Sashe 55
Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
______________
........Numfashi mai
arfi taja, kafin cike da makirci ta ce,
Haba Aunty wannan har wani abin tada hankali ne har kina saka kanki kuka. Yo ALLAH na tuba cikin mi! Cikin ma da
ila bai wuce kwanaki ba, kinga ko ba bu
atar zubarwa ake ba lalatashi kawai zamuyi cikin sau
Nana ta yaya? Yarinyar da bata ta
a cin abincin sashena ba tunda tazo. Ke ni zan ma iya rantse miki ban ta
a zaman minti goma da ita ba
Wannan duk ba damuwa bane, ai azumi akeyi, kuma a irin lokacin nan abinci nasan duk a tare kuke yinsa, wannan aikin Saheeba ce zatayi mana shi, bama yanzu ba sai bayan salla. Sannan ya kamata Aunty kima Ajwaad tsiya gaskiya. Munafiki yana sum-sum da kai kamar bazaka saka masa yatsa a baki ya ciza ba amma yasan yay ma mace ciki. Idan wancan na farko yace kuskurene wannan kuma fa? To wlhy sai kin fito masa a mutum sannan, idan ba haka ba ko mun lalata cikin ma a banza tunda ba kunyace da shi ba zai iya sake mata wani a gidan kuna nan sake da baki, wama ya sani ko tun kafin su tafi Chaina
in yay wannan
in tunda shi dama ta
adari gagararren yaro n.....
Uhmmm Nana! Please a dinga sassauta irin tsauraran kalaman nan akan yara basu da amfani, duk da Ajwaad nada taurin kai a kaf yaran nan babu wanda nake iya lankwasawa cikin sau
i irinsa. Su da suka sha daga jikin nawa ma ya fisu min biyayya..
Sosai kalaman Mamy suka daki zuciyar Maman Saheeba, sai ta fahimci lallai dole ta dinga gyara kalamanta tunda har
ar uwar tata ta fara nuna ranta ya sosu akan zagin Ajwaad da tayi. Cikin
an gyaran murya a fili ta ce,
Hakane aunty kuma kiyi ha
uri raina ne ya
aci wlhy. Kin san yaran nan da son fusata mutum. Ni dai yanzu abinda kawai nake gani kenan. Mu lallata cikin sannan ki ja masa kunne tunda wancan bai shigesa ba. Shima Fawzan kin masa maganar Amani
in kuwa? Wlhy yarinyar nada hankali Aunty, sannan tafi Nibras komai,
yan jiki, ilimi, harma da tarbiya. Itama dai uwarta ba wasa ba wajen ku
i. So nake wlhy mu rikita zuciyar matar nan ai auren rana
aya dana Ajwaad da Nuratu..
Fuskar Mamy da murmushi ta ce,
Karki damu zan masa magana shima yau
in nan. Dama na bari ne ya nutsu naga kwana biyu yanata kai-kawo na kwangilar nan daya samu. Ki tura min hoton yarinyar ma kada na manta
Cike da farin ciki Maman Saheeba ta ce,
In sha ALLAHU yanzu kuwa aunty. Harma da no
inta
Daga haka sukai sallama Mamy na sauke ajiyar zuciya. Sai taji
acin ran nata ya ragu sosai. Shiyyasa take
aunar Nana sosai......
__________
GIRO
Zaune Gwaggo take ta zabga tagumi abin duniya ya isheta, yau ko abinda zasu ci basu da shi. Tunda Sule ya tattare
an sauran ku
en wajen Sen... Suka koma
af, ga Babu bashi da lafiya sosai. Haka kawai sai ya yanke jiki ya fa
i. Sun
an kira mai camix
in garin ya dubashi yace ulser ce ke damunsa, sai kuma hawan jini. Nan dai ya
an bashi magunguna yay masa
arin ruwa. Daga nan ne ma yake
an samu ya fita zuwa
ofar gida. Amma daga ba nan
in ba baya iya doguwar tafiya, dan ko azumi ma baya iya yi. Kai zata iya cewa ma itace kawai mai yin azumin a wajen, dama ba'a maganar Ha
ila da Sule, Sailu ko ta murje idanunta tace itama ulser gareta mai zafa bazata iya azumi ba. Dan haka da rana sai su dafa abinda ransu keso ita da yaranta suci, ko Babu sai sun gadama ma suke bashi. Itako in aka sha ruwa sai wanda yaga ALLAH yaga Annabi ya sammata kunu a gidan. Shi dama Baba ba magarsa ake ba, sauran matan nashi ma suke cida kansu. Sauran
anta kuwa na ma'auri suma taimakon suke nema, tunda dama dai Babu
inne ta
amarsu a baya, tunda komai ya su
uce kuma suma suka shiga halin shiga ukun.
ila ce ta shigo wajen tana taunar cingam tana wa
e-wa
e, kanta
auke da botikin cin-cin da take yi na sayarwa. Duk da azumi ne haka take fita da shi talla, idan akai magana tace yara take saidawa ai. Ko suma yaran azumin suke. Rashin mutuncin Sule dama ita Ha
ilar kanta da uwarsu kesa babu wanda ya iya cigaba da magana. Dan suma mazan gidan yanzu tsoronsu suke ji. Mu
ut Gwaggo ta ha
iye yawu tana bin botikin cin-cin
in Ha
ila da kallo duk da azumin da take. Ha
ila ko ko kallonta batai ba ta shige
akinsu ta ajiye botikin, babu jimawa ta fito da
aurin
irji alamar yin wanka, sai
uni take a ranta wai Temo... ya bata wahala, shege gashi ba wani ku
in kirki yake bata ba. Duk yanda zai gurjeta baya iya wuce dubu biyar yace ta bishi bashi. Kullum kuma aikin kenan, ita kuma tana zuwa ta bashi kanta ne kawai saboda yana mata yanda take so. Temo... Dai inyamuri ne irin masu shiga
auyukan nan su bu
e shago, sunansa Temoty ne. Mutanen Giro ke kiransa Temo.... Temo shine ya fara keta budurcin Ha
ila saboda shegen kwa
ayinta, tun tana shan wahala harta goge, dan gaba
aya har zuwa yanzu shekarun ha
ila basu wuce goma sha ba. Kai ko
irjin ma yanzu ne yake bayyana a jikinta sosai,
wailayen ma bata gama cika cif-cif ba amma idonta ya bu
e. Dan yanzu har cikin Suru samarine da ita kala-kala. Abin tausayi ga rayuwar yarinyar nan indai ta fita a gida to yini take daga
akin wancan saurayi zuwa wancan kango ko gajiya batayi, ba kuma komai ya sata zama karyar maza ba sai shan magunguna kamar ba yarinya ba. Sarai Sailu ta jima da sanin Ha
ila nabin maza, amma ku
en da take kawo mata da
an shayi da burodin baba kalla da indomie da tsire yasa ta kasa yin magana. Kai bama ita ba matan gidan kansu sun sani, tsoron Sailu ya hana su cewa uffan...
Gwaggo na ganin Ha
ila ta shige bayi ta mi
e da sauri ta afka
akin. Cin-cin
in ta
ebo a cikin zani ta fito, jikinta na
ari ta afka
akinta ta
oye.
Ta goge hannunta da man cin-cin
in ya
ata ta dawo
ofar
akin ta sake zama kamar batai komai ba.
Babu jimawa kuwa Ha
ila ta fito ta sake wuce Gwaggo. Tana ko shiga
akin su sai gata ta fito kamar an jehota. Zaram Gwaggo ta mi
e abinka da mara gaskiya, gashi data
auka cin-cin ta manta ta rufe botikin. Wani irin cin kwallar Gwaggo Ha
ila tayi cikin
araji kamar sa'arta tace,
To tsohuwar banza bani ku
ina, munafuka
arauniya
Muryar Gwaggo har rawa take,
Kudinki kuma ha
ila, ni na
auka miki ku
i ne?
Wlhy zan iya sharara miki mari anan gurin kema kin sani, idan baki
auka min ku
i ba ai kin
auka min kayan ku
aramar
arauniya dako satar baki iyaba ma. Ban ku
in cin-cin
ina inba haka ba wlhy na saki zanen nan anan nai tsirara mu daku.....
ila! Ha
ila! Uwar tawa kika sha
ema wuya haka kina jifanta da sunan
arauniya?
Babu ne dake shigowa yay maganar. Baki sosai Ha
ila ta gatsina, cike da tsiwa da rashin girmama iyaye tace,
Yo Babanmu ita taja, daga fa shigata wanka ta afka
akin Innarmu ta
iba min cin-cin, itama ba haka take kiranmu
arayi ba, bayan kuma a wajenta muka gaji satar tsohuwar alakwankwan kawai
Wani irin runtse idanu Babu yayi
irjinsa na masa zafi. Cikin rawar murya ya ce,
To kiyi ha
uri ki saketa. Gwaggo miyasa kika ta
a mata kaya?
Kuka Gwaggo ta fashe da shi itama. Dan harga ALLAH taji sha
ar nan ta Ha
ila.
Yanzu Habibu ka yarda da maganar
arka kenan na
auka mata cin-cin
To Gwaggo ni mizance. Kinga fa ranar sai da nai miki nasiha akan al'amarin Sule da Ha
ila a gidan nan, na nuna miki ki daina shiga sabgarsu su ba kamar su Shahidah bane da kike iya tankwarawa. Uwarsu kuma ba kamar Asiya bace da zatai miki kawaici ta kauda ido. Kika min a
awarin dainawa gashi tun ba'aje ko'ina ba kunayi.
To wai dama kai baba kana tunanin wannan kilakakkiyar tsohuwar zata kama kanta ne a cikinmu. Mu dan ALLAH ma ka daina mata wata nasiha ka barmu da ita mu gurji ru
en bakinta da baya iya shiru jarababbiya kawai. Kuma wlhy sai kin biyan ku
in cin-cin
ina ko kuma yanzu na kira Hure dilalliya tasai tsohon gadon
akinki a ku
Ai bama sai kin kira Hure ba ni kaina muyi ciniki
anwata dama na gaji da kwana
asa cinnaku namin walmakalifatu.
To shike nan ma Yaya Sule
. Ha
ila ta fa
a tana sakin wuyar rigar Gwaggo.
arasowa Sule yay ciki batare da ko kallon Babu yayi ba, dan shi bama ya magana da Babu saboda ya masa fa
a gaba yake da shi. Gwaggo da Babu na tsaye kamar gumaka su Sule suka shiga
akin Gwaggo. Gadon
arfenta
arami suka
allo, bayan sun zazzage mata katifar rimi dake kai da
an tsummokaranta. A gabanta, a gaban Babu sukai cinikin gado Sule ya bama Ha
ila ku
i yace ta tayasa su kafa gadon a
akinsa dake tsakanin na Gwaggo da na uwarsu.
An gama babban yaya, amma tsaya abama Baba la'adar ganin ido mana
. Ha
ila ta fa
a tana matsawa kusa da Baba ta saka masa
ari biyu a aljihu, tako zo kim-kim suka kama gado zuwa
akin Sule suka ha
a. Katifarsa da taima gadon yawa dan ta 6by6 ce daya sato a wani gida haka suka
orata a gadon. Ya haye ya wani baje yana sauke numfashi. Itama Ha
ila hawa tayi tana fa
in,
Yaya bara na
ana nima
Dariya ya sanya da fa
in,
ar son banza, ai ni wannan satar cin-cin tamun rana. Wai ina babarmu?
Baki ha
ila ta ta
Kaima ka sani tana can biye-biyen
auyuka wajen malamanta neman asiri
Ko kuma masu danneta ba
Dariya Ha
ila ta sanya, cike da sha
iyanci tace,
To kaga laifinta ne, Baba ya riga ya ru
e dole taje inda zata samu
arfi. Nidai tsorona kawai karta kwaso mana ciki wani susu can. Amma bari nasan maganinta, maganin hana
aukar ciki zan dinga jefa mata a ruwa bata sani ba
Dariya sosai Sule ke kwasa. Kai bakace hirar uwarsu mahaifiya suke yi ba..........
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*