← Book details Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 98 OF 119

Sashe 98

Ajiya A Duhu Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Itama dai Hajiya Yaya labarin biki kaf yaje kunneta a bakin
anta. Duk da cike da hassada yaran ke bata labari basu rage mata komai ba. Aiko ta girgiza, abin kuma ya tsaya mata a zuciya sosai har ya nema gagararta barci. Washe gari ta tashi da wannan
acin ran sai kuma ga Hajiya Basariyya an dawo da ita. Kawu Manu da kansa ya maidota, ta rame sosai tayi ba
i kamar ba Hajiya Basariyya
ar gaye ba. Su kansu yaran tambayarta suka dinga yi tayi rashin lafiya ne. Tunda ta dawo yanda bata kula kowa ba itama Hajiya Yayan bata kulata ba. Ammie kam bata nan ita da su Waleed Daddy ya kwashesu sun ma bar
asar kwannansu biyar kenan.
Itama dai Hajiya Basariyya ko hutawa bata gama yi ba yaranta suka shiga bata labarin bikin Maanal. Wani irin
una ta dinga ji a zuciyarta, daga
arshe ta daka musu tsawa alamar su barta bata bu
atar ji. Dole sukai shiru kuwa. Ranta a
ace ta korosu daga bedroom
in nata dan dama duk suna zagaye da ita ne acan. Wayarta ta cire daga caji data sanya ta shiga kiran layin Huznah. Amma switch off. Shiru kawai tai abin duniya ya isheta. Sai kuma ta tashi ta hau gyaran jikinta dan ita kanta
yamin kanta take balle wani. Sau
inta ma Daddyn baya gida balle ya ganta ta koma kamar bola, duk da dai taji zafin jin wai basa
asar shi da Ammie da
anta. Gefe ga yaran sun
ara mata wani
acin ran da labarin bikin Maanal. Aiko sai ha
iyar zuciya take tana fesarwa cikin
unar rai.....
_________
KANO
A
angaren Huznah tunda taga shagalin bikin AA da Maanal a wayar Khadijah jikinta ya sake rikicewa. Da farko bata san abinda ke faruwa ba tunda ba wayace da ita ba. Tsautsayi a washe garin dinner
in su AA Sageer ya kaita gidansu dan ta yini, saboda da salla bai barta taje ko ina ba. Ganin kwana biyu laulayin ya
aga mata sai ta bashi tausayi da zaman ka
aicin yace ta shirya ya kaita can ta yini. Ashe rabon ta ganoma kanta abinda zai dameta. Aiko ta tarar Khadijah na kallon shagalin biki a TikTok. Ita Khadijah batare data san akwai wata ala
a tsakanin Huznah da AA ba ta shiga bata labari. Huznah sai taji kawai tana son ganin bikin tace ta bata ga gani, Khadijah tace ai datan ta ya
are. Dubu
aya Huznah ta bata tace taje ta sanyo, aiko cike da murna ta amsa taje ta sako ta bama Huznah waya.
Ai tunda taci karo da fuskar AA da Maanal shike nan. Bata
arasa ma kallon video
in ba ta yarda wayar, bayin gidan ta shiga taci kukanta ta fito. Sai tai kamar amai tayo. Haka dai tai wannan yini babu da
agara ma tayi dare yayi yazo su tafi gida. Tun ranar laulayinta ya dawo sabo fil,
arshe dai sai da aka kwantar da ita asibiti. Yau kwana biyu kenan da sallamota.....
________
Kamar jiya yau ma Maanal ta hana Oum yin komai, ita tayi girki tsaf su Inte suka shirya a table. Dan yanzu shima Babban Yaya ya dawo nan cin abinci. Suma su Naufal anan suke gun Oum
in. Maanal
in ce ma taje ta
akkosu a school jiya. Yau ma tana ganin biyar tayi ta
auka key
in motar Oum dan nata sai an kaisu service. Tare da Inte da tace zata rakata suka tafi. Babu jimawa sai gasu sun dawo. Kusan dai-dai lokacin shima AA ya shigo gidan, amma ya rigasu dan Maanal na shigowa da mota ciki shi kuma yana fitowa.
Ganin motar Oum ya sashi dakatawa da mamakin ina Oum
in taje haka da yamma. Fitowar Anum da gudu ya sashi gane Maanal ce, kai tsaye wajensa yarinyar tayi cike da farin ciki. Shima sai ya
auketa ya
aga sama yana murmushi da fa
in,
Oh oh Oumna ta dawo school
Shima Naufal AA
in ya nufa ya rungume, dai-dai nan Maanal ta fito itama idonta a kansu. Gira ya
age mata ita kuma tai murmushi. Koda ta iso inda suke tana masa sannu da zuwa sai yay mata nuni da ido tazo. Bata musa ba ta matsa, ya wani matsota ya ha
a ita da yaran ya rungume. Cikin kunneta ya ra
a mata,
In sha ALLAHU nan da 5years haka zan dinga ha
aku ke da yara ina rungumewa
.
Murmushi tayi tare da
an mintsininsa zata fita a jikinsa ya hana hakan, sai da ya bata wani
an sumba a kan wuya yanda yaran bazasu lura ba, da mata ra
a ya ce,
Ina taya kaina murna yau a angona nake
. Harararsa Maanal ta
anyi da matsawa yanzu kam dan karma wani ya fito ya gansu. Sai dai bama ta sani ba komai da suke a idon Nibras ne, hakama ma Saheeba dake dakon jiran dawowar Babban Yaya tana a barandar sashen Mamy ita da Nuratu da itama taga komai. Yana
auke da Anum ya ri
o hannunta cikin nashi suka nufi sashen Oum. Naufal kuma na
auke da ledan tsarabar da AA
in yay musu dan kayan sunma Inte yawa ta kwashi school bags nasu da lunch box.
Yanda yake murza mata hannu yasa ta kallesa, shima kallon nata yayi cikin lumshe idanu da bu
ewa. A saman lips ya furta,
Hannunki yana da sanyi mai nutsar da raina. Ina jin kariya da salama idan kina kusa da ni. Zan so naita ri
e hannunki a haka har abada Besty
. Abinda ta gani kwance cikin idanun nasa yasa ta kauda kanta kawai tana murmushi. Shi ko ya
an cije lips da sake lumshe idanu da bu
ewa. Suna shigowa main falo ta hanga Oum ta cire hannunta a cikin nasa, bai hanata ba dan duk rashin ta idonsa baiyi a gaban Oum. Barsu dai suyi
an fa
ansu da tsokanar juna shi da Maanal
in shike nan.
Oum kam sarai ta gansu amma ta basar, tama maida hankalinta ama su Naufal oyoyo. Suko sun zagayeta, yaran na matu
aunar Oum, ana hanasu zuwa inda take ne kawai dan basu da yanda zasuyi. Dan sam ba
aunar zama sashen Mamy suke ba. Amma uwarsu ta kafa musu shara
in sai can kawai. Shiyyasa yanzu da suka dawo sashen Oum
in wani kalar da
i suke ji ko neman uwar kuwa basayi ma sam...........
Wa yaga tuf
a da warwara Mamy. Kina
arin janye wasu, wasu na karuwa, shifa kyakkyawan hali zanen dutse
*_Typing
*_
AJIYA A DUHU....
*_Bilyn Abdull ce
_Da s
nan Allah, Mai rahama, Mai jin
ai._
*_My TikTok account
https://www.tiktok.com/@bilynabdull?_t=8mfvWuXADVF&_r=1
*_Instagram
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book "AJIYA A DUHU" on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
*_WhatsApp channel_*
https://whatsapp.com/channel/0029Vb1UKNuGk1FwLVPMgu2R
_Duk wanda bai fallowing
ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama
*_BOOK 2_*
Chapter 98 · 0% Book details