace zata ajiye makanamta dai zata kasance cikin farin ciki ne da nisha
i ta kuma samesu fiye da yanda take so su da take fa
an a kansu. A hankali ya matsar da jikinsa kusa da ita gab, batare da yayi magana ba ta zare spoon
in dake hannun nata ya
auka yanka
aya na apple ya kai mata baki.
uri tai tana kallonsa kamar wadda ta suma. Domin abune da bai ta
a kwatanta yimata ba sai dai taga yanama Oum. Shi kuma ya
auka aniyane a ransa na canja salon mu'amularsu ko hakan zai sassauta zuciyarta ta ajiye makaman ya
inta akan Oum, dan baya fatan wani a gidan ya fahimci halayyar nan ta Mamy. Ganin yanda take kallon nasa tamkar hawaye na son taruwa mata a ido ya sashi jinjina mata nasa kan tare da sakar mata murmushi mai sanyi, sai kuma ya
an bu
e bakinsa alamar (haa). Kamar sakarai a hankali ta bu
e lips
inta kuwa ya saka mata yankam apple
in, ta shiga taunawa tana kallon nashi. Sai ta samu kanta itama da amsar spoon
in ta
auka kankana ta bashi. Babu musu ya amsa yana mata murmushi, kafin
asa-
asa ya furta,.....
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*