← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 119

Sashe 22

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read

______________
*_LADIES COLLECTION AND MORE_*
08169307477
SHIN MATSALARKI RAMA CE KO KINA SO KI GYARA BREAST DINKI NE?
KINA SO KIYI HIPS HAJIYATA KIYI KYAU?
KO KUWA KINA SO KI RAGE KIBARKI KO TUMBINKI?
KINA SON INGANTATTUN MAGANIN MATA NA GARGANIJIYA?
Kinason shape dinki ya fito kamar yanda kowace mace zatai alfaharin ganinki bare ma oga ko saurayinki da kansa,
Shin kinason ko koma yar dagwas dinki batareda kashe kudin surgery ba kokuma hana kanki cima da dama da kikeso sbd kinason jikinki yayi daidai?
To matsalarki tazo karshe indai ingantattu sahihan maganin gargajiya ne da muka san inganci da gaskiyarsane,
MAZA KI ZIYARCI LADYS COLLECTION AND MORE ko ta waya ko ta asalin inda take ki tabbatar da Buqatarki tazo inda zata biya insha Allah,
LADY'S COLLECTION AND MORE
ANAN NE ZAKI SAMU DUKKAN ABUBUWAN DA KIKE SO KAMAR HAKA
Zumar kiba
Zumar breast
Zumar hips
Zumar infection
Zumar sliming
Zumar sabon budurci
Back to virgin
Abayas
Atamfa
Less
Hijabs
Supplements
Kitchen items and more Muna maraba da masu siyan Daya ko
08169307477
Address bayan gidan drugs katsina State
Kayan mu masu inganci ne sosae
Muna aika kayanmu a ko Ina ba tare da wata matsala ba
SIYAN NA GARI MAIDA KUDI GIDA
***********
________________
......Su babban Yaya na dariyar Maanal AA ya shigo. Duk kallonsa sukai, musamman Mamy dake masa kallon
urulla, hakama Nibras ji take kamar taje ta rungumeshi ta fashe da kuka saboda kishin Maanal dake ruruwa a zuciyarta. Gashi yanda lips
insa suka wani
ara zama pink duk sai taji ta tsargu, zuciyarta ta shiga wassafa mata abinda ya faru. Cike da basarwa AA ya kai zaune. A nutsensa kamar bashi ya gama yima Abah shagwa
a ba ya ce,
Ikon rabbu, miya saku nisha
i haka?
Bestynka mana
cewar Fawzan, sai kuma ya shiga bashi labarin abinda tayi. Wani
an murmushi ya saki tare da girgiza kansa. Ba
aramin dukan zuciyar Mamy da Nibras murmushin nasa yayi ba. Amma sai ya katse yanayin nasu da fa
in,
Mamy mun kai
. Batare daya kalleta ba. Dan yasan tana nan tana tuhumarsa da ido.
Kafin ta amsa masa Fawzan ya dawo kusa da shi neman tsokana, sai dai yana zama
amshin sassanyan turaren Maanal daya manne a jikin AA ya shiga hancinsa, idanu ya waro tare da sake matsawa yana shinshina shi. Cike da ra
a Fawzan ya ce,
Ehem-ehem malam yau dai babu zancen dojewa ALLAH
amshin turaren Lilly kake yi?
Harararsa AA yayi, shima
asa-
asa ya ce,
Yaya Fawzan ka rage gulma wlhy, mutum da matarsa dan anji
amshinta a jikinsa sai mi?
Sosai Fawzan ya saki baki da hanci yana kallonsa, shima AA
in kallon nasa yake da wani irin salon
age gira sama irin na (Eh
in nan). Jinjina kai Fawzan yayi, a hankali yace,
Ashe za'a bajeta a gaban Abah gobe. Dole a
ara maka kwanaki sai after babbar salla
Yanzun ma
asa-
asa shima AA ya ce,
Yo a bajetan mana, zuwa babbar sallar kun fara jiyyarta dan ta fara laulayi kuwa, kunga sai ku bari sai ta haihu ku bani
. Daga haka ya mi
e cike da basarwa tamkar bashi ya fa
a ba. Fawzan daya saki baki yana kallonsa ya kwashe da dariya da fa
in,
Kai wannan yaro tantiri ne kai, ALLAH sai na tona
Gwalo AA daya nufi hanyar fita ya juyo yayma Fawzan, kafin yace,
Oum! Mamy! Babban yaya good night
. Ya fice a binsa. Cikin
aga murya Fawzan yace,
Muma da bakace mana good night
in ba lafiya lau zamu kwana, kuma gobe sai na fasa
wai a gaban Abah
Wani kalar
ululun takaici ne ya kume Mamy, dan kallon da takema Fawzan da AA ta gefen ido tsaf ta fahimci abinda suke tattaunawa da juna ta hanyar motsin bakinsu. Gittawar AA a yanzu kuma sarai ta ji
amshin turaren Maanal itama. Hakama Nibras data sanya musu ido. Saheeba dai tsarguwa kawai tayi, shiko babban yaya da Oum dariya ma suke musu dan Fawzan da Ajwaad tamkar tom and jarry haka suke. Komansu irin na asalin sako-da-sako ne basa ragama juna. Ta wani gefen kuma kamar wasu abokai.. Fitar AA
in ta saka hirar tashi gaba
aya, dan dama dai rashin dawowarsu yasa hirar tsaho haka da sha biyu ta wuce...
Lokacin da Oum ta shiga
aki samu tai Maanal harta kwanta. Murmushi kawai tayi itama ta shiga kimtsawa domin tafiya wajen mijinta. Taje zuba kayanta a laundry basket taji
amshin turaren AA matu
a a wajen, kayan cikin basket
in ta kalla, kayan Maanal ne data cire yanzu. Kasa daurewa Oum tai ta
akko doguwar rigar takai hancinta. Itace kuwa ke
amshin na gasken gaske. Kai Oum ta girgiza dariya na su
uce mata, sai yanzu ta fahimci dalilin gudun Maanal da
in tsayawa a wajensu da wannan kwanciyar saurin.
asa-
asa ta ce, (Wannan nake jiye maka Abansu, karka bashi matarsa dai a juri zuwa rafi) daga haka ta ajiye rigar ta
arasa shirinta ta tafi wajen mijinta...
_________
Sille ya jima akan titin bayan wucewar motar AA. Dan abinda ya gani na faruwa daga nesan da bayansu da yake kasancewar gilashin motar a sauke yake ka
an ya sashi canja shawara. Waya ya fiddo ya shiga yi musu video. Dan wata shegiyar waya ce dashi mai
arfin camara ta yanda yake iya zooming abu mai nisa sosai. Yako yi nasarar
aukar komai yanda ya kamata, daga
arshe ya adana videon a wayar tasa yana murmushin cin nasara. Dan yaci alwashin sai videon nan ya zame masa kadarar tatsar mutane da yawa ku
e kafin yasa ai masa editing
insa ya bazashi a media ta yanda sai ya kunyata rayuwar AA da Maanal dan zai canjama al'amarin siga ne ta koma matsayin kafin aurensu ne hakan ta faru. Sauran alwashinsa kuma zai biyo baya dan baya yafiya ba kuma ya canja tsarinsa akan maida murtani saboda sabon idea.....
Hummm wannan Sille! Wannan Sille wai mike damunka ne
________
Murmushin da Oum keta faman yi ne ya saka Abah dake binta da kallo fa
in,
Wai shi wannan murmushin na miye?
To Gadanga miye a murmushi ko dai ka tsargu ne?
Tsarguwar ma sai nayi, dan nasan halinki sarai
Dariya Oum ta sakeyi, sai kuma takai zaune a kusa da shi tana fa
in,
Abansu ka fahimci a yanayin da Ajwaad da Maanal suka shigo kuwa?
Kansa ya girgiza alamar (a'a)
Cikin
an waro idanu Oum tace,
Gadanga kaji tsoron ALLAH
Murmushi kawai yayi baice komai ba. Oum ta
ata fuska.
To ALLAH ina gaya maka idan baka bama Auta matarsa ba za'a haifi
a mara ido, kadai gani da idonka sau biyu
A haifi ma mara kunne, ai nasan dai duk rashin kunyarsa bazaiyi abinda kike tsoron ba. Fateema da kike ganina sarai nasan abinda nake yi, dan haka ki daina damun kanki ina kan ra'ayina. Saboda ni nasan dalilina nayin komai
Shiru kawai Oum tai tana kallonsa, sai kuma ta kai kwance cike da haushi. Baki kawai Abah ya ta
e ya cigaba da duba littafin hannunsa daya kasance na addu'oi....
Washe gari Abah ya tashi da uzirin fita da wuri, dan haka ya bada umarnin driver yakai Maanal wajen aiki. Yauma kamar jiya bayan sun kammala breakfast da Maanal bataci ba tace azumi take kowa ya shiga motarsa. Driver ya bu
ema Maanal mota itama. Oum batace komai ba dan a gabanta Abah ya sanarma driver
in. AA ma yi yay kamar baiga komai ba ya shiga tashi motar nasa drivern ya jasa. Sai da suka fito ko street
in basu gama bari ba ya saka drivern sa tsaida na Abah. Fitowa drivern yay yazo saitin inda AA
in yake zaune yana faman duba wasu takardu. Batare daya kalla drivern ba sai gilashin daya
an sauke a dakensa ya ce,
e mata ta dawo nan
Daburcewa sosai drivern yayi, dan ba
aramin garga
i Abah ya masa ba akan hakan kasancewar yasan AA
in zai iya aikatawa. Cikin tashin hankali driver yace,
Ranka ya da
e Alhaji fa yace...
Wani banzan kallo da AA
in ya
ago ya watsa masa ya saka shi kasa
arasa fa
a, sai ma du
ar da kansa da yay
asa da sauri. Shi kam dai sun sakashi a tsaka mi wuya. Kusan minti
aya AA ya ajiye takardun hannun nasa ya
alle murfin motar ya fito. Yayi
yau matu
a cikin baby pink color
in suit, fuskar nan babu walwala sai kwarjinin kamala dana ibada ke fita. Maanal da haushin tsayawar tasu ya kumeta taja tsaki tana
arin
arasa abinda take a laptop ta fito kawai taji an bu
e side
in da taken,
agowa tai cike da masifa dan son ganin wanene suka ha
a ido da AA da yay kicin-kicin da fuska. Itama dai tayi
yau sosai cikin lass da akaima doguwar riga, ta kafa
aurin zarah buhari sai veil
inta da yay dai-dai da tsarin shigar tata. Tana
arin rufe laptop
in kawai ya du
o cikin motar a kanta, kafin ta samu damar magana ya
agata cak ya fito da ita. Idan tace al'amarin AA bai fara girgiza tunaninta ba ma ai tayi
arya, yanzu banda ikkanci a titin ALLAH zai
akkota a mota da safen nan mutane nata kai-kawo. Koma tace a anguwarsu data tabbatar ko wani bai sanshi ba wani ya sanshi duk da ana rayuwa ne irinta ba ruwan wani da wani
in nan a anguwar. Da sauri kuwa nasa drivern ya fito ya bu
e masa
ayan side
in da yaga ya zagaya, a ransa kuwa dariyar halin ogan nasa yake, yayinda suka matu
ar birgesa duk da yanata wani sinne kai. Ajiyeta AA
in yayi ya gyara mata rigarta ya rufe
ofar, ita kam ai tamayi sumar zaune ne ko mi zatace oho. Dan sam tama kasa masa magana dan al'ajabi. Shigowarsa wajen da yake zaune hannunsa ri
e da tarkacenta da drivern Abah ya kwaso mata ya sata kallonsa ta gefen ido, sai wani
ata fuska yake kamar ba shine daren jiya ya gama aikata mata abin kunya ba. Aikinsa ya cigaba da yi batare daya sake kallonta ba yana cema drivern sa,
Muje
a da
ile.
Yanda ya basar ya cigaba da aikinsa itama sai ta basar ta cigaba da nata aikin. Har suka iso Company wani magana bai shiga tsakaninsu ba. Kai babu ma wanda ya kula
an uwansa. Koda motar ta tsaya kuma kasancewar tana tattara kayanta shine ya fara fita. Tayi zaton zai yi tafiyarsa ne. Amma sai a mamakinta ya zagayo ta inda take ya bu
e mata. Koda ta fito kuma sai ya saka hannu ya amshi kayan hannunta harda handbag
in kamar jiya. Ya kuma kama hannunta da
ayan hannunnsa. Nashi kayan kuwa sai drivern sa daya bisu da kallo yana murmushi ne ya tattara yabi bayansa da su.
Yau ma cike da gulma wanda suka iso ke binsu da kallo suna kuma gaishesu da girmamawa. Yayinda wasu ke gwada son amsar kayan hannun AA
in amma sai ya girgiza kai kawai alamar (a'a). Kamar dai jiya harda masu le
ensu ta windows dan gulma. Suna shigowa kuma kowa ya nutsu aka shiga mi
a musu gaisuwa...
Yau dai kai tsaye office
inta suka nufa. An gyara komai fes an saka air freshener masu da
i, shine ya kunna wutar office
in dake a kashe, har saman desk
inta kuma yaje ya ajiye kayan hannun nasa batare daya kalleta ba ya nufi hanyar fita, ita dai tana tsaye tana kallon ikon ALLAH. Har yaje
ofar sai kuma ya dawo gabanta yaja ya tsaya. Cike da garga
i fuskarsa a tamke murya a dake ya ce,
Daga yau wannan ya zama first and last da zaki bishi in har ba tare da Abah ba. Azumin mi kikeyi kuma
Yanzun kam kallonsa tai cike da mamaki, sai kuma ta tura baki gaba ta ce,
Na nafila mana
To sai kisan yanda zakiyi da shi tunda baki sanar min ba.
ya
are maganar da dalla mata harara ya juya zai fita..........
_Oh oh AA rigima azumin ne kuma sai an sanar maka munga idi
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 22 · 0% Book details