← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 119

Sashe 69

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 10 min read

______________
.......Gaba
aya AA mamakin ganin sabon bikin da suka shirya yake yi, dan Oum kanta da su Hajiya Majdiya ko lokacin kansu basu da. Shima sai abun ya fara sakashi nisha
i da jin karsashin ango fa yake sabo fil-fil a leda, dama a wancan karon bai gayyaci kowa ba saboda bai kawo Bestyn tasa ce zata zama matarsa tasa ba, shiyyasa ya sallama komai babu wani shiri da yayi.. Al'amarin Oum
in tashi da
an uwansa bai gama girmar kansa ba sai da Fawzan ya kaisa masaukin da suka tanadarma abokan nashi, yaje ya sameshi harma da wanda baiyi zaton gani ba. Aifa nan suka tasashi gaba da mitar rashin sanar musu auren nasa, dan sai da suka iso suke jin ai an rigada an
aura sure tun kafin salla. Bashi da bakin bayani sai kawai ya bar Yaya Fawzan da musu sharhi...
________
A can gidan Didi Shahidah kuwa wani shegen kwalliya mai natsuwa akema Maanal, komai dai-dai misali ba'a cika shi da shirme ba. Dan mai kwalliyar
wararriya ce tun daga Lagos Hajiya Shuwa ta
akkota dan komai daya shafi amarya itace keyi. Hatta kayan da Manaal zata saka duk shirin Hajiya Shuwa ne. Matar ta gogu da sanin takan duniya ne
warai da gaske.
arfe biyu da arba'in an gama shirya amarya Manaal cikin doguw
ar riga na lass daya tsaru da
inki matu
a. Fitet rigace a ciki har
asa ta wani irin fidda ainahin surarta tamkar zane a takarda, sai akai wata a sama tamkar after dress sai dai itama da lass
in akayita ta sauka har tana jan
asa. Matu
ar zaunuwa
aurin kan Maanal ya zauna. Sar
an kunne zuwa bangles kam ba'a magana. Dan dan
areriyar sar
a ce da akama ma wani irin adon fararen stones ya rabba. Dole ka kalla wannan amaryar ka sake kallo dan takai zama abin kallon. To dama Maanal gidan gayu ce, balle yau
in ta dabance a gareta. Ita kanta sai take jin kamar ba ita ba. Lokacin da mai kwalliya da Hajiya Shuwa data iso suke fito da ita falo sumar zaune su Basira sukayi, su Zeezah kuwa suka shiga fa
in,
Woowww!!
Suna mi
ewa. Kafin kace mi hasken camara ya fara hasketa tako ina.
Dai-dai nan motar
aukar Maanal ke isowa, dan yau ba ango ne zaizo
aukarta ba. Babban Yaya da kansa ne yazo
aukar
anwarsa, a tare dashi akwai Uncle Najeeb (
anen Abah da suke uwa
aya uba
aya kun dai gane wanda akai bikinsu da su AA).
Sai da kowa ya gama fita suka shiga motocin dake can waje suna jiransu dan Babban Yaya ne kawai ya shigo ciki sannan Amaal da Hajiya Shuwa suka fita da Maanal. Babban Yaya dake murmushi ya ce,
ALLAH na gode maka, yau ga Lilly ta fito a amryar ta, amaryar ma ta Auta
Dariya Amaal da Hajiya Shuwa sukayi, Uncle Najeeb ma ya murmusa dan shima dai gwanin tsare gida ne. Kan Maanal da idonta ya cika da hawaye a
asa ta rissina ta gaishesu. Kafin Amaal ta sanyata a motar. Amaal ce kawai ta zauna tare da ita, Hajiya Shuwa motarta ta shiga sai ta
auka su Nene.
Masha ALLAH waje kam ya ha
u, dan ko makaho ya laluma yasan an gyara wajen. Ga
aton symbol da ke rubuce da sunan AA dana Maanal
yayi ko masifar
yau duk da babu hoto a jiki dan Alaj AA ya hana. Abinka da manya komai yana tafiya cikin natsuwa da tsari, dan sai da mutane duk suka shiga sannan Oum ta fito ita da Hajiya Majdiya cikin kwalliya domin shiga da amarya. Ango dai ba yanzu ba kamar yanda aka tsara.
Wani irin rungume Maanal Oum tayi, jitake kamar yau ne aka
akkota daga KD aka kawo musu. Ga madarar
yau da Maanal
in tai mata. Hajiya Majdiya dake murmushi ta shiga haska musu camara. Kafin itama ta rungume Maanal
Ashe daga wajen hall
in wasan yara ne. Sai ka shiga daga ciki zaka tabbatar da eh an shirya bikin
ar gata. Mata ne zalla a cikin hall
in,
ammata da manyan iyaye da sukafi kowa yawa. Yara ma
ai ne a wajen. Tunda mc ya fara zubama amarya kirari hall
in yay tsitt, kowa ya zubama
ofa ido musamman ta
angaren Darma Family da dangin Mamy, dan daga
arshe dai sun ajiye komai a gefe acewarsu sai an gama biki suma sun shigo tawagar dan suna son komai ayi akan idonsu ta yanda idan na Nuratun ya tashi ba'ayiba su sami nayi
orafi. Hajiya Majdiya ce ta fara shigowa, bayan kusan minti
aya
ofar ta sake zuge kanta Oum da Maanal suka bayyana. Oum na ri
e da hannun Maanal
in. Tuni hall
in ya
auka
ananun
uni na ambaton Masha ALLAH dan harga ALLAH ko ma
iyi yasan Manaal tayi
yau sosai. Mamy kam da
an uwanta babu wanda bai ji abu ya sokar masa
ahon zuciya ba.
Oum ta zaunar da Maanal a kujerar da aka tanada domin ita, ta
an gyagygyara mata rigarta kafin tai shirin barin wajen. Hannunta Maanal ta ri
o cike da shagwa
a, Oum ta juyo tana kallonta. Sai kuma ta dawo ta ri
e hannunta cike da kulawa tace,
Miya faru?
Idon Maanal cike da hawaye ta ce,
Oum dan ALLAH ki zauna tare da ni anan, ko Didi ta dawo, bana son kowa na kallona
Murmushi Oum tayi sosai, tare da kai hannu ta
aukema Manaal
an hawayen da suka taru mata a gefen ido.
Yau ranar farin ciki ce Baby na ba ranar kuka ba, ki yi ha
uri yanzu Auta zai iso shima bake ka
ai zaki zauna ba ai. Kin ta
a ganin amarya ta zauna da mamanta ai sai a mana dariya ace ango ya
i zuwa
Yanda Oum
in ta fa
a sai ya bama Maanal dariya. Murmushi ta saki mai sanyi daya wani mata
yau. Oum ma sai ta murmusa tana tashi. Sosai Maanal ke jin idanu sun mata yawa, sam bata
aunar kallo, takurata yake yi. Tana
an bin mutane da kallo
asa-
asa itama ta hango wani kallon tsana da Mamy ke mata ita da danginta. Sai kawai yanayin nasu ya bata
arfin gwiwa taji wata dakewa ta musamman ta risketa. Aiko sai ta
ara dakewa ta
awata fiskarta da murmushin da ya tsaya musu kuwa a
ahon zuciya. An fara bu
e taro da addu'a, sai
an abinda ba'a rasa ba aka sanar da isowar tawagar
an discussion house. Hauwa'u Jidda, Ummul-Adnan. Ummu Fharuk. Oum Zarah. Maman afrah. Hafsy gayu (Mmn Ajmaal) (
). Daddy's girl (Aysha). Hafsy Gayu. Leila. Mrs lawal. Mrs Bash. Fiddausi sani. Aunty Saliha. Aunty maryam. Maman faruk. Saraunia. Sharifa Ahmed. Maman meema .Oum shuraim. Mrs Affan. Maman Fa'izz. Meeno. Oummu nawal. Zubaida chiroma. Oum zarah & muhd. Fattu. Maman Hameeda, Aminatu, INDOBATIK NG. (Kai kuna da yawa, amma dole a dinner na antayo sauran
Ohhh ohhh zokaga mutanen nawa yanda suke shigowa cikin nutsuwa da
asaita,
yau iya
yau wanka iya wanka. Su
in na musamman ne, dan haka wajen zamansu ma ya kasance na musamman dan dama an tanada musu shi. Kamar jira suna gama zama ango ma ya iso da tawagar abokansa. Tuni kallo ya sake komawa sama wai shaho ya
au giya. Uhhhm uhhmm inji mai ciwon ha
ori, kunga angonku kuwa, nace kunga ango AA Darma kuwa? Ya subahannallah, tabbas ranar aure daban take ga kowanne mata da miji. A yanda tsarin yake amarya ce zata je da kanta ta taro ango. Dan haka AA da tawagarsa suka tsaya a waje, Shahidah ce ta kama hannun Maanal suka iso har wajen
ofa, sai da aka tsayar da Maanal MC ta gyara mata zaman rigarta sannan akace da ango bismillah ya shigo.
Fin minti
aya bashi da niyyar motsawa, sai da RK ya tsungunesa. Hararrasa yayi ka
an, kafin ya motsa a nutse ya shigo cikin hall
in. Wani irin shaaaaaah zuciyarsa tayi sakamakon saukar mayan oily fararen idanunsa masu kamar an watsa madara akan Maanal dake tsaye kanta a
asa. Tuni wani kirari da mc ta jeroma AA
in ya saka Maanal
aga idanunta slowly ta sauke a kansa itama, shima dai kallonta yake, zuciyarsa na ambaton sunan ALLAH ma
agi gagara misali daya mallaka masa wannan
yawar halitta matsayin iyalinsa, lambunsa na hutawa. Mc ta kama hannun Maanal suka tafi a hankali har inda AA ke tsaye, wani irin lumshe idanu Maanal tayi, ta sake bu
ewa a lokaci guda tare da motsa lips
inta ka
an ta ce,
Barka da isowa mijin Maanal
Shima cike da tasa
asaitar ya motsa nashi lips
in ya furta,
ALLAH yay miki albarka matar Ajwaad
Auuuwwwww!!
Mc ta fa
a cike da salon iskanci daya saka hall
aukar hayaniyar
ananun dariya. Mc
in ka
ai taji abinda suka fa
a, amma yanda tai
in sai mutane sukai tunanin wasu manyan magana ne daban. Cike da nutsuwa Maanal ta bu
e masa hannayenta ka
an alamar yazo gareta ta rungume shi tana wani irin murmushi mai sanyi, AA da gaba
aya yaji yana narkewa ya shiga takowa a hankali garetan, yana gab da isowa ta wani juya masa baya da sauri tana sake
awata murmushinta, sai kuma tasa duka hannayenta ta rufe fuskarta. Miza'ai in ba dariya ba. AA ko ya wani kalar basarwa yana cije lips, batare da yace komai ba ya
araso kusa da ita suka jera. Batare da ya ri
e ko hannunta ba suka shiga takawa a hankali har mazauninsu, sai lokacin ya taimaka mata ta zauna tare da gyara mata rigarta sannan shima ya zauna. Hannunta ya kamo a hankali cikin nasa ya rumtse. A tare suka saki
oyayyar ajiyar zuciya.
asa-
asa ya ce,
I miss you my half. Irin wannan
yau haka ai sai kisa na hana bikin
Maimakon ta bashi amsa sai tai murmushi kawai tana risinar da idannunta
asa. Dan wani annakirin kallo yake mata mai matu
ar ratsa
argon jiki. An cigaba da gudanar da abinda ya tara mutane. Matu
awatarwa taron yayi, komai ya
ayatar yanda ya kamata. Anci ansha amarya tasha kyaututtuka wajen iyaye su Umma matar babba Sardauna, su Mah-mah, su Gwaggo Khadijah, su Mom mahaifiyar Abah kenan. Mamy ma ta daure ta bayar
bisa shawarar babbar yayarsu. Sannan aka dawo kan
a su Hajiya Majdiya, kai harda
ammata da
aye abin masha ALLAH. Daga
arshe Oum uwa maba da mama data saka nata sai da zukata suka girgiza. Gab da magrib taro ya tashi lafiya.
Yanzu ma dai Babban Yaya da kansa ya maida Maanal, wannan tsari ya taimaki Maanal inji AA a zuciya, dan yanda yake jinsa ALLAH daga hall
in bikin zai iya wucewa da ita ya sauke matsalarsa, bai ta
a jin bazai iya jurewa ba irin yau, yanda Maanal tayi masifar
yau, ga wani irin
amshi mai marmasa ga
ai da
argon jiki. Ko a wannan zaman harga ALLAH girmama iyayensa dake cike da wajen da yayye ya sashi tsayawa a ri
e hannun kawai, shima a
oye yayi. Ya rabba! In ko haka wannan gyaran jiki yake to yata bu
e bakin aljihu kenan duk bayan sati biyu anama Maanal
insa. Shi yasan Maanal kyakkyawa ce, sannan akwai tsafta da son gayu, amma a yau ta sake komawa wata ta musamman a cikin idanunsa.
amshin da take kawai ji yake kamar zai suma. ALLAH ya dinga ro
o ya bashi ikon juriya yay kawaici. Dan yayi al
awarin duk yanda suka tsara bikinsu shi mai biyayya ne..........
A gurguje, zamuyi shagalin bikin kawai idan an kammala sai mu koma sauran
angarorin yanda abin zaifi tsari
*_AJIYA A DUHU na ku
i ne, 500 ne kacal,
ar uwa bazaki ragu da komai ba dan kinzo kin sauke hakkin wahalata ta rubutu. Dan ALLAH magana ta WhatsApp kawai
*09032345899*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 69 · 0% Book details